Sashe 65
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai karfe 8:30pm na dare Jirgin mu ya Lula zuwa Sararin Samaniya,lokacin da Jirgi zai tashi kamkame Bello nayi ina Rawan Jiki bai yi Tunanin komai ba ya hade bakinmu waje Daya Bai sakeni ba sai da Jirgin ya Daidaita tafiya a sararin samaniya kunya ta kamani ina waigawa bayana Naga su Ya Ali nasan suna kallonmu kau da kai sukayi Tunda mu da su Baffa Hardo muna First class ne,Bello na kallah Shima ya kalle ni ina Tura baki nace"Kaga fa su ya Ali suna kallonmu.."Hancina ya lakace yana Fadin"sai me...? godiya ma zasu tamin sun samu gwarzon namiji mai kula da yar Autansu Da kyau."Yafada yana Dariya Duka na kaima Kirjinsa ina Tura mai baki na lokaci daya ina kukan Shagwaba Rikeni yayi yana Dariya kafin na Fada jikinsa ina Boye Fuskana ganin munhada ido da Ya Ali yyi Saurin kauda kai Shiko Bello ko ajikinshi Sai Ma kara gyaramin kwanciya dayayi ajikinsa yana min Rada acikin kunnina.
Mun Sauka agarin Madinatul munawarra Acikin Hotel masu Tsada kuma Duka Dakunan mu suna jere da juna ne,Ni da Mijina Daki Daya ya muktar da ya Ali, sai Daada da su mama yana Anty Rahila dai ita da hibba ne sai Modibbo da Baffa Hardo,Tunda muka iso Kowa ya maida kai ga Ibada munyi Ziyarce Ziyarce sosai,kullum nida Bello acikin masallacin madina muke Wuni kaf khmasin salawati acikinsa mukeyi sai Dare muke komawa masauki Gabadayanmu kai sai da nayi kuka Lokacin Dana ganni agarin Annabin Rahma kwana Goma sha biyar mukayi Muka isa garin Makka..
Sai gani gaban ka"aba ina kuka sosai na Farinciki Allah ya Cikamin Burina ina Rumgume Jikin Mijina ina kwararo Addu"o"in gamawa da Duniya lafiya na Rokarma mijina Fatan Nasara na Rokarma mahaifina gafara da Rahma na koramar Duka yan"uwana da Abokan Arzuka ina yi ina kuka gani nake kamar acikin mafarki,Tunda muka zo kowa ya Dukufa ga Ibada bayan angama aikin Hajji kwana Bakwai muka kara Nida Bello muka bar su Ya muktar garin makka sai sunyi Siyyayya nan da kwana Hudu zasu koma gida mu koma muka Lula Babbar Birnin kasar Ameriaca wato U.S wanda ban ma san da Tafiyar ba Ashe Tuni ya Shirya Abunshi yace akallah zamu kwashe wata uku muna Zagaye kasashen Duniya kafin mu Dawo gida Nageria,yana,kuma Fatan Allah yasa kafim mu dawo muyo Tsaran Honey moon.
Lokacin Daya Fadamin Haka muma cikin Jirgin da zai kaimu America ne,Rumgumeshi nayi ina Hawayen Farinciki ina Fadin"Bansam da wani kalma zan Nuna godiyata ba mijina...I love..Tanqur for all ur care ...Concern,And Support and Tanque for Treat me like a queen..."Na fada ina sakamar kiss agoshinsa Hawayen Idona ya Shiga Sharemin da harshensa Lokaci Daya yana Fadin"U deserve...More Dan dat...My Anee I love u my Wife...."Yake Fada yana kara kamkameni nima Kamkameshi na sakeyi ina jin kamar na bude Zuciyata na sakashi.
Ki biya ki karanta cikin salama
*Anitha...*
8/22/20, 7:45 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
*Wattpad:Janafnancy13*
*Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan â‚?200 kachal,Vips â‚? 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*
    *🅿�36*
....."Akallah mun kwashe Tsawon Kwana goma sha uku a babban birnin America wato U.S,Munyi yawo Sosai kama daga wajen Shakatawa Bicth kala kala,koda yaushe muna manne da juna wata irin soyayyah muke gwadama juna wanda mu kanmu bamu san iyakarta ba,Iyaka dai kowa yana kokarin ya nuna yafi kowa sanin muhimmancin Dan"uwansa.
Hatta Makaratan Dayayi Masters dinsa sai da ya kaini na gani,Nayi matukar mamaki wanda yazo yayi karatu cikin turawa da jajayen Fata ammh Duk da haka yazo yana koyar damu a Makaratan Secondary ta kwatar-kwashi Hakika mijina Dabam ne kuma aikin koyarwa Tana yawo acikin Jinin jikinsa ne.
Kafin mu baro garin mukayi waya dasu ya muktar nan yake gayama Tun kwana biyu da suka gabata suka koma gida Nageria,Nan yace musu mukan ba yanzu ba,ya muktar yace maza karmu Dade ya kamata yadawo ya koma bakin aikinsa ai ya Huta sosai,ya amsa dai da insha Allahu bazamu wuce wata biyu ba zamu dawo.
Daganan muka tsallake zuwa portagul,shima sai dai muka Shafe kwanaki goma muna Shan Hutu,nan din ma ba zama mukayi ba mun yawata sosai Naga wurare da ko amafarki banta Tsammanin Ni Aneesa Bukar Bulama zan Taka da kafata ba sai gashi Dalilin Gwarzon Mijina Mr Bello Muhammed jikamshi na taka kuma yasa na zama cikakkiyar mace mai iko da Fariya,Tuni muka gano cewa dukkanmu Muna son juna Tun Lokacin da muke fama da rashin Jituwa,mune bamu gane ba sai yanzu da muka zauna waje Daya kowa ke kokarin Fito da Soyayyarsa ga Dan"uwansa.
Daganan kuma muka yada Zango Ababban Birnin India wato Delhi Dama ina son garin Delhi sosai Bani da wani buri Bayan zuwa Dakin Allah Daya wuce na ganni Ababban garin na India,Duk da nazo Lokacin da muka zo da Bello ammh bana cikin Natsuwata ban tsaya na mori garin ba sai wannan karon,Jin Dadi yafi koyaushe Tunda wannan karon kafata kafar Gwarzona sai gashi har cikin Asibitin kashin daya kwanta na kaishi Dr kabirkhan,da Sauran ma"ikatan Jiyan Dake Asibitin sunsha mamakin ganin Bello Tsaye Bisa kafafunsa,Saboda mamaki sai da sukayi Hoto da Bello yace zai Tura ma Dr philphil domin har yau har gobe yana cikin mamakin Ciwonsa.
Munsha Hutu da yawon Bude ido akallah kwana Kwana 20 kafin mu Daga Egypt,nan ma mun dan jima Domin munji Dadin garin Sosai,Daga Egypt muka Sauka a london wanda Daganan muke Tunanin komawa gida,kwananmu mu Biyar da zuwa muka fara zuwa Manyan Plaza dinsu Siyayyah Jiri ya Debeni zan Fadi Bello Ya tareni na fado jikinsa,Daganan sai Asibiti ya kaini aka bani gado Bayan an sakamin Drip sauran gwaje gwajen da suka biyo baya sai ga Ciki na Tsawon wata Hudu ajikina Wanda Nida Bello bamu sani ba,Sai da aka fada muka yarda muka D'auki Sauna domin na kara zama katuwa nayi Haske Hips dina da Boobs dina sun kara Cikowa yawancin kayana sabbi Bello ya siyamin saboda wanda nazo dashi sun ma kadan nabude na ban mamaki Shikanshi in ya kalleni Sai yayi mamaki ganin yadda na koma ya dinga tsokana na wai naji Dadin kokarinshi nabude na zama big mama,Tura mai baki nake na Fada kanshi ina Dukanshi Lokaci Daya nake fadin kai ma haka kake... Ji beka harda da Tumbi kayi kana ta kwasar Dadin Anee,Dariya zai saka yana kara tsokanata.
Ashe haka mijina keson Haihuwa murnan Dayayi wlh bata da iyaka haka ya Rumgume ni yana Zagaye Dakin Da"aka kwantar Dani,nima Farincikin nake domin akoda yaushe nayi sallah sai na Roki Allah ya bani ciki mai albarka ganin Bello Yadamu da rashin samun cikina,ashe ma ina dashi makale acikina bansani ba nan suka rikemu sai da na kwana hudu kafin su sallamemu saboda yanayin jikina yasa muka Dade agarin kafin mufara shirin komawa gida Wajen Sati uku muka Shafe kafin mufara Fita Siyayyah Tunda mun kusa komawa gida
Bello ba wanda bai kira ya Yada Labarin samun cikina ba,yan"uwa sai kira suke suna min sannu,Ni kunya duk ta kamani ammh wlh shi ko ajikinsa yana bada labari yana Dariya,Maza basu da kunya ko kadan balle gwarzona duk Abunda ya Shafeni baya Hadasa da komai,Anty Rahila ce ta kiramu tana Fadama cewa Cikin satin nan za"ayi Bikin Kasim suma zasu tafi chan katsina Itada yara da Daada,nayi mamaki Domin ni na ma manta da wani kasim,ni nake gayama Bello labarin Bikin sai da nayi nadama domin tsayawa yayi yana kallona kafin ya Tamke Fuska yana Bina da wani kallo wanda ya Tsinkamin ya"yan hanji Bai min mgana ba yafice ya barni kwance Adakin Hotel din da muka Sauka.
Duk yau din take Fadamin Modibbo ya tafi military school jos tun bayan dawowarsu,ammh bai tafi ba sai da ya Furta shikan Anema mai Auren Raihana domin ita yakeso ya muktar yace kar ya damu Tamkar an bashi,na tabbata Bello ya sani shine bai sanar dani ba,Raihana kuma Tunda muka zo sau daya mukayi waya,Gwara ma su B.kaita suna kirana Lokaci bayan Lokaci,basu dai cika min waya ba sunce gwara subar malaminsu ya kwashi kayan Harka sosai.
Ashe sanda ya fita Uncle Aminu ya kira awaya sukayi mgana kafin ya Dawo,ko kallona baiyi ba niko ganin haka sai na saka mai kuka ina yi harda Sheshheka yana Zaune Bisa kujera ya dora kafa Daya kan Daya yana latse latse Bisa System dinsa bai Dago ba balle na saka ran zan samu wani kyakyawan kallo ko lallashi ganin kukana bai zai saka ya kulani ba sai na mike Dama ina Sanye ne cikin Riga da wando Black and white wadanda suka Dame min jiki sosai har dan matashin cikina yafito.
Mikewa nayi Daga kan gadon ina Sharbe Hanci ganin ko Kallona baiyi ba yasa na tsaya ina cije baki ina kallonsa cikin Takaichin nasan kishi ne ke cinsa jin nace mai kasim zai yi Aure kuma ni bada wata manufa nayi mganar ba naga yamai ne,kila bai ji labari ba,nima Allah karamin da bakina wanda baya iya yin Shuru,Tsalle na Fara yi Bisa gadon ina kuka da karfi Harda matso kwallar karya Cikin mamaki ya Dago yana kallona Lokaci Daya kuma yana Tattare naman goshinsa,ganin yana kallona yasa na kara kaimi har ina Dukan gefen cikina cikin Kissa,Ware idanuwansa yayi yana kallona Lokaci daya kuma ya kada kai yana Dariya cikin Ranshi Anee sarkin wayau..
Ganin banyi nasara ba yasa na tsaya ina Haki Lokaci Daya na Dirko Daga kan gadon Da karfi har Sai da ya Dago yana kallona cikin Fushi yace"Meke damunki ne..? Be carefully Aneesa kinfi kowa sanin bazan juri ki Salwartar min da cikina ba.."Yafada yana wani Kara hade Rai.