← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 58 OF 72

Chapter 56: Fractured bonds

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 21 min read

Haurawa tayi saman ba tare da tunanin komai a ranta ba, sai da ta bi ko'ina da kallo ganin ba ta ga wani canji ba everything seems normal and ordinary ta ta
e baki ta shige bedroom
inta. Kamar mai neman wani abu ta tsaya ta jingina bayanta a jikin
ofa tare da
are ma
akin kallo, sai kuma ta lumshe idonta, after some seconds ta ja
afarta a hankali ta
arasa bakin gadonta ta hau ta kwanta.
Tunanin hawo mata saman da Amira ta yi kawai take like is that even normal? Ta sake tambayar kanta ko haka ake yi da ma kishiya ta shiga ko'ina da ta so a part
inka toh? Ko kuma
akunan ta kasa ha
uri ta hau gani don ta ga ta ajiye ta a
asa? But she didn
t even take long before ta dawo. Kuma reaction
inta after coming down shine ya fi tsaya mata a rai it wasnt friendly at all kamar sanda ta shigo, tabi
akinta da kallo, to me ta gani that pissed her off?
Juyi ta yi a kan gadon tare da mi
ar da
afarta jin kamar wani abu na bin jinin jikinta da ba ta saba jin shi ba, slowly ta kai hannu ta
ora a goshinta jin kanta ya fara yi mata ciwo, wani irin dull pain though its not much hakan ya sa ta tsayar da tunanin Amira da ta saka a ranta. Ta yi mintunan da ba ta san nawa bane a haka kafin ta tashi zaune ta
an yamutsa fuska.
"Whats happening to me?"
Ta fa
a a hankali can
asan ma
oshi kamar mai ciwon harshe, don ji ta yi ya yi mata nauyi kamar an
ara mata girmansa, komai nata jin shi take wani iri kamar ba ita ba, duniyar ma kamar ba wadda ta saba rayuwa a cikinta ba haka take ji.
So take ta koma
asa ta
auko wayarta da ta bari a parlour amma ta kasa sarrafa ko da yatsanta ne, kwata kwata ma bata tunanin abincin da take da niyyar dafawa taci kafin zuwan Amira, ta bar onions half chopped da pot a kan wuta, Allah ma ya taimaketa bata kunna gas
inba tukun, a sanyaye ta ja jikinta ta kwantar da bayanta a jikin gado, sosai ciwon da kanta yake yi mata yake
aruwa, runtse idonta da hawaye ya cika kawai ta yi cikin rashin sanin abin yi, kwata kwata ji tayi bata jin da
i kwata kwata ranta duk a dagule haka siddan.
Jikin Amira har rawa yake gurin kiran Mummy, garin sauri har kusan fa
uwa ta yi Allah ya taimake ta ta ri
e hannun kujera.
Har kiran ya katse Mummy ba ta
aga ba, cikin za
uwa ta
ara kira tare da karka
a hannunta tana fa
"Please Mummy ki
aga."
Sai da kiran ya kusa katsewa ta
aga, muryar Amira na rawa saboda murna ta ce.
"Mummy!"
"Me ya faru? Kira da safennan ina bacci kin katse mini."
"Mummy na je part
in nata na yi duk yadda kika ce." Ta fa
a da farinciki sosai a muryarta. Da sauri Mummy ta ce.
"Really?, amma ya aka yi kika shiga har bedroom
inta? Ina fata dai ba ta gane komai ba?, i hope u did it wisely ba shirme kika yi ba Amira
Dariya Amira ta yi tare da gyara zamanta a kan kujera ta ce.
"Ta shiga kitchen wai za ta kawo mini ruwa kawai na haye na yi abin da zan yi na fito, amma ba mu kuma magana ba har na baro part
in, and bana jin za ta gane wani abu saboda yarinya ce sosai, kuma da ta yi tunanin wani abu na san da za ta tsayar da ni ta tuhume ni abin da na je na yi mata, kuma kinsan banzar bata san anything about kishiya ko abinda kishiya zata iya aikata ma mutum ba so i
m sure bazata kawo komai ranta ba."
Ajiyar zuciya Mummy ta sauke ta ce.
"Good! Sai mu jira result, saura kuma ki yi abin da zai gane da saka hannunki a al'amarin, naki ido ne kawai duk ma abin da zai faru tsakaninsu, naki ido ne kawai idan ba nuna miki ya yi wani abu ya faru ba. Na san ki ba wani kan gado kika cika ba, u better be very careful
Murmushi ta yi cikin zallar nisha
in da take ji a cikin ranta ta ce.
"In sha Allah Mummy, thank you, har na fara jin na dawo nutsuwata cause Albina zai dawo nawa ni ka
ai, ba ki ji yadda na ji ba da na gan ta kamar na janyo ta na yi ta duka, ba
aramin danne zuciyata na yi ba na tsaya muna magana, mummy har da gajeren wando fa take yawo a gidan ita gata karuwar baturiya, shegiya mummuna
Mummy tayi wata dariya dan itama cikin nisha
i take jin kanta tace
gaskiya yarinyar bata da wani kyau, jikinta ne mai kyau hala shi ya ja hankalinsa shi kuma
Amira ta
ata rai tace
jikin ma bashi da wani kyau mummy, komai nata bashi da kyau, shi dai maye shi yasan me ya ma
ale ma
ta fa
a tana ha
e rai dan tuno kyaun Na
ima da jikinta wani irin soya mata zuciya yake, she wish gaskiya ne mummuna ce Na
imar.
"Ki daina damuwa, don gidan ma gaba
aya za ta bar miki soon, ni ka
ai na yi rayuwa a gidana, saboda haka wallahi ba wani jinina da zai rayu da wata a gidansa."
I love you mummy, wai ina daddy? I called him yeterday bai
auka ba kuma bai kira ni back ba
Ke rabu da wannan, shegen tsinannen tafiyar nan tasa ce wai ta taso baya
asar na kusa na hanasa wanann shegen tafiye tafiyen ya fara isata haka
Hm ai shikenan, bye mummy bari naje na ci abinci, ko karyawa fa banyi ba sai da na tabbatar na aiwatar da abinda ya kamata u should be proud of me mummy
Mtsw ai kanki kika taimaka ba ni ba
duk sukayi dariya, Daga haka ta katse wayar.
Wani irin wasai Amira take jin zuciyarta kamar an yi mata yasar dattin da ya tokare mata kofofin farin cikinta, rabon da ta ji ta cikin irin wannan nisha
in har ta manta. Numbern Nuwaira ta lalubo ta yi dialing don ta labarta mata abin da yake faruwa.
Sai da aka yi sallar Zuhur sannan ta yun
ura ta sauko daga kan gadon da
yar, jikinta gaba
aya ya yi mata wani irin sanyi kamar ba ta da laka, her body was very weak gashi cikinta babu abinci, a gaban mirror ta tsaya tana kallon kanta kamar mai neman wani abu a jikin nata da ya canza mata shi lokaci
aya cause her body felt strange, walking slowly ta bar gaban mudubin ta
arasa toilet. Tsarki ta fara yi sannan ta yi alwalar da sai da ta koma baya 2 times saboda rikicewar da take, bayan ta idar ta koma bedroom ta shimfi
a darduma, hijabinta da ya kai mata har
asa ta zura, sai da ta tabbatar ta tattara dukkan nutsuwarta sannan ta tayar da sallar.
Tana zaune a kan dardumar har aka kira la'asar, ta rasa me yake yi mata da
i, me yake faruwa da ita, me ya kamata kuma ta yi, gaba
aya ta rikice ba tare da ta san dalilin rikicewar ba.
Sallah da lazimin da ta yi ne ya sa ta
an fara samun nutsuwa, har ta yi la'asar, cikin rashin
warin jiki ta sauka
asa don sama wa cikinta abin da za ta ci, don wata irin yunwa take ji kamar har kayan cikinta sun narke babu sauran abin da ya rage sai fata. Sai da ta fara sauka daga kan stairs ta
ara tabbatarwa ba
aramar yunwa take ji ba, don ji ta yi kamar za ta hantsila, da bin bango ta
arasa saboda jirin da ta ji yana kwasar ta ita ka
ai, ita tunda take ma bata ta
a jin tana jin yunwa irin haka ba.
Bayan ta shiga kitchen ta tuna ashe
azu tana
arin dafa noodles Amira ta shigo, ga albasar da ta fara yankawa nan a inda ta bar ta. Jiki a sa
ule ta
arasa ta
ora daga inda ta tsaya, ba
aramin dauriya take ba, don ji ta yi ba abin da take bu
ata sai kwanciya, bayan ruwan da ta
ora ya tafasa ta
are noodles
aya ka
ai ta zuba ta mayar da rufe, kamar wadda aka tsikara haka kawai ta juya ta fice daga kitchen
in da sauri ta koma parlour ta fa
a kan kujera ta kwanta ruf da ciki tana mayar da numfashi. Hango wayarta a gefen kujerar da ta zauna
azu ya sa ta tashi ta
auko, missed calls
in Ahmad ta gani har 4, sai na Mami
aya. Ba ta yi yun
urin bin kowa a cikinsu ba ta koma ta kwanta bayan ta yi cilli da wayar kan kujera.
Yana yin la
asar ya dawo gidan ba don ya gama aikinsa na rannnan ba sai don kiran da yake mata bata
auka, haka kawai yaji hankalinsa bai kwanta ba, ko da ya kira Amira ma gaba
aya ji yake kamar yace mata ta kaiwa Na
ima wayar amma sanin hakan zai iya komawa fitina ya sa kawai yana la
asar ya taho gidan, direct part
in Na'eema ya wuce, yana bu
ofar palour ya shigo ciki ya hango ta kwance cikin hijabin da ta yi sallah da ba ta cire ba a
asan carpet.
ajiyar zuciya ya sauke a hankali ganin she
s fyn but bai san me yasa ba she
s been on his mind too much tun safe, tun kafin 10 am yake kiran ta, ganin har rana ta yi yamma ta fara ba ta
aga kiran ba ya ci gaba da kiranta, har message ya mata ta whatsapp amma ba ta hau online ba hakan ya sa yaji hankalinsa ya
i kwanciya, walking slowly yake nufar inda take, amma azababben
aurin da ya ji yana tashi a parlourn ya sa ya tsaya cak, wani choking scent na
onewar abu ya cika hancinsa,
Lokaci
aya
walwarsa ta ba shi kitchen ne, da sauri ya nufi kitchen
in, sai da ya toshe hancinsa sannan ya iya shiga ya kashe gas
in, haya
i gaba
aya ya turni
e ko ina, ko ma mene ta
ora ya san ya zama gawayi.
ar nutsuwar da ya fara samu ya nema ya rasa, sai da zuciyarsa ta buga da ya yi wani tunani akan Na'eema, saboda ganin tana kwance a parlourn amma ba ta zo ta sauke ko ma mene ba, and there
s no way za
a ce bata jin
aurin, don wannan
aurin ko baccin mutuwa take ya isa ya farkar da ita bare ma ita ba mai nauyin bacci bace at all. To ko bata da lafiya ne?
In seconds ya fito daga kitchen
in ya
arasa inda take ya
an tsuguna yana ta
a jikinta jin ba zafi yace
"Baby" kamar a tsakiyar kanta yayi maganar haka ta ji sa.
Tana jin shigowarsa and all what happened bayan shigowar tasa, amma ta kasa ko da bu
e idonta ne, har yanzu da yake daf da ita take jin
amshinsa ya cika ta ba ta jin za ta ce komai, ka
aici kawai ta ji ta fi bu
ata fiye da komai a duniya, yanzu da yake tsugune a kanta kamar yana rura mata wuta a jiki haka ta ji.
"Baby!" Ya sake kiran ta tare da kai hannusa ya janye nata da ta
ora a kan fuskarta.
A hankali ta bu
e ido ta sauke su a cikin nasa, Kyakkyawar fuskarsa ta bi da kallo kafin ta tashi zaune ganin yadda damuwa ta bayyana
arara a fuskartasa .
Yasa hannu ya
aga hijab
inta ya tatta
a wuyanta ya ce.
"Ba ki da lafiya ne? Why arent u picking ur calls?"
Kai ta girgiza masa a hankali ta ce.
"Nothing."
Ganin yadda yake bin ta da ido alamun bai yarda ba ta ce.
"Bacci kawai na yi."
Bacci hun?
Ya fa
a yana
arin janyota jikinsa
da sauri ta janye jikinta tana yamutsa fuska amma ba ta ce komai ba. Jim yayi yana kallonta yace
"Tell me what happened, ko tun abun jiya ne? Are u still angry?
So take ya tafi ya bar ta ya
yale ta, shi ya sa ta
alo murmushi da iyakacinta lips
inta ta ce.
"Wani abin jiya? Ni I
m fyn, kawai my mood is bad
today ne."
Kissing forehead
inta ya yi ya ce.
"What happened to the mood lets fix it."
"Hmm " kawai ta ce ta mi
e tana zare hannunta daga nasa da ya ri
e ta nufi hanyar kitchen leaving him a tsugune a wajen, ya bi ta da ido cike da tsananin mamaki, there
s definitely something she
s not telling him,
ofa ya kalla lokaci
aya tunanin ko Amira ta zo ta mata wani abinne ya zo masa, ya mi
e tsaye ya bi bayanta
Kitchen
in, ya tarar tana
arin ha
a tea,
rungume ta ya yi ta baya tare da
aura fuskarsa a gefen tata hannunsa a waist
inta ya ce.
"Akwai abin da yake damun ki, tell hubby what it is?did anyone do anything just tell me anything"
Kamar ta hanka
e shi haka take ji, amma ta daure ta ce masa
babu komai
, tare da zare jikinta daga nasa ta ci gaba da abin da take. Kallonta kawai ya tsaya yi, kafin ya ha
e rai ya kama hannunta da take ta zuba madara a cup da shi ya juyo ta ita yana kallon idanunta yace
Ke tell me me aka miki?
Ta ha
e rai itama tace
Nace maka babu, what do u want me to tell u?
Tana fa
in haka ta zare hannunta ta fita a kitchen
in ta barsa a tsaye shocked and confused at the same time. Ko da ya fito palour bata nan ta wuce sama hakan ya sa kawai ya nufi
ofa ya fita a part
innata ya nufi part
in Amira.
Daga yanayinsa Amira ta gane something is off definitely its a win for them aiki ya fara aiki kenan cause dama malam yace musu its going to start working immediately in dai har tayi shi yadda aka ce tayi shi, don tana hangen lokacin da ya shiga part
in Na'eeman, har da tsallenta na murna ta dinga yi tana
unshe dariya kwata kwata bata ji haushin zuwa can da yayi ba dan yau za ta ga
arshen soyayya da tattala matar gold.
Kamar mai shan magani haka take kur
ar tea
in da ta dawo ta
arasa ha
awa bayan fitarsa a hankali a hankali, duk da yadda take jin bakinta babu da
i na da
ewar da ta yi ba ta saka komai a cikinsa ba amma haka ta daure ta shanye duka wanda ta ha
a, ajiyar zuciya ta sauke ta zame daga kan kujera da take ta kwanta a kan carpet, nan take cikinta ya fara hautsinawa kamar za ta yi amai. Juyi kawai take har ta samu natsuwa, ganin har lokacin ba ta koma normal ba ta
auki cup
in ta kai kitchen ta
auraye, wata noodle
in ta sake dafawa ta ci a kitchen
in sannan ta koma sama.
Kamar ba ita ba haka take jin ta, but wannan weakness
in yanzu kuma sai ta nemeta ta rasa ta ita kanta so take ta san mene problem
in da ya mayar da ita haka amma ta kasa ganowa, kawai sai tayi tunani maybe she woke up at the bad side of the bed ne, hijabin jikinta ta zare ta ajiye ta nufi toilet, tayi wanka ta ha
o da alwala ya fito ta shirya cikin wata riga mara nauyi da ta wuce gwiwarta da ka
an, ta shafa turarukanta ta gyara gashinta sama-sama.
Tsayawa ta yi tana kallon kanta a mirror kamar
azu, Ahmad ne ya fa
o mata a rai, ta
an ja tsaki da bata san dalilin jan tsakin ba tana jin yanayin da take ciki kamar
aruwa yake saboda tuno shi kawai da ta yi.
Har ta yi sallar Magrib a
untace take jin zuciyarta. Its like kamar an zagaye mata ita ne da
ayoyin da tana tuna Ahmad sai su fara sukar ta.
Sai da ya fara biyawa part
inta bayan ya dawo daga masallaci kafin ya koma na Amira, a
udundune ya tarar da ita a kan gado, yadda ta runtse ido jin shigowarsa ya sa ya yi zaton baccin gaske take cause of how she pretends to be asleep,
Sunkuyowa yayi ya ta
a goshinta da wuyanta ya ji babu zafi alamun ba zazza
i a jikinta, ya zuba ma fuskarta idanu kafin yayi kissing lips
inta once ya gyara mata kwanciya cikin kulawa kamar Baby sannan ya mi
e ya fita.
Da ido ta raka shi bayan ta sau
e ajiyar zuciya a hankali, don ta
a tan da ya yi kamar yana danna mata garwashi a jiki haka ta ji ta kai hannu ta share bakinta tana jin hawaye na ciko idanunta da babu dalilinsu.
Around 8:30 na daren yana zaune a bakin gado yana latsa waya Amira ta shigo
akin da sallama, sai bulbula
amshi take cikin kayan bacci riga da wando,
amshinta da ya ji ya cika
akin ya sa ya
aga kai ya kalle ta. Da murmushi ta
arasa ta zauna a kusa da shi.
"Sannu da hutawa Albi." Ta fa
a tana
ora kanta a shoulder
insa, Kai kawai ya iya jinjina mata kafin yace
Howre u?
Tana
ara mannewa a jikinsa tare da saka hannu ta zagaye shi ta ce.
"Im fyn, but i have 1 issue gaskiya dat i want me and u to talk about
kallonta yayi cause its so unlike Amira idan zata yi maganar ta yi kawai take yi abinta but today she
s asking him dat she wants to talk, yau mamaki kashi kashi kawai yake sha a gidan dan ko da ya dawo Amira har abinci tayi offering masa which zai iya
irga sau nawa yaci abinci a gidan tun aurensu he always eat out, shima abincin ya san ba ita ta girka ba
Albiii
Ina jinki Amira
akwai fa abin da ya kamata ka yi tun farkon auren nan amma ba ka yi ba."
Kallon ta kawai ya yi bai ce komai ba. Hakan yasa ta cigaba
"Ya kamata ka ha
a mu ka yi mana jawabai, dis is not how it should be, u didnt do ur part well, ure suppose to gather us and talk to us, make peace with both of us, hakan zai
ara ha
a kanmu ya sa mu yi zaman lafiya, ba wai ka bar mu drifted apart ba its ur duty mu zauna lfy ba ka bar mu sakaka ba kace komai ba, ka ga zai saka mu ji kamar ka bar mu ne kowacce ta yi rayuwarta ita ka
ai, and ni na zauna na yi tunani na ga hakan its not the best thing to do, ko yaya ne tunda muna zaune tare gida
aya Ya kamata mu yi zumunci, zaman haka kamar masu gaba bai dace ba."
Bayan wanda kika je kuka yi?
Ya fa
a yana kallonta keenly dan so yake ya gano ko da gaske ta je
in, ko shine dalilin da yasa Na
ima ke behaving yadda takeyi,
kallonsa kawai ta dinga yi kafin tace
Ni kuma naje ina?
Ya
auke kansa ba tare da ya ce mata komai ba kafin ba tare da ya kalleta ba yace
I thought u didnt accept her yet?
Tashi tayi ta zagayo ta zauna a
afarsa ta yi kissing lips
insa lightly ta ce.
"Ina son ka sosai ka sani, ina kuma son kwanciyar hankalinka, kuma tunda ka riga ka yi auren its better na zubar da komai na yi abin da zai faranta maka i love u more than i hate aurenka Albi." Kallonta kawai yake kafin ya Jinjina kai kawai still bai ce komai ba,
Idan kuma ba ka so muyi zumunci da matarka its not a big deal, do what suits u right, shawara kawai na ba da a matsayina na uwargida kuma babba a gidan after u, komai ka koya mata shi zata yi yanzu tunda ita yarinya ce
Komai bai ce mata ba, but deep down he feels once a rayuwarta she
s making sense, wayarsa dake hannunsa ya kalla sai kuma yayi dialing layin Na'eema, sai da ya yi mata 3 missed calls ba ta
aga ba, a na 4
in ta
aga, cikin
asa da murya ya ce.
"Har yanzu bacci kike?" Shiru ta yi masa, ya
an kalli Amira dake kallonsa da murmushi a fuskarta jin Na
imar ta masa shiru sai da ya
ara maimaitawa sannan kamar mai ciwon ha
ori ta ce.
"Um'um."
"Alright, can u come to part
in Maman Saif yanzu please ina son yin magana da ku."
Ya fa
a cikin kulawa, Amira da ke kallonsa taji bazata iya cigaba da murmushin ba cause of how yake lalla
a wata
aramar yarinya kamar wata uwarsa wai
can u come
ba ce mata zaiyi ta zo ba kawai, so what if tace she cant he wont have a say kenan? Like dis is not how yake mata magana at all wallahi tallahi, ta
auke kanta daga kansa tana gyara rigarta
ima bata ce komai ba ta kashe wayar, ya tsaya shiru with the phone in hand kafin kawai ya sau
e Amira daga jikinsa ya mi
e ya nufi toilet Amira ta bishi da kallo.
ta ja tsaki a ranta tare da danne zuciyarta ta
i amayar da haukan da yake cin ta a rai.
Hankalin Ahmad da duk wani tunaninsa yana kan Na'eema, ba don Amira da ta zo ta nani
e shin nan ba da da kansa zai je ya taho da ita, ya
ara lalla
a ta ya ji abin da yake damun ta, zuciyarsa ta kasa samun nutsuwa da wannan sabon salon nata, ga shi ya ji jikinta babu alamun wani ciwo bare ya ce ko ba ta da lafiya ne. Ya kunna tap ya tara hannunsa a hankali ya cika ruwan ya watsa a fuskarsa, he cant wait for tomorrow ya gama yi ma Amira kwana 2
inta ya koma part
in Na
ima zai fi iya fahimtar abinda ke damunta da kyau.
Gyara kwanciyarta ta yi ta ajiye wayar a gefenta don babu inda za ta je, shi bai san ko muryarsa ba ta son ji ba ne zai wani kira ta, ko sunansa ba ta son ji bare kuma kallon shi har su yi wata magana kuma ma wai a part
in matarsa hmm.
Kusan mintinsu ashirin da biyar a zaune a palourn waiting for her har ya fara tunanin tashi ya je part
in nata ta danna door bell, Amira tace
Bari na bu
e mata
ya gya
a mata kai kawai bai ce komai ba, Amira ta sau
asa tana ma Mary alamar ta tafi ita zata bu
e da kanta ta wuce ta bu
ofar tare da janyowa tana kallon Na
ima dake sanye da jilbab mai taushi Maroon colour har
asa, Amira bata ce mata komai ba banda tamke fuska da tayi ta matsa a jikin
ofar, Na
ima ta tsaya a bakin
ofar tana jin kamar ta juya tayi tafiyarta dan da
yar ta danne zuciyarta ta taso, guntun tsaki Amira tayi ta juya ta wuce sama abinta leaving Na
ima a bakin
ofar, a hankali ta
arasa shigowa ciki ta tura
ofar ta rufe ba duka ba ta zare takalmanta ta nufi cikin palourn, instead ta haura saman sai kawai ta samu kujera ta zauna a
asa, tana jin ranta na sake dagulewa.
Amira ta koma ta zauna bayan ta dawo tana kallonsa tace
to matarka ta
i shigowa ina jin kai take so kaje ka
auko ta ba kishiya ba
ba tare da yace mata komai ba ya mi
e ya nufi
asan, a zaune ya same ta a kan kujera ita ka
ai tana ta wasa da gefen hijab
inta, ya
an kalli saman kafin ya
arasa sau
owa a nutse ya nufo inda take, ta
aga idanunta ta kalle shi suka ha
a idanu ta
auke nata, zama yayi a gefenta ya
an ri
o hannunta yace
Pls tell me whats wrong baby
Ni nace maka anything is wrong ne?ka tambaye ni nace nothing ion know me kake so in ce, or do u want me to lie?
Kallonta kawai yake cause This is not her words at all, ya matso kusa da ita ya saka hannu a kafa
unta ya juyo da ita tana fuskantarsa, ya sa hannu ya
ago fuskarta ganin hawaye har ya gangaro kumatunta ya rasa kuma me zai ce mata, ya sa hannu yana share hawayen dai dai lokacin Amira ta soma sau
owa daga sama tana kallonsa, sake Na
imar yayi ya
an matsa ka
an daga kusa da ita yana kallon Amira da ta
araso ta zauna a kujera opposite them tayi tagumi tana kallonsu kafin tace
Na ji shiru ne nace to ko a
asa zamu yi maganar shiyasa kawai nima na sau
an shafa kansa yayi a hankali ya lumshe idanunsa ya bu
e dan shima ji yayi ya rasa abinda ke masa da
i gaba
aya, Na
ima ta matsa can jikin hannun kujera bata sake kallonsu duka ba, ya
anyi gyaran murya ya fara magana a nutse sosai choosing his words to make sure its suits the both of them, words about unity and peace amd what he wanted for the three of them, tun da ya fara magana Na
ima ke jin kamar ta kama da wuta dan takaici, ita dai Amira na ta lura da ita, zuciyarta fess take sauraronsa har ya kai aya.
Amira ta gya
a kai jin yayi shiru kafin cike da kinibibi itama ta hau
ara nata advice
in na yadda zasu zauna lafiya a gidan, shi dai Ahmad sai satan kallon Na
ima yake da ta sunkuyar da kanta lost in her own world, Amira ta kalleta tace
Do u have anything to say, sister?
Ko
ago kanta batayi ba bare ta kallesu, sai duk suma suka yi shiru suna kallonta,
Ahmad ya fa
a yana kallonta, mi
ewa tayi tsaye ta
an ja
aramar tsaki ta nufi
ofa da dama bata kulle kirif ba bare ta jira masu gidan su bu
e mata ta fice a palourn,
Da ido Ahmad ya bita in disbelief, like
what the hell?
Amira ta ta
e baki tare da ri
e ha
a tace
toh fah
gani tayi ya mi
e ya nufi
ofar shima ta mi
e da sauri ta biyo bayansa amma tuni har ya fice ya bi bayan Na
imar, ta tsaya a bakin
ofarta tana kallon ikon Allah, jin kamar footsteps Na
ima ta dakata da tafiyar da take ta juyo ta kalleshi ganin shi
inne kuma wurinta yake zuwa ya sa ta kwasa da gudu ta nufi part
inta dan kwata kwata bata son ya mata ko wace magana, ta shige ta rufe ta nufi sama da gudu tana shiga
akinta ta datse da key.
Tsaye yayi a compound
in cak, he has never been dis confused a rayuwarsa.
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 58 · 0% Book details