Chapter 30: AFTER THE STORM
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
Kafin ta sake cewa komai taji jikin Na
ima ya sake a jikinta alamun ta sume, ri
o ta da kyau Sojar tayi tana kallon Nasir dake kallonta shima
She fainted,
chak Ahmad ya dakata da tafiyar da yake yi a zuciye towards Sadiq da sojojin suka fito da shi daga motar bayan sun mur
e hannunsa sun
wace Screwdriver
in, Nasir ya
araso yana kallon Sojar da ke rungume da Na
imar kafin ya juya ya kalli titi da duhun magriba da ya zagaye ko ina sai hasken fitulun mota da ta sojojin checkpoint da kuma na yan sandan da suka taho tare da su, juyawa yayi ya kalli Ahmad da ke tsaye still a inda yake yana kallon Sadiq da sojoji suka
ufar akan gwuiwowinsa, kafin ya maida hankalinsa kan motar Ambulance da aka nufa da Na
ima, dan gaba
aya ma bata Numfashi.
Bin bayansu yayi da Sauri ba tare da ya sake bi ta kan Ahmad ba, sojan dake waya
azu ya
araso gaban Ahmad ya dafa kafa
arsa
u good?
I want u to take care of that son of a bitch urself, da kanka nake so ka min abinda na saka ka
gya
a mishi kai yayi yana fa
say no more, Ahmerdy
a kai yayi ya juya ya nufi motarsa cike da zafin namansa na halitta, yana da matu
ar nutsuwa amma bashi da sanyin jiki.
e masa motar sojan yayi ya shiga baya sannan ya rufe masa
zamuyi waya
Ahmad ya gya
a masa kai yana maida hankalinsa gaban motar inda driver ya tada motar ya bi bayan Ambulance
in sauran motocin duk suka rufa masa baya.
Jujjuya idanunta dake rufe take yi jin kamar akwai wani haske above idanunnata kafin a hankali ta soma bu
e idanunta har ta bu
e su tass ta zuba ma saman
akin idanu tana sake lumshe idanunta ganin kamar shes having dejavu wato abinda ya faru yana maimaita kansa, ta juyar da idanunta ta kalli hannunta, tabi IV line
in dake ma
ale a bayan hannunta da kallo, kafin ta kai
ayan hannunta that is free ta shafa lips
inta da suka bushe hawaye na gangarawa gefen fuskarta,ma
ogoronta taji ya bushe ta hau
yafta idanunta da gashin idanun suke a ji
e da hawaye, motsin da tayi ne ya sa Nurse dake
akin saurin
arasowa
Ure awake?
Nurse
in dake sanye da scrub ta fa
a tana
an ran
wafowa, kallonta kawai Na
ima take yi kamar mai son fahimtar a inda take
Kina ji na?
Matar ta sake tambaya, gya
a mata kai tayi a hankali, ta
an bu
e bakinta kamar zata yi magana but words
in suka
i fitowa.
Ba sai kinyi magana ba
Nurse
in ta fa
a tana kallonta
Ure safe now. Just rest
Safe? Ta maimaita kalmar a kanta tana bin Nurse
in da kallo
Bari in kira doctor da Family
inki, theyve been waiting outside for hours
daga haka Nurse
in ta nufi
ofa, wasu hawayen ne suka sake gangarowa idanunta dan she can remember clearly yanzu me ya faru, meyasa Sadiq zai ma kansa haka? Sadiq yayi abinda bazata iya yafe masa ba, Why did he have to go that far, he was her bestfriend, bazata iya manta lokacin da ya kasance shoulder da take gudu to lean on and cry a duk lokacin da Zaman gidan mahaifinta ya isheta ba, ya tsaya mata ya sakata farinciki ya mantar da ita damuwowinta da yawa, she wish soyayya bai shiga tsakaninta da sadiq ba, mutum ne shi da zata so tayi keeping
inshi by her side har abada, har yanzu bata ji ta tsane shi ba, ta fa
a masa haka ne dan ya sake ta amma she can never bring herself to hate him, duk abinda yayi soyayyarta ce sanadi, gashi yanzu ya
are a mess
in da fitarsa sai Allah, sosai take so tayi kuka isashshe amma ba dama sai ajiyar zuciya kawai take sau
ewa tana juya kanta.
Shigowar su Mami ya sa ta maida hankalinta kan
ofar, Mami ta
araso bakin gadon, Fa
ila da Nasir biye da ita, Mami ta shafa fuskarta amma bata ce mata komai ba, maida idonta Na
ima tayi bakin
ofa tana kallon Fahad da ya na
e hannu a bakin
ofa kawai yana kallonta, kafin ya
arasa ciki ya tsaya gefen Mami,
Howre u?
Yayi
arfin halin tambaya, gya
a mishi kai kawai tayi bata ce komai ba, sake bu
ofar akayi Big Daddy ya shigo Daddynta na biye da shi a baya, ri
o hannunta big Daddy yayi yana kallon fuskarta
Are u okay?
Shima ta gya
a mishi kai hawaye na ciko idanunta kafin ta mi
awa Daddynta hannunta,
arasawo yayi ya ri
e hannun nata yana mata murmushi
Ull be fyn
ta gya
a masa kai shima, Fahad nake boiling from inside yace
wallahi he
ll pay for wannan abinda yayi, zai san ba kowa ake ta
awa a tafi scot free ba
Daga haka ya juya ya bar
akin, ita dai fa
ila tana zaune gefen gadon tana ri
e da hannun Na
ima ta rasa ma me zata ce
Big daddy ya dubi Nasir yace
ya ake ciki?
Nasir ya sau
e ajiyar zuciya
Nothing much, Ahmad ne yake handling issue
in so babu wata damuwa
big Daddy ya gya
a Kai kawai kafin ya juya shima ya nufi
ofa, Nasir ya
an kalli fa
ila kafin ya bi bayansa.
Sai a lokacin Daddyn Na
ima yayi magana
s the guy?
Mami ta
an kalleshi, ta
auke kai
s her friend
Friend? Friend ne zaiyi kidnapping
inta for what?, kullum na tambaya kuce min friend
inta ne, miye benefit
in friend
inta idan yayi kidnapping
inta? Tunda he wasnt asking for ransom
Maybe i should ask you, tunda a newyork
in ta ha
u da shi ba a nan ba, biyo ta yayi har nan
in kaga kenan kai zan tambaya waye shi
Maida kallonsa yayi kan Na
ima da ta lumshe idanunta kawai sai kuma yayi
wafa ya nufi
ofa shima. Mami ta bishi da kallo kawai kafin ta kalli Fa
ila da har lokacin take zaune gefen Na
ima
ila kije ku tafi gida ya kamata ki huta, u need rest
girgiza mata kai Fa
ila tayi
Zan tafi da dare Mami, kije gidan ki huta tun jiya kike nan tunda ni naje gidan tun jiya besides ban jima da dawowa ba ma
Mami ta gya
a mata kai
Okay
daga haka ta nufi
ofa ta fita ta ja musu
ofar, sai a lokacin Na
ima ta bu
e idanunta tare da
arin tashi zaune, Fa
ila ta mi
e da
yar daga kujeran da take zaune
Let me help u
arasowa tayi ta
aga mata gadon ta
an zauna kafin itama ta koma ta zauna akan kujeran da ta tashi tana kallon Na
ima, she look pale a rigar asibiti dake jikinta light blue colour, kanta da hula da bai gama rufe gashinta ba, gashin ya kwanta a gaban kanta da wuyanta, idanunta har yanzu a kumbure suke sai hakan yasa suka sake girma, gashin idon dake ji
e suka tsattsaya, bakinta ya bushe sosai, ta jingina bayanta da kyau tana kallon Fa
ila
Mummyn unborn
ta fa
a tana
alo murmushi
ila ta harareta
hmm Na
ima ai na kusa haihuwa kafin lokacin haihuwar yayi tsabar tashin Hankali, wallahi guy
innan must pay for duk tashin hankalin da ya saka mu a ciki, dan ko ni ba yafe masa zanyi ba
auke kanta Na
ima tayi ba tare da ta amsa ba ta mayar
ofar toilet dake cikin
akin tana kallo, ta rasa tunanin me zata yi, jin an bu
ofar
akin ta juya ta kalli
ofar, suna ha
a ido da shi ta sunkuyar da kanta idanunta na cikowa da hawaye, har ya
araso cikin
akin, tana ji suna gaisawa da fa
ila amma ta gagara
ago kanta, har ya
araso gefen bed
in ya tsaya bata
ago kanta ba
Howre u feeling?
Sai a lokacin ta
aga idanunta ta kallesa suka ha
a ido, ta gya
a masa kai kawai daga kishingi
en da take, kafin a hankali ta bu
e baki tace
Lafiya
Good, Allah ya
ara sau
gya
a masa kai kawai ta sake yi ba tare da tace komai ba, ya juya a hankali da niyyar barin
akin
Yaya Ahmad
dakatawa yayi ya juyo yana kallonta, Fa
ila ma su take kallo, tana kallonsa idanunta na cikowa da hawaye tace
pls i want to talk to u
sai da ya
an kalli fa
ila kafin ya taka ya koma inda ya tsaya
azu yana kallonta yace
Im all ears
shiru tayi ta gagara ce masa komai, yayi folding hannu a
irji yana kallonta shima bai ce mata komai ba, hawayen kan kumatunta ne ya gangaro kan fuskarta ta sa bayan hannu ta share still bata ce komai ba.
ila dake zaune ta mi
e a hankali tana kallonta tace
afata ta ri
e min let me walk a little
gya
a mata kai tayi tana kallonta har ta fita ta janyo
ofar, bayan fitarta da kamar seconds goma ya
arasa ya janyo kujera ya ajiye a gaban gadon ya zauna yana kallonta
Me kike so ki ce?
Zaunawa tayi da kyau tana kallonsa
Dan Allah naji yaya Nasir yace ure the one handling Sadiq, pls can u let him go?
Kallonta kawai yake yi amma ta gagara karantar yanda ya
auki zancen akan fuskarsa, sai can yace
Why?
Fashewa tayi da kuka ta gagara magana, shi dai kallonta kawai yake yi har ta gaji tayi shiru dan kanta, kafin ya sake tambayanta
Tell me why?
Because he
s my friend, baya nufina da sharri, kawai he made a wrong choice ne, amma yana so na, he was once my shield, dan Allah ku barshi ya tafi ni na yafe masa
Oh really?
Ya fa
a yana kallon idanunta da ke ji
e da hawaye, Gya
a masa kai tayi a hankali, ya mi
e tsaye daga kan kujerar yana kallonta, itama shi ta
aga idanunta tana kallo.
Toh kinyi
ari, and mind u i have nothing to do with u or ur little boyfriend i gat better things da ke gaba na, abinda ya sa nayi involving kaina is because u called, for the sake of humanity na taimaka miki when u called saying ur so called friend da baya nufinki da sharri da yake sonki zai kashe ki.
Kallonsa kawai take yi
i thought u wanted to say something meaninful ashe am mistaken, and for saurayinnaki u should talk to ur parents not me
daga haka ya nufi
ofa ta bishi da kallo har ya fita kafin ta koma ta kwanta tana share hawayenta.
Bai jima da fita ba Fa
ila ta dawo tana kallonta ganin ta juya bayanta ta lumshe idanunta kamar mai bacci, sai bata ce mata komai ba ta
arasa ta zauna.
Kwananta biyu a asibiti aka sallameta , a kwana biyunnan ba
aramin gata ta samu ba dan kowa yi yake kamar zai maidata cikinsa, already Mami tace da ita zata koma Abuja ana sallamarta, da
yar big Daddy yayi convincing
inta akan sake barin Na
imar a lagos saboda makarantarta, ba
aramin tsorata Mami tayi da lamarin ba dan da har ta yanke hukuncin cire ta a pan atlantic in yaso ta koma Abuja tayi schooling
in a can, shima Daddyn Na
imar da
yar ya ha
ura dan cewa yayi Na
ima is going with him zuwa gidansa dake cikin lagos shima, wanda Mummy da Suhaila kullum har da su a masu wunin asibiti, Nasir da Fa
ila ba
aramin ban baki sukayi ba da al
awura kala kala kafin kowa ya ha
ura.
Sai dai a
angaren Na
ima damuwarta gaba
aya yanzu halin da Sadiq ke ciki, gashi ta gagara yima kowa maganar saboda yadda
iri
iri suke nuna
in sadiq
in, ta rasa wa zata yi ma magana ya fahimceta, da ta gwada yi ma Mami ma maganar balbaleta da masifa tayi tana fa
kina nufin mu rabu da mutumin da ya
aga mana hankali for almost a week, kinsan halin da fa
ila ta shiga da ciki? Me ya miki? Ko ya miki wani abu ne?
Tun daga lokacin bata sake cewa kowa komai ba akan sadiq, sai dai ta riga tayi making up mind
inta she
s not going to testify against him, duk wasu tambayoyi da ake mata in dai ya shafi sadiq sai dai tayi shiru kawai, sosai ta rage walwala, magana ma sai dole take yi, sai dai tayi ta binsu da idanu kawai ko kuma ta gya
a musu kai.
Kwanakin da suka biyo baya, Na
ima ji take kamar the world around her is spinning, sosai shirunnata ya fara damun su Fa
ila, a nata
angaren zuciyarta ce ta rabu gida biyu, part of her har yanzu yana wannan
akin da sadiq ya kulleta for days, sauran part
in kuma yana gareshi, tayi expecting ya
i amincewa da bu
atarta na sake sadiq amma bata yi expecting wannan reaction din ba at all.
Abinda ya sa nayi involving kaina is because u called
sai a lokacin ta fara tambayar kanta menene ma yasa ta kirashi in the first place?
The following week ta soma attending lecture online ba tare da ko mutun
aya ya fa
a mata ya akayi da sadiq ba, the only thing she knows is hes still in custody. Duk yadda aka yi tayi testifying daga lawyoyinsu da officers kala kala amma kanzil ta
i tace musu.
Mami ta yi fa
an har ta gaji, Big Daddy yayi lallashin ya gaji, dama Daddynta bai sake cewa komai akan maganar ba.
Tana kwance a kan gadonta da dare fa
ila ta shigo Tana Kallonta dama ta san batayi bacci ba though it
s almost 1am na dare, ta zauna gefenta tana kallonta keenly tace
azu Mami ta kira ki?
gya
a mata kai tayi
Haryansu sonsa kike?
Ta sake tambaya, Na
ima bata amsa ba sai lumshe idanunta kawai da tayi,
Ki bani amsa
a hankali ta bu
e idanun da suka ciko da ruwa ta kalli fa
ila
Nima ban sani ba wallahi anty fa
kallonta kawai Fa
ila keyi kafin ta matso kusa da ita
Ya kamata kuwa ki sani, dan in har sonsa kike yi haryanzu, kina ganin kamar he deserve to be part of ur life har yanzu then maybe weve been shouting at the wrong ghost
Kallonta kawai Na
ima take yi kafin ta
auke kanta
Ni bana sonsa, I don
t love him
ta
an yi shiru
but i cant hate him
gya
a kai kawai fa
ila tayi tana kallonta
Okay, amma ina so in fa
a miki abu guda
aya, dont confuse tausayi da kuma memory, ki nitsu kisan inda yake miki ciwo, ki fuskanci abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwarki ki rabu da abinda suka riga suka wuce
a mata kai kawai Na
ima tayi, ta mi
e tana nufar
Sai da safe
binta tayi da kallo har ta fita a
akin kafin ta lumshe idanunta hawayen ciki ya gangaro. What she lost babu wani sentence da zata iya bayaninsa a cikinsa.
#Maimoon
09041426598[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah