Sashe 8
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tuni ya Tattara Kabiru da Garba da Mama Suka koma Katon Gidan Daya gina A Katsina Komawarsu Wannan Gidan Mai kama da Aljannar Duniya Shiya kara Saka Zuciyoyin Su Kabiru Gudirtan Cewa Ko Ta Halin kakane sai Sunga bayan Muhammed Sun mallake Duka Dukiyanshi Ita ko Mama Maryam ta Saduda Ance magaji mafiyi Domin Su Kabiru ya"yanta ne Ammh Sun Fita iya Kulla Makirci da Sharri Duk da Muhammed na Kanninsu Haka Suke Sadda kai Suna mai Biyayyah Duk Don ya Saki Jiki Dasu.
Cikin Shekara Uku ya Siya Musu gidaje da Motoci ya kaisu Makka Kuma yayi Musu Aure Kabiru Akaduna ya auro Karima sai Garba dayayi Aure a Kankara Ya Auro Sahura Dukkansu Sukazo Suna Cin Arziki da Dukiyar Muhammed Wanda Suka Wulakanta Rayuwarsa da Farko Mama maryam bata Rasu ba Sai bayan Auren Muhammed,ta rasu ta kukan Neman Gafaransa kan Abunda ta aikata garesa Shida kanwarsa,muhammed anso a tusamai auran Dangi A Ammh yaki Domin Allah ya Hadashi da Hassatu Wata Bafullata ne Daga Jahar Yola
Hassatu marainiya ce Bata da Uba sai Mahaifiyarta Data ke cema Daada Farar Bafullatana ce Kyakyawa da Ita Dangin Mamansa Suka yi komai na Auran Cikin Lokaci Hassatu Ta tare Agidan Mijinta Dake Katsina,Tun kuma Daga Lokacin Sai Abubuwa Sukayi ta Cigaba Arayuwar Muhammed gefe Daya Kuma su Kabiru da Matansu Suna ta Ta Hada Tuggunsu A boye Ita kanta Hassatu ta sani Domin ba kyashin Da basu Nuna mata Ammh bata taba Nuna ma Muhammed Ba bataso ta Rabashi da yan"uwanshi.
 Karima matar kabiru wabi Takeyi In ta Haihu sai anyi Suna Su koma ga Allah Ita kuma Sahura matar garba Shuru Haihuwan, Itama Din Shuru Kwatsam Hassatu ta samu Ciki Su kabiru ba Kulle kullen da basuyi ba kar Hassatu Ta Haihu Ai kuwa hakansu bai Cimma Ruwa ba Domin A Babban Birnin India Delhi Hassatu Ta Haifi Kyakyawan Danta Namiji Wanda yaci Sunan *MUKTAR* Basu dawo Ba sai da Sukayi Wata Biyu Suna Dawowa Kuma ya kaita yola Wajen Daada tayi Wata Daya kana Ta koma Katsina.
Lokacin da Muktar yazo Duniya yazo Cikin Gatan Rayuwa Sosai Saboda Mahaifinshi na kan Samu Hassatu Ta Fahimci komai Shiyasa Take ta Kafa kafa da D'anta bayan Tana Sanar da Daada Duk Abunda Ke Faruwa Ita ta Haneta da Karta sanarma Muhammed Ammh Dai Ta Kiyayi Kanta ta Kuma Dinga Lura Saboda Hakama Dukkansu Suka baro Gidajensu Suka Dawo Gidan Muhammed ke zaune Shida Hassatu katon Gidane mai Dauke da part part da Zuwan Wai Sunfi Jin Dadin Zama tare Dashi Shi kuma bai kawo komai ya Amince Suka Tattaro Suka Dawo nan da Zama.
Inna Rukayyah ma Dake Kano Babu Abunda Muhammed baya Mata tana Kuma Zuwa Akai Akai Sai dai ita Tunda Tayi Aure Allah bai bata Haihuwa ba Sai da Muktar ya Shekara Bakwai Aduniya kana Karima matar Kabiru Ta Haifi Danta Namiji yaci Sunan kakansu *Hashim* Lokacin Tuni Ansaka Muktar A mkranta *International Community School Abuja* Cikin Gata da Soyayyah mai Tsanani Wanda Ke Kara Wutar Kiyayya Azuciyarsu Kabiru Suna Tunanin in Suka Kauda Muhammed ya Zasuyi da Muktar Dansa na matarsa mai Sauki ne.
Hassatu bata kara Haihuwa ba Sai da Muktar ya Shekara 15 aduniya Ta samu Cikin *MUHAMMED BELLO* Wanda Ikon Allah ne da Kuma Rabo ya kawoshi Duniya Domin Har mganin Hana Daukan Ciki Kabiru yake bama Karima tana Sanyama Hassatu Acikin Lemo Tana Sha Sai dai Kuma Abunda Allah ya Riga ya yanke bawa bai isa ya Kauce musu ba.
 Wannan karon ma A India Hassatu Ta sake Haihuwan Danta Namiji mai kama da Mahaifinta Sak Shine Dalilin Dayaci Sunan *BELLO*,Haihuwan Data zoma Muhammed da Sauye Sauyen Arziki dadama Acikin Rayuwarsa Haihuwarsa da Shekara Suka Tattara Muhammed Zuwa Kasar Chicago Domin ya Hado Digree dinsa na Farko Tunda yana da Kokari Sosai Shiyasa yagama Karatu Yana da Kananan Shekaru.
Akabar Bello Agidan
Shida Iyayensa Suna Cigaba da Kula Dashi Shima yana Shekara 4 aka Kaishi Nagerian Turkish Acadmy,inda Aka kai Hashim Din Wajen Kabiru,Tun Bello na Karaminsa Kowa ya Fahimci Sadauki ne ga Zuciya ga Riko ga Kuma Kulafuci ga Saurin Fushi,kuma Iyayenshi na Matukar Sonshi kar ma Daada Taji lbri.
Lokacin da Muktar ya Dawo Nageria yana da Shekara 22 cif ya Hada Digree Dinshi na Farko Dayake yana Sha"awar Aikin Soja sai Muhammed ya kaisa NDA Nageria Defency Acadmy Domin karban Horan Sojoji Lokacin Shima Bello na jss1 misalin Dan Shekara 8 saboda kokarinsa ya saka akayitamai Jumping ,Kuma Sannan ne Haihuwa ta Budema Abba Kabiru da Abba Garba Bayan Hashim yayi Kasim Wanda Tsakaninsu da Bello Wata goma Sha Daya ne,,Sai kuma Wasu da Sukayi ta Mutuwa basa Tsayawa Dakyar ta Karshen Ta Tsaya Zubaida sai Sahura matar Garba Keda Zulfa,Ummu salma,Hamdiya Duka mata Suna Sun Taso Cikin Gata ne Sosai na Rayuwa Daga Dukiyar Muhammed Wanda baya kyashin yi musu komai na Jin Dadin Rayuwa
Abunda yakara Bata Ran Abba Kabiru Shine Muhammed ya Dauki Hashim yakaishi University Of lagos bai kaishi Kasar Waje ba Shiya kara Fito da Wutar Kiyayyah Hakan Acikin Ranshi yana ganin Muhammed na Fifita matanshi da yayanshi Akan nasu Matan da yayansu Batare da Sanin Kowa bq Sukayi Shawara Shida Garba Sukayi Hayan Wani mutum ya K'wance Birkin Motar Muhammed Din Wanda Suka Shiga shida Hassatu Zuwa Yola Lokacin Bello na Makranta Hakama Muktar yana NDA,Kuma Muhammed yaso Suyi Tafiyan a Ajirgi Ammh Dayake Sun San Abunda Suka Shirya sai Suka Hanasa Tafiya Ajirgi Garba ne dama mai Cukun Cukun Tiket din Tafiye Tafiyen Muhammed din nan Yacemai babu Jirgi mai Zuwa Yola Dole Suka Tafi ,Amota Tunda Tafiyar ta Dole ne Daada ce ba Lafiya Tafiyan da basu Dawo ba Kenan Har Abada sai dai Duka Iyalan Sukaji Sakon Mutuwarsu nan Take.
Allahu Akbar.
*How to pay....â‚?300 0552179550 JAMILA UMAR GTB, VIPS..â‚?600...or MTN card aturo ta wannan Nombar 09069067488 hade da Hoton Tracsation*
_akwai garabasanmu Na Sanyaya biyu,👠Matar Naseer Da Mr Belll guda 2 �500 ne,VIP �1000, Single one �300 ne zaku biya ta account Detail din sama,Mutanen Niger zasu tuntubi wannan lambar +22794775574 sai kunzo_
*Janafty..*a: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty💞_
    Â
*🅿�5*
"""Mutuwan Data Girgiza Zukata Gabadaya,Daga Muhammed Har Hassatu da Direbansu Allah yayi Musu Rasuwa nan Take kuma da Abun yafaru kabiru Aka Kira Aka Fara Sanarmawa..
Sun Nuna Alhininsu da Kuke kukensu na Rasuwar Muhammed Haka Mutanan Yola Suka Samu Lbri tun kamar kar Daada Taji lbri Sai Jikinta yakara Rikicewa Shi Kuwa Muktar Daga Kaduna Aka Daukosa Zuwa gida Harda Bello Wadanda Suka zo Suka Iska Mugun Lbrin Rasuwar iyayensu Sunyi kuka kamar Ransu Zai Fita Domin Sun Shaku da iyayensu Sosai Koda Dangin Hassatu Suka Nemi Sanin Komai game da Dukiyar Muhammed Sai Su Muhammed Suka hada baki da Ma"aikatan Kamfononin Tare da Accountans Din kamfafonin Muhammed marasa Tsoron Allah Domin alkarukan Makudan kudi su Abba kabiru suka yi musu alkawari matukar suka goya musu baya
Su suka taimaka wajen Hada Jawabin Karya Wajen Cewa Kamfoninsu Biyu Sun Ci Bashin Wani Kamfani Domin Farfado Dasu To yanzu Kudi Sun karu kan Kamfanonin kuma Babu Riba ya Tabbata Kamfanin Daya Hada Hannun Jari Dasu zasu karbi Wadanan Kamfanonin Guda Biyu Domin Biyan Kudin Da Sukayi Asara Hakan bai Isheshi su ba,Haka Suka Dinga Kawo bayanan karya da Mahintan Ma"aikata Harda karya n Bashin Banki na Wajen Miliyan Talatin da Biyar Dangin Hassatu Suna ji Suna gani bayani ya Tafi kan Duka Dukiyan Muhammed Wai batashi Bane Sakamakon yana Da Hannayen Jari masu yawa kuma basu kawo Riba ba Illah Binsa Bashi Da Sukeyi.
  Muktar na gani Ammh bashi da Ikon Mgana Bello ne mai Zuciyan Shi Kuma yana Karami ne Lokacin Sunaji Suna gani Abba Kabiru da Abba Garba Suka Hamdame Dukiyarsu Daga Karshe sai Duka Kamfanonin mahaifinsu ya Dawo Tsakaninsu Shida Abba garba da Sunan bayan Anyi Gwanjonsu Suka Siya Duniya ta Dawo Musu Sabuwa Hajiya Sahura da Hajiya Karima ba Wacce bataje Makka da Ummura ba Suna ta Facaka da Kudin marayu su da ya"yansu basu taba Tunanin cewa Cin hakkin da ba naka ba wani Nauyi ne wanda ko bayan ranka sai ya tambayeka ba.
Muktar da Bello ko ba Wanda ya kara bi Takansu Domin Dangin Hassatu Na yola bayan anyi bakwai Suka Koma,sunyi kokarin abasu yaran Hassatu su tafidasu wajen Daada ammh Abba kabiru yace ba wannan mganar yara suna karatu bazasu lamunci katse musu karatu ba,suka rabu akan su zasu rike yaran suna ta kukan karya Dana munafunci nan ko mugun Nufi ne da Tsabar mugunta ke cin ransu kamar Abba kabiru yaji labari yafi Abba garba Dora buri Bisa Dukiyar da bako zufanshi wajen Tarata.
Daada bata zo ba tana chan Babu Lafiya,Su da gidan ubansu Ammh Sun Rasa Dukkan gata ba Wanda yayi Tunanin maidasu Makranta Shi Bello Bai koma Negrian Turkish Academy ba Shi kuma Muktar ba"a Maidashi NDA ba Ammh Hashim Tuni Abba Kabiru ya Turasa Kasar Spain yana Cigaba da Karatunsa.
Wahala Rayuwa da Matsi ba Wanda Basu gani ba,Acikin Gidan da Ubansu ya Gida da guminsa ba,Abinci ko Sai dai indan Sun Rage,suna Rabe raben kankaran kanzo ko ma"aikatan gidan sunfi suvgalihu da Daraja watarana ma sai wanda ma"aikatan suka rage ne suke samu wani lokacin sai dai muktar yaci girma ya barma Bello,saboda tsausayin kanin nashi Wani lokaci haka zasu zauna suyita kuka Bello yana ganin dashi ne keda girma da Shekarun ya muktar wlh da su Abba garba sungane basu da wayau sai dai kash shi Muktar yana Da sanyin Hali irin na mahaifinsa sam komai za"a musu acikin gidan baya Daga kai Bello ne Wani lokacin ke Tubure musu,Tuni suka gano yaron zai iya basu matsala wata rana suka Fara Tunanin yadda zasu maganinsa.
Abba Kabiru ma saboda Samun waje Shashen Mahaifinsu ya koma Shida Iyalanshi Kasim dasu Zubaida Ana Ta Cin Duniya Da Tsinke Cikin Kwanciyar Hankali Muktar da Bello Aboy Quaters Suka Koma Kwana Hatta da Masu bama Fulawa Ruwa Asallamesu Da masu Wankin Motoci domin kaf motocin mahaifinsu Data Mahaifiyar suvdata muktar din Duka ko Abunda ba"a so basu barsu dashi ba.