Chapter 62: HOPE
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
Kwana 5 suka zo suka wuce rolling kamar heavy clouds, jikin Na
ima Yayi sau
i sosai duk da dama can bata da wata problem da jikinta sai da ganin Ahmad ka
ai, a kwanakinnan da take gidan Ammi ba
aramar sha
uwa bace ta shiga tsakaninta da Rahama, Yasmeen har ma Ammi da take jinta har cikin ranta, ba
a ma maganan Saif dan shi dama tun can mutuminta ne, sosai ta sake jikinta a gidan bata da damuwar komai, kullum Ammi da kanta take bata magungunanta ta sha tayi wanka ta shafa mata na shafawa, duk Yadda Ahmad ya so janye jikinsa har sai taji sau
i kasawa yayi, duk da haryanzu kullum yazo bata ko shiga harkarsa infact ko magana ya mata bata amsawa shima sai ya rage mata maganar baya forcing conversation sai dai kawai ya zauna yayi ta scrolling a wayarsa idan ya gaji ya tashi ya bar gidan. Yanzu kwata kwata ta bar wannan guje guje da ife ifen, wanda its a sign of recovery. Bayan Fadila ma har daddynta ya zo har gidan ya ga jikinta shima duk da basu yi wani magana mai tsawo da shi ba amma sosai lamarinsa ya tsaya ma Na
ima a rai dan ganin yadda he look pale and thin lokaci
aya kamar wacce ta da
e bata gansa ba, ko da ta tambayeshi kuma ko he
s sick sai ce mata yayi he
s fyn but ita tasan he
s not, amma sai bata takura ba.
Tana zaune akan gado tana sorting kayanta da aka dawo musu da shi daga laundry, Saif kuma na kwance akan gadon yana bacci dan baya jin dadi bai jima da dawowa daga sch ba da guntun zazzabi hakan yasa ta shiryashi ta bashi magani tun sannan yake bacci, yasmeen da Rahama na
asa a kitchen suna girki tare da Fati, ajiye rigar hannunta tayi ta mi
e ta
arasa jikin window ganin yadda iskar hadari ke ka
a thick labulayen
akin, ta
an matsar da labulayen tana kallon garin da ya ha
e da hadari, tuntuni dama hadarin ke ta ha
uwa amma har yanzu ruwa bai fara sau
a ba sai iska da kuma lum da garin yayi alamun ruwa na daf da sau
a, this is her favourite weather tana
aunar ruwan sama sosai, hakan sai ya tuna mata da Linda da yadda suke enjoying rainy seasons da ita back in newyork, ta
anyi murmushi ka
an tana shirin sake labulen taga an bu
e gate
in gidan ya shigo da motarsa haka kawai taji ta gagara sake labulen ta zuba masa idanunta tana kallonsa har ya
arasa yayi parking a space ya bu
ofar ya sau
o, jingina jikinta tayi da wajen tana kallonsa ganin ya nufo cikin gidan walking majestically kamar ko yaushe, yanayin garin da iska da ake yasa taga ya
ara mata haske da wani kyau sai dai kamar ya
an fa
a though not much, ta dinga kallonsa har ta bar ganinsa saboda isa da yayi
ofar palour ya danna bell, sau
e ajiyar zuciya tayi a hankali tana jin idanunta na ciko da
walla marasa dalili, ita yanzu bata san abinda ke damunta ba, she wants to be staring at him from afar amma bata so taga ya mata magana sam haka kawai take jin haushi idan ya mata magana amma after that she wants to be seeing ya zo gidan ko da bazai kulata ba. Ta sake labulen tare da
arasawa ta
auki kayan da ta gama sorting ta tafi ta fara sakasu a wadrobe dan kayanta yanzu masu yawa ne a gidan kuma duk Ahmad
inne ya kawo mata su.
Har ta gama saka kayan tass a wadrobe bata sake jin motsinshi a gidan ba, ta zauna a gefen bed, tana son sau
a taje wajensu rahama amma tasan tana sau
a zasu ha
u da shi, ta
an yi tagumi shiru kafin cikin ranta to ko ya hauro ma yana wajen Ammi toh? Tunanin haka yasa ta gyara ba
in hular kanta ta mi
e ta nufi
ofa, bu
ofar tayi ta
an le
o ganin ba kowa ta fito gabaki
aya ta janyo
ofar a hankali kar ta tashi Saif, tana juyowa suk
a ha
a idanu da shi ya fito daga palourn Ammi, ta tsaya cak tana kallonsa shima ita yake kallo yana jiran ganin abinda zatayi, ganin ta tsaya bata gudu ba ya
anyi murmushi yace
Zo ki wuce
girgiza masa kai tayi ba tare da ta ce komai ba ta juya ta koma cikin
akin da ta fito ta kullo
ofa, ya tsaya yana kallon
ofar sai kuma ya nufi
akin.
Tana shigowa ta tafi bakin gado ta zauna ta zuba ma Saif dake baccinsa idanu, jin bu
ofa yasa ta
aga kanta da Sauri ta kalli
ofar, suka ha
a idanu da shi yana tsaye daga bakin
ofar, hakan yasa ta mi
e tsaye tana cigaba kallonsa, ya
araso cikin
akin ya rufe door
in yana kallon dogon rigar jikinta mai guntun hannu wani mai taushi na zaman gida sai hula dake kanta yace
Bakya jin sanyi ne? You
ll catch cold sitting like dat
Ya fa
a ba tare da ya
araso cikin
akin sosai ba dan he
s expecting her to crash out, ganin bata amsa ba sai komawa da tayi ta zauna a gefen bed amma ta ha
a rai yasa ya zare rigarsa ta sama dan daga wajen aiki yake ya bar iya ta cikin ya
araso har gabanta ya
an dur
uso ya saka mata around shoulders
inta, duk da ya san ba wani sanyi take ji ba tunda har ta bar Ac
akin a kunne but kawai so yake ya samu dalilin zuwa kusa da ita, ta
aga idanunta ta kalleshi tana sake ha
e rai amma bata ce masa komai ba, ya mi
e a hankali yace
m leaving
shiru ta masa tana kallonsa har ya nufi
ofa, ya kai hannu da niyyar bu
e handle
in zai fita a
akin kamar daga sama yaji muryarta
Gida zaka tafi?
Ya dakata da bu
ofar ya juyo yana kallonta sai yaga ta sa hannunta biyu ta ri
e rigarsa dake kafa
arta tana kallonsa, ya fasa bu
ofar yana kallonta yace
A ruwan?
Ta fa
a tana juyawa ta kalli window, yayi shiru yana kallonta dan duk maganar da take yi fuskarta ba yabo ba fallasa take yinsa. Ajiyar zuciya ka
an ya sau
e yace
Its not heavy ai
ya fa
a yana cigaba da kallonta dan tunda aka fara wannan fitinan sai yau ne take masa maganar hankali cikin tsanaki, dis is more than a week.
Okay bye
ta fa
a a hankali, ji yayi ya gagara juyawa ya tafi ya dinga kallonta kafin yace
Ko zamu tafi tare
wani kallo ta masa kafin ta mi
e tare da cire rigar tasa ta ajiye akan gadon ta nufi toilet abinta, ya bita da kallo har ta shige toilet
in ta rufo
ofar kafin ya sa hannu ya shafa kansa, ya
an lumshe idanunsa ya bu
e a hankali yana furta
God have mercy,
cause he
s seriously missing her so much, ji yake kamar notikan kansa za su sussunce sosai yakw
arin controlling kansa, Her walking past him yanzu didn
t help matters at all, it only made matters worse. Juyawa yayi ya bu
ofar ya fita, ya nufi part
in Ammi don maganar Suhaila ta
auko masa Yayi excusing kansa ya fito.
Kawai so nake ka dawo da ita da kanka Ahmad ai hannun mutum baya ru
ewa ya yanke ya yar
ya
ago kansa ya kalli Ammi kafin ya sau
e ajiyar zuciya a hankali cike da takaicin halin Suhaila yace
amma kinga yarinyarnan koh she
s destorying rayuwarta, ko da yake she
s to be blamed
yayi shiru ba tare da ya
arasa ba yana jin zuciyarsa gaba
aya ta lalace akan abinda Ammi ta fa
a masa akan Suhaila
Ni dai ko ma miye ne she
s ur cousin Ahmad, saboda Allah kawai zakayi kaji
ajiyar zuciya ya sau
e feeling defeated dan Allah na gani bai yi niyyar saka bakinsa cikin lamarin ba, but ba abinda Ammi zata ce yayi ya gagara yi yana kallon Ammi yace
Shikenan, i
ll bring her back in sha Allah, Allah kuma ya kyauta
ta
an masa murmushi tace
Amin ya rabb, Allah ya maka albarka ya baka masu maka kaima
ya amsa da
Amin
, kafin ya mi
e a hankali yana
aukar wayarsa da ke gefen kujera
Ba na
arasa gida Ammi
Bazaka jira a
auke ruwa ba?
Zan jira downstairs
To ka gaida Amira, kunyi magana da Na
ima?
Gya
a mata kai kawai yayi ya nufi
ofa ta bishi da idanu har ya fice a palourn.
ofar
akinta ya sake yi ganin bata ciki sai saif dake bacci still ya sa ya janyo
ofar ya nufi
asa dan sosai yanzu ake zuga ruwan sama, ya tsaya a palour yana adjusting wristwatch
insa kafin ya nufi kitchen
in da ya tabbatar duk suna can, tsayuwa yayi a bakin kitchen
in yana kallonsu dan ba duka suka rufe
ofar ba, Rahama da yasmeen na gefe
aya na kitchen
in sun basa baya Suna aikinsu, Fati na gefe itama tana wanke vegetables a bakin sink, a tsakiyar kitchen island
in kuma Na
ima ce a tsaye itama ta bawa
ofar baya ta jingina jikinta da island
in tana folding dish towel dake hannunta innocently.
For a moment he just stood there da hannunsa
aya a aljihu yana kallonta, gashin kanta ya kwanta lub a bayan wuyanta ta
ashin hular kanta, ya bi jikinta da kallo kafin ya sau
e ajiyar zuciya a hankali dai dai lokacin ta juyo tana duba abinda ke cikin pan ba tare da ta lura da shi ba kamar yadda dukansu sauran basu lura da shi ba, turo
ofar yayi da kyau ya shigo cikin kitchen
in yana clearing throat
insa duk suka juyo lokaci
aya, da Mamaki Rahama da Yasmeen ke kallonsa cause kitchen
in gidan dai ba wajen zuwansa bane tun kafin yayi aure ma kafin ya shiga sau
aya yayi aika sau goma, duk fuskarsu a washe suka gaishe sa ya amsa idanunsa akan Na
ima dake juya plantain ba tare da ta kalleshi ba sai ma ha
e ranta da tayi ka
an tana rage gas
in kamar bata san ya shigo kitchen
in ba, Ya
arasa gaban counter
in da take ba tare da yace mata komai ba ya ja kujeran jikin wajen mai kamar dining a ha
e ya zauna, hakan yasa Yasmeen ta kalli Rahama, wayarta kawai rahama ta
auka ta nufi
ofa abinta, yasmeen ta bita da wani kallo, ji wani gulma miye na fita maimakon su tsaya su cigaba da aikinsu tanan su ga ya zasu kaya sai ta kama ta fita yadda dole itama sai ta fita kenan, wallahi rahama tana bata takaici, dole itama ta nufi
ofa tana jin kamar ta tsaya amma bata isa ba tunda fati ma tuni ta fice ace ita ka
ai zata tsaya ai ya zama gulma ya tsaida ta, ta
asan ido Na
ima tabi yasmeen da kallo tana gama ficewa a kitchen
in ta janyo towel ta goge hannunta tare da barin bakin gas
in ta nufi
ofa itama, mi
ewa yayi ya sha gabanta dan har ta zagayo ta nufi
ofar fita, ta
aga idanunta suka ha
a ido ta sake ha
e rai tana kallonsa
Where are u running to?
Ya fa
a yana kallonta,
daga cewa mu tafi gida tare
azu shine kika shige toilet, yanzu kuma ina zaki shige?
Ko amsa masa bata yi ba ta nufi
ofar fita kitchen
in ta baya ya bita da kallon mamaki, a wannan uban ruwan zata fita compound? Hakan yasa yace
ima wait!
Amma ina har ta bu
ofar,
arar sau
ar ruwa a waje ya
ara sauti a kitchen
in wani iska sosai ya shiga shigowa kitchen
in, ganin da gaske fita zatayi ya sa ya nufo ta muryarsa cike da lallashi yace
To tsaya kiji, am leaving dont go in dat rain
ta tsaya a bakin
ofar ri
e da
ofar tana kallonsa, hannunsa ya mi
a mata alamun ta zo ta ma
e masa kafa
a, ya tsaya jim yana kallonta sai ya ga ta
anyi murmushi kafin ta sake
ofar ta fita outside kitchen
in bai san sanda ya biyota wajen ba yayi saurin ri
o hannunta kafin ma ta
arasa babban compound
in ta baya, already har ruwan ya fara soaking through shirt
insa, ta tsaya tana kallonsa ruwan da ake yana ji
a hularta yana shiga har gashinta yana gangarawa fuskarta,
Look at u, zakiyi zazza
i fa
ya fa
a shima ruwan da ya ji
a gashinsa na bin gefen fuskarsa, ta tura baki tana
arin
wace hannunta hakan yasa ya tura
ofar kitchen
in ya rufe da
aya hannunsa, ita kuma ya jinginata da bango ya
aura goshinsa a nata a nata breath
insa na fita a hankali saboda yadda sanyin ruwan ya gama kame rigarsa a jikinsa dukansu
igan ruwa kawai suke tare suka sau
e ajiyar zuciya muryarsa
asa
asa yace
Zaki ji
e fa
ta
an tura shi ka
an tana fa
Ni ka
yale ni
kamar wanda ta tura takadda haka ta ture shi daga jikinta tsabar yadda jikinsa ya gama mutuwa shi ka
ai ya san me yake ji, ta wuce shi tana shiga ruwan sosai, ya jingina da bangon wajen ya lumshe idanunsa ya bu
e yana kallonta kafin ya tashi daga bangon ya nufeta, tana ganin haka ta tattare dogon rigarta da ya gama ji
ewa jagwab ya manne da jikinta da niyyar fecewa ta zagaya ta front door, da hanzari ya ri
ota sosai jikinsa, ya saka hannu ya zagayo a waist
inta yana kallon cikin idanunta kamar dama jiran moment
in yake itama shi take kallo ta rasa me take ji haushi ko
aunarsa, ya kai
ayan hannunsa ya shafa fuskarta a hankali, lumshe idanunta tayi ta bu
e su a hankali tana kallonsa ya sake jinginata da wall
in wajen ya sunkuyo ya
aura fuskarsa a gefen tata duk suka lumshe idanunsu suka yi shiru, kafin a cikin kunnenta a hankali yace
Zanyi tafiya
ago idanunta tayi ta kalleshi shima ya
ago yana kallon face
inta da jikinta dats drenched da ruwa, muryarta a hankali tace
Ina?
Somewhere
ya fa
a yana
aura goshinsa a goshinta ya kai lips
insa yayi kissing karan hancinta lightly, bu
e bakinta tayi da niyyar sake tambayarsa yayi leaning in ya ha
e bakinsa da nata, it wasnt rushed, it was deep but very desperate kamar bai ta
a kissing
inta ba a rayuwarsa, hannunsa har rawa yake wajen tallafo fuskarta, ganin bata hanasa ba ya sake birkicewa, wani irin mixed emotions yake ji yana cika
irjinsa, ruwan na soaking
insu har face
insu, mixing the warmth of their breaths.
ima bata yi responding ba at all at first har sai da taji
arfinta na shirin
arewa, like all of a sudden she felt weak, zuciyarta na bugawa da
arfin gaske, its like she
s fighting hard to be in this moment, ganin tana shirin sulewa ya sa ta ri
o rigarsa da ta gama ji
ewa sharkaff da ruwa suna sau
e ajiyar zuciya tare.
Ko da yayi pulling back gagara
auke kansa yayi daga jikinta, ya
aura kansa a wuyanta ya gagara ce mata komai, duk yadda ta so ta rungumesa back kasawa tayi banda ajiyar zuciya babu abinda take sau
ewa a hankali, hawayenta da ya ha
e da ruwan na gangarawa kan kumatunta, sun kusan 3 minutes a haka kafin ya
ago daga jikinta yana kallon fuskarta yace
Lets go home
kamar dama tuntuni abinda take jira kenan ta fara kuka, ya sake rungumota jikinsa yana shafa gashinta da ya ji
e sharkaff shima da ruwa yaba
iga dan tuni hular ta kama gabanta, cikeda lallashi muryarsa
asa
asa tace
m sorry, u can stay all u want, i love you so much Na
Ta yaya zan koma to bayan ka ji
a min kayana
ta fa
a a shagwa
e har sannan tana jikinsa tana kuka, Shiru ya
anyi yana shafa kanta kafin yace
My bad, kiyi ha
uri toh, in kira rahama ta kawo miki hijab?
a masa kai tayi a hankali, ya saketa yana ta
a aljihunsa jin ba wayarsa yace
Yana kitchen wayar
kallon juna sukayi kafin yace
muje sai in kirata
, ta gya
a masa kai ya ri
o hannunta suka nufi bakin
ofar kitchen
in feeling like kar moment
in ya ta
a wucewa, har ya kai hannu zai bu
ofar a hankali sai kuma ya tsaya ya juyo ya kalleta
What if sun dawo
bata san sanda tayi dariya ba ya tsaya kawai yana kallonta tana cigaba da dariyar tace
Then u tell them me mukeyi a waje
ya
an harareta ka
That u dragged me outside and kissed me?
Ta wani bu
a ido tana kallonsa kafin tayi wata dariya tana matse ruwan hularta tace
I kissed u or u kissed me?
Kallonta kawai yake, like she
s fyn to ai yanzu meyasa bata son komawa gidansu yace
Baby ko mu tafi gida kawai? I have my keys with me
ya fa
a yana lalubo key
in motarsa dake aljihunsa, ta wani
an harareshi kafin ta fara
arin wucesa ta shiga kitchen
in, da gudu ta
arasa cikin kitchen
in bayan ta bu
e jin
aurin da ke tashi ta
arasa bakin gas
in a sittin ta sa hannu ta kashe gas
in tare da toshe bakinta tana kallon sa daga inda yake tsaye bakin
ofa shima drenched da ruwa irin kallon look what uve done, ganin plantain
in da ta bari kan wuta ya gama babbakewa tass sun koma ba
irin a cikin pan
in gwanin tausayi, dai dai lokacin Rahama ta bu
ofar kitchen
in ta shigo ai da sauri ya mayar da
ofar bayan ya rufe kawai ya zaga ya nufi motarsa a ruwan yana lalubo keys
insa dan yasin da Rahama da gansa a haka gwara ya tafi a ruwan.
Rahama ta tsaya tana kallon Na
ima da ke ta fifita Haya
i da hannu duk da ma extractor hood dake saman cooker
in ya zu
e haya
in sosai da ba haka ba, rahama ta
araso kitchen
in ta le
a pan
in tana kallon plantain
in kafin ta kalli Na
ima tana gumtse dariya tace
Ina yayan?
a mata hannu tayi alamun bata sani ba tana marairaice fuska, Rahama ta bi gashinta da jikinta da ke ji
e da kallo kafin tace
Love birds
cike da tsokana, Na
ima ta
an harareta cike da kunya tana sau
e pan
in daga kan gas, Rahama tace
auko miki hijab?
Da sauri ta gya
a mata kai, Rahama ta gya
a mata kai tare da juyawa ta nufi
ofa fuskarta
auke da murmushi, dan she
s happy Na
ima is getting better, kuma Allah ya so ma itace tazo da yasmeen ne ai sai tafi jin kunya.
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah