Sashe 13
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Â
8/19/20, 8:02 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty💞_
     Â
*🅿�7*
#Life Style...
"Hutun Second Term na Jss3 da Su Aneesa Suka Dawo ne Aljanun data kwaso Daga Makranta Suka Fara Agida,alokacin ne Daada da Ya Muktar da Anty Rahila Suka san Aneesa na da aljanu, duk da dama wasu iyayyakun nata sunsa ana mata kallon tana dashi.
Bellon da kanshi yayi mata Karatu Ta Dawo Cikin Hayyacinta Kuma bai yarda ya saki Fuska ba balle,Har Su Ya Muktar su mai Tambayoyin Dake Cikin Ransu suma ganin haka sai kowa ya kama bakinsa tunda uban gayyar yaki bada Fuska ajeramai wasu tambayoyin.
  Tsakanin Aneesa dasu Zulfa Kuwa ba Kyakyawan Alaqa Domin Aneesa Kam bata Ragama Kowa bakinta baya Mutuwa ga Rashin Kunya,bata da aiki sai Musu Dariya in Sun Shigema bello ya Dizgazu,Haka zatayi ta Musu Dariya,Ko sunyi yinkurin Mata Wani Abu Daada bata bari balle adake Aneesa bazata Daku ba,Dukkansu Sun Girmemeta Domin Zulfa tana SS2 Zubaida Kuma SS3,Tsakaninsu babu Nisa, Wani Lokacin Kuma Tsakanin Zulfa da Zubaida Suyi ta Cin Juna Ta kan Bello Haka Kowacce Takoma gida zatayi tabama Uwarta Lbrin Abunda ya Faru,Shiyasa Tsakanin Hajiya Karima da Hajiya Sahura yanzu babu Amintaka Sama sama ne Ko Haduwa Sukayi Ko nama Kowa Kallon Raini.
****
_*MUHAMMED BELLO MUHAMMED JIKAMSHI*_ abangaren Rayuwarsa Zan iya ce muku Shi Namiji ne Sadauki kuma karkkafa mara Tsoro,mai Cikar Zati da Haiba Yana da Kwarjini Kyakyawan Namiji ne Ajin Farkon Asahun Zaratan maza masu Aji mai Cike da Baiwan Zati.
 Ya kasance Mara yalwar Fara"a Mara son Dariya baya son Raini Namiji ne mai Tsayawa kan Ra"ayinsa In ya Riga ya kafe kan Abu Mawuyaci ne Wani ya Iya Tankwasashi,yana da Zuciyata ta Bala'i sosai ga Riko Zai yi wuya Kama Bello Wani Abu ya manta Both na Alheri Dana Sharri,Ga Tsautsauran Ra"ayi baka Isa ka iya gane ina Bello ya Dosa ba ko Ya Muktar Dayake Yayansa Ta Uwa Ta Uba Basu da Shakuwar Haka Sosai Duk Da ba Wanda Yake Dashi Sama Dashi Ammh Dayake Suna da Bambamcin Ra"ayi basu Cika Samun Daidaito kan Wasu Abubuwan ba,Ga Shi da Dauriya mai Hadi Da Jarumta Wanda ganin gazawar Bello Abu ne mai Wuya Shiyasa ba Lalle bane kaga Bello na Kuka,Sai dai kaga Idanuwansa Sun Sauya alamun Bacin Rai.
 In ka ganshi yana Doguwar Mgana ne da Uncle Aminu ne Wanda Zan Iya cewa Wasu Ra'ayin Bello Yana Tafiya Daidai Dana Aminu Kama Daga yadda Bello yabama Aikin Koyarwa Muhimmaci Rayuwarshi yana ganin Hakan ya Isheshi ya gama da Duniya Lafiya,Yana da Karatun Addini mai Zurfi Domin Komawarsu Yola bai yi Wasa ba Kuma Daada Ta Kasance Tamkar Wata Makrantace garesu babu Abunda bata koya musu ba,Yana da Riko Da Addini Shiyasa Ko Achan Makrantan In Ranar Bikin Aljanu yazo Shida Uncle Aminu Suna Kokari Sosai Wani Lokacin ba Da Gayyah Mace Zata Fadi Saboda Akira Bello yazo ya Tabata,Sune Shugabannin MSS,Abangaren Yanmata Ba Wanda zai iya cewa ga Wanda Bello yataba Nuna Alamun Tana Burgeshi kai Infact ma baya Shiga Harkan Mata,Babu Macen Da Bello ke bin Sha"aninta da Rayuwarta Irin Aneesa Wacce Kuma Duk Duniya bata da Makiyi kamar shi,shi kuma Ba Itace ya Tsana ba,Hallayarta ne na Rashin Kunya da Rashin Son karatu ya Tsana,Shiyasa basa zama Inuwa Daya ammh Kuma Tana Cikin Tarihin Bello Banda Ita ba Macen da Bello yake bama Muhimmanci Shiyasa Wani Lokacin Su Zulfa Sukejin Haushinta Sosai Ganin Ko Banza Tafisu Kusanci da Bello Itako Aneesa batasan Sunayi ba Ammh mganar Gaskiya Aneesa Nada Wani Hali Wanda Ita kanta bata san Meke Damunta ba.
Indai Wata zata Nuna Tana Son Bello Yanzu nan Zataji Ta Tsaneta In ma ba"ayi Wasa ba Tabar Kara Kula ta kenan,Ta Dinga bala"i Kenan Ita kadai Kamar Zararriya,Wani Lokacin Zuciyarta Ta Dinga Zafi Yan hostel Dinsu Wanda Aneesa Tayi Fada dasu kan Bello ba Adadi In S.Jibiya da B.kaita Sun Tambayeta Miye Damuwarta Sai Tace Saboda Ta Tsaneshi Don me Wasu zasu Rinka cewa Suna Sonshi😂Abun mamaki Har S. Jibiya na Cemata Toh ke Ina Ruwanki Tunda Kedai baki Sonshi Ki bar masu Sonshi Su Soshi mana Kodai kema Kina Crushing Dinsa ne .?
Fadin Wannan Mganar Yajama S. Jibiya Domin Sai da Aneesa Tafi Sati bata Tanka ta ba Wai Saboda Mene zatace Tana Son Bello Ko Alama Allah yayi mata Tsari da Soyayyar Mugu kamar Bello Sai da S.Jibiya Tayi ta bata Hakura Kana Aneesa Ta Hakura,Seniors Dinsu Kuwa Aneesa Ta zama Tamkar Tsaninsu Tunda ba Iya Taran Bello suke ba Ita Suke Kira Su bata Sakon Wasika Ko kuma Suce Ta Shigar Dasu Jinsu kawai Take Wasiku kuma Aneesa batsasan Adadin Data yaga ba Bata kai ma Bello Dukka da yasan Yadda Dalibai Kesonshi bai san Ana bama Aneesa Wasika Tana yagawa ba,Ciki Harda Jidda Madaki Wacce Keta Wahala Bello baima San Tanayi ba
Abanagaren Yanayin Rayuwar Bello yafi son Cin Abincin Gargajiya kamar Su Tuwo,Dambu,Tuwon Shinkafa,Favorite Food Dinshi Kuma Shinkafa da Miya da Salad ne,Bai cika Cin Tarkacen Abinci ba,Yafison Karyawa da Dumamen Tuwo da Safe,Da Rana Kuma bai cika damuwa da Abinci ba Yafi cin Gasshen Nama ko Soyayyen Kifi Da dadaddare Kuwa Yafi Shan Kayan Lambu da Lemon Hollandia,Bandashi Duk Wasu Kyale kyale basu Dameshi ba Aferfesu Kuwa yafison Na kan Rago da kayan Ciki,Ma"abocin Tara Yunwa kafin ya iya Cin Abinci,Bangaren Lemuka kuma bashi da zabi yafi Shan Madaran Hollandian,da Kuma Zobo Baya Shaye Sgaye Lemukan Turawa Gaskiya,kana Ma'abocin Shan Ice cream ne,Bangaren Ruwa Kuma Bai cika Shan Ruwa zallah ba sai ko Coffea ko Madaran Hollandia Mawuyacin Abu kaga yasha Ruwan Banza Haka Kurum.
Bangaren Yanayin Kayanshi,kuma Yafi Kauna da Mu"amala da Kananan Kaya,Ko Achan Makranta Dalibai Dadama Suna Murna Ranar Jumma"a Ta Zagayo Domin Ranar ne Bello ke Saka Manya Kaya Wadanda Suke Masa Kyau Sosai Fiye da Kananun Kayan Dayake Sakawa,Yafi Sanya American Suit da Safe kamar Lokacin Shiga Ajujuwa,irinsu Samfarin Tommy,Hilifiger,Armani,Louls,Button,Doke,and Gabbana,Bersace,DKNY,Etc,Bakake da Ruwan Toka Lokacin Kuma Dayafi Amfani da Kananun Shine Bayan La"asar Haka yafi Sanya Irin Masu Dogayen Hannuwa na Kamfanin Armani,bangaren Turara Kuma Guda Biyu ko Man,ko Azzaro Visit Wanda Shine Kamshinsa
  Bangaren Takalma Kuwa Yafison Sanya Booth,ko kuma Rufaffu Na Fatar Damisa,wani Lokacin bai cika Son Budadden Takalmi ba,ammh Wani Lokacin ya Kan saka,Agogo Kuwa yafi Mu"amala dana Fata Fiye da Sulba Wani Lokacin Sai dai In Azurfa ne Ammh Haka Kurum yafi Sanya na Fata Gaskiya,
Mallam Inuwa Kuma Wani Amintattacen Direba ne Wanda Muktar ya yarda Dashi Shima Bello ya yarda Dashi Daga Yola Daada Tasa Suka Daukoshi Suna Zaune Tare Dashi,Yana da Karamci da Amana Shiyasa Suke Mugun Dasawa da Aneesa Tana ce mai Baba yana Kiranta Diyata.
Wannan kenan.
*****
Cikin Sakin Ajiyar Zuciya ya Dawo Daga Zurfin Tunanin Mafarin Rayuwarsu,Karamar Kwallar Data Zuraromai Ya saka Hannu ya goge Daidai Lokacin Daya Daga ido yana kallon Katon Agogon Bangon Dake Dakin Karfe 12pm na Dare Kansa ya Dafe Kafin ya Sauke Numfashi,Hannayensa Duka ya Zura Cikin Aljihun Bakin Wandon Dake Jikinsa Kichen Din Dake Falon ya Shiga ya Bude Fridge ya Dauko Lemon Hollandian Mai Sanyi da Wani Karamin Kofi aSaman Cabenet Din Kichen din Cikin Wani Takun Takama da yanga kamar mace ya Fito daga kichen din zuwa cikin Bedroom dinsa.
Saman Side Drower Din gadon sa ya Ijiye Lemon Hollandian Din da Karamin Kofin Mikewa Yayi Ya Fada Tiolet Yafi Minti goma Kafin ya Fito Daure da Tawol a kugunsa Karamin kuma yana Saman Kanshi,yana Tsane Ruwan Kansa Kai Tsaye gaban Makeken Madubin Dake Dakin Ya Nufa bai Shafa Komai ba Illah Turaransa na Sray daya Dauka ya Feffasama Jikinsa Kafin ya Nufi Gaban Makeken Wardrope din Dakin,Wanda gabadaya Glass ne Ajikinsa Kofar glass Din ne Yasaka Hannu ya Bude Ta bangaren Hagu
Sai ga Jerin Kayan barcinsa na Pjms Suka bayyana Kala kala,Masu Ruwan Tokan ya Dauko Riga da Wando ya saka Kafin ya Koma Cikin Tiolet din ya Shanya Towels din,ya Fito saman Gadonsa ya Koma ya saka Hannu ya Jawo Laptop dinsa ya latseta ya Kashe kafin ya Sauko Zuwa Bakin Gadon Madaran Hollandian din ya Dauko kafin ya Dauki Karamin Kofin ya Tsiyaya sai da ya Cika kafin ya Kafa kai ya Shanye Duka,kan Side Drower din ya maida ya Ijiye kafin ya Dauki Wayarsa yana latsawa na Tsawon Wasu Mintuna Kafin ya Mike ya saka Wani Takalmi mai Taushi mai kama da Na Bedroom Ya Fice Daga Bedroom din Lokaci Daya yana Sanya Wayarsa Cikin Aljihu...
Kai Tsaye ya Bude Kofar Falon Shi ya Fita bayan ya Rufe Kofar,Saukowa ya Farayi Daga Steps Din yana Hango Sojojin Dake Safa da Marwa Cikin Haraban Gidan Wanda Gidan yake Gauraye da Hasken Farin Kwayaye masu kyau da Tsari,Cikin Sanyi da Zati ya Karisa Sauko daga Mension Dinshi Lokaci Daya Duka Hannayesa Cikin Aljihu.
Sojojin Dake Haraban Wajen Basu Damu Dashi ba Domin Sun Saba Indai Bello na gari Toh Suna yawan Ganinshi Cikin Dare Lokaci bayan Lokaci Wucesu yayi Zuwa Karamin Dan Madaidaicin Masallacin Dake Cikin Gidan Wanda Suke gudanar da Sallolinsu na Kamsin Salawatu,Wanda Mallam Inuwa ke bada Sallah In Ya Muktar baya nan Shida Sauran Sojojin Dake Tsaren Gidan Musulmai da Kuma Sauran Ma'aikatan In Kuma yanan nan Shima Nan yake Sallah,haka Bello in yana gari Shima Yana bada Sallar Wani Lokaci Kuma Sannan Yana Yawan Zuwa Cikin Msallacin yayi salla cikin Dare Tare da karatun Alqur"ani Wani Lokacin nan zai Zauna sai Lokacin sallar Asuba Ta gabato sai dai Suji yana Kiran Sallah.
Yauma Din Hakane ya Faru Domin Yana Shiga Cikin Masallacin ya samu Gefe ya Tsaya Wayarsa ya Fito Dashi Daga aljihunsa ya Ijiyeta gefensa Ya Daidaita Natsuwarsa Dama already ya Dauro alwalarsa Tunda ga Daki ya Tada Sallah Raka'o'i Tara yayi ya Cikashe da Shafa"i da Wuturi ya Dade yana Addu'o'inshi kafin ya Mike ya Isa Gaban Masallacin ya Daga kai ya saka Hannu ya Bude Wata Durowa Inda Jerin Alqur"anai Masu kyau da Ban Sha"awa,Guda Daya ya zaro kafin ya Dawo Ya zauna Inda yayi sallah Tamkwashe Kafa yayi ya Bude Qur"anin yafara Karatunsa Ahankali Cike da Natsuwa