Sashe 73
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hatta Anty Nafee da bama Shiri yanzu mugun Mutumci muke,Saboda Tunda na gane Halinta na Ci mganin zama da ita Duk Abunda tace dashi mukayi amfani Mun nuna mata Itace Babba damu Abun yayi mata Dadi ta saki ajiki anata Harka kamar ba ita ba.
Wajen sati biyu Anty Rahila sukayi kafin su koma Abuja Ita da Daada dasu Hibba Tsakaninsu da Anty Aisha kwana Uku Itama tasha Na gida,Anty yagana kuma Kwana Biyar tayi ta koma sai ta bar Sanah anan muna tare,Anty Nafee kuma Dama yar kusa ne Kwanata Biyar ne itama ta koma gida ya watse Dagani sai Sanah Mama yana ce keta kokari akaina itakemin Wanka Khadija matar Ya Ali Ta ma Amin wanka,Mama falmata kuma ita ke kula dani ta bangaren Abinci Ta damamin Kunun Kanwa,nasha ta Hada min tea nasha mai kauri basu barina da yunwa Shiyasa Ruwan Nono ke zuwa sosai,kafin mu Rufe Sati Uku Muhammed Amin yayi Kato Dashi Saboda yana samu Dukkan kulawa ta kowani bangare.
Kibiya ki karanta cikin salama
*Shakira...*
8/22/20, 10:27 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
*Wattpad:Janafnancy13*
*Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan â‚?200 kachal,Vips â‚? 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*
   *END*
"Haka na cigaba da Jego na agida Hakika Duka iyayena suna kokari akaina Sosai kafin muyi arba"in Dagani har Muhammed Amin,Mun chanza munyi kiba Sosai Barin ma ni Ashe Zanyi kiba Duk Rashin Kibata na zama yar Lukuta yanzu jikina ya Murje kamar bani ba...
Duka duka sau uku Bello yazo ya ganmu sai dai koda yaushe muna tare awaya,saboda aiki yayi mai yawa kuma y sanar dani zai bani wani mamaki ne akwai Shiryen Shiryen Dayake mana ne,Ban damu ba sanin komai mijina kuma gwarzona zai Shirya mai kyau ne kuma na musamman ne agareni.
Bangaren Kayan gyara kuwa Babu Abunda zancema Mama yana sai godiya domin bata barni haka ba,Koda yaushe cikin Sakani take na shiga Ruwan zafi wacce aka dafa da bagaruwa,magungunar mata na Tsari wanda Addini ya yarda dashi kamar kayan itatuwa,madara, zuma da Shan Abu mai Romo Anty Nafee kuwa Da kanta ta hadomin Gumbar Hadi mai kyau da Turaran Humra mai saka kamshin Dadi,Hade da Hadin kaza mai mgani naji Dadi sosai ban kuma Taba zaton Zatamin Haka ba Shiyasa da Sanah tatashi komawa gida na hadamata kaya sosai,da kudi Nace ta kaima Anty Nafee kuma ta gayamata in Bello yazo tafiya Dani ko kafin yazo zan zo na mata kwana biyiu,Taji Dadi sosai Domin Haka ta kirani Ta waya tana min Godiya Naji Dadi Sosai na yarda Anty Nafee ta yarda da komai takuma Fahimci Allah kadai keyi.
Ranar da mukayi Arba"in da Haihuwa na Gayama Bello zan Dan yawata gidajen Yayyina kafin na Dawo bai hanani ba yace naje ammh nan da Sati Daya zai zo yatafi dani,Maiduguri na fara zuwa gidan Anty Nafee wacce Taji Dadin Zuwana kwana Biyu nayi mata ta dinga mana Rawan Jiki,Dagani har Muhammed Amin,haka zata mai wanka ta Shiryashi ta goyashi Tsab,Kafin mu tafi sai da ta kara hadamin wasu mgungunar karin Ni"imar wanda zan koma kano Dashi,Daga gidanta Sanah ta Rakani Ibadan,gidan Anty Yagana Itama na mata kwana uku kamar kar mu dawo Saboda kewa Ashe haka yan"uwa ke Da Dadi Duk da ina Bala"in son Mijina na kuma yi kewarsa Baisa naji ina Dokin Komawa ba...
Ya Ali da ya sunusi sukayi ta Shirin Komawata Kano,da Satin ya kare Bello bai zo ba bai samu Lokaci ba ganin Haka yasa batare da jiran komai ba,ya kira Anty Nafee yace tazo ta rakani na koma zaman ai ya isa haka,Washegari kuwa har kofar Gida Ya Ali ya samarmana Tashar mota aka zubamin Duka kayana aciki,Da zan tafi Haka na Rumgume mama falmata da Mama yana,ina kuka da matan su ya Ali sukansu sunshiga kewa barin ma Muhammed Amin da kowa ya saba dashi yaro mai Shiga rai,Har motarmu ta mika ina ta koke koken Rabuwa da gida Anty Nafee namin Dariya.
Ba kano muka fara zuwa ba,Abuja muka nufa sai dai suka ganmu kwatsam kamar Daga sama Mallam Inuwa na shiga da kaya,Murna wajen su Anty Rahila kamar Daada taji labari Haka ta Dauki Muhammed Amin tana mai Rawa,Ni kuwa ina gefe duk ban Ji dadi kewar Borno taki barina koda wasa ban gayama Bello mun taho ba,koda muna Abujan Adaran Ranar da muka iso ban gayamai yana ta kokarin Gayamin insha Allahu yana tafe wasu abubuwa ne suka Rikesa.
Da daddare Ya muktar yadawo Shima yayi murna da Zuwanmu Ya Dauki Muhammed Amin yana Cillsa sama,Hibba da Junoir suna Fadan Wai suma sai sun Daukesa Hibba Tana iya Daukansa Dakyar Junoir kuwa,Sai dai su fadi duka Tunda Shima Muhammed Amin ya samu Nono mai kyau,Sai kiba yake yi Abunshi.
Kwana Daya mukayi A Abuja washegari Mallam Inuwa ya kwasheni Nida da Anty Nafee da Anty Rahila zuwa kano,Tun Safe muka Tafi wajen 11am muka isa Salihu megadi nata murna har ya Dauki Muhammed Amin yana sakamai albarka,Koda muka Shiga cikin Gidan Gabadaya an Sauya komai na gidan,Kama Daga Falon Farko zuwa Falon mu Da Dakunan barcin mu Kamfanin MAHARBA ya kira suka zo suka Sauyamana komai.
Ashe mamakin Daya ke cewa zai bani kenan naji Dadi sosai yadda Mijina ya Shirya Dawowata,Duk da gidan bai yi wani Datti ba Su Anty Rahila suka zage suka kara gyaramin ko"ina suka Tsabtace kichen Tunda Anty Aisha ma tazo muna zuwa Suka mata waya Su sukayi mana Abincin Rana mukaci muna Hira,Sai bayan la"asar sukayi Shirin komawa Abuja,Washegari ita kuma Anty Nafee ta koma Maiduguri.
Nayi nayi su Bari Bello ya Dawo sukaki saboda zasu yi dare,Duk da shima Uban gayyar baisan da Labarin Dawowata ba ban yadda na gayamai ba,har haraban gidan na rakasu ina Dauke da Muhammed Amin ina Daga musu Hannu har Mallam Inuwa ya Fice dasu Daga Haraban gidan sai gashi ina kwalla Allah Sarki Duk Duniya baka da kamar yan"uwa kome kuwa Namiji ke baka Na Dadi baka isa ka maye gurbinsu dashi ba.
Daganan Gidan Anty Aisha Suka biya basu wani jima suka ijiyeta suka juya daganan Suka biya Suka gaida Ammi A tsatsaye shima Sun iske Raihana Bata nan Tuni ta koma Makaranta sai dai sun Tarar Da Uncle Aminu agida,Dayake bayan Tafiyar Raihana makaranta Sun samo mai kula da Ammi Tunda ba Lafiya bane ya isheta,Daganan Suka Dauki Hanyar Abuja.
Suna Tafiya Na Fara kokarin Hadama Mijina Dinner Suprises din Dawowata,Nono na bama Muhammed Amin na lallashesa har yayi barci na kwantar Dashi acikin Daya Daga cikin kujerun Falon,Ni kuma na Shiga kichen inda Allah ya taimakemu mun Dawo mun Iske Fridge din Shake da Cefane,Kamar bai Dade da Siyo komai ba,White Rice na Dafamana da Miyar kayan miya wanda na Nika sama sama a blander miyar nayi ne da Ruwan Naman Rago zallah,bayan kuma na Sanya mata naman Sosai Sai Salt nadanayi mana bamu da cabbage da Cocumber Fita Haraban Gidan nayi na Roki Salihu megadi,Shi ya taimakamin ya Shiga kasuwa ya Siyomin na Hadamana komai,Da naso na Hada Zobo ne sai kuma babu ganye zobon sai na Nahadamana Lemon kankana Na kuma Hadama na,Gwarzona Fruit salt.
Ana kiran sallan Mangariba na gama komai na jera bisa Dinning Table din,Na Dauki Muhammed Amin muka Shiga Bedroom dinmu,Muka shiga Tiolet mukayi wanka sai da na Shirya shi cikin wasu Riga da wando masu kyau cikin Wadanda muka Siyo ne da zamu dawo Gida Nageria,Sai da na gama Dashi na Feshishi da Turare ina Mirmishi ni kadai kana na kwantar Dashi Kan gadon na saka Hijabi na Tada Sallar mangariba dama already na Dauro alwala.
Sai da na idar kana ta Fara Shiryawa Manshafawata na Olive na Shafa,Dama already Tun kafin na Taho Anty Khadija matar ya Ali ta min irin kitson mu na Borno Hiri Hiri kanana Sosai 2Steps Sunyi kyau sosai,ita kuma Anty mariya matar Ya Sunusi ta min Kunshi irin namu na Kanuri Abun sai wanda ya gani.
Sai da na bi kowani Lungu na Jikina da Turaren Humrata.Kafin na saka kayana Wata Shadda na saka Wagambari mai kadan Ash da Ja,Riga da sikat wadanda suka kamani sosai suka kara kuma Fitar da Surata na tsaya na bata Lokaci na Tsantsara kwalliya mai burgewa,Kafin na koma na Dauko Daya Daga cikin Sabbin lifayan Da nazo Dasu mai kalan ja Shima da Zanen Ash yana da Tarin Duwatsu masu kyau ajikinsa,na Nadashi acikin Jikina,ina tsaye ina kallon kaina acikin madubi Turaran jiki na Dauko na gama Feshema Jikina Daga nan naji Karar Bude get da Rufewa ,alamun gwarzona ya Dawo kenan.
Saurin Daukan Muhammed Amin nayi na Koma Falo na Boye ta Bayan labulan Window Daidai Lokacin da Naji Suna gaisawa da Salihu megadi,Mirmishi nake saki araina ina bayyyana adadin kewar mijina Danayi,Ina jin Takunsa Zuwa cikin Falonmu har ya Shigo yana bin ko"ina da kallo Cikin mamakin jin kamshin Turaran Wuta mai Dadi,lumshe ido yayi Lokaci Daya yana Karisowa Tsakiyar Falon,yana Tunanin ko wani yazo gida nan ne,Domin ko"ina tsab sai kamshi ke tashi Alhalin yasan ba Haka ya Fita ya bar gidan ba Duk da bai barshi cikin Datti ba ammh na yanzu is Different.
Yana cikin Waige Waigen ne,Ya ci karo da Dining Table Shake da kolilin Abinci Shuru yayi yana bin Wajen da kallo kafin ya karisa ina ta cikin labulen Dayake Shara Shara ina karemai kallo,ya dan rame kadan ammh ba sosai ba,Sanye yake da American Suilt masu Ruwan Toka ya matse Wuyansa da Tie,kafarsa sanye cikin Takalmi mai Rufi na Fatar damusa.