← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 65 OF 72

Chapter 63: crossed lines

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 18 min read

Da daddaren ranar tana kwance a gadonta amma ba bacci take ba, Saif kuma na
akin Ammi yace acan zai kwana, yasmeen da rahama na
akinsu probably ma sunyi bacci amma ita tana ta kwance idanunta biyu ba tare da ta san abinda ya hana ta baccin ba, kamar wadda aka ma dole ta mi
e zaune ta janyo wayarta a hankali ta zuba ma wayar idanu, sai kuma a hankali ta bu
e lock
in ta shiga messages
in da ya tura mata tun
azu da batayi replying ba kuma zaiga blue ticks alamar ta bu
e, ta zuba ma lambarsa thats not saved a wayarta idanu kafin a hankali ta shiga tayi saving da Yaya Ahmad, ta sake dawowa tana karanta messages
in, the first one is of him telling her ya wuce gida wanda tun da ta dawo
aki tayi wanka ta canza kayanta daga ji
u na
azu taga wannan message
in amma bata amsa ba, sai
azu ya sake mata wani cewa he
s cold from ruwan da suka shiga.
ta dinga contemplating kamar mai ya
i da zuciyarta kafin ta tura masa
re u, ya jikin?
Ganin baya online taji kamar ta goge message
in gabaki
aya, amma sai bata goge ba, sai kawai ta kirashi normal call, har ya katse bai
auka ba haka kawai zuciyarta ta raya mata yana tare da Amira ne a lokacin tayi shiru tana kallon wayar kafin kawai ta tafi ta goge message
inta ta kashe wayar ta kwanta ta rufe idanunta trying to force herself to sleep amma inaa taji ta gagara, ta kai hannu ta share idanunta a hankali tana hana kanta kuka amma a banza, ta tashi ta zauna ta ha
a kanta da guiwa ta kama kuka,
arfe 2:30 wayarta ta fara ringing, ta share idonta ta kalli wayar ganin shi ke kira ta
auke kanta har wayar ya katse, tayi shiru tana jiran ya sake kira taga bai kira ba ta juya ta zuba ma wayar idanu kafin ta janyo wayar kusan a fusace ta bu
e whatsapp taga ya sending mata question mark ka
ai da ya ga tayi deleting message
in, sai taji abin ya
ara
ata mata rai, message ta fara masa typing cikeda rigima itama ta tura masa question mark, gani tayi ya gani immediately hakan yasa ta gane yana dm
inta tayi ta jira yayi reply amma baiyi ba kusan 2 minutes kafin ta tura masa sticker dat shows she
s waiting for his reply amma nan ma ya bu
e bai ce mata komai ba, ha
e girarta tayi tana jin haushin rashin reply
in nasa bayan yana bu
ewa ya karanta ta sake tura masa
Good luck with ur happy life, dont worry i wont disturb u again in sha Allah
tana turawa kuwa taga ya sake gani amma ya
i yace mata komai ta dinga kallon message
in da mamaki wato ya kalla bai kula ta ba, ha
e rai tayi ta sake tura masa
Thank you
nan ma tana turawa ya sake gani amma bai ce komai ba, kamar zata fashe ta tura baki kafin ta bi ta goge messages
inta duka. Ganin har sannan bai ce mata ci kanki ba ta gagara ha
uri dan har ta ajiye wayar ta kwanta tana dana sanin fara masa magana ta sake mi
ewa zaune ta janyo wayar ta tura masa
Are u ignoring me?wow, okay
shima tsaf ya karanta amma bai amsa ba, da mamaki ta dinga kallon wayar kafin muryarta
asa
asa to herself tace
magani na
ta fa
a tana dangwarar da wayar duk ranta a dagule ta koma ta kwanta, hawaye har sun sake ciko idanunta.
Yana idar da Sallar dare da yake yi ya kalli gadon dan dama abinda ya tashi yi kenan yaga missed call
inta and a deleted message shine ya kirata da bata
aga ba kuma he assumed tayi bacci ne so sai bai sake kira ba ya shiga chat
inta da ta tura masa ta goge ya sending mata question mark and ba tare da ya fita a chat
in ba ya mi
e ya wuce ya
auro alwala ya zo ya tada sallah, message notifications da yake ta ji tun yana sallah yasa ya mi
e ya
arasa gefen bed
insa ya
auki wayar ya zuba ma messages
in da duk ta gogesu idanu sai na
arshen ne ka
ai bata goge ba baisan sanda murmushi ya ku
uce masa ba ya zauna gefen bed yana share goshinsa still murmushi ya
i barin fuskarsa ya danna mata kira immediately, yana fara ringing yaga tayi rejecting abin sai ma ya bashi dariya, ya shiga whatsapp
inta ya tura mata
What did u delete baby girl?
Ta dinga kallon message
in, wato ma what did she delete bayan ya gama karantawa duka,
daga kwance da take ta masa reply
Babu komai dont stress urself, ka cigaba kawai da enjoying life
inka without me
Ahmad yayi wani dariya shi ka
ai, pls he miss dis girl way too much amma sai ya
i ya amsa da gangan yana ta dariya wanda ya san shaqa zata sake yi ai kuwa bai gama assuming ta sake mai message
Kasan me just forget i said that
ganin bai amsa ba ta tura masa stickers har uku duk na kallonsa da hakan ya sake saka shi dariya amma still bai amsa ba
Meyasa zaka dinga bu
e min message kuma bazaka kulani ba
yana bu
ewa taga ya fara mata reply, few seconds later reply
insa ya shigo wayarta
Because you
re too cute when you
re angry. I don
t want to spoil it.
Shiru tayi tana kallon message
in nasa, ta hana kanta murmushi tana shirin tura masa sabon message ya rigata
Sallah nake, baby. Not ignoring you. I can never ignore you.
Rufe fuskarta tayi a Pillow cike da jin kunya amma murmushi ya
i barin fuskarta, kafin ta
ago fuskar jin ya sake turo mata message
Drama queen, now tell me abinda kika ce kika goge?
Kawaai kar ka damu
ta masa reply tana murmushi,
Ah ah tell me
Cewa nayi ya cold
in ya sake ka?
Ah ah ba duka ba i
m still sneazing
an shiru tayi kafin tace
Sorry
ya amsa mata da
Tnks
Nima bari inyi sallahn
ta tura masa tana tashi zaune a gadon,
In kira ki?
Ah ah i want to pray now
Okay baby, i love you, je kiyi sallah, as soon as na dawo daga tafiyar da zanyi gobe we
re going back home kinji
shiru tayi bata amsa ba tana zaune gefen bed
in shiru, ganin bata amsa ba ya shiga kiranta voice call ta dinga kallon wayar kafin ta
aga, cikin very calm muryarsa yace
U still dont want to come back?
Ya fa
a yana atishawa a hankali dan sosai sanyin ruwan da suka shiga ya dameshi da
yar ma yayi bacci,
Sorry
ta fa
a a hankali jin sai atishawa yake a jejjere, tissue
in dake gefen bed
insa ya sa zari
aya ya share tip na hancinsa da har yayi ja abinka da fari saboda tsabar attishawan da yake tayi tun da suka shiga ruwan yace
Tnk u
kafin ya sake maimaita tambayar, ta Girgiza masa kai a hankali kamar yana ganinta tace
Ni bana son Gidan
ya
anyi shiru yace
Why?
Ance sihr ne kuma it might still be in the house ni gaskiya bazan koma ba, Mami da big daddy idan sunzo jibi i
ll follow them to Abuja
Amma ai an cire komai na gidan an canza baby, an sake gyara gidan ma, even if there
s sihr it wont be in the house anymore, ko in sake sa a yi sau
ar al
ani a gidan
Ko kasa anyi ma ni bana son gidan
Idan na canza miki new house zaki yarda idan na dawo daga tafiya mu tafi gidanmu
muryarta
asa
asa tace
ya lumshe idanunsa ya bu
e a hankali yace
So be it, idan na dawo zamu koma gidanmu Allah ya miki albarka
Amin, kaima Allah ya maka albarka
murmushi yayi yace
I missed u so much
bata amsa wannan ba tace
Bari nayi sallahn
kawai ya fa
a ta katse kiran ta ajiye tare da mi
ewa ta wuce toilet.
Wahsegari har ya gama shiryawa na tafiyar da zaiyi london dawowa da Suhaila dan tuni ya sa aka bincika masa inda take, kuma wanda ya sa
in bai sha wahala ba ya gano inda take through snapchat posts
inta and other social media handles, da kuma friends
in da ta yiyyi videos da su a lokacin, har address
in inda take a london yana da shi da irin mutanen da take yawo da su a garin.
Amira na kallonshi har ya gama abinda zaiyi kafin tace
Tafiya zakayi?
Ba tare da ya kalleta ba yace
And where exactly zaka je? Abuja? Tunda naga alamar matar taka kamar bata gidannan kuma bani da muhimmamnci a fa
a min
anwata bata nan, saboda kar ma in gane yasa kake zuwa can kake kwana ranar kwananta
ba tare da ya amsa wannan maganar ba straight yace mata
London zani
Amira ta dinga kallonsa kafin tace
Business trip?
Ya gya
a mata kai kawai
kawai tace tana zama a gefen bed
insa.
Da ya tashi tafiya har bakin mota ta rakosa tana kallonsa ita sam bata yarda da tafiyar ba, ko Abuja zashi gidan iyayen Na
ima? Ta dinga kallonsa har ya shiga mota suka bar gidan kafin ta
aga masa hannu ta koma cikin gida ta rufe
ofarta ta haura sama tare da shigewa
akinta ta
auko wayarta ta dawo parlour ta kira Nuwaira.
Wayar na connecting tace
hello Nuwa
shiru tayi tana sauraran Nuwaira dake magana daga
aya
angaren kafin tayi saurin katse ta,
Dan Allah nikam ba maganar ciki na kira ki min ba, Albi fa kamar ya saki yarinyarcan
ta fa
a tana murmushi
Dan ya rasulallah?
Nuwaira ta fa
a da hanzari,
Wallahi!
Suka tuntsire da dariya, nuwaira na dariya tace
Sai da ke
awata yanzu shi ya fa
a miki ya sake ta?
Amira na dariya tace
Ah ah idan ma ya sake ta ai kinsan bazai fa
a min ba, ni ce na ha
a 1 plus 1
ina na gane da kaina, wai ashe bata gidannan tuntuni ni ban sani ba, sai kwana 2 da suka wuce na lura, in fa
a miki duka kayanta ma anzo an kwashe Albi ya zuba sababbi kar kar kar, komai na gidanma ya canza, gidan ma gaba
aya ya canza masa fasali ke zanyi iya rantsuwa ma kuma bazanyi kaffara ba ya sake ta, maybe dan kar ya dinga tunata ne yayi haka, ke ko aikin baba ya kamashi ne shima?
Nuwaira ta fashe da dariya,
To ance miki Baba wasa ne, yanzu dai kin dawo ke ka
ai abinki
awata, hehe yanzu ina Ahmad
Sai a lokacin ta sau
e ajiyar zuciya tace
Abinda yasa na kiraki kenan yanzu, Yace min wai zai tafi london business trip, sha ni dai ban yarda ba, wa ya sani ma ko sulhu zai je nema da ita a Abuja
Nuwaira tace
ki cigaba da yi ma kanki fatan tsiya, kar ki tsarkake ranki ki barshi a london
in zashi tunda can yace miki zashi
Allah ko nuwa
nuwaira ta ja tsaki tace
bansani ba, kika sani ma ko
asar ce ta masa zafi zai je ya sha iska yayi jinyar zuciya shine ya fake da business trip
suka sake yin dariya tare
Kuma fa hakane
awata.
Ah toh
Nuwaira ta fa
a tana canza akalar hirar zuwa tata matsalar.
Club
in was alive ana ta casu duk da dare ne sosai a lokacin, amma banda ki
a babu abinda ke tashi suna ta rawa suna mannuwa da juna, Suhaila da
awarta sai dariya suke suna rawa Suhaila na wining jikinta a jikin
awarta clara ita kuma ta sa hannu a waist
inta suna yi tare, Guy
in da suka zo tare ne ya janyo ta daga jikin clara ya dawo da ita jikinsa, tuni ta sa
alo hannunta a wuyansa suka cigaba da rawa tana juya jikinta a nasa, kayan jikinta su da babu duk uwar babansu
aya, suna cikin rawar suka fara kissing juna, duk hankali ya dawo kansu aka shiga hailing
insu tunda a tsakiyar dance floor
in suke, kamar mayu haka suke kisisng juna a wajen masu video nayi ko a jikinsu, kamar ance ta bu
e idanunta da ke lumshe suka ha
a idanu da Ahmad dake zauna a edge na Vip lounge na club
in yana kallonta across the dance floor, duk da yawan strangers da ke wajen idanunta a nasa suka shige straight, hasken club lights na haska mata fuskarsa da kyau tana gani, tuni dariyar fuskarta ta
ace ta zaro idanunta tana furta
yaya Ahmad
wani bugawa da
arfi zuciyarta tayi ta fara
arin zare jikinta daga na guy
in da ke ta lalube mata jiki, janye jikinta tayi da
arfi daga jikin mutumin tana kallon Ahmad idanunta a waje da tsoro, duk ki
an dake tashi a club
in ta daina jinsa yadda ya kamata, giyan da tasha ma ji tayi she
s not tipsy anymore, Ahmad wasnt smiling at all infact gani tayi ma kamar he
s not even blinking, his jaw tight, idanunsa burning da bala
i da masifa da takaici da ba
in ciki.
afafunta taji sunyi freezing a wajen ta gagara ture guy
in da ya sake
umeta amma still tana kallon Ahmad da ya mi
e ya nufo wajen a fusace, yadda yake wuce crowd
in with kind of precence
insa dake saka su matsa masa yana wucewa ba tare da yace musu komai ba yasa gabanta tsananta bugawa, hanka
e mutumin dake jikinta tayi da
arfin gaske ta juya da nufi fita a wajen da gudu kafin ma ya kamata, dan har lokacin mutane basu ma lura da abinda ke faruwa ba, amma ina ya riga ya iso inda take, ganin zata gudu ya ri
o hannunta a fusace tare da juyo da ita ya
auke fuskarta da wani shahararren dirty slap da ya sa hankalin kowa ya dawo kansu immediately, before she could recover ya sake
aura mata wani da har sai da ta kusa fa
uwa, tayi baya tana dafe kuncinta, kowa a dance floor
in yayi freezing for a second hankali ya dawo kansu ana fa
yoooo
tuni aka kashe music,
awarta clara tace
What the hell
wani kallo da Ahmad ya mata ya sa ta ja gefe bata sake magana ba tana kallon ikon Allah, yana kallon Suhaila da ta fara kuka cike da
acin rai yace
Ure a disgrace Suhaila, wannan kika baro gida ki zo kiyi dan ubanki?
Ya fa
a yana nuna cikin club
in, mutumin da ke rawa tare da ita yayi stepping forward amma wani deadly kallon da Ahmad ya masa ya sa ya dakata a wajen yana kallonsu ganin sai kuka kawai suhailar take farar fuskarta tayi jajir amma bata ko ce masa komai ba sai ma jajjan kayanta da take yi tana rufe jikinta, cikeda takaici Ahmad ya cire rigarsa ta sama ya sa mata a jikinta over her shoulders dan kayan da ke jikinta are too exposed yana jin tsantsan takaicin kasancewarta jininsa kafin ya kama hannunta ya nufi
ofa da ita,
Leave me
ta fa
a yana
arin
wace hannunta daga nasa da ya ma wani shegen ri
o dan tsoron tafiya tare da shi take yi, gani take kamar dukanta zaiyi, ko kulata baiyi ba ya fara dragging
inta ya nufi fita a cikin wajen da ita ba tare da ya sake ce wa kowa komai ba, masu son suyi intervening ma ganin how furious he
s sai duk suka rabu da su tunda sun fahimci family issue ne, tsoro ne a cike a ranta as tana bin bayansa yana dragging
inta across dance floor
in suka fita a wajen ba tare da ya damu da duk kallon da aka bisu da shi ba, har suka fito waje kafin ya sake hannunta yana kallonta cike da takaicin wai she
s his cousin, he feels disgusted at the thought of that, mascara
in idanunta duk ya damalmale da hawaye tace
Yaya Ahmad pleas
Shut up
ya fa
a yana bata wani kalan deadly stir, his voice iced. Hakan ya sa tayi tsit, yayi gaba zuwa mota jikinta har rawa yake ta bi bayansa, tana cigaba da kuka.
ita da mamarta ce ta ganta haka wallahi ko a jikinta but Yaya Ahmad of all people? She wont forgive mamanta for sending him to get her.
Basu bar
asar ba sai wahsegari da dare bayan ya tisa ta ta
auko passport
inta and d rest kuma har lokacin kwata kwata bai bata fuskar bashi hakuri ko wata doguwar magana ba, itama she
s too ashamed to even look at him, tayi kuka har ta gaji.
A jirginma ita ke zaune jikin window idanunta a kumbure saboda kuka amma ko kallon sashin da take baiyi ba, da ta gwada yi masa magana ma trying to see if tana da chance
in pleading tuni ya danna divider dake tsakanin seats
insu yayi shutting nata out ta bar ma ganinshi kwata kwata.
Duk awannin da suka
auka a jirgi babu abinda ya sake ha
asa da ita har suka yi landing a Nigeria kusan
arfe 11:50 na dare, driver dake jiransu yayi picking
insu daga Airport, bai kai ta gidan Ammi ba ko wajen mamarta salma ba sai ya wuce da ita gidansa with the intention sai gobe zai kaita wajen Ammi idan ya so Mamarta ta
auke ta a gidan Ammi.
Ko da suka iso gidansa kusan
arfe 12:30 Amira tuni tayi bacci,
akin da suhaila zata kwana a downstairs
in kawai ya nuna mata yayi wucewarsa sama.
Washegari da safe Ahmad na kitchen yana ha
a ma kansa cup of coffee fuskarsa a
aure tamau dan har yanzu tension
in jiya bai sake sa ba gashi Amira ko tashi ma daga bacci bata yi ba shi kuma da wuri yake son fita dan sai ya fara dropping Suhaila a gidan Ammi sannan yayi magana da Ammi ya ga Na
ima before going to the office, gashi yau su Mamin Na
ima zasu zo daga Abuja so he
ll leave office early today, yana cikin ha
a coffee
in Suhaila ta shigo kitchen
in, ganinsa a tsaye a kitchen
in ta tsaya daga bakin
ofa tace
Ina kwana
ko kallonta baiyi ba bare ta saka ran zai amsa, ta cigaba da tsayuwa a wajen tana kallonsa dan har idanunta sun ciko da sabbin hawaye, Amira da tashinta kenan ta sau
asa cikin kayan bacci dan bata ma san Ahmad ya dawo a jiyan ba, ta tsaya a palour tana kallon
ofar kitchen
in wondering wacce ke tsaye a wajen da gown ba
a gata fara
al bata ganin fuskarta dan ita yarinyar kitchen
in take kallo, hakan ya sa ta nufo kitchen
in, tsaye tayi bayan Suhaila tana kallon Ahmad dat didnt send both of them da mamaki, yana juya ta spoon a cup
in gabansa, kafin ta saka hannu ta juyo da suhaila dake hawaye, kallonta Amira ta dinga yi, Suhaila ta
wace shoulder
inta tana ma Amira wani kallo, tuni Amira ta ha
e rai tamau ganin wacce ke wajen ta
arasa cikin kitchen
in tana kallon Ahmad tace
What is going on here?
Ko amsa ta baiyi ba ya cigaba da stirring coffee
insa.
Me take yi da sassafennan a gidannan?
Suhaila dake binta da wani kallo ta ta
e baki tace
Saboda anan na kwana
Amira ta kalli Ahmad sannan ta kalli suhaila
Anan kika kwana saboda gidan na ubanki ne?
Suhaila ta dinga harararta amma tayi shiru tana satan kallon Ahmad dan tsoron tankawa take yi ta
ara ma kanta laifi idan ba haka ba ai wallahi Amira bata isa ta zageta ta
yale ta ba.
aukan cup
in coffee
in yayi ya nufi
ofa ya fice a kitchen
in dan already ransa a
ace yake baya son sabon
acin rai, ya wuce sama da cup
in ya barsu duka a tsaye a wajen Amira ta juya da nufin binsa saman sai a lokacin Suhaila ta yi magana
Da kika ce gidan ubana ne da na kwana, to ba gidan ubana bane kuma kema ba gidan ubanki bane da kike kwana, kuma mai gidan shi ya tafi ya
auko ni daga wata uwa duniya ya kawo ni cikin gidansa yace in kwana har kin isa ma kice min gidan ubana ne?
Ko
arasawa batayi ba Amira ta juyo ta
auke ta da Mari, suhaila ta dafe fuskarta cike da bala
i tace
Bura
uba!
Ta kai hannu da niyyar cakumo Amira, Ahmad da ya ke sau
owa
asan bayan ya ajiye cup
in a sama da niyyar yace ma Suhaila taje ta shirya su tafi ya daka mata tsawa
Dont u dare!
Dakatawa Suhaila tayi ba tare da ta ta
a Amira ba tana kallonsa har ya
araso wajen yana mata wani kallo yace
Matata zaki buga dan ubanki
fashewa tayi da kuka tana fa
Mari na fa tayi yaya Ahmad!
Amira dake tsaye gefe tana jijjiga
afa tana jin wani shegen da
i na defending
inta da Ahmad yayi tace
Na mareki, ko zaki rama ne?har ni zaki fa
a ma banza, jaka, albino
Shut the hell up Amira!
Ya fa
a yana kallon Amira ransa a
ace, duk shiru suka yi suna kallonsa ya nuna Amira yace
U think dis is how wives behaves?, obsessed, jealous?paranoid? Kina tarnishing image
inki together with mine, u must be very much out of ur mind, and mind u am not urs to control, idan kika sake
aga filthy hannunki kika ta
a any of my relative da ya zo gidannan Amira ba ma ta
awa ba kika kallesu anyhow thats when i
ll show u my actually colour ki kiyaye ni, i
ll not tolerate it anymore
kallonshi kawai Amira take yi shocked dan tunda take da shi ma bai ta
a mata magana haka ba, he has never called her out bluntly irin haka.
Ke kuma wuce ki je ki
auko hijab
inki ki wuce mu tafi, stupid fool, ko ance miki u can just come in dictating foolishness
inki anan?
Kallonshi Suhaila tayi ta gagara cewa komai ta juya fuu ta nufi
akin da ta kwana ta
auko gyalenta da wayarta ta zo ta nufi
ofa, shima bai sake kallon Amira ba ya nufi
ofar, Amira ta bisu da kallo shocked to death.
Wanda na muku da farko har ya fi wannan yawa amma duka ya goge, e pain me no be small sef
amma ai shiknan
Happy Sunday guys
#Maimoon
09041426598
https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA ( TANGLED HEARTS)
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 65 · 0% Book details