Sashe 63
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasim ya wurgamata wani bazan kallo kafin yace"Eh haka nace..Saboda mene kike Tambaya? in kika Haifi D'an Shegen wa zai zama Ubanshi balle har yamai Dawainiya.."Cikin mamaki da Nadama Aisha ke kallonsa kafin tace"Akwai wanda ya kamata ya Zama Uban abunda ke cikina Bayan kai,Saboda kaine Ubansa kafi kowa sanin banta sanin wani Namiji ba bayan kai.."Wani Banzan Kallo ya Cigaba da Jifanta dashi bai mata mgana ba illah yafice ya barta Domin Tuni Likitan yace su barmai Office su wannan Asibitin ba asibitin Zubar da ciki bane..
Da Hanzari Aisha ta mara mai Baya Cikin kuka yana Shirin Tada motar ta Fada Motar tana Haki Bata samu zarafin mgana ba ya Figi motar suka bar Haraban Asibitin sai da suka Dauki Hanya kana ya kalleta cikin Kakkausan Murya yana Fadin"Ki tabbatar da in baki bari an zubar da Cikin nan ba...Toh sai dai ki zama uwarshi da Ubanshi ke kadai Domin ni ban Shirya fara Haihuwan Shege ba.."Aisha ta Kuramai ido tana Hawaye tace"Kasim kasan kuwa me kake Fada..? Hararanta yayi kafin yace"Bansani ba..."Yafada Cikin bacin Rai kara Rushewa Tayi da kuka tana Fadin"Wlh bazan Zubar da cikin jikina ba...Da Farko munyi kuskuren aikata Zina bazamu Tuba ba bayan Abunda muka Dade muna aikatawa yafito Fili ba..Ba zan yadda na kara aikata wani Zunubin ba Kila ma wajen yunkurin zubar da Cikin Jikina na Mutu me zan ce ma Allah in na mutu cikin wannan Halin..?
Ko kallonta bai yi ba Daidai Lokacin da suka kariso gida ya kashe motar yana Fadin"Alrigt...Tunda Haka kika Zaba ki sani Lokacin Rabuwarmu Tazo kada ma ki kuskura ki Nuna kin Taba sanina.."Ya fice yana Daukan wayarsa da Sauri Aisha ta Bude Murfin Mota ta Fice Da Gudu ta tari gaban kasim tana Fadin"Bangane Nufinka ba..Ina alkawarin da kamin na zaka Aureni komai Runtsi..? Ka Rifamin Asiri kasim ka Aure ni mu Rufama juna Asiri.." tafada tana Kara sakin kuka Kamar Ranta zai Fita
Dariya ya saki kafin yace"Na Aureki..? Kinyi kuskure Babban Aisha Da kike Tunanin zan iya Auranki kinganni nan Bazan iya Auran kowacce mace ba sai Aneesata,in kuma ba ita ba sai dai na samu wata yar mutumci na Aura bake ba gantalalliya wacce taci amanar Tarbiyar iyayenta ba.."Yafada yana Kallonta Cike da Raini.
Aisha ta Dago tana kallon Kasim Cikin mamaki tace"Ka cuceni kasim...Tsakani na dakai Allah ya isa..Kuma Aneesa Dakake mgana har Abada bazaka taba samunta ba Mugu Azzalumi insha Allahu sai kagani.."Tas..! Ya sharara mata Tafi sai da ta kife Cikin Fushi yake Fadin"Ke kika Cuci kanki Aisha Domin bani nakira ki ba ke kika kawo kanki da Kafarki..Kuma bari kiji na gayamiki albarkacin Aneesa kikaci har na Kulaki ammh ke baki kai matsayin Da zan Hada Jiki da ke ba..Na dai mori jikin ki ne kawai Malama ki tashi ki kwashe kayanki ki Ficemin Daga Gida Asarrrariya mara Tarbiya.."Yafada yana Nuna ta da yatsa Lokaci Daya ya Shure ta da kafa ya Shige cikin Falonsa.
Kuka Aisha take na Nadama da Danasani,kafin ta rarrafa ta mike tana Tangadi ta shiga cikin Falon yana Zaune kan kujera yana Daga kwalba ko kallonshi batayi ba Ta Shiga Cikin Bedroom din ta Shiga Hada kayanta tana kuka Tana Cikin Tura kayanta Cikin Akwatunta ne taci karo da wani karamin Littafi mai Dauke Adireshin wani gida akatsina tana gani jikinta ya bata Adireshin Gidansu Kasim ne bata tsaya wani Tunani ba ta Dauka ta Tura cikin akwatinta ta Fito Tana kuka jaye da Trolley dinta ta Tsaya gaban Kasim tana Fadin
"Zan tafi...Ammh ina so kasan wani Abu Daya Zan dawo...Zan dawo na kawo maka Abunda kayi Sanadiyar samuwarshi...Da izinin Lahi yadda kayi Sanadiyar Lalatamin Rayuwa sai rayuwarka Ta D'aidai'ce...Allah ya isa Tsakanina dakai...Na barka da Allah shi zai min sakayyah mafi girma.."Tafada tana Sakin Gunji kuka kafin taja Jikinta ta Fice Daga Falon tana kuka ko kallomta Baiyi ba banda ma Mirmishin Mugunta da Kasim ke saki Wayarsa ya jawo ya Kira Haruna yana gayamai Abunda ya Faru.
Cikin Rashin Jin Dadi Haruna yace"Kash...Meyasa kayi mata Haka kasim ina tsoron fa watarana..? Cikin maye Kasim yace"Dillah manta da ita babu abunda ta isa tayi karamar yar iska ce.."Yafada yana Dariya Shidai Haruna Jinsa kadai yakeyi ammh kuma wata Zuciyar nashi na Tsoron Faruwar wani Abu.
Sadiya tana kuka Ta Shiga Adaidaita zuwa Tashar mando nan ta samu motar maiduguri,Ta Shiga ta Rufe Fuskarta da Hijabi tana Rusar kuka Lokaci Daya tana ma kaduna kallon karshe,Domin ta yarda bayan Rasa mutumcinta datayi harda karatun da iyayenta suka ci Buri akanshi shima ta Rasashi Kasim ya Cuceta da izinin lahi sai yaga Sakayyah.
*****
*ADAMAWA..*
Tafiyar jirgi mukayi Zuwa Adamawa bayan mun kwana Biyu agarin Abuja Dukkanmu muka Tafi Ya muktar,Daada,anty Rahila da Hibba junior sai modiboo da ni ba Bello,muka tafi kai naga Tarin Dangin su Daada kyawawa Farare Ashe anan Mijina ya Debo kyau da Tsari irin na Fulani,
Baffa Hardo kuwa Rumgume Bello yayi yana Murna Haka Yan"uwa aka zagayemu ana Nuna ni amatsayin matar Baffale,suna mamakin yadda nayi Namijin Kokarin Kula Da Bello kai gaskiya naji Dadin Zuwan mu Adamawa Sosai Sai da muka Shafe kwana Hudu kana muka Dawo Abuja nan muka bar Modibbo sai ya kwana Biyu zai Dawo bayan mu rabu kan in zai dawo zai zo da passpost din Baffa hardo saboda Shirin tafiya aikin Hajji nan da wata Biyu,Tunda shikadai ya rage musu duk sun rasu sai dai ya"ya da suke tasowa sukayi Aure suka Hayyafa.
Mun Dawo Abuja da kwana Daya Bello yakoma kano Saboda zai Shiga Cikin Jami"a ya saka Hannu dawowrshi aiki ammh bazai Fara zuwa ba sai bayan mun Dawo Daga Aikin Hajji Tukunnah Dakyar na Rokeshi ya barni ya tafi da yace kafata kafarshi,Sai da Daada tamai Tsiya kana ya kyaleni Duk na Fahimceshi kewata ce tamai yawa Domin Tun Haduwar Farko bamu kara samun Dama ba sai dai in mu hadu muyi Tsotse tsotse da Tande Tanden juna,ni kaina nasan nayi kewar mijina ammh naji Dadin yadda yadagamin kafa saboda na warke sarai kamar babu Abunda ya sameni.
B.kaita da S.jibiya Hoton da muka Dauka Nida Bello yana Tsaye ina Rumgume Jikinsa,Muka Dauki Hoton Lokacin Muna Adamawa ne na Bude whattap na tura musu Dukkansu sai ga kiransu suna tambayana ya haka..? Nan nake gaya musu komai ihu suka saka suna Murna Dukkansu suna gida ne sunje Hutun Farkon Semester,nan nake basu labrin zamu tafi aikin Hajji Sun tayani murna Sosai tare da mana Fatan Allah ya Daawo damu lafiya.
Ki biya ki karanta cikin salama...
*Anitha..*
8/19/20, 11:26 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
Â
*Wattpad:Janafnancy13*
*Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan â‚?200 kachal,Vips â‚? 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*
   *🅿�35*
Dakyar ya iya kwana Biyu ya tattaro ya dawo Abuja,daya shiga Cikin makaranta kuwa Dalibai da malamai sunyi matukar Farincikin samuwar lafiyansa Kuma Suna maraba dashi akoda yaushe,Ya sanar dasu sai bayan ya Dawo Daga aikin Hajji kana zai dawo aiki insha Allahu Sauran Cike cike ne yayi da Report kafin ya Dawo Abuja kamar yana kan kaya Kwana Daya yayi ya tatttaro ni muka Dawo,Lokacin angamamin Duka Dinkunana sai muka taho tare Dasu
Adaren da muka Dawo na gayama Aya zakinta Duk da Zafin bai kai na Farko ba ammh na Dandana Gud'ata,Da Asuba bayan mun idar da sallar ina kwance Bisa Kirjinsa na lafemai,shi kuma yana Wasa da gashin kaina yace"Anee in dan kara Daya.."?Baki na Tura ina Fadin"Kai B.love nidai A"a na gaji Tun jiya fa kake ta karawa ."Na Fada ina kokarin sakamai kuka.
Rumgumeni yayi yana Sakin Ajiyar Zuciya kafin yace"Once fa Anee Allah minti 30 bazan wuce ba.."Kukan shagwaba na sakamai ina Fadin"Wajen fa yana ta zafi ne Dama bai gama warkewa ba...Nidai A"a.."Nafada harda matse kwallar karya.
Numfashi ya sakarmin Bisa dokin wuyana kafin yace"Shii..Is ok na Hakura Tunda baki so kwanta Kiyi barcinki kinji ko babu Abunda Zan miki.."Yafada yana kallon kwayan Idanuwanta.
Tsausayinshi da kaunarsa suka Ratsani na Sakarmai kiss a kumatu kafin nace"Bazan zama mai gardama ga mijina ba...Gani a gareka kayi yadda kaga dama dani.."Nafada ina Shafa kirjinsa wanda ke cike da gargasa Nipples dinsa nake shafowa cikin kwarewa da Shauki,cikin Farinciki ya kankame ni yana Fadin"U d best...I love u my Anee.."Yafada Lokaci Daya ya Hade Bakinmu waje Daya cikin Wani Salo yake sabule Doguwar Rigar Dana saka da zamuyi sallah ni kuma Ina ta shafa Kirjinsa Zuwa bayansa Zuwa Kansa da bayan keyarsa.
Kafin wani lokaci mun taru mun Rikita juna da Salonmu kafin muma Juna Rumfa,Rumgumeni yayi yana sakim min Numfashinshi Bisa Dogin Wuyanta cikin Fitan Hayyaci da wani gardin Dadi yake Fadin"Ya salam...! Aneeta...Plz dont let me go..I can do Without u...I Love u Forever and Ever my happiness Wife..."Yafada lokaci Daya hawaye suna zubomai Bakinsa na Hade Da nawa Saboda na lura haka zai tamin Sumbatu.
Shafewar mintuna Arba"in kafin mu samu Natsuwa Kamkame yake Dani yana maida Numfashi Nima Numfashin Nake maidawa sama sama,Yadda naji yana sama sama da Numfashi ne,yasa na Dago ina kallonsa cikin Daga gira nace"Ya ne...? Lumshe ido yayi kafin yace"D'adi Anee..."Yafada yana kara kamkame ni,nima kara Kamkameshi nayi kamar wani zai rabamu ina Dariya nace"Dadin mene kuma..?
Cikin kunni na ya Radamin"D'adinki mana My Anee...U are so Sweet..More Than Sweet Babby..."Yafada yana Lasan gefen Wuyana da Harshensa Zillo nayi ina Kara kamkameshi Cikin Farinciki,ina Dariyan Murna Haka muka cigaba da Gayama juna kalamai,kafin mu tashi mu shiga wanka tare,chan ma sai da muka kara Lalacewa kafin muyi wanka tsarki mu fito,tare muka Shirya muka Fita Zuwa Kichen muna Abun karyawa Muna Rumgume da juna Kamar wasu Tantabaru mayun Soyayyah.
Duk wanda yazo yaga irin Rayuwar Da muke gudanarwa sai Abun ya bashi Sha"awa Anty Aisha ce tazo ta wunin mana mukasha Hira da zata tafi tayi ta bani Shawarwarin yadda zan kara kula da kaina ta kuma Shawarceni da na Dinga Shan kayan lambu da maadara sai zuma da Abu mai Romo romo Da zatafi ta Bani gumbar mata datazo min dashi tace na Dinga sha da Nono Kindormo,Nayi mata godiya sosai muka Rabu akan sai nazo...