← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 14 OF 72

Chapter 13: one week to everything: dragged by Destiny

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Da daddare tana kwance a kan gadonta, tunda ta hauro
azu bata sake sau
a ba, infact makulli ma ta saka ma
akinnata, bata san me yake saka ta kuka ba she just cant stop crying, ita kanta ta san abinda take so ne ta samu wato komawa wajen Mami, amma kuma ba ta haka ta so Dad ya amince ba, ta so ya yarda da kansa ba dan wani laifi nata ba, tana kwance lamo a kan gado tunda sukayi waya da Mami wanda Dad already ya sanar mata Next week Na
ima zata dawo wajenta take kwance a wajen, ko Mami sai da ta tambayeta ko lafiya? jin yadda muryarta ta dishe amma tace mata ba komai, kuma da alama Dad bai fa
a mata dalilin da yasa zai maida ita wajennata ba, dan ita kanta mamaki tayi mamaki, bu
e idanunta da suka kumbura tayi ta kalli wayarta da ke ringing a karo na ba adadi, sadiq has been calling tun
azu amma ta kasa
agawa shi kuma ya
i ha
ura, janyo wayar tayi bayan ta sa bayan hannu ta share hancinta da yayi ja, ta kai wayar kunnenta tayi Shiru
shiru bata amsa ba
ya sake fa
a yana sake rage muryarsa, jin bata amsa ba ya sau
e ajiyaar zuciya
Talk to me, say something pls
kamar jira take ta fashe masa da kuka, da sauri ya tashi zaune daga kwance da yake a kan gadonsa
Hey , hey , hey , dont do that Ni
imerh, kar kiyi kuka dan Allah, tell me me ya faru?
Ajiyar zuciya kawai take sau
ewa ta
i tace masa komai
Kina jina? Ure not alone, babu ruwana da koma miye wani xai ce ko zaiyi, ina tare da ke kinji?
A hankali ta gya
a mishi kai kamar yana gabanta kafin ta bu
e baki a hankali take magana
Yace zan koma wajen Mamana
ta fa
a tana sau
e ajiyan zuciyar kuka
Shima ajiyan zuciyan ya sau
e jin tayi magana
To bakya son komawa ne? Me yasa kike kuka?
Ina so
ta fa
a a hankali
Okay after that ya miki fa
a ne?
Ta gya
a mishi kai
Shiru yayi sai kuma pleadingly yace
kiyi ha
uri kinji, nine na ja miki, kiyi ha
uri pls
Ba kai ka ja min ba, infact am happy zan koma wajen Mami, kawai ba haka na so mu rabu da shi bane, hes Angry
He cant stay angry with u for long, ki bari gobe sai ki bashi ha
uri kinji
Ta gya
a masa kai bata ce komai ba
Yanzu yaushe yace zaki tafi Nigeria
Next week
Okay
kawai ya fa
a yana kallon photo frame
inta da ya wanke ya saka a glass ya ajiye a gefen Gadonsa.
Sun
an jima suna waya, har sai da tabbatar ta kwantar da hankalinta kafin suka yi sallama.
Ya janyo hoton nata yana kallo sai kuma ya
aura a
irjinsa ya lumshe idanunsa.
Tashi zaune yayi ya bu
e bedside ya zaro wata waya ya bu
e ta, hotunan Na
ima ne kaca kaca a cikin wayan, ya bu
e messages ya dudduba, whatsapp ya bu
e yaga tana online, Linda ta mata message ita kuma tana typing zata mata reply.
Shiru yayi yana kallon chats
in nasu wanda yawanci ma ita ka
ai yake ganin tana magana da ita sai Mamanta da Big Daddy, sai kuma fa
ila shima ba sosai ba, ya
an ha
e rai ka
an, ba wani son mu
amalarta da Linda yake ba saboda yaga sun sha
u sosai, tun ranar da ta bar wayarta a motarsa wanda purposely ya
i tuna mata cause yana bu
atar wayartata kafin yayi abinda yake son yi wanda bai
auke shi lokaci mai tsawo ba before yayi cloning da mirrowing wayar tata, dama yanzu duk wani chats
inta, komai tayi typing a wayarta, duk wani scrolling da zata yi a wayarta, and every call
inta is mirrowed to wayar dake hannunsa wanda ya saye ta ne dan wannan ka
ai hatta Gps
inta.
Fita yayi ya duba last call
inta kafin shi yaga Ammi ce ta whatsapp call, gani yayi message ya shiga wayarta from one of her class mate
inta na st emerys,
ima ure ignoring me its not good
ta bu
e chat
in amma bata amsa ba, ya dinga bin chats
in yaron ganin kusan kullum sai ya tura mata sa
o na soyayya da ma na gaisuwa, screenshotting yayi ya kashe wayar ya janyo drawer
in ya mayar ya jingina da gadon, wayarsa da yake anfani da shi ya janyo yayi dialing number
in Mama, tana
agawa tun kafin ta fara mita yace
m coming home sati mai zuwa
____
Ajiye key
in motar Amira tayi akan console ta zare takalmanta ta
arasa ta fa
a kan kujera cike da
acin rai, wayarta dake hannunta ta dugurar a kan kujera bayan ta gama karanta sa
onsa
Mun sau
a will call when am settled
Nuwaira da ta
araso itama ta ajiye jakarta fuskarta a mugun ha
Yanzu miye anfanin zuwan da mukayi? Mata ta ce miki wani wai za
a kawo miki shi, ke kuma kin
ebo jiki mun dawo maimakon ki ce mata ah ah ke
afarki
afar
anki i dont even know why we left without setting that house on fire, wlh kin bani kunya ashe haka kike musu shiyasa suka mugun rainaki
Amira ta mata wani kallo
dan Allah mu bar maganar nan Nuwa, lallai baki san halin mutanen nan bane, rabu da su ba dai zasu kawo shi ba ai shikenan bar musu ne dai bazan yi ba wallahi
Mtswww
Nuwaira ta ja dogon tsaki ta tashi ta wuce sama
Amira ta bita da kallo sai kuma ta mi
e tabi bayanta
Mai aikin da ta balbale da Masifa da safe akan tace sai ta ro
i abinci suke bata ta wuce kitchen da sauri ta shiga ha
a ma Nuwaira Abinci wanda ko Amirar ma ba damuwa tayi da irin wannan ba
Lafiyayyen jollof rice ta zuba mata da kaji ta tsaya bakin steps tana tunanin to sama zata kai mata? Ko jira zata yi ta sau
Dawowa tayi ta ajiye a falour ta koma kitchen gudun laifi duk da bata san ko hakan da tayi ma laifi bane, sam Basa son su ga Nuwaira a gidan saboda idan bata nan matar gidan ko shiga harkarsu bata yi, iya kaci ta sau
o taci abinda suka girka ta komawarta sama, ita ba ruwanta ma ko ce musu ga abinda za
a dafa bata yi, kasancewar
wararrun masu girki ne.
Nuwaira da tayi wanka ta canza zuwa wata free gown ta sau
o tana kallon plate
in da ke rufe, sai kuma ta
arasa ta bu
e, wani kallon ahincin tayi kafin ta
wallo ma mai aikin kira
Abincin waye wanann?
Na ki ne hajiya, bansan ko sama za
a kai miki ba shiyasa na ajiye miki anan
Wani irin kallo take mata
ke mahaukaciyar ina ce zaki ajiye min abinci haka?
Kiyi hakuri hajiya baza
a kuma ba
ace min da gani, gayyar tsiya, mara hankali kawai
Da sauri matar ta wuce kitchen ita kuma Nuwaira ta zauna ta janyo abincin tana ci tana danna wayarta har ta cinye tass ta cinye naman ta shanye drinks
in da ta ha
o da shi tayi gyatsa ta koma saman kujera leaving the plate a wajen tana danna wayarta.
Amira ce ta sau
o still in the clothes da suka fita da shi ta zauna
Wai har kin ci abinci?
Eh mana, sai kinga
an abincin da suka zuba min a plate kamar na ro
a, mtsw wlh masu aikinki basu da mutunci sam
Kiyi hakuri
kawai Amira ta fa
a tana janyo kwalin exotic ta jishi empty ta ajiye bata ce komai ba, kiran da ya shigo wayarta ya sa ta
an saci kallon Nuwaira, sai kuma ta mi
e da murmushi akan fuskarta ta
aga wayar ta kai kunnenta tana wucewa sama
albii
Nuwaira ta bita da harara har ta haura sai kuma tayi
wafa
ba dai ke bakya jin magana ba , munafuka
azu ta gama bazata
auki wayarsa ba amma saboda ni ta mayar mahaukaciya gashi ya kirata ta
auka ba class ba komai mtsw
ta sake jan dogon tsaki
Washegari su Yasmeen suka kawo Saif bisa Umarnin Ammi, duk kuma cikinsu babu wanda ya sanar da Ahmad
in, basu yi mamakin samun Nuwaira a gidan ba sam, kamar yadda basu samu tarba ba suma basu damu ba, suna ajiye Saif suka juya dan driver na jiransu, Saif ya saka kuka zai bisu, Nuwaira da ke zaune a falon tana kallonsa tace
kai dan ubanka ka bisu kuje ina? Gidan uwarka zasu koma? Come here my friend
Kallonta yasmeen ta tsaya yi, Maryam ta ja hannunta suka fita a falon, sai da suka shiga mota yasmeen tayi wani
wafa
Ni wlh da bamu dawo da shi ba, ke to shima ba son gidan yake ba
Ke dai babu ruwanki, ko kwa
onsa zasu yi su cinye ba dai mamarsa bace kuma tana kallon
awartata?
Yasmeen ta harareta
Lallai ma, su sun ma isa suyi kwa
onsa? Ko uwar tasa ce fa? Shima kansa ya san inda ake kula da shi, wallahi da Ammi zata ji shawara ma ta
auke shi wallahi
To ko zaki fa
a mata ta
auko sa ke da kika fi kowa iyawa
Kinga irin abinda na tsana kenan wlh shiyasa hira da ke ma is useless
Maryam tayi dariya tana janyo ta
haba twinnie, husainar hassanarta kiyi hakuri toh
Bazan yi ba
Yasmeen ta fa
a tana komawa can jikin marfin mota ta kama danna wayarta, itama Maryam
in wayarta ta
auko ta share Yasmeen
Shi dai driver Murmushi kawai yake yi.
Kai yaronnan amma ka iya munafunci,
annen uwarka ne su ko na ubanka? Au ashe
annen ubanka ne, amma me ka ha
a da su da zaka zauna ka hanani sukuni ka hana uwarka sukuni da kukan banza
Amira dake kwance tana kallon yadda Nuwaira ta ri
e hannayensa tana masa fa
a ta tashi zaune
ki rabu da shi kuka mai dalili yake nema, zonan Saif
Sake shi Nuwaira tayi ya tafi da gudu wajen Amira ta
aga shi ta
aura a
afarta, ya kwantar da kansa a
irjinta yana sau
e ajiyar zuciyar kuka
Meyasa baka ji? Zaka je Mary ta maka wanka kayi bacci? Kaga dare yayi
e mata kafa
a yayi
Cike da takaici Nuwaira tana kallonsa tace
Ni dai wallahi na haihu
ana ba zai dinga irin wannan iskancin ba haba, kuma wallahi babu shi babu dangin ubansa, yanzu haka
an kwana 2 da yayi a gurinsu ne har sun koya masa munafurci banda haka me ya sani da har zai saka mutane a gaba tun da yamma da kukan banza wai granny, ba granny ba granno
Ita dai Amira bata kulata ba ta mi
e da shi tana kallon hanyar stairs ta
wallawa Mary kira, da gudu ta hauro sama ta tsaya a falon saman tana
yes ma
Je ki mishi wanka ya kwanta,
azu yaci abincin ne?
Mary ta gya
a kai,
yes ma, yaci ka
Zaka sake cin abinci
e kafa
a yayi, Mary ta saka hannu ta kar
e shi tana jijjigashi suka sau
Not edited
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 14 · 0% Book details