Sashe 25
Oga Habeeb Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Farida na fita waya ta d'aga ta kira Mahaifiyarta. Hajiya Murja na d'aga kiran, Farida ta ce, "Mommy dama wata dama ce tasamu yanzu, yarinyar nan yanzu zata kaima Oga Habib maganin shi, shine nace me zai hana muyi amfani da damarnan mu basu maganin su sha?, tom kuma sai na tuno Malam yace sai anjik'a shi ya kwana tukun, shine na kiraki kikira Malam ki mai bayani idan zai yuwu tom kawai muyi amfani da damarnan mu basu maganin ". Hajiya Murja cikin gamsuwa da maganar Farida ta ce, "Shikenan Farida bari in kira Malam awaya in fad'i mai".
Hajiya Murja Malam mai biyan buk'ata dole ta kira, yana d'agawa ta ce, "Hello Malam dama Farida ce ta kirani yanzu, wai yarinyar da ake so abama maganin da ka bada ita da Habib, tom shine wai yanzu haka yarinyar zata shiga d'akin Habib d'in, shine idan badamuwa muke so muyi amfani da damarnan mu basu maganin su sha, tom amma kuma kace sai anjik'a maganin aruwa ya kwana sannan, shine nace ko za a'iya amfani da shi a yau d'in ? ". Daga can b'angaran Malam mai biyan buk'ata dole ya ce, "A'a ba damuwa ku basu su sha, gobe sai kizo da wuri ki amshi na barin yarinyar gidan". Hajiya Murja godiya ta yi ma Malam mai biyan buk'ata dole, sannan ta kira Farida dan yi mata bayanin abinda ya ce. Farida na d'agawa Hajiya Murja ta ce, "Hello Farida yace zaki iya basu, sannan ya yi mun albishir d'in gobe-gobannan yarinyar zata bar gidanma baki d'aya, gudin matsalama". Farida cikin jin dad'i ta ce, " Shikenan Mommy sai anjima bari in yi sauri in ba yarinyar kafin ta wuce". Farida na fad'in haka ta kashe wayarta, ta nufi Falon Hajiya Turai".
Farida na zuwa cikin hikima ta d'akko maganin acikin jakarta sannan ta fita. Part d'in Habib ta nufa. Farida na zuwa ta fara nocking d'in k'ofar".
Hassana ta sowa ta yi ta bud'e mata, Farida na shigowa Habib ya yo kanta, da gudun Farida ta fita, Hassana kuma ta yi saurin rufe k'ofar. Farida wajan window ta koma tana kiran Hassana. Habib na rik'e da Hassana ka takam Hassana ta je kiran da Farida ke mata. Hassana kamar yadda ta ji worker's d'in gidan na cema Farida itama haka ta ce, "Aunty Farida gani? ". "Yauwa Hassana dama Mommy ce taban maganin nan ta ce in kawo miki kisha". Hassana cikin mamaki ta ce, "Aunty Farida ko dai in ba Oga Habib ya sha". Farida cikin d'aurewa ta ce, "ke ni banda hankali ne da bazan gane ke aka ceba!, kowa ta bashi yasha nima bansan na meye ba, gana Oga Habib ma, shima ta ce abashi yasha". Hassana ko da yake bata kawo ma ranta komai ba batare da fargabar komai ba, Farida na mik'a mata maganin, Hassana ta d'aga ta shanye maganin".
Allah sarki Hassana batare da fargabar komai ba Hassana ta shanye, sannan ta mik'a mata na Habib d'in ta ce shi kuma ki bashi wannan". Farida na fad'in haka ta juya ta tafi da saurinta gudun kar Allah ya kawo Bilya gun".
Hassana ko amsar na Habib ta yi, t kamo hannun Habib d'in ta ce, "Oga Habib muje ka gama cin abincinka sai ka sha magun-gunanka". Hassana kafin suka k'arasa kan Caution d'in da suke zaune taji wani irin abu ya tsarka mata tun daga kanta har tafin k'afarta. Hassana cikin wani irin sabon yanayin da ta riski kanta yanzu-yanzu ta tsaya cak ta kasa tafiya tana mamakin abinda ke damunta, dan abun tana jin shi kamar duk seconds k'aruwa ya ke. Hassana cije lips d'in ta ta yi tana mai duk addu'ar da tazo bakinta".
Hassana cikin tsoran halinda ta ke jinta ta samu ta lallab'a ta mik'a hannu ta d'akko Maganin Habib d'in batare da tasan ko wanne ba ta d'akko ba ta mik'ama Habib".
Habib ko ana bashi magani ya amsa ya shanye duka. Hassana ko da take jin wanirin abu da ta kasa gane ko menene, cikin fitar hayyaci Hassana ta fara tub'e kayan jikinta.Haka Hassana ta ya yi ma kanta tsirara haihuwar uwara. Tana mai dafe da mararta ta fara takowa har izuwa inda Habib ya ke , Hassana na zuwa ta fad'a kan Ha..............
K'ara-k'ara k'ak'a, Hassana ta sha magani Habib ma yasha, kome zai faru........ 🤐🤐🤐
Ayi manage da wannan.
Inkin karanta daure ki yi comment sister 🤝
Comment
&
Share please 🙏
📚 OGA HABIB 📚
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
TSARAWA DA RUBUTAWA FADILA SANI BAKORI (Faddy baby).
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/CrrZExGxsLSGblRVfxdnj7
My Facebook group :https://m.facebook.com/groups/565235401564189/
Abokai na gaskiya suna da wuyar samu, suna wuyar bari, suna da wuyar mantawa. Allah ka had'amu abokai na gaskiya.
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!
YAUNE NAKE FARIN CIKIN SANAR DA KU, MASHIYAR HAZIK'R MARUBUCIYAR NAN TAKU, WADDA TA SABA NISHA D'AN TARKU DA HAZIK'AN LITATTAFAN, IRINSU, :RAYUWAR GIDAN MU,JALILAH , SHAIRIN SO.TOM
YAU GATA TAFE DA WANI SABON LABARI WANDA YASHA BAMMA DA SAURAN, NASAN WASUN KU ZASU CE MIN HARDA SU JALILAH, DA SHAIRIN SO, TOM HADDA SU.TOM KUDUBI HAD'UWA DA TSARAWA NA LITTAFINTA MAI SUNA K'AWAYE, AMMA ARADU WANNAN LITTAFIN YA DOK'E SHI.
NA SAN MASOYAN LITTAFIN AUTAR MAMA, DAMA WA IN DA SUKE JIN LABARIN LITTAFANTA SUN K'OSA SUN MATSU DAN JIN SUNAN LITTAFIN.TOM GA SU NAN NAN 👇🏻
K'ABILA CE! K'ABILA CE!! K'ABILA CE!!!
KU DAGA JIN SUNAN KUN SAN YAZO DA SABON SALO MAITAFIYA DA ZAMANI.
K'ABILA CE! :SABON LITTAFINE DA AKE POSTING.
KI GARZAYA KI RUGA DA GUDU DAN KI ZAMA D'AYA DAGA CIKIN MASU KARANTA K'ABILA CE!
WHATSAPP CONTACT 👇🏻
08142904255.
Shafi na 28&29.
Hassana cikin fitar hayyaci ta fad'a kan caution d'in da Habib ya ke. Haka Hassana tai ta juyi akan caution d'in, tana goga jikinta akan Habib. Habib dai kallanta kawai ya ke bamagana.
Hassana hannu Habib ta kamo tana shashshafawa ajikinta ko zataji sauk'in yadda take ji. Hassana ta kai wani dogon lokaci bataji wani sauk'i ba daga yadda ta ke ji. Ana ahaka taji nocking d'in k'ofar Bilya.Cikin azaba ta tashi ta shige bedroom d'in Habib, shi kuma Habib dama ya zama bita zai-zai, duk inda Hassana ta yi yana biye da ita, haka ya tashi da sauri ya bita, kusan atare suka fad'a kan bed d'in ".
Bilya ko kallan Musa ya yi, ya ce, "Musa kaga sai bubbuga K'ofar nan nake amma shiru, kodai bacci ne ya kwashe yarinyar nan?, tom idan hakane ko kaga ko maganin ma bata bashi ba kenan". Bilya kallan Musa ya yi yace, "Musa bari in lek'a ta window nan in gani".
Window Falon Bilya ya lek'a amma daga Hassana har Habib babu kowa a Falon. Musa ne ya kalli Bilya ya ce, "Bilya kamar nishin mutum nake ji? ". "Wallahi Musa nima naji". Bilya cikin alamun tsoro da ya bayyanar mai, ya ce, "Musa Lafiya kuwa?, kodai Hajiya zamuyi ma magana, nifa gaskiya abin yafara ban tsoro, tom nishin waye haka, nifa Musa ina tsoran kar Oga Habib ya yi ma yarinyar mutane wani abun! ". Musa kallan Bilya ya yi, ya ce, "Malam duk kawani tada hankalinka, babu wani abun zai faru, nafi tunanin bacci ne ya kwasheta, kuma kasan wani idan yana bacci zaka rik'a jin yana nishi". Bilya cikin rashin yadda da abinda Musa ya ce, ya ce, "Musa tom me yasa basa Falon?, me yashigar da ita bedroom d'in Oga Habib? ". Ko daga jin yadda Bilya ya ke magana kasan cikin fargaba ya ke, sosai".
Musa cikin mamaki ya ke kallan Bilya, sannan ya ce, "Haba Bilya kasan me kake son cewa kuwa?, karfa ka manta Oga Habib fa bacikin hankalinshi ya ke ba, sannan koda ace cikin hankalin shi yake kai sanin kanka ne, Hassana bata isai kallo ba, dan haka ka saisaita kalamanka". Bilya cikin jin haushi maganganun Musa, ya juya ya tafi yabar Musa agun tsaye.
Musa ma biyan Bilya ya yi suka tafi".
Hassana ko najin maganganunsu Bilya sama-sama amma batajin me suke cewa. Hassana haka taita malelekuwarta a gadon Habib. Habib ko duk inda Hassana ta yi ya na biye da ita, ahaka bacci ya kwashe Habib yana rik'e da hannun Hassana.
Hassana ko sai gab da asuba taji sauk'i daga yadda ta ke ji, nan fa bacci ya d'auketa".
Habib ko koda ya tashi ya ga Hassana kwance tana bacci, kwanciya ya yi shima gefanta ,ya na rik'e da ita".
Hassana sai 7:00am ta farka. Cikin mamaki da tsoro Hassana ta ke kallan kanta, jikinta babu kaya ga ta kwance da Habib a gado d'aya, ya na rik'e da ita. Hassana tsabar tashin hankali da tsoro kawai sai ta sa kuka ta tashi da sauri ta nufi falo dan d'akko kayanta.
Habib kuma na ganin Hassana ta sauka kan bed d'in shima ya yi sauri ya sauka ya bi bayanta. Hassana ta d'akko rigarta kenan zata sa sai ga Habib ya fito, tasan gurinta zaizo hakan yasa Hassana cikin kuka ta d'aga ma Habib hannun, alamun da katarwa, ta ce, "Oga Habib karka k'araso inda nake Wallahi! ".Hassana ta fad'i maganar cikin kuka. Habib ko da kallan Hassana kawai ya ke ba gane meta ke cewa ya ke ba, inda ta ke ya zo, yana zuwa ya rik'e hannunta kamar yadda ya saba".
Hassana ko naganin Habib ta yi sauri ta jira rigarta,dama doguwar rigace.Sannan ta d'akko Hijab d'in ta ta saka.Ta ci gaba da kukanta. Har yanzu Hassana kuka take, zaune ta ke kan Caution d'in Falon tana kuka Habib kuma na rik'e da hannun yana aiki kalkonta".