Sashe 59
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai Dare suka iso Abuja Anty Rahila ta musu Tarba sosai kuma bata Nuna mata wani Abun ba,Itama Anty Nafeen bata tanka ba,Nan suka kwana Anty Nafee duk Kushenta ta kasa Kushen kayan nan sai kallo take tana Jinjina Nairar Da"aka batar har sai da Ta tambayi Daada Dake Gefe"Ammh Daada nace kodai Yayan nashi ne ya Hadamai wannan kayan..?
Daada tayi Dariya kafin tace"Ah..a Uban gayyar ne da kanshi Muntarima Dabaya gari Yatafi ina ne ma Rahila...?"Anty Rahila"Singphore yaje Check up ammh may be ya Dawo Cikin Satin nan Domin yacemin yana so ya dawo cikin satin nan Zaije passing out din da za"ayi anan Cikin Barkin Sojoji na Basawa Zaria.."Kada kai Anty Nafee tayi kawai batayi mgana ita kuwa Sanah sai Santin kayan take.
Washegari Mallam Inuwa ya kwashesu da kayan ita da Anty Nafee da Sanah,Daada na gida ita da Hibba saboda makaranta,Sai da suka taso Anty Rahila ta kira Bello Tasanar mai suna tafe,bai gayama Aneesa Zuwansu ba,Sai dai yace mata ta Kira Raihana ta tayata aiki zasu yi baki,bata damu Da ta Tambayeshi su waye bakin ba,ta kira Raihana wacce ma ke Shirye Shiryen Tafiya School Of Hygen kano,Da Sauri kuwa sai gata,ta kama mata tayi Tuwon Shinkafa Miyar ogun mai Namn Rago da manshanu sai kunun aya da Zobo wanda suka saka Cikin Fridge yayi sanyi.
Raihana ta bari tana kara gyaramata Kichen din ita kuma ta Shiga wanka Ta Fito tashafa mai Tana Cikin Sanya kaya taji kamar Muryans Anty Rahila Daga Falo,Daman kuma Bello yana Falon Tundazu zaune yana Faman latsse latse bisa System dinsa,Saurin karisa saka Rigar Atamfa nayi,na Daura Dankwalina Daurin Zahra Buhari Banyi Makeup ba ammh na Shafa Hoda da Liptick,Na fice Falo da Sauri Harda mayafi na ni azatona ma Ko abokansa malamai ne na nan BUK.
Mamaki ya kamani ganin su Anty Rahila ga akwatuna nan Mallam Inuwa da Salihu megadi na Jerawa Bayan su daukosu Daga waje,Sanah ce ta Daka tsalle ta Rumgumeta tana murnan ganinta itama murnan take ta saketa ta karisa ta Rumgume Anty Rahila wanda Junior ke ta Kamo Sikat din Jikinta Tunda yafara Tafiya,Anty Nafee ce ta Harari Aneeesa tana Fadin"Ni kenan ba yar"uwanki bace da bazaki min oyoyon ba.."Kunya ta kama Aneesa tace"La..Ba haka bane.."Tafada tana Rumgumeta tabe baki tayi ta Rumgumeta tana kallonta cikin mamakin ganin tayi kiba ita da Bello wanda Taga yakoma kamar wani balarabe har sai da Sanah ta Furta mata da cewa"La Mami Anee dama Balarabe kika Aura..? Dariya tayi tana kallonshi ta gefen ido irin zaka sani dakamin Suprise Junior ya Tada Rigima sai da ta Daukeshi ta goya yako yi Lum Harda su barci Bello sai kallonta yake yana Hararanta kasa kasa Duk Ashe Anty nafee na kula dasu acikin Ranta tace"Kana Daga Zaune sai iskanci.."
Sai da suka kara gaisawa,Raihana ma ta gaishesu Dayan Bedroom din ta kaisu sukayi sallah kafin ta kawo musu Abunci,suka ci suna santi suka Sha ruwa sai bayan sun Huta ne sai ga Modibbo ya Dawo Shima Suka gaisa,Sanah nata kallonshi Taga Dan Farin Bullatani Shikuwa Gabadaya Hankalinsa naga Raihana,wacce ta kosa tatafi ni na Hanata.
Nayi mamaki da Farinciki lokacin Da Anty Rahila ta kaini Gaban akwatunan tace Duka nawa ne Inji Mijina,Farinciki da Murna Suka Rufeni,Na Rumgumeta ina kuka Haka na Zauna ina Bude kayan cike da Farinciki da Annuri Sanah na Tayani da Raihana,muna cikin ganin kayan ne sai ga Anty Aisha ta so nan fa aka hade ana Hira da Zantawan Zumunci,.Tashi nayi na barsu anan na wuce Bedroom dinmu na sameshi Zaune yana Shan madaran Holladian gefe Daya kuma yana faman latsa wayarsa.
Kuramai ido nayi ina hawayen Farinciki Shi kuwa Kallona yake yi Lokaci Daya yana girgizamin kai,daga gudu na tafi gareshi na Fada Jikinsa na zauna Bisa Cinyarsa,Kofin Madaran ya ijiye Bisa Side drower din gadon lokaci Daya da wayarsa ya saka Hannu Bibbiyu ya Rumgumoni ya matseni yana Fadin"Anthing For u My Happiness.."Ina kuka Hawaye Shabe Shabe na Dako Kaina na tallafi Fuskarsa nafara Sumbatarsa Cikin kauna Da Nuna godiya Sumba mai tsawo kafin mu saki bakin juna ido Cikin Ido nake kallonsa kafin nace"U are my Dream...My Reality...My Everthing...Bani da Abunda zan cemaka sai godiya kabani Dukkan Soyayyarka da kulawarka...Thank so much B.love..I so much Love u..I love u..alwys Forever and every single Day of Forever."Nafada ina Hawaye Lokaci Daya ina Sakar mai Wani Hot kiss Bisa Lebensa Gabadaya kalamaina ya kashemai jiki kara kamkameni yayi yana Fadin
"" I promise to Love..Today..Tomorrow..next tomorrow...Till Infinity..."Yafada yana Lashemin hawayen Fuskata da Harshensa Lokaci Daya na kara shigewa jikinsa yana Sakin Ajiyar Zuciyar kauna da muradi mai girma.
Sai washegari suka tafi Anty Aisha kuwa da Daddare Mijinta yazo yatafi da Ita Sanah kuma Kiri kiri tabi Raihana Gidansu Wai chan zata kwana Modibbo ke sanar damu bayan ya Dawo Daga kaisu, Sai da mukayi Lunch tare kana suka koma Cike da Farinciki,ammh sai da suka Fara biyawa suka gaida Ammi Daganan suka Dauki Sanah da suka kulla kawance da Raihana,harda karban Nombar Juna,Daganan sai suka kuma Biya gidan Anty Aisha sama sama suka gaisa.
Cin kaniyata ko sai da Anty Nafee tayi agaban Bello ta kama kunnina ta murde kafin ta sakarmin rankwashi bisa kai nayi gefe ina Kukan Shagwaba harda Hawayen Karya Shiko harda min gwalo Ni ko nace akansa zan Rama,Suna komawa kwana Daya Anty Nafee ta takara ta koma Maiduguri ita kadai ta bar Sanah anan zatayi sati kafin ta wuce ibadan wajen Anty Yagana
******
Tun da Asuba Da muka tashi naji kaina na Bala"in ciwo kamar zai Tsage gida Biyu,wanka ma Ban iya yi ba Dayake ina Fashin Sallah ganin bana jin Dadi ne, sai ya kyaleni Dakayar na Taimakamai ya Koma Bisa kekensa ya Tura kansa Zuwa Tiolet yayi wanka ya Dauro alwala,yazo ya chanza kaya ya tada sallah Duk ina Jinsa Sama sama bayan ya idar ina Jinsa yana karatun Qur"ani wanda ya kara Dagulamin Lissafin Cikin wani yanayi na Mike Cikin kayan barcina Riga da wando kaina ba Dankwali Gashi na Duk ya bazu.
Cikin Tangadi na Diro Daga kan gadon ina Rike kaina ,bai lura Da Saukowa ta ba sai dai ji yayi ina Fadin"Mallam kadaina karatun Qur"anin nan ko.." Na fada cikin wata kakkausan murya kamar ba tawa ba Cikin mamaki ya Dago yana kallona cikin Nazarina ganin ina Rike da kaina ina yarfa Hannu yasa ya K'ada kai Lokacin D'aya ya gano mutanen kai na ne suka tashi Kansa ya maida yacigaba da karatunsa Cikin Muryansa mai cike da Sanyi
Kara na saki mai Firgitarwa ina Layi hannuna saman kaina ina Fadin"Nace kabari...Nace kabari....Bamaso....."Na fada cikin Tsawa bai tsaigaita sai ganin ina layi Cikin Wata Murya nace"Baza....Ka...bariiii..ba..."Sai na Tafi Luu zan fadi ta wajen Dressing mirror ga kwalaben Turare wanda ya tabbata in na Fadi Fuskata zata samu mtsala Cikin Wani Kuzari da karkashi ya ijiye Qur"anin da Sauri yana Kokarin Tura kekenshi Zuwa gareni Ganin zai bata Lokaci ne yasa yayi kokarin Tashi.
Ban san wani Hali nake ciki ba ammh sai ji na yi natafi Luu....Bisa wani Tattausan Hannun Lokaci daya kuma ana Rumgumeni Bisa wani Faffadadan Ingarman Kirjin mai cike da Zatin Haiba da mazantaka.
Ki biya ki karanta cikin salama..
*"Anitha...*
8/19/20, 11:26 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
 Â
*Wattpad:Janafnancy13*
 *Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan �200 kachal,Vips � 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*
     *🅿�33*
Duk da yana cike Rudani tare da Farinciki Hade da mamakin Ganinsa tsaye Bisa kafafunsa bai hanasa Rumgume Aneesa ba Lokaci Daya ya Dagata cak sai kan Tsakiyar gadon ya kwantar Da Ita Haka take Fizge Fizge tana Kokarin Tashi Hawa kan gadon yayi Sosai ya Rikota Kanta ya Daura Bisa Cinyarsa,Hannunsa kuma Guda D'aya ya saka ya Rike mata Hannuwa ya cigaba da mata karatu acikin kunnunta.
Zabure Zabure takeyi Idanuwanta Suna Runtse Lokaci Daya tana fadin"Ka bari...Ka..Bari bana so ka na Kona mu..."Ko takansu bai bi ba, yacigaba da mata karatu Lokaci Daya yana Sake Riketa Sosai ganin tana Neman kwace kanta
Cikin karaji take Fadin"Ka bari...Muna konewa...Zamu Fita zamu Fita...Mun Fita...Mun Fita..."Take fada kafin ta saki Numfashi Lokaci Daya kuma sai Atishawa ajera guda uku Sai kuma Jikinta ya saki,Hannayenta ya saki yana Sakin Ajiyar Zuciya Lokaci Daya yana gogemata Zufar Data Tsatsafo Daga goshinta.
Cikin Abunda baifi Sakwan Goma sha Biyar ba tafara Bude Idanuwanta Dishi Dishi har ta waresu akan Fuskar Bello wanda ke Zaune yana kallonta,kuri ta mai da ido tana kallonsa Shi kuma sai ya Sake Dafa goshinta yana Fadin"Sannu...Kan ya bari..? Da mamaki take binsa da kallo kafin ta mike da Sauri tana kara kallonsa ganinsa Bisa gado,cikin mamaki da in ina tace"Ya a...aka...yi kata..shi...? Tafada Bakinta da Muryanta na rawa
Mirmishi kadai ya sakarmata kafin ya Sauko Daga kan gadon ya Tsaya Bisa kafafunsa Lokaci Daya yana sanya Hannu Cikin Aljihun Bakin wandon Dake Jikinsa,Kura ma Aneesa ido yayi yana mata wani kallo mai cike da Farinciki da kauna mai Dorewa.
Cike da mamaki da wani al"ajabi Aneesa ke binsa da kallo Lokaci Daya tana kara ware Idanuwanta Akanshi Cikin Fitar Hayyaci Take Nunashi tana Fadin"Ka...wa..r...ke...? Tafada tana Kara Murza idanuwanta Yar Dariya ya sakarmata kafin yace"Really..My Happiness Na warke da ikon Allah kuma da Kuduransa.." yafada yana ware mata Hannuwansa Cikin Sauri da Zabura Aneeesa Ta Dirko Daga kan gadon ta Fada Jikinsa ta Dane kafafunta Bisa Kafarsa,shima riketa yayi Dakyau ya kara kamkameta yana Fadin"Ke yar baiwa ce Anee...Duk sadda wani Abu zai Faru dake...Sai Allah ya kawo mana mafita...Dalilink na fara motsa Hannayena Dalilinki na Fara Mgana yau gashi Dalilin kar ki Shiga wani Hali na ganni Tsaye Bisa kafafuna...Tanque For coming into my Life Aneesa...U are Such a give From god...I love u so much my wife..."