Chapter 12: Everything but love
Tangled Hearts Part 1 Complete Hausa Novel · about 13 min read
Horn da akayi a gate ya sa mai gadi saurin
arasawa ya bu
e gate
in dan tsaf ya gane mai motar, bu
ofar motar tayi bayan tayi parking, ta fito tana zabga ma mai gadin kallon banza ba tare da tace masa komai ba, dogon rigan adire ne purple colour a jikinta, ta sha attach da frontal
in ya kwanta ya mata kyau, sai wani siririn
an kwali da ta saka a kanta da bai
arasa rufe kan nata ba, idanunta sanye da oversized shades da ya kusa cika fuskarta, ta sha kwalliya though not too heavy, tama bakinta kwalliyan nude sai baza
amshi take tana taku da heels
in da ke
afafunta, hannunta ri
e da jakarta ta nufi cikin gidan, Mai gadin ya bita ta da ido, sai kuma yayi
wafa ya koma ya zauna bakin gate inda ya tashi
Aikin kenan, daga oga yayi tafiya wannan basamudiyar matar sai ta
ebo jiki ta tare, ta ishi mutane da shiga da fita, kai wallahi akwai gyara, inaaa wasu wayewa bata musu rana ba wallahi, wannan gansamemiyar ace wai bata da miji, kuma iyayenta fa ko a jikinsu koh
Ya fa
a yana danna torch light phone
insa kamar mai magana da wani.
Sau
aya ta danna door bell, Mary da ke goge goge a falour ta zo ta bu
e mata, tana ganin itace tayi saurin matsawa daga jikin
ofan tana gaishe ta cike da ladabi
Welcome ma, good afternoon Ma
Ko amsawa bata yi ta nufi sama, zuwa
akin Amira, ta tura
ofar ta shiga, Amira dake kwance saman sofa bacci ya fara
aukarta ta bu
e ido jin shigowar Nuwaira sai kuma ta mi
e zaune tana kallon Nuwairan har ta
araso ta ajiye jakarta a gefen bed tana kallon Amiran
Wai har yanzu kukan kike?
Hmm bazaki gane ba Nuwa
arasowa Nuwaira tayi ta zauna a gefenta ta dafa ta
u dont look good Amira, miye na kuka da sulking bayan tun farko ke kika ja ma kanki Amira, ke kika bashi wannan power
in, ba ydda banyi da ke ba akan auren guy
innan amma kika rufe ido kika matsa kika takura kika gama zubar da class
inki, har sai da kika saka dad
inki a cikin lamarinnan, wanda kinsan ba dan business deal mai
arfi dake tsakanin yarwa
s da ku ba a lokacin ba abinda zai sa Babansa ya tirsasa sa ya aureki, tun lokacin nace miki babe mutuminnan bai yi kalar masu mutunci ba bazai bari kiji da
in rayuwarki ki sakata ki wala ma, amma kika nace, wannan kyau da ku
i da class da kika ma
alewa kika aure shi taimakon me suka miki yanzu? Ni da bakya jin maganata, nan nace ki shirya in kaiki inda Wlh Ba Ahmad ba ko uban Ahmad ne zai dawo daga lahira dole ya bi Umarninki yayi just as u say, cause u deserve it kinyi
arama namiji ya dinga
unsa miki ba
in ciki kwata kwata ma shekararki nawa ko 29
in fa baki cika ba amma sam kika
Amira ta ha
e rai
Ni nuwaira bana son irin maganar nan, kullum na fa
a miki damuwata sai kin
auko maganar nan, u dont need to remind me ai ba mantawa nayi ba nima, kuma Ahmad da kike magana, decision
ina na aurensa tun ina 24 years is the best decision of my life, hes never Bad, kawai ni na san tsinannun danginsa ne ke son shiga tsakanina da shi, kuma ai yana sona, sosai fa ba ka
an ba Nuwaira ni na sani, ni da Saif are his everything, kai ba zai ma iya rayuwa babu mu ba.
Nuwaira na mata wani kallo tace
Haka shi Ahmad
in yace miki?
Ai ba sai ya fa
a ba, ni na san mijina fiye da kowa, ni tunda nake da shi ma bai ta
a ce min i love you ba, but dat doenst mean baya sona, shi kawai he have a better way of expressing his love ne not all this useless useless talks
Nuwaira ta galla mata harara
Mayya
dariya suka saka gaba
ayansu
Yanxu bar musu yaron zaki yi kamar kina tsoronsu?
Ke bai fa ce min ya bar yaron a can ba sai da ya tashi tafiya kuma ni wallahi ban lura ba, su sunma isa in bar musu
ana? Wallahi basu isa ba
Ah toh dama ta in
a ma zaki fara bari, yanzu yaushe zai dawo?
Ni ban san masa ba maybe sai nan da sati biyu, ina ganin call
insa
azu na
auka to me zaice min?
Gwara da baki
auka ba gaskiya kamar wata mara class ki
auki wayarsa bayan ya gama miki wulakancin da ya ga dama, ni dai bazan daina fa
a miki ba wlh ke kika
yale mutuminnan yake abinda ransa ya raya masa, why cant he carry u along a business trips
in nasa?, wasu ba haka suke yi da matansu ba? Ko da yake ya san me zaiyi a can
in ina zai yarda ya tafi dake ki hana sa sharholiya
e rai Amira tayi
kinga irin maganan da bana so wlh Nuwaira,
ona min rai yake yi wallahi, wai me zaiyi da wata ne yana da Ni? Ko da kika ga ina saka masa idanu ba wai dan ban yarda da shi bane, kawai dai bana son bada
ofar da har wani abin zai
illo ne
Thats cute, but dont let trust turn u into a fool dai, dan Wallahi mazannan na yanzu na madness Dey make dem behave
Nuwaira ta fa
a tana ta
a wayarta
Amira ta koma ta kwanta kan kujera tana kallon Nuwaira dake murmushi tana kallon wayarta
Nuwaira of Lagos, wanann irin murmushi haka, waya shigo hannu wanann karan? In fara tausayinsa tun yanzu
ta fa
a tana murmushi da kumburarrun idanunta
Nuwaira ta galla mata harara
not ur type of Alhaji, so calm down
Ai kam my type of Alhaji wahalan samu ne shi
Eh shiyasa kam kullum idonki a kumbure ai tsabar rarity
in mijinnaki mtsw
Amira na dariya tace
oho dai, wallahi Nuwaira, if karma ever catch u
The karma go take me shopping
suka kyalkyale da dariya
Yanzu ya za
ayi wai batun Saif?
Nuwaira ta fa
a tana kallon ta
Ai rakani zakiyi muje in
auko abuna tunda cikinsu babu wanda ya tayani na
Now thats my girl, amma ba yau ba ki bari gobe ko jibi sai sun sakankance sun zaci kin bar musu
Eh nima ai baxan je yau ba, amma ina dai dai da zamaninsu wallahi, anan zaki kwana ina gobe sai muje
Nuwaira ta mi
e tana fa
ni dama ai ina nan, ina ga ma har mijinki ya dawo, dan na ce ma Mummy ill be out of town
Amira ta gya
a kai
eh ko ana gobe zai dawo sai ki tafi ba
Bata kula magabar ba ta nufi
ofa
ni fa yunwa nake ji ba daga gidan ubana nake ba daman, su wa
annan masu aikin naki dama na kusa korarsu, dan ubansu sai nace su kayo min abinda ya kamata?
Ta fa
a tana fita a
akin, Amira ta koma ta kwanta ta janyo wayar Nuwairah da ta ajiye gefenta
____
Kwana uku kenan da Maganar amma haryanzu bata ji yace komai akan abinda suka tata una Wanda hakan ke nufin baya goyon bayan Na
ima ta koma wajen Mamanta a Nigeria, Sosai Mummy ta ji haushin
aukan shawararta da yayi amma sam bata. Nuna ba, ta cigaba da harkokin gabanta, idan Na
ima ta shiga gaishe ta da safe, da murmushi take amsa mata asking of her night, haka idan suna cin abinci ta dinga tambayarta why shes not eating ko da kuwa tana cin abincin, Suhaila ma ta
an ja baya da shiga harkar Na
ima da neman ta da bala
i, wanda ita Na
ima bata san dalili ba maybe Mamarta ce ta ce tayi haka bata sani ba, amma for her hakan yafi mata
ari bisa
ari.
Yamma ne sosai, street
in yayi golden brown saboda rana daya kusa fa
uwa, suna tsaye a drive way
in ta jingina da motan sadiq, tana kallonshi da murmushi kwance akan fuskarta thats so obvious
Wallahi Na
ya fa
a yana dariya
u know i was just Hanging a saman bishiyarnan, kuma kinsan Umar a lokacin instead of helping me he starting recording me the stupid boy
Dariya tayi tana kallonsa cike da nisha
i fararen set na ha
waranta
ananu duka a bayyane, sosai ya shagala yana kallonta ya bar dariyar da yake yi yana kallon tata dariyan
Wai kai
in, the same Sadiq bulama da na sani yanzu? Da ke acting so put together and serious ?
Matsowa yayi kusa da ita, ta ha
iye sauran dariyan tana kallon cikin idanunsa,
i have layer, sweetheart
an ja baya ka
an tare da
yafta idanunta
Sweetheart?
Dont mind me
ya fa
a yana
are ma fuskarta kallo
Shiru tayi ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers
inta, she seem very uncomfortable all of a sudden
ta
ago kanta ta kalleshi
Uve been too quite lately, kin tabbata ure okay? Kinsan dai zaki iya fa
a min ko miye ne koh?
Shiru tayi sai kuma a hankali tace
Everythings not alright sadiq
Wannan yarinyar koh?
Ba ita ka
ai ba, kowa ma ita da mamanta har da dad
Kallonta kawai yake yi, ya sake matsowa kusa da ita dis time a little too close, ya sa hannu ya
an ja scarve
in kanta ya rufe mata gaban gashinta dake waje kafin yayi magana jin
arar mota duk suka
aga kai suna kallon motar da ya parker just outside her house, ta kalle Sadiq da sauri sai kuma ta mayar ga Dad da ya fito daga motarsa yana
are musu kallo, da breifcase
insa a hannunsa, instantly sadiq ya matsa baya da sauri, cike da ladabi yace
Good evening Sir
dan nan take ya gane shine mahaifinta
auke kansa Dad yayi, can
asa
asa yace
Evening
ko Na
imar bai sake kallo ba ya wuce zuwa front door
in gidan.
I should get going
sadiq ya fa
a a hankali yana kallon yadda jikinta duk yayi sanyi da irin amsawar da Dad
in ya ma sa
a mishi kai kawai tayi a hankali ta kasa magana
eema
ya fa
a yana kallonta
ago idanunta ta kalleshi
Dont panick okay zan kiraki ?
Sake gya
a mishi kai tayi, ya
arasa ya shiga motarsa, tana kallonsa har ya bar layin kafin ta nufi entrance
in gidannasu.
A tsaye a falour ta tadda Dad, waiting for her, duka hannayensa biyu a goye a bayansa
Tana rufe
afar ta
araso falon a hankali jikinta a sanyaye, zata gaishe shi ya rigata
Waye wannan?
yar ta bu
e baki
Sunansa sa
iq Dad, hes just a friend
Ure very stupid, wanann
aton ne is just ur friend? How old are u Na
ima?, a boy in my driveway with my daughter kai ba ma a boy ba a Man, a full grown adult, standing close, kinsan how dis looks kuwa Na
ima?
Shiru tayi ta kasa cewa komai
Tambayarki nake
Dad, hes just a friend trust me, i wasnt doing anything wrong
U dont get to decide akan dai dai kike ko ba akan dai dai kike ba a gidana, its me u want to embarass ina?
Ya fa
a yana nuna ta da yatsa
Salma da ta fito daga kitchen jin masifar Dad ta
araso tana fa
What hapoened?
Ta tambaya tana kallob Dad directly, bai amsa ba sai ma cigaba da fa
ansa da yayi
Na baki freedom da yawa ne ma, shiyasa ni zaki nemi tozartawa
Daddy
ta fa
a tana kallonsa Zuwa yanzu hawaye ke sau
a a idanunta
Dont Daddy me my friend a wajennan, u think i work all these years for my only daughter to throw herself on boys on the streets
Suhaila dake zaune a falourn ta wani ha
e rai jin Dad yace his Only daughter
Salma ta matso kusa ta dafa shi
Pls darling dont shout,
aramar yarinya ce, bazata fahimci abinda kake guje mata yanzu ba
Cire hannunta yayi daga kafa
ansa
i shouldve listened to u da kika ce in mayar da ita wajen mamanta
sai kuma ya juya ya kalli Na
ima da har lokacin bata bar kuka ba
Dama ai abinda kike so kenan koh? Tor go and start parking, ure going back to Nigeria, to ur mother
Daga haka ya wuce sama fuu bayan ya
au briefcase
insa.
Yana gama haurawa Mummy ta dubi Naima dake tsaye tana hawaye
sweetheart..
bata jira ta
arasa ba itama Na
ima da gudu ta nufi sama, Suhaila tana dariya tace
U better start parking ur gucci and prada miss new york
Ko kulata bata yi ba ta shige
akinta ta rufe.
_____
Shigowa da hancin motar sukayi cikin gidan bayan security ya bu
e musu gate ganin Hajiya Amira da kanta ke tu
a ba
ar lexus
in.
Duk da bata sanar da zuwanta ba amma sanin matsayinta a gidan ya sa shi bu
e mata gate
Sai da ta gama parking a
aya daga parking spaces dake gidan kafin ta dubi Nuwaira dake kujeran mai zaman banza tana tauna chewing gum, Amira ta bu
e motar ta sau
o sanye cikin Cream abaya with light embroidery, looking simple but expensive.
Nuwaira ma ta sau
o fuskarta sanye da glasses suka nufi cikin gidan, door bell suka danna ba
a jima ba aka bu
e musu
ofar.
Da Mamaki rahama dake falourn ta bisu da kallo, kafin a hankali tace
Ina wuni? Sannunku da zuwa
Nuwaira ce ka
ai ta amsa da
yauwa sannu
kafin ta samu waje kusa da inda Amira ta zauna itama ta zauna tana zare glasses
in idanunta, da bin ko
ina da kallo, this is her first time na shigowa gidannan, dan itama Amirar ba wani zuwa take ba.
ewa Rahama tayi ta tattara wayarta da mackbook
inta ta nufi sama
bari in yi ma Ammi magana
Ba wanda ya amsa mata a cikinsu har ta haura abinta.
Yasmeen ta fito daga kitchen bata ma lura da su ba ta nufi sama, cike da isa Amira tace
Yasmeen!
Juyowa yasmeen tayi, ta tsaya daga inda take tana kallonsu cike da mamaki
auko min Saif ba zama na zo yi ba Sauri nake
Bacci yake yi
yasmeen ta fa
a tare da juyawa ta haura sama kayanta.
Nuwaira tayi wata
aramar dariya
eh lallai ai ni baki ce min haka
annen Ahmad
in suka mugun Raina ki ba, kutt
Ita dai
ara
aure fuska kawai tayi tana kwatanta abinda zata musu idan tsautsayi ya kawo su gidanta.
owar Ammi yasa ta
an saki ranta ka
an har Ammi ta
araso falourn ta zauna tana kallonsu
Gaisheta sukayi a tare, ta amsa a hankali tana tambayar Amira gida.
Jin tayi shiru yasa tace
lafiya dai koh?
Amira ta gya
a kai
Dama yace min wai Saif na nan shine nace bari in zo
auke sa kar ya ishe ku da kuka
Murmushi Ammi tayi
eh kam kin kyauta, amma bacci ma yake yi kar ki damu bai ishe mu ba
Nuwaira tace
amma hajiya
And who are u?
Ammi ta tambaya fuskarta babu yabo babu fallasa tana kallon Nuwaira
Im her friend
Then act like one
ta fa
a tana mata murmushi kafin ta mayar da kallonta kan Amira,
kije zansa su Yasmeen su kawo miki shi har gida
gya
a kai Amira tayi duk da ba haka ta so ba.
Ammi ta mi
to a gaida gida nagode
daga haka ta wuce sama duk suka bita da kallo kafin Nuwaira ta mi
e fuuuu ta nufi
ofa itama Amira ta mi
e tabi bayanta da sauri.
Another chapter at night in kunyi commment amma
#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:25 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q
UN ZU
ATA(TANGLED HEARTS)
Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah
Bari nayi Anfani da wannan dama na nuna heartfelt appreciation
ina to some set of people, the real MVPs
who always drop comments after every chapter, shout out to Rabi
atu Abdul (rii), hafiza saleh bashir (sis), Nanous kitchen, Nanameera matar sadiq, My runaway monita Assalerm, Yasmeen yar makalawanta da girman kujeranki, fa
imatu amaryar Ahmad, Aanaah sister
in Amira, Ablaa uwar
akin sadiq, Bintu M lawan uwargidan Ahmad,miemer kitchen and more, Alkhairin Allah ya cin muku har inda kuke, tnk u for cheering, commenting, and fueling the journey of N
aima, Sadiq Ahmad and others
I see u, i appreciate u, i love you, u guys should take ur flowers
#ChapterFam #AuthorLove #TangledHeartsSquad