← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 47 OF 72

Chapter 46: Tangled in truths

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 16 min read

Suhaila!!
Mummy ta Kira sunanta tana
arasowa cikin palourn da sauri, suhaila ta
aga kanta tana kallonta da spoon
in abincin a bakinta wanda yanzu ne ta kai first spoon dama bakinta, ko ha
iyewa bata yi ba, kafin ta gama reacting har mummy ta iso gabanta ta
wace kwanon a gabanta ta dungurar akan center table ta kama fuskarta tace
e bakin
ta fa
a tana
an bubbuga kumatun suhailar, da shegen mamaki Suhaila ke kallonta dan bata gane komai dake faruwa ba, bakinta cike da abinci tace
Whats your problem?
I said open ur mouth ke dan ubanki
mummy ta fa
a tana yago tissue ta saka mata a dai dai bakinta, tofo abincin tayi reluctantly kan tissue
in tana
ata rai.
Whats wrong with u, daga ganin abinci sai ki kama ci a gidannan, ko ke kika dafa? Ko ni na baki abincin da zaki kama ki hau ci? Cokali nawa kika ci?
Suhaila tayi rolling idanunta kafin tace
So? Ni ko
aya banci ba, to Miye ne idan naci? Whats the big deal ?Yunwa nake ji shiyasa naci, yanzu fa dawowata, to ma yaushe ya zama crime dan naci abinci mummy?
Kar ki sake ta
a abinda ba baki nayi ba a gidannan suhaila kinji na fa
a miki
tana fa
a tana zaro wani sabon tissue tace
e bakin
kamr bazata bu
e ba ta bu
e bakin, tissue ta saka ta dinga goge mata baki kafin ta ha
a kan tissues
in ta mi
e ta
auki bowl
in abincin ma zata bar palourn, mi
ewa itama Suhaila tayi tana
an jan siririn tsaki,
wallahi ure so extra sometimes, so dramatic
daga haka ta
auki wayarta ta nufi hanyar bedroom
inta, Mummy ta tsaya tana kallonta kafin tace
Suhaila, suhaila!
Amma ko juyowa batayi ba har ta kai bakin
ofarta kafin ta tsaya ta juyo tana kallon mummy, mummy da har ranta ya fara
aci tace
Ni nake miki magana kina wucewa ina dan baki da hankali
whatever..
kawai suhaila ta fa
a ta juya ta shige
akinta ta rufo
ofarta, ajiyar zuciya mummy ta sau
e ta juya ta nufi
asa da kwanon a hannunta tana jin wani irin relieve cause it was so close, what if bata fito ba da a minute later ? yo ya ta
are ma da Ahmad
in yanzu akan Suhaila bare kuma suhaila taci wannan abin ai sun shiga uku.
Sai da ta zubar da abincin a waste bin ta
auraye kwanon kafin ta koma sama amma har lokacin ba
in cikin yadda tayi asarar ku
inta kawai take yi, gaskiya Na
ima ta cuce ta.
Tunda Na
ima ta iso Abuja Mami ke nan nan da ita amma sam ta gagara fa
a mata batun aurenta da aka
aura a jiya, sai dai tayi ta kallonta in tana wasa da su aryan, sosai take tausayinta dan sai yanzu take sake ganin ma Na
ima tayi
arama da wannan auren bare kuma wai ace mai mata ina yarinyarta zata iya da kishiya yanzu?
Da daddare Na
ima na
akinta da su aryan Mami ta tashi ta fita ta barsu jikinta duk a sanyaye, bedroom
inta ta wuce ta shiga ta rufe
ofar ta
arasa gaban mirrow tana cire awarwaron hannunta tana yi ne amma she
s very lost a tunanin da take yi, har big daddy ya shigo bedroom
in bata sani ba, ya zauna a gefen bed yana kallonta ganin yadda take ciresu 1 by one, ko bu
ofar bata ji ba bare sallamarsa, kuma ya san abinda ke damunta, ya
anyi gyarar murya yace
Madam
sai a lokacin ta dawo daga tunanin ta juyo ta kalleshi, sai kuma ta
auke kai ta
arasa cire abin hannunta ba tare da ta ce masa komai ba,
an murmushi yayi ya taso ya ri
o hannunta ya zaunarta gefen bed yana kallonta yace
Whats the matter?
kawai tace dan tun jiyan ta
i bari suyi maganar dan bata so tace komai tunda daga shi har baban Na
iman suna da right
in aurar da ita.
Akan aurenne har yanzu?
Ya sake tambayanta, dan he can clearly see shes tensed, ta
an sau
e ajiyar zuciya ta kalleshi tace
Kana ganin hakan shine right thing to do?Na
ima is still too young nake ga kamar fa, kuma fa yaron yana da mata kuka ce, ina Na
ima zata iya da..
katseta big daddy yayi yana murmushi yace
Do u trust me?
Ta gya
a masa kai, ya ri
o hannunta ya janyo ta jikinsa
Insha Allah its for the best, kar ki damu ki bita da addu
a tunda aikin gama ya riga ya gama, kinsan i wouldnt have agreed inda it was not for her good
ta gya
a masa kai a hankali,
Nasan ure worried, but trust Allah and he
ll make it easy for her, mu yi mata addu
a kawai
Amma..
bai bari ta
arasa ba yace
i know, i understand kiyi hakuri, amma instead of tsoron da kike jiye mata, addu
a zaki mata ki bar mayar da hannun agogo baya, addu
ar tafi bu
ata a halin yanzu
Ajiyar zuciya ta sau
e a hankali ta gya
a masa kai
Ko ke fa? We
re going to give her the best wedding in sha Allah
ta
an yi murmushi ka
an kafin tace
To Allah ya sa haka yafi alkhairi
Washegari da safe Na
ima har palourn big daddy taje ta gaishe sa kafin ta sau
asa ta samu Mami a kitchen tare da mai aikinta suna ha
a breakfast, ta gaishe su ta ja kujera ta zauna a kitchen
in tana kallon Mami, Mami ta
an kalleta tace
Ke dai ba zaki ta
a sakawa jikinki kayan arzi
i ba sai
ananun kaya ina?
an dariya tayi tace
Anjima zan saka idan zanje wajen anty fadila inga inaaya
Yaushe zaki je?
Later today
ta fa
a tana danna wayarta
Kunyi magana da fadilar ne?
Ah ah kawai zanje sai dai ta ganni, ai tasan na taho garinnan jiya
Ai toh fadilar ma munyi waya da ita anjima zata zo nan gidan
in kinga ba sai kinje ba kenan
Haba Mami?
Mami ta
an harareta tace
habo
Shikenan ma kinga na huta har gida za
a kawo min inaaya in ganta
Aikam
Mami ta fa
a tana barin gaban gas ta
arasa ta
auraye hannunta a sink dan ta rasa yadda zata ce mata sai ta tambayi mijinta fita, kuma amma da gaske itace ma ta kira tace fadilar ta zo gidan anjima.
Suna gama karyawa Na
ima ta mi
e zata wuce sama, sai a lokacin Mami tace
ta juyo ta kalli Mami, a tsanake Mami tace
Jeki
akina ki jirani, ina zuwa yanzu zamuyi wata magana
haka kawai Na
ima taji gabanta ya fa
i, ko dan irin seriousness da Mami tayi anfani da shi wajen magaanr ne? A hankali ta gya
a mata kai ta wuce sama, a kan kujera ta zauna tana jiran Mami, amma sam zuciyarta is not at ease na maganar da zasu yi da Mami.
Mami na shigowa bayan ta kunna ma su Aryan tv a palournta ta tura
ofar ta rufe Na
ima ta
aga kai tana kallonta har ta
araso cikin
akin, ta zauna tana kallon Na
ima dake kallonta itama, Mami tayi murmushi tace
Miye haka, kallon fa?
ima ta
an marairaice tace
ai toh ban san maganar me zamuyi ba, zuciyata sai bugawa take yi bari ma kiji
ta mi
e ta dawo gefen bed kusa da Mami ta kama hannunta ta
aura a
irjinta.
Mami ta cire hannunta daga
irjinta tana
an murmushi tace
Karki damu ba wani abu bane kina jina Na
ima?
A hankali ta gyara zamanta ta gya
a mata kai alamun
sai da Mami ta fara mata da nasiha, da misalin rayuwa kala kala har da tata rayuwar da aurenta, da yadda ta haifeta watching her grow, yanda she wants nothing but the best for her, haka ma su big daddy da babanta, kafin ta gangaro kan maganar Ahmad da zuwan da suka yi shekaran jiya, tunda aka fara maganar Ahmad ta sunkuyar da kanta a hankali tana sauraro har Sai da Mami ta kai ga
ar da ta gagara fahimta ta
aga kanta da sauri tana kallon Mami frozen.
Ji tayi kamar bata ji da kyau ba, Aure? Ita
in? To Ahmad? Ya zo har nan ya aure ta? Shes now his wife? Without even asking her?
Wani irin swirl na emotions kawai take ji a cikin
irjinta, disbelieve, harda anger, da confusion, a can can
asar zuciyarta kuma ache of something softer wani abu mai kama da farinciki.
Muryarta na rawa tace
amma meyasa bai fa
a min ba Mami? He didnt ask for my consent
Mami ta ri
o hannunta a hankali tace
it was sudden ne Na
ima bashi da lokacin fa
a miki a lokacin, amma its for the best kinji kar ki
aga hankalinki tunda kema da bakinki kince min Ahmad
in mutumin kirki ne
Girgiza kanta tayi hawayen da suka cika idanunta suka gangaro, ta gagara magana, Mami ta janyo ta jikinta tana patting bayanta a hankali alamun rarrashi, har sai da ta
anyi shiru kafin ta
ago ta a jikinta ta share mata hawaye tace
Kar ki
aga hankalinki kinji, duk abinda kika ga ya faru to dama can a tsare yake a cikin rayuwarki hakan ce zata kasance, ko bakya son Ahmad
inne
shiru tayi bata amsa ba, Mami ta
anyi shiru tana kallonta ta sake tambayarta
Ko bakya sonshi?
Girgiza mata kai tayi, Mami ta sau
e ajiyar zuciya tace
To Allah ya sa hakan shine mafi alkhairi.
Tana fa
in haka ta mi
e ta nufi
ofa ta fita a
akin, Na
ima ta bita da kallo kafin ta hau gadon da kyau ta kwanta tayi shiru wasu hawayen na sake gangaro mata da ta rasa na miye ne. Wayarta da ta ajiye a kan kujera tun shigowarta ne ya hau
ara, yana announcing mai kiranta, ta zuba ma kujerar idanu daga kan gadon amma ta gagara sau
a ta
auko wayar har ta katse bayan few minutes ya sake kira, juya ma wayar baya tayi ta lumshe idanunta kawai a hankali.
Nuwaira ce ke driving, Amira na gefen mai zaman banza tana danna wayarta, sosai suke gajiye dan daga wajen babalawo
in Nuwaira suke bayan sun tabbatar masa cewa Suhaila ce yarinyar da ake so Ahmad ya aura, kuma suma asiri suke yi, saboda haka suna so duk wani asiri da zasu yi ya lalata shi, sannan kar ya ta
a bari auren ya yiwu, mutumin yace musu ai babu ma aure tsakanin Suhaila da Ahmad kwata kwata Ahmad bazai aure ta ba, sosai suka ji hankalinsu ya kwanta, kuma ya tabbatar musu tabbass suma suna asiri sosai kuma lalata nasun zai masa wahala amma bazai gagaresa ba.
Ba dai kinga yadda mukayi da mutuminnan ba, to ki kwantar da hankalinki wlh, mutumin ya san abinda yake yi, tunda mun riga mun fa
a masa Clear and direct inda matsalar take wato Suhaila to duk aikinsa akansu zai yi bamu da matsala.
Amira ta
anyi
aramar dariya tana gyara gold earring
inta da ya
an ma
ale da gyalenta tace
ni babu abinda ma ya kwantar min da hankali irin
aure zuciyarta da yace zaiyi, she wont even know what hit her da kanta zata
i tace bata yi ko zasu mutu bazata yarda da auren ba
suka tuntsire da dariya
Shegiya ba da
in zuwa kike yi ba ya kika g mafita Yarinya ai rayuwa ba malamai baya tafiya dai dai
Amira tace
hmmm
dan ko mummynta abinda take fa
a kenan
Not known to them cewa annashuwan da suke yi ta fa
uwa ce ba ta nasara ba, dan the real battle had already begun, kuma they lost it tun kafin ma suyi participating dan Ahmad already is married to Na
ima wacce sam hankalinsu ma ba akanta yake ba a yanzu.
A gate Nuwaira tayi parking tana fa
bari na sau
e ki a nan kafin jarababben mijinki ya sami abin magana, duk yanda ake ciki in ji labari Amira
Amira ta bu
e motar ta sau
a da jakarta a hannu ta
aga ma Nuwaira hannu
kar kiji komai Nuwa
daga haka Nuwaira ta ja motar tayi zooming off ita kuma ta
araso ta
wasa makeken gate
in gidan, mai gadi ya le
o ganinta yayi saurin bu
e mata
aramar door ta shigo ta wuce ba tare da ta amsa gaisuwar da suke mata ba.
Sanyin palournta ya mata sallama bayan ta shigo ta ajiye jakarta ta zare takalmanta ta mi
e ta kwashe takalmin da jakar a hannu ta nufi sama, a palourn sama ta ganshi a zaune da
ananun kaya a jikinsa as usual yana kwance akan sofa yana danna wayarsa, dan he has been trying number Na
ima amma kwata kwata baya tafiya, duk yadda ya so yayi zuciya da rashin
aukar wayarsa da ta dinga yi tun jiya abin ya gagareshi, sai uzuri ya ke mata a cikin zuciyarsa.
aga idanunsa yana kallon Amira da ke haurowa kafin ya kalli agogon wayarsa,
arfe shida saura na yamma, ta
asan idanu ya dinga kallonta har ta
araso saman, har zata wuce
akinta ganinsa a palourn ta taho nan ta ajiye jakarta a wata kujera daban ta zuba takalman a
asa ta
araso kujeran da yake ta zauna a saman hannu kujerar tana kallonsa tace
Albi.
ewa zaune yayi ba tare da ya ce mata komai ba, ta
an kalli palourn kafin tace
Saif fa
wani kallon side eye ya bata kafin yace
daga ina kike?
Ta
an yi shrugging tana gyara zamanta da kyau tace
my mothers place
wa kika tambaya?
Ya tambaya with the edge of his voice, hes not shouting but muryarsa is firm.
an ha
e rai tace
to ba gani na dawo ba?
Daga haka ta mi
e dan bata so ma ya ja maganar da tsawo
A gajiye nake bari na watsa ruwa
tana fa
in haka ta nufi
ofar
akinta, ya bita da kallo, sai kuma ya jinginar da kansa da kujera yana juya wayarsa dake hannunsa. Dan tun da ya dawo bata nan sai Saif ka
ai a gidan shima tun da ya dawo school hakan yasa ya kira Rahama ta zo ta
auke sa ta kai sa wajen Ammi.
Bayan isha Ahmad na zaune a bedroom
insa Amira ta shigo ta sha kayan baccinta abinta tayi kyau sosai, yana zaune yana aiki a laptop
insa dan akwai abinda yake so yayi rounding up gobe he needs to fly to Abuja, cause rashin
aga wayarsa da Na
ima ke yi sosai yake ci masa rai, he wants to know dalilin da take
aga wayarsa tunda ta tafi Abujan.
arasowa tayi ta zauna a gefensa tana murmushi a shagwa
e tace
Albiii
ya
aga idanunsa ya kalleta kafin ya mayarda kansa abinda yake yi,
arasowa tayi ta sa hannu ta rufe laptop
in ta cire a hannunsa ta ajiye a gefen bed ta zauna a inda ta cire laptop
in tana kallon fuskarsa tace
Dont u think its my time now?
Ya dinga kallon cikin idanunta amma bai ce komai ba, ta sa
alo hannunta a wuyansa tana kallonsa tace
Uhmmmm?
Hannu yasa ya shafa hannunta da ta sa
ala a wuyasa har zuwa bayan wuyan nasa kafin ya warware hannun a hankali daga wuyansa ya sau
e hannayen yana kallonta yace
we need to talk
ta marairaice zata sake shigewa jikinsa tace
the talk ai zai iya jira naga
agota yayi gaba
aya daga jikinsa ya zaunar da ita da kyau akan gadon yana kallonta da kyau yace
we need to talk Amira
ya fa
a with a very serious tone.
Fyn ina jinka
ta fa
a tana gyar zamanta da gyara zaman rigar baccinta ta bashi duka attention
inta,
an shiru yayi yana kalllonta kafin ya kamo hannunta a hankali ya kai bakinsa ya sumbata,
an murmushi tayi tana kallonsa da matu
ar mamaki wani sonsa take ji yana mata yawa a
irjinta ya fara magana a hankali.
Duk abinda zan fa
a miki yanzu, ina so ki kwantar da hankalinki ki saurare ni da kyau Amira, banyi hakan dan in cutar da ke ba, kamar yadda rashin yin hakan ni zai iya cutar da ni
Duk maganar da yake yi kallonsa kawai take yi har sanann da murmushi a fuskarta tana ta kallon bakinsa dake magana she just wants to kiss him but ta san ba bari zaiyi ba, Allah Allah take ya gama maganar, ganin kamar bata fahimtar abinda yake fa
a yace
Amira
ta ce
Kina ji na?
Girgiza masa kai tayi alamar ah ah, yayi shiru yana kallonta,
ara matsowa tayi jikinsa sosai ta sa hannu ta shafa fuskarsa tace
To yanzu ina jinka
an murmushi yayi a hankali yace
No u dont
ta karyar da wuyarta tace
To make me listen
ta fa
a tana
aura yatsunta a lips
inta, lumshe idanunsa yayi ya bu
e yana kallonta, he knows Amira well enough to know that bazata gane me yake cewa ta fahimta ba a yanzu hakan ya sa can
asan ma
oshinsa yace
ll sure make u listen
yana fa
an hakan ya ha
e bakinshi da nata,cak ameera ta tsaya Don wallahi she can't recall when last they had a mouth to mouth kiss he really took her by surprise, zata iya cewa ita dai ta manta rabon da ya bata kulawa irin wannan, wani irin
aunarsa take ji fiye da misali, after everything ta rumgumeshi tsam tsam idanunta cike da hawaye tace
I love you so much albi, dont ever leave me kaji
shafa gashinta kawai yake yi a hankali amma bai ce mata komai ba, tana jikinsa still tace
Kamin al
awari ull be mine har abada ni ka
Sai a lokacin ya lumshe idanunsa ya bu
e yana shafa kanta yace
i love u too
dakatawa da shafasa numfashinta har sama yake don she can't believe what she just heard dan it came as a suprise to her kamar yadda kissing
inta da yayi
azu ya zo mata a bazata ta lumshe idanunta hawayen farin ciki ya gangaro, wai shine yace mata he loves her too, she cant even believe ears
inta, har sai da ta
aga kanta ka kalleshi taga idanunshi a lumshe, tabbass babalawo
in Nuwaira ba abin yarwa bane, ta
aura hannunta a
irjinsa tana shafawa a hankali tana jin kamar ta fashe da kuka, dis word is something bai ta
a fa
a ba, sai dai yace mata same ko da ita tace she loves him she felt so special and love him even more yanzu da ya fa
a mata he loves her too, sunanta ya kira a hankali ta amsa itama
asa
asa tana jin kamar kar moment
innan ya
are, ya cigaba da magana a hankali cike da nutsuwa ta lumshe idanunta tana sauraron muryarsa da ke mata matu
ar da
i, kamar sau
ar guduma a tsakar ka kalmar da ya fa
a last ya sau
ar mata dummm murmushin fuskarta ya fara fading a hankali ta bu
e idanunta kamar dai bata ji da kyau ba
But am promising in muku adalci in sha Allah, i want u to
bata jira ya kai
arshe ba ta wani tashi zaune daga jikinsa tana kallonsa sai kuma ta fashe da dariya harda
yatawa yayi shiru yana kallonta, sai da tayi mai isarta kafin ta sassauta dariyar tana kallonsa tace
u must be joking right? U better stop!!
Sai kuma ta ha
e rai tana kallon idanunsa tace
cause its a very bad joke! Ko a wasa ne bazan
auki wannan joke
in ba Ahmad
tana fa
a ta rarrafa ta sau
a a kan gadon ta mi
e tsaye tana kallonsa, kallonta kawai ya tsaya yi kafin ya mi
e tsaye shima yana kallonta yace
its not a joke!! Na auri Na
ima, she
s my wife just as you, the earlier kika kwantar da hankalinki kika fahimta the better for all of us
yana fa
in haka ya wuce toilet dan yaga alama yadda yake so ta nutsun bazata ta
a nutsuwa ba its better ya fito mata a mutum, kamar wacce ta daskare a wajen kusan minti uku kafin ta juya da gudu kamar mahaukaciya ta nufi
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:33 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 47 · 0% Book details