Chapter 29: CRACKS
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Saketa yayi bayan ya bata marin da yayi resetting
walwarta, ya wuce ya
auki wayar da ta yasar a
asa yana kallon screen
in ganin har lokacin wanda ta kira yana kan wayar, mi
ewa yayi da wayar ya wani irin buga wayar da bango sai da ta tarwatse, Idanunta a waje take kallonsa, bata ta
a zama as shocked as yadda take ba a yanzu, ji take kamar zuciyarta zai iya tsayawa da aiki ko wani lokaci, wani hawaye ne ya gangaro akan kumatunta, numfashinta ya fara
arin seizing, fizgota Sadiq yayi kamar wata babyn roba yana huci yana kallon fuskarta dake dab da tasa saboda yadda ya tarota jikinsa gaba
aya, ta
auke kanta tana rintse idanunta, hannunsa ya kai yana shafa fuskarta inda ya mara da yaga har yatsunsa sun kwanta a wajen, hannunsa na kakkarwa yake shafa wajen
Look at me, am sorry Naeema, didnt want to hurt u, look at me
sake rintse idanunta tayi dan ba
aramin tsoron sadiq bane ya shige ta a yanzu yanzunnan, fuskarsa ma bata son gani kwata kwata
Ki bu
e idonki ki kalle ni nace
ajiyar zuciya kawai take sau
ewa na kukan da ta gagara yinsa sai hawaye kawai da takeyi
Saketa yayi ta koma da baya baya ta zauna a
asa ya juya mata baya yayi taku
aya biyu sai kuma yayi wani irin ihu yana naushin iska,
ara komawa baya tayi tana rintse idanunta da toshe kunnuwanta, ji kawai tayi ya
aga ta ya jijjiga ta
waye ne wanda kika kira? Who
s the A u called?
Shiru kawai tayi tana kuka a hankali,
answer my Goddamn Question before i lose it Naeema, waye ne shi?is he the guy dake dropping
inki from school, kike phone calls da shi at night?
Bata san sanda ta gya
a mishi kai ba hawaye na gangaro mata, wani irin runtse idanunsa yayi hawayen da ya ciko ciki ya gangaro kan kumatunsa, tura ta yayi kan gadon tayi saurin tashi zaune tana kallonsa, ya hauro saman gadon ta ja da baya da sauri, haurowa yayi har tsakiyar gadon ganin ta koma har
arshen gadon yana kallonta da idanunsa da suka yi azabar ja
kin kirashi ne ya ceceki? U called him to rescue u koh? Cause kina ganin hes better than me? U trust him not me, yaushe ma kika sansa?
Ita dai ha
afafunta tayi ta
ule a waje
aya tana kallonsa tana kuka
ll kill him, i promise u this, wallahi i
ll kill him, no body dares to talk to my wife
girgiza masa kai kawai take yi amma ta kasa magana, ya sau
a daga kan gadon ya nufi
ofa ya fita, bai jima ba taji fitarsa a gidan gaba
aya, kusan 20minutes sai gashi ya dawo, ya bu
ofar
akinta yana kallonta
zo ki wuce mu tafi
girgiza masa kai ta shiga yi, a fusace ya
araso cikin
akin ya fincikota daga kan gadon,
wuce mu tafi, or kina jiran
an tsinanniyar da kika kira ya zo yayi rescuing
inki ne
kallonsa kawai take yi amma ta gagara masa gardama, janyo ta yayi har inda hijab
inta yake ya
auka ya saka mata ya ja hannunta ya nufi
ofa, binsa kawai take yi kamar babu laka a jikinta.
For the first time tunda suka zo gidan taga ya nufi
ofar fita gidan da ita, bin tsakar gidan ta dinga yi da kallo
bayan sun fito, mota
aya ce a tsakar gidan, gate ya nufa ya bu
e kafin ya dawo ganin har sannan tana tsaye ya
arasa ya bu
e motar yana kallonta fuskarsa a
aure,
arasawa tayi ta shiga tana sau
e ajiyar zuciya, ya zagaya ya bu
e mazaunin driver ya shiga ya tada motar ya fitar waje, sau
a yayi ya koma dan rufe gate
in, mur
ofar tayi ta jita a rufe hawaye ya gangaro fuskarta, tana kallonshi har ya rufe gate
in ya dawo ya shiga motar, ba tare da yace mata komai ba ya ran
wafo ya saka mata seat belt, kafin ya tada motar ya soma driving, jinginar da kanta tayi da jikin seat ta lumshe idanunta kawai losing all hope.
Tsaye Ahmad yayi da Wayar a kunnensa jin an kashe kiran, ji yake kamar an
aura masa dutsi a
irji, ko lura da Amira dake tsaye tuntuni a bakin
ofar bai yi ba, kallonsa kawai take yi tana jiran jin
arin bayanin wace Na
ima taji yana ambata? Yana ri
e da wayar ya nufi
ofa sai a lokacin ya ganta a tsaye bai kulata ba dan daga expression
in dake fuskarta yasan ta ji wayar da sukayi da Na
imar, sake tamke fuskarsa yayi dan bashi da time for all what she
s about to do now, hes not in for the drama,
matsa min in wuce
ya fa
a yana kallonta ganin bata da niyyar matsawa sai kallonsa kawai take yi, hannu ya sa ya matsar da ita daga bakin
ofar ya fita a
akin, a gigice ta biyo bayansa, yadda yake sau
a a stair
in cikin zafin nama yasa ta sa gudu
Ahmad, Ahmad
ko juyowa baiyi ba har ya fita a gidan ta
arasa bakin
ofar tana kallon yadda ya figi motar ya fita a gidan kamar sama zai tashi.
Komawa tayi ta jingina da
ofa tana jan numfashi da
yar,
talk to me Na
ima, where are u at?
Maganar da taji yayi a waya ya dawo mata kunnenta, lallai akwai burauba dan duk cikin danginsa bata san wata Na
ima ba, kai ko a cikin danginnasa ma ba zata lamunta ba, wacece Naima, da gudu ta wuce sama dan kiran Nuwaira.
Yana driving ya danna kiran wata Number da yayi saving da Salih yana
agawa yace
Salih am sending u a number right now, ina so ka tracking min last call
in da akayi da wayar where the called was placed from
Okay sir
kashewa yayi ya masa forwarding number Na
ima yana dialing lambar Nasir.
arfe biyar da rabi suka iso wajen da is likely inda Na
ima tayi kira yana around wajen, kwata kwata gidajen wajen basu fi 10 ba, which hes sure tana cikin one of them but which?
Fitowa Ahmad yayi daga Motar Nasir na biye da shi ga motocin yan sanda da suka yi parking a farkon layin jere da motarsu ahmad
in, sai dai sun kashe serene
insu.
Nasir da ke kallonsa yace
wai bangane ba da ta kiraka me tace maka
Shiru Ahmad yayi bai kulasa ba yana
arewa street
in kallo a inda suka yi parking motocinsu, she trusted him to save her and he promise not to fail her, Nasir ya dafa kafa
arsa
are u okay?
an kallonshi kawai yayi sai kuma ya gya
a masa kai kawai.
But tell me something mana, meyasa ta kiraka? Ta yaya ta samu number
inka ma? Am really confused
aga kansa Ahmad yayi ba tare da ya kula Nasir ba yana kallon opposite gidan dake kallon wanda suke tsaye, wani guntun murmushi yayi ya nufi gidan, Nasir ya bishi da kallon mamaki kafin ya bi bayansa.
Knocking
ofar yayi a hankali, Nasir da ya
araso ya tsaya gefensa yana masa alamu da miye ne? dai dai security
in gate
in ya bu
e yana kallonsu.
Daurewa Ahmad yayi yana kallon security
in yace
good evening
da sauri security
in ya amsa
evening Sir
da basu masa kama da wa
anda zai raina ba, dan bai ma lura da motocin yan sandan ba.
Can i speak to mutanen gidan pls?
Shiru ya
an yi kafin yace
okay bari a sanar musu
gya
a masa kai sukayi ya koma cikin gidan, Nasir na kallon yan sanda dake bakin motocinsu yace
What are you up to
aga kai yayi ya nuna masa cctv camera na
ofar gidan wanda shakka babu yana haska layin tas, atleast theyll have a clue on who theyre dealing with, wani murmushi Nasir yayi yana gya
a kai
ko ma waye he
s doomed
ya fa
a yana bin Ahmad cikin gidan bayan security
in ya dawo yace musu they can come in.
Basu sha wahalar convincing masu gidan ba bayan Nasir ya musu bayanin abinda ke faruwa dan kwata kwata basu ma yo involving police
in ba suka basu accesss to footage
in, kallon video
in kawai yake repeatedly kafin ya ciro wayarsa yayi snapping screen
in, Salih ya kira yana
agawa yace
i need a location of the plate number da na tura maka within 10minutes
Matsawa jikin kujera sosai Na
ima tayi ta takure ganin duk bayan minti
aya zuwa biyu sai sadiq ya daki steering yana driving yana kallon bayansa kamar zararre, tunda suka fito a gidan suke yawo in circles, ta rasa ina ya nufa da ita, but zuwa yanzu ta fara gane kamar garin yake shirin bari da ita, dan taga sun fara barin cikin gari suna nufar daji.
Sadiq dan Allah
Ke malama ki min shiruuu
ya mata wani ihu da yasa ta runtse idanunta, gangarawa yayi gefen hanya yayi parking yana kallonta, ya Zaro mata idanunsa da suka yi ja yana kallonta,
u caused all this, meyasa kika kirasa bayan am planning perfect rayuwa for ni da ke, meyasa kika yi involving wani?
Shiru tayi ta koma jikin
ofa tana kallonsa.
ll punish u for this wallahi, wait and see
ya fa
a yana tada motar ya soma driving, suna isowa checkpoint dab da magriba, sojoji suka tare su, a nitse yake amsa musu tambayoyinsu kamar ba shi, Na
ima ta dinga kallonsa da Mamaki, daurewa kawai sadiq keyi yana amsa musu ganin sai jan maganar sukeyi suna bata masa lokaci,
arshe ma wani soja dake tsaye gefe yana waya ne ya
araso wajen yace
pull over, gangara kayi parking
kallonsa kawai sadiq keyi bashi da alamar yin abinda yace
in
baka ji me nace bane? Ka gangara kayi parking aka ce
Ko kula Naima ba wanda yayi a cikin sojojin itakam sai zare ido take amma ta gagara bu
e baki tayi magana, wani irin tsoron sadiq take ji fiye da misali.
a kai yayi, yana
arin gangarawa gefen hanya yayi parking, motocin da ya hanga suna dumfaro wajen yasa ya taka totur tare da juya kan motar titi, runtse idanunta Na
ima tayi da
arfi jin
arar harbi har sau biyu da bata ta
a ji ba ita a rayuwarta,sai kuma
iiiiii motar ta tsaya, har lokacin jikinta wani irin rawa kawai yakeyi, dukan steering
in sadiq ya hau yi da duka hannunsa biyu jin motar ta tsaya alamun tayun motar suka harbe, Na
ima har lokacin jikinta
ari kawai yake yi, take sojoji suka zagaye motar tare da pointing guns
insu, hannu ya saka a
ashin wajen ya
auko screwdriver ya ri
e a hannunsa dake rawa yana kallon window
in,
Step out of the car!
Sojan ya fa
a yana sake pointing gun
insa,
hands in the Air, Now
ya sake maimaita masa.
Juyawa yayi yana kallon Na
ima hannunsa ri
e da screw driver
in, bata san sanda ta fara
arin bu
ofar motar ba, wanda duk da its not locked kasa bu
ewa tayi, mi
o hannu yayi da niyyar ri
ota aka bu
e motar daga waje, Na
ima tayi
asa gaba
aya dan she was resting ajikin
ofar trying to open the door.
tarota yayi jikinsa yana hanata faduwa
asa daga cikin motar, jikinta banda rawa babu abinda yake yi, ta
ame rigar koma waye dan idanunta a runtse suke jikinta na shivering na tashin hankali,
agota tsaye da kyau yayi amma ta
i tsayuwa ta sake
arin sulalewa
asa hakan ya sa ya tallafota sosai jikinsa yana kallon Sadiq kamar yadda Sadiq
in ma ke kallonsa ri
e da screwdriver
in, Nasir da ya
araso wajen shima yana kallonsu yace
in bu
e idanunta tayi ta sake
ame rigar ahmad kamar her life depends on it tana fashewa da sabon kuka, zareta daga jikinsa yayi ya mi
awa wata soja mace dake kusa da wajen matar ta ri
o ta jikinta da sauri Na
ima ta
ameta har lokacin idanunta a rufe yake dan har yanzu jikinta rawa yake, matar ta rungumeta tana shafa kanta
ure safe
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: RU
UN ZU
ATA (TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah