← Book details Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 37 OF 72

Chapter 36: The Echoes After

Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 16 min read

ima na jingine da window din
akinta, idanunta a lumshe, tana sauraron bugun zuciyarta dake bugawa a hankali kamar ana kiranta daga wani wuri mai nisa. Her chest felt heavy,not from pain, but from a feeling she couldn
t name.
Abinda ya faru tsakanin ta da Ahmad ba wani abu bane da zata iya rubutawa a takarda, amma zuciyarta ta fahimta sosai. The way he looked at her, the silence, the ease, the way he let Saif rest on him like a father would.
Tashi tayi daga jikin tagar a hankali, ta nufi gadonta ta zauna. Wayarta da ke ajiye a gefen bed
in ta
auka, tana kallon screen
in ganin missed calls din Mami har guda 2, to be sincere ma gaba ki
aya bataji kirar ba tana chan lost in her own thoughts.
Kirar Mamin tayi back bayan sun
anyi magana ta bata suka gaisa da big daddy dake yana kusa,and then she talked to her siblings too don kam ba
aramin missing dinsu take ba, sosai magana da su ya sa taji kamar ta
an rage wani nauyi daga
irjinta sai kewarsu da ya mamayeta.
Fadila ce ta shigo
akin lokacin ta gama magana da su Mami har ta kwanta, yadda Na
ima ke kallonta kamar tanaso ta fa
a mata wani abu amma words din sunki su fito daga bakinta yasa fa
ila ta kasa bacci, tun da ta dawo daga gidansu da yamma tace mata zasu yi magana amma har yanzu ta mata shiru shiyasa ma ta shigo yanzu.
Tashi Zaune tayi tana kallon fadilar har ta
araso ta zauna ba tare da tace mata komai ba, bata bari fadilar ma ta yi magana ba ita ta rigata.
Aunty fadi I want to talk to you about something!
Shiru tayi saboda wani tunani da ya fa
o mata tayi saurin cewa
aunty fadi kin san me barshi ma kawai I will tell you some other time
Fadila dake mata wani kallo tace
"Na'ima! Wallahi if you don't gist me right now I swear zamu hau sama fa ni tunda kika dawo gida gabaki
aya it's like u are left behind in your thoughts, kince zamuyi magana kuma kice some other time? Ki fa
a min yanzu, akwai abinda ke damunki ne?ko ban kai mi fa
a min bane?
Girgiza mata kai Na'ima tayi da sauri sai kuma ta
an murmusa.
"Relax,aunty fadi am so sorry .I just needed time ne kuma fa ba wani abu bane Allah
Hmmm na'ima kenan, time ko man? Na'ima talk true kina tareda Ahmad ne har lokacin dana kiraki? Don kince min tun safe zaku fita
ima Ta
an sau
e ajiyar zuciya tana wasa da yatsunta, ta
ago kai tana kallon saman
akin kafin ta mayar da kallonta ga fadila
"Yes",ta fa
a a hankali,
but amma with Saif. Kuma ba wai abinda kike tunani bane just that..."
"It wasn't like that? but your voice is smiling. Gaskiya ce dai, ki fa
amin you like him ne?."
Girgiza mata kai Na'ima tayi sai kuma ta lumshe idanunta da already har sun fara cikowa da hawaye, She didn't want to say it. She didn't even want to think it. But a cikin zuciyarta,she knew something was shifting between them. "But what if she's confusing gratitude for affection?duk da abubuwa da yawa da ta lura da shi bata so ta gasgata, bata so ta bada daman wata soyayya yanzu a rayuwarta, ya ma ta
are da Sadiq da har zata fara tunanin wata soyayya so soon haka?
"Na'ima," Fadila ta sake kiran sunanta a hankali,
don't let him confuse you".
No aunty fadila wallahi he's not trying to confuse me
an shiru tayi sai kuma tace
he's just...being kind ne kawai
e hannunta fa
ila tayi cike da kulawa tana kallonta
"kina ji na Na
ima? Sometimes kindness is more dangerous than lies, bazan ce miki ga abinda zakiyi da rayuwarki ko ga wanda zaki bawa dama ko wanda bazaki bawa ba, i want whats best for u ne Na
shiru ne ya
an ratsa tsakaninsu don kam zuciyarta gaba
aya ji tayi ta mur
e ta rasa tunanin me zata yi, She had been wrong before akan sadeeq And it cost her deeply, bata son ta maimaita the same mistake, kallon fa
ila tayi da har lokacin take ri
e da hannunta muryarta a sanyaye ta ce.
I'll be fine in sha Allah anty fadila. I promise..."
Suhaila ce ta fito daga wanka tana goge kanta da tawul,ta
arasa gaban madubi ta tsaya tana
are ma kanta kallo da kyau, sai kuma tayi wani murmushi tana shafa gashinta a hankali
"Wallahi Ahmad bazai kubuce min ba," ta fada tana shafa fuskarta a hankali kamar mai yi wa kanta alkawari.
Mai ta
auko ta matso tana shafawa a jikinta a hankali tana cigaba da imagination
inta da maganganun da take a fili
asa
asa
Dole ma ya aure ni
sai kuma ta
an ha
e rai
And that thing Na'ima? She doesn't belong to classy and rich men
Dan wallahi tunda taga motar da na'ima ta fito hankalinta ya
i kwanciya, cigaba tayi da shafa cream dinta, jin an bu
ofar
akin ta kalli
ofar ta madubi, ganin mummy ta
auke kanta tana cigaba da shafa manta.
"Suhaila Kin shirya? Na kira aunty Mami Zamuje gidan amma sai jibi Don't mess this up kingane idan wallahi kika
i yin yadda nace rabuwa zanyi da ke tunda bakya jin magana."
Hmmmm mummy kenan ba ki fa fini son in ga na auri yaya Ahmad
innan ba, ai wallahi bazan bari wannan chance
in ya kubuce min ba
ta fa
a tana wani murmushi.
Ahmad yana zaune a parlonsa shi ka
ai, Saif ya kwanta tuni dama bayan ya gama masa rigimar Na
ima, tea yake sipping a hankali amma tunaninsa gaba
aya yana wani wajen daban. Wayar dake hannunsa yake ta juyawa Zuciyarsa na
ara yawan tambayoyin da bashi da amsarsu.
yadda Na
ima ta ke dariya da Saif ,very soft,very rare. She looked very alive, ya kasa
ace masa a idanunsa.
Kallon wayar yayi yana contemplating kamar ya kirata sai kuma ya janye hannunsa.
No, not tonight
ya fa
a yana ajiye wayar ya
auki remote yana mayarda hankalinsa kan Tv, ajiyar zuciya ya sau
e ganin baya fahimtar abinda yake kallo ya janyo wayar yayi dialing lambarta sai kuma ya katse ya shiga tura mata text instead
ima na zaune tunda fa
ila ta tafi ta barta take zaune ta rasa tunanin me zata yi, vibration da taji na wayarta ya sa ta
an kalli wayar ganin Text ne from Ahmad ta sau
e ajiyar zuciya kafin ta janyo wayar ta bu
e sa
on.
Hope you got home okay. Goodnight. Sleep well"
Na'ima ta zuba ma rubutun idanunta kamar bazata amsa ba sai kuma ta kai fingers
inta kan keyboard
in ta fara typing masa reply
"you too,thank you..." kamar wacce ta tuna abu kuma sai tayi sauri ta share ta rubuta just
Goodnight." Ta tura masa, just Short, Safe, And Distant.
Ahmad ya jefar da wayarsa a gefe bayan ya karanta
Goodnight.
in da ta turo masa
He expected more,maybe a smiley, maybe ko tace masa
you too.
But maybe hakan ma yafi . He doesnt wanna rush anything one step at a time...
Jin wayar na sake vibrating ya juya ya kalli inda ya jefa ta, Kallo
aya yayi ma wayar ganin Ammi ce ya sau
e ajiyar zuciya kafin ya janyo wayar ya
aga ya kai kunne.
Ahmad
am Ammi
ya amsa a kasalance bayan sun gaisa
Ka tuna maganata ta Suhaila?"
Ammi please. Not tonight.
No kai listen to me, zata sake zuwa jibi da ita da Salma, I want you to be there. Ba request bane ba kuma suggestion bane ina so in ganka a gidannan idan sun zo."
kawai ya iya fa
a kafin ta katse kiran.
Maganganun Ammi sosai suka tsaya masa a rai. The pressure na ya auri Suhaila had always been loud but now, it was deafening. Shi ya san me Ammi take so ya kuma san what society expected.But what about shi abinda yake so?
Ya mi
e ya nufi bedroom
insa a zuciyarsa yana fa
Idan har ya auri Suhaila, it won't be out of love itama just like Ameera ni shikenen shi kuma he
s never gonna be happy..because all he wants is just love nothing more
an dakatawa yayi daga bakin
ofar
akin, ya kalli hanyar
akin Amira sai kuma kawai ya shige
akinsa ya mayar da
ofar ya rufe ya
arasa gefen bed ya zauna ya dafe kansa.
Shi abinda yake damunsa bai wuce sanin da Ammi tayi cewa ba auren soyayya yayi da Ameera ba, ita tafi kowa sanin yadda abubuwa suka kasance a lokacin wanda hakan ya tilasta masa auren Ameera dan dole ba dan yana da ra
ayin hakan ba,then now kuma akan wani reason ne za'ace se ya auri wata da jikinta kamar sillar kara se shegen hasken tsiya because that's the only feature nata daya
an iya tunawa, kwata kwata yarinyar bata masa ba, infact shi baya son ma mutun ya cika haske bau, dan tun da ya mata kallo
aya bayan ta gaishe sa har ya bar palourn bai ma san me take yi exactly ba.
ila kam tunda sukayi magana da Na'ima abun ke ci mata rai ba
aramin mamakin Ahmad take yi ba, because Ahmad ba shi da magana sam, ko kadan he's a very reserved person. Tayi matu
ar mamakin yadda yake shiga lamarin Na
imar har yana barinta kusanci sosai da Saif to the extend da har yana fita da su tare, satan kallon Nasir da ke baccinsa tayi a hankali ta mi
e zaune dan kwata kwata ta kasa baccin ma, nazarin yadda Na
ima ke
oye abubuwa da yawa a zuciyarta kawai take yi, ta sani tabbas she likes Ahmad its obvious and she can sense it, duk da Na
imar ta nuna ba haka bane sam. Sosai take jin tausayin
anwar tata, sai kuma wani ra
ayi da ya jima yana tsaye a zuciyarta. " babu abinda Na
ima ke bu
ata face peace Maybe... just maybe Yaya Fahad shine wannan peace
in ." Ta fa
a a bayyane tana wasa da hasken lamp
in gefen gadonta, ba tun yau ba ta san Fahad na matu
ar son Na
ima, ko sanda yace ya janye saboda Sadiq bata yi wani farinciki ba amma ganin kamar Na
imar tafi son sadiq
in ya sa itama ta ha
ura ta masa fatan alkhairi, to tun bayan rabuwarta da Sadiq yace mata hes going to propose to Na
imar soon, jira kawai yake hankalinta ya kwanta ta manta da duka chaos
in da suka faru sai dai kash yanzu ma tana hango masa rashin sa
an murmushi tayi She didn't want to push Amma zuciyarta na
ara tabbatar mata, if anyone could truly love Na
ima the right way gently, with clarity toh Fahad ne, couple with the fact that shi
an uwanta ne, kuma fahad ya da
e yana sonta, amma kuma she doesn't want to be selfish ko ka
an, zatayi addua idan alkhairi ne Allah ya tabbatar.
Two days later Ahmad na zaune a office kiran Amminshi ya shigo wayarsa , kallon wayar ya dinga yi dan sai yanzu ma ya tuna su suhaila zasu zo yau. Jinginar da kansa yayi da kujera yayi shiru na few seconds kafin can kuma ya mi
e ya cire rigar suit
insa daga jikin hanger ya nufi
ofa, Secratary
insa ta bisa da kallo ganin fita zaiyi amma bata ce masa komai ba bayan a dawo lafiya da ta masa har ya
ace ma ganinta.
A parlourn sama ya same su bayan ya iso gidan, ya samu guri ya zauna ya gaishe da Mummy yana
alo murmushi ganin yadda Ammi ta ha
e rai dan tun
azu suke gidan, gaishe sa Suhaila tayi, ya amsa a gajarce ba tare da ya kalleta ba, tun daga nan kuma yayi musu
if, kamar baya palourn, idan sun ambace sa ma a gajarce yake amsawa shima saboda kasancewar Ammi na wajenne.
Suhaila da mummy duk sunyi noticing yadda yake shan kamshi but pretend not to, hoping he'll warm up. mummy nata praising
in Suhaila dropping hints tana ta smiling shi abun ma mamaki yake bashi da takaici, like miye haka kuma, ammi ma sai taji wani irin me kuma hardasu praising kamar sune zasu nema auren.
Ita dai suhaila shiru tayi kamar munafuka tana
alo murmushi kamar yadda Mummy tace tayi, dan dama ce mata ma tayi ta ja Ahmad
in da hira amma tunda ta masa magana taji yayi kamar bai ji ba ya bawa banza ajiyarta a palourn sai ma sake
aure fuska da yayi sai kawai tayi shiru.
Ganin hirar gaba
aya ta ishe shi tana neman saka masa ciwon kai ya mi
e ya wuce bedroom
in Ammi, duk suka bishi da kallo kawai. Bayan wani
an lokaci Ammi ta mi
e tana kallon Mummy da ke cigaba da zuba tace
Salma ina zuwa
daga haka ta wuce
akinta. A kwance ta same shi a kan gadonta idanunsa a lumshe kamar mai bacci, ta tura
ofar ta rufe ta
araso ciki
Sannu da
ari babana
ta fa
a tana
an harararsa, mi
ewa yayi zaune yana kallonta, ya marairaice fuska zaiyi magana ta
aura hannu a bakinta
Ni dan Allah ka min shiru, dama idan baka yi niyyar yin abu ba ai ba yi zakayi ba, amma just look at Suhaila, she
s the right match for u, gata yar uwarka, gata kyakkyawa gata
aramar yarinya, ni bansan kuma miye kake so ba
Waye ce kyakkyawar Ammi?
Ya fa
a casually yana sau
afafunsa
asa, Ammi ta sake baki tana kallonsa
Okay to ya maka kyau
Ammi kinsan me?
Ya fa
a a sanyaye, yadda yayi maganar yasa ta
araso ta zauna tana kallonsa
Ina jinka
for once Ammi pls I want to marry for love Dan Allah ammi support me, shi ka
ai nake bu
ata, idan har u want me happy to ki barni na auri wacce nake so
Kallonshi kawai take yi jikinta yayi sanyi ta kasa ce masa komai ganin yana ci gaba da kallonta a hankali ta gya
a masa kai tana kallonsa tace
Shikenan Allah ya sa hakan shi yafi alkhairi amma dai ni dai ka sani suhaila ce za
ina amma bazan maka dole ba idan kai baka so
murmushi ya mata broadly yana amsawa da
Amin
Har su Suhaila suka bar gidan bayan azahar bai sake ko le
owa daga
akin Ammin ba, sai bayan da suka tafi kafin ya fito yana kallon Ammi da har lokacin take zaune a palour.
Thank you Ammi
kawai ya fa
a yana nufar
ofa ta bishi da kallo kafin ya fita tace
Ko zaka ci abinci kafin ka tafi?
Dakatawa yayi ya juyo yana kallonta, ya girgiza mata kai
Office fa zan koma Ammi
To sai ka tafi da shi office
in ai
an murmushi kawai yayi ya gya
a mata kai
okay
ewa tayi ta nufi downstairs ya bi bayanta.
A wani box mai kyau ta ha
a mishi abincin, har da snacks masu kyau ba tare da ta sake ce masa komai ba, ya kar
a da murmushi a fuskarsa yace
Thank you
Welcome
ta fa
a tana kallonsa har ya nufi
ofa ya bu
e ya fita kafin ta koma sama.
Yana isa motar ya bu
e passenger seat ya ajiye box
in yana shirin rufewa idanunsa ya kai
asan cikin motar ganin wani abu da ke kamar
yalli a ma
ale tsakanin kujerar kamar pendant haka silver colour
an sunkuyawa yayi ya cirosa ya zubawa simple sar
ar dake da
an zuciya a tsakiyarsa da wani red stone kamar ruby dake
yalli sosai idanu , ya akayi ta yasar da sar
arta? dan he can remember clearly yadda sar
ar ta
awata wuyarta ranar da suka fita da ita tare da Saif. Pendant
in Na
ima ne, few seconds yayi yana kallon pendant
in kafin ya cusa shi a aljihunsa ya
arasa rufe
ofar ya zaga ya shiga ya tada motar ya bar gidan.
Da daddaren Ranan Ahmad ya shigo bedroom dinsa bayan ya shafe lokaci yana duba wayarsa da tunane tunane a mota, tun
azu ya dawo amma bai shigo gidan ba sai yanzu. Ameera dake zaune a gefen gado tana duba wani fashion vlog a tablet dinta, tana jin shigowarsa tayi minimizing
insa tana
aga idanunta ta kalles
re back late albi
ta fa
a tana ajiye tablet
in ta mi
e ta nufo sa
Ahmad ya amsa a gajerce ganinta a
akinsa, ya
arasa yana cire agogon hannunsa. Kar
ar agogon da ya cire tayi ta ri
e a hannunta ta ajiye a kan madubi ta juyo tana kallonsa
Waye ce kuka fita da ita tare da Saif on sunday albi ?
Ta tambaya tana tsare sa da idanunta.
an kallonta yayi ba tare da yayi wani panicking ba yana unbottoning shirt
insa yace
ima,
yana fa
a ya zare shirt
in yana
arin juyawa ya wuce toilet tayi saurin shan gabansa.
Kana nufin da gaske ne abinda Saif ya fa
a min ba shirmensa bane
kallon cikin idanunta yayi kafin yace
amewa tayi a wajen tana kallonsa, da muguwar mamaki, ta ma gagara ce masa komai, sai kuma can da
yar ta tattaro kalaman bakinta
ima?
Kallonta kawai yake yi ya san akwai matsala idan ya cigaba da magana dan shi ne zai bawa wani labarin halin kishi irin na Ameera. Amma ya dake yace
Yes. She
s been helping lately with Saif, kuma shima he likes her.
Wani murmushi tayi sai kuma ta hau tafa hannunta tana wata kalan dariya
Lallai Ahmad, You know what?ni kake tunanin zakama kishiya shiyasa these days naga you smile more koh? Wato Saif likes her koh? what about u?
Since when did smiling become a crime?
Tana kallon cikin idanunsa tace
Since it wasn
t me making you smile.
Ta fa
a muryarta na
arin karyewa idanunta har sun fara yal
in tara ruwa. Bata jira amsarsa ba ta cigaba
Har zaka ce Saif likes her Kana nufin Am the villain now kenan because ni banga menene banma Saif ba karshenta ma nice nan mahaifiyarsa da na tsuguna na haifesa, toh me kuma ya rage da har zai liking wata ba ni uwarsa ba, wallahi kada ka kuma kaimun
a na gurin wata banza
Wani kallo da yake mata ya sa ta gagara
arasa maganar tana huci idanunta taff da hawaye amma ta hanasu zubowa.
Idan na tashi kaisa sai ki zo ki hanani in gani
ya fa
a yana juyawa ya bar mata
ofar ban
akin da ta tare ta hanasa shiga.
osa tayi da
arfi tana fa
wallahi baka isa ka sake kaimin
a na wajen wata shegiya, jaka, mahau..
Amiraaa
ya kira sunanta a fusace yana zare hannunta daga jikinsa ya ha
a hannun nata duka biyu ya ri
e da hannu
aya yana nuna ta da
ayan hannun yana kallonta yace
Dont u dare!
Fashewa tayi da kuka har da ihu,
i shouldnt dare what? Wallahi sai ka fa
amin, sonta kake yi? Ka fa
a min sonta kake yi ne?
Sonta nake yi!, kuma aurenta zanyi, i want peace and she
s my peace, kingane?
Ya fa
a yana kallon cikin idanunta dake zubar da ruwa.
Zuwa mata maganar tayi as shock dan batayi tunanin zai fa
i hakan ba in her wildest dream, tayi tunani cewa zaiyi she
s making issue out of nothing ba komai bane tsakaninsa da yarinyar, Iya
arfinta ta saka ta wafce hannunta a nasa tana kallonsa hawaye na cigaba da sintiri a idanunta
arfi tace
To kayi mu gani Ahmad, ka min kishiya ka gani ina nan ina jiranka, wallahi tallahi sai dai duk mu mutu
ta fa
a tana zaro masa idanunta dake zubar da ruwa daga haka ta nufi
ofa fuuuu kamar zata tashi sama, binta yayi da kallo har ta fice, kafin ya
anyi murmushi ka
an ya nufi toilet, this is not what he
s expecting ma yayi zaton haukar da zatayi sai yafi haka.
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA( TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Chapter 37 · 0% Book details