Sashe 72
Oga Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Albishirin ku masu bibiyar littafin Fadila Sani Bakori.
Yau gani da daddad'an albishir gare ku, insha Allah daga na kammala Oga Habib, zan nisha d'an tar da ku da sabon littafina wanda na baje basirata acikin shi. Anyi amfani da salo na birgewa acikin littafin. Labari ne wanda ya ke d'auke da madarar Soyayya, mai d'auke da ban al'ajabi. Inda ta wani b'angaran labarin ke d'auke da ban tausayi mai tsayawa a zuciyar makaranci. Duk yadda zan sanar daku ba zaku fahimta ba, ke dai karki bari abaki labari.
Zaki samu littafin akan farashi mai sauk'i da rahusa👌👌.
Summary.
Abba tin ina yaro kana yawan fad'a min, duk abinda ya yi tsanani yana tare da sauk'i. Shin ni sai yau she sauk'i na zai zo! ?. Abba me yasa muta ne basa ganina, maganata kawai su ke ji!?.Abba me yasa muke rayuwa a daji mai makon cikin gari cikin mutane !?.
Abba kana gani Husna zata aure ni, duk da halin da nake ci!?.
Abba me yasa Husna ta kasan ce ita kad'ai ke ganina!?. Abba kace kai ba Mahaifinsa bane, tom waye Mahaifina, kuma me yasa muke rayuwa a jeji!?, Sannan me yasa Abdussalam kad'ai ke zuwa gurin mu, sannan Abba waye Abdussalam ?.
Haidar duk banda amso shin tambayoyin ka, nima ban san kai na ba Haidar, ban san waye ni ba, bare kuma kai!.
Labari mai tab'a zuciyar mai karatu.
Paid book
Akan farashi mai sauk'i da rahusa 👌👌
VIP group 300 Only👌 , normal kuma 200 ne, zaki yi transfer ta account d'in nan 2111619333.
Account name Fadila Sani.
Bank Name Zenith bank.
Dan nai man k'arin bayani zaki iya managa ta wannan Number👉 08063830828
Shafi na 87&89.
Habib cikin kunnan Hassana ya rad'a mata ya ce, "SANAT kin yarda mu zama d'aya ni da ke a yau? ". Hassana shiru ta yi kamar bata ji abin da Habib ya ce ba. Habib ko jin Hasssana ta yi mai shiru kuma kiran sunan ta ya yi ya ce, "Sanat kin yi shiru? ". Hassana cikin sayi can k'asa-k'asa ta ce, "Sai da safe bacci zan yi". "Tom biki ban amsa ta ba? ". Habib ya tambayi Hassana".
Hassana ko da bata san amsar da zata ba Habib ba shiru tai mai, Habib ya gaji da magana shima yaja bakin shi ya yi shiru. Ahaka dai har bacci ya kwashe Habib. Washe gari Habib bayan ya tashi ya yi sallah ya tada Hassana ta tashi ta yi, Hassana na yi sallah ta kalli Habib ta ce, "Ina kwana Oga Habib ". "Lafiya". Habib ya amsa ma Hassana. Hassana tashi ta yi zata tafi, Habib ya kalleta ya ce, "Ina zaki? ". "Zan tafi bana son Mommy ta tashi bata ganni ba". Hassana ta ba Habib amsa".
Habib tashi ya yi ya ce, "Muje in rakaki". Hassana tashi ta yi, Habib na rik'e da hannun ta suka nufi side d'in Hajiya Turai. Hassana na shiga side d'in Hajiya Turai dai-dai locin ita kuma ta fito, kallan-kallo aka tsaya yi. Habib ko da yaji dad'in ganin su da Hajiya Turai ta yi, cikin jin d'in hakan Habib ya gaida Hajiya Turai. Hajiya Turai amsawa ta yi babu yabo ba fallasa. Hassana ko ba tare da ta yadda ba sun had'a ido da Hajiya Turai ba ta ce, "Ina kwana Mommy ". "Lafiya ". Hajiya Turai ta amsa ma Hassana exactly yadda ta amsa ma Habib".
Habib juyawa ya yi ya tafi yabar Hajiya Turai da Hassana nan tsaye. Hajiya Turai kallan Hassana ta ti, ta ce, "Daughter na shiga bedroom d'in ki ban ganki ba, ina kika je? ". Hassana cikin rashin sanin amsar da zata ba Hajiya Turai ta ce, " Mommy Oga Habib ne ya ki rani in kai mai letter da nagani,shine bacci ya kwashe ni acan". Hajiya Turai kama hannun Hassana ta yi suka zauna, Hajiya Turai kallan Hassana ta yi, ta ce, "Daughter Shi na miji ba ka fitowa tun da farko kana rawar kai akan shi, Habib fa har yan zu babu wani kwakkwaran horo da ki kai mai, ba wai na ce dole sai kin hora shi bane, amma dai ki yi abin da zai san ke d'in mai aji ce, ba wai nace Kibar mai magana ba, a'a ki rik'a mai magana kamar yadda kukeyi, amma daga yau karya k'ara kiranki side d'in shi kije". Hassana dai kai kawai ta d'aga ma Hajiya Turai".
Hajiya Turai tashi tai ta bar Hassana a falon zau ne, dan ita da Hassana ta biye mata sai ta wana Habib sosai sannan ko za ta rik'a kula shi".
Hassana tashi tai cikin sanyi ta shiga bedroom d'in ta tana zuwa toilet d'in ta ta nufa tai wanka, Hasssana na fitowa kiran Habib na shigowa wayarta, Hassana na d'agawa Habib ya ce, "kina ina? ". "Ina bedroom d'ina". Hassana ta ba Habib amsa. "Tom ki fito falo yan zu zan shigo ". Habib na fad'in haka ya kashe wayar shi.Hassana ko da sauri-sauri ta shirya ta nifo falon. Zau ne Hassana ta iske Habib da Hajiya Turai suna fira. Hassana can gefan Hajiya Turai ta zau na, Hajiya Turai kallan Hassana ta yi, ta ce, "Ki je ki yi break fast ". Hasssana tashi ta yi ta nufi side d'in derning. Habib kallan Hajiya Turai ya yi, ya ce, "Mommy nima ban yi break fast ba, bari in sha ko tea ne ". Habib bai saurari abin da Hajiya Turai zata ce ba ya tashi ya tafi".
Zau ne Habib ya iske Hassana na had'a tea. Habib zama ya yi, bai cema Hassana ko mai ba, itama bata ce mai ba, Hassana tana gama had'a tea d'in ta fara sha, ta d'aga Cup d'in zata sake kai wa bakinta Habib ya rik'e hannun Hassana ya kai tea d'in ba kin shi, ya ce, "inda biki had'a min ba sai musha naki tare". Hassana barma Habib ta yi, da ya mik'o mata tak'i amsa, ta ce, "kasha zan had'a wani". "Ni naki nake son sha ai". Habib kai tea d'in ya yi bakin Hassana, ya ce, "bud'e bakin". Hassana bud'e bakin ta ta yi Habib ya tsiyaya mata tea d'in, haka dai suka gama shan tea d'in Habib na sha yana ba Hassana ".
Bayan sun gama shan tea d'in ne Habib ya tashi dan yau yana son yaje Company ya gani, Habib kallan Hassana ya yi, ya ce, "Sanat zan je aiki yau". "Tom sai ka dawo". Hasssana na fad'in haka ta juya zata tafi, Habib jawo hannun ta ya yi ya ce, " Ban wani abu mana, da zan tuna da ke in naje". Hassana kallan Habib ta yi, ta ce, "Wani abu kamar me? ". Hannun Hassana Habib ya ja wo ya yi mata Uhhmm muahh lips d'in ta. Hassana da babu zato babu tsammani ta ji sauk'ar kiss aleb'anta. Habib ya ce, "Kamar irin haka nake nufi". Hassana fusge hannun ta ta yi ta gudu tabar Habib tsaye agun, Hassana kusa da Hajiya Turai ta Fad'a ta zau na, tana sauke ajiyar zuciya, Hajiya Turai wai gowa kawai ta yi ta kalli Hassana ta girgiza kai. Hassana ko sai yan zu ta lura da Hajiya Turai".
Habib sallama Ya yi ma Hajiya Turai ya tafi. Habib ko da ya je Company, Alhamdulillah ya iske kumai na tafiya yadda ya kamata, dan yan zu Bilya da Billy suke jan ragamar komai. manager ko dama ya ce ma Billy daga ta ga M. D, ya zo ta kira shi ta fad'i mai. Aiko Billy tana ganim Habib ya zo ta kira manager a waya ta sanar da shi".
Habib na zau ne a Office d'in shi Manager ya yi nocking, Habib izinin shiga ya ba shi, manager cikin sanyi ya gaida Habib sannan ya ce, "M. D, hak'ik'a na san nayi kuskure kuma tabbas nayi nadamar abin da ya faru, dan Allah ka yi hak'uri". Shiru Habib ya yi yana kallan manager , sai zuwa can ya d'aga kai yana kallan manager ya ce, "Manager abu d'aya zai sa in yafe ma kuma abun d'aya ya hana ban d'au ma taki akan ka ba, saboda ayan zu kai kamar sirikina ne, zan ma hak'uri ne sabo da haka, Sannan kai ka shige gaba wajan aure na da Sanat, zan ya fema dan haka,amma duk da haka sai da yaddar Sanat, dan haka ka saurare ni zuwa gobe". Manager godiya ya yi ma Habib ya tafi, dan yadda ya ke samun kud'i a Sanat ba zai yarda ba aikin ya sukub'uce mai ba".