Sashe 36
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Numfashi Bello ya Sauke yana Shafa Suman kanshi kamar ya Fashe da kuka Daada dake mai Mgana yamata Banza shima ya Fice Daga Falo cikin Fushi da kallo Ta bisa tana Tabe baki,Haraban Gidan ya koma ya Zauna Bisa mota yana Shafa Sumar Fuskarsa Yana Tunanin yadda Rayuwarsa Zata kare akano Shida Aneesa,Wacce Tun bayan Aurensu banda Sau Daya da suka taba mgana bai kara ko kallon inda take ba,kullun afalo Take kwana babu Ruwanshi da Ita,Sau daya itama Tataba Gaisheshi bai amsa ba,Daganan bata kara ba,Mganar Shiga Bedroom dinsa kuwa Sai da Daada ta mai Zazaga Domin kullun Aneesa nan take Zuwa Tayi Wanka kaya ma Tabar mai Sabbin Ta koma saka Tsoffin ta na gida Tun da baya barinta Shiga Dakin Dalilin Mganar da Daada Tayimai ne ya Daina Rufe Bedroom din nasa,Da Asuba in ya Fita Sallah Ta lallaba ta Shiga tayi Wanka ta Chanza kaya,ta Fito ta koma Falo kamar Wata Munafuka,Ranar Data Fara Shiga Saboda Shegen Gulman Aneesan Har ya Dawo Masallaci batagama Abunda Zatayi ba inda bata leka ba Saboda Gulma,yana Shigowa ya ganta gaban Dressing Mirror dinshi tana Fadi Cikin Ranta Ji kayan kwalliya kamar Wata macen,batama san ya Shigo ba,shi kuma yana ganin ta Daure da Towel ya koma Da baya yana Tsaki Falo ya koma ya Zauna yana latsa waya sai da Aneesa Tagama Kallen kallenta kana Ta Shirya ta Fito sai taci karo Dashi Dauke kai Tayi tana Tura baki cikin Ranta tana Fadin"Andai Cuceni Wlh...Saboda mugun Hali Tiolet ma in mutun zai Shiga sai yana Sata.."Yana kallonta ta gefen Ido bai tankamata ba Saboda sanin Bata ma kansa Rai kawai zaiyi,Kwata kwata Yanayin Rayuwarsu bai zo Daya ba gashi An Riga An Daureshi da Jijiyoyin Jikinsa,Ya muktar,Daada,uwa uba kuma Anty Rahila yana ganin Girmanta ga su Ya Ali Wanda bazai iya Cin Zarafin Aneesa ba ya gama duk iya hangensa bai gano ma kansa mafita ba
Haka Ranar Cikin Dare Cikin Aneesa ya baci taji Zawo Ta rasa ya Zatayi ganin Wankin Hula Zai kaita ga Dare yasa Ta isa bakin Kofar Bedroom din Bello tana Bugamai Cikin Barci yaji Muryanta Harda kuka Take Hadawa Wajen Rokansa ya Bude Domin Har tafara Zawon Awando,Saurin Saukowa Yayi Daga kan gado ya Bude Duk atunaninshi Wani abu ne ya sameta ko gama Bude kofar bedroom din baiyi ba ta Tureshi da Karfi ta Shige Ciki Cike da mamaki ya juya yana kallonta ta Fada Tiolet Aguje Saboda Sauri ko Rufe Kofar tiolet din batayi ba yana Tsaye yake Jin karan Zawon nata irin mai Fata Fata din nan ne,Yamutsa Fuska yayi Lokaci Daya yana Toshe hanci Saboda Warin Dayake Fitowa Daga Tiolet din Zuwa Cikin Dakin,ganin zai halaka da Wari ne yasa ya Fice Daga Dakin haryana ja mata kofa Bakinciki kamar ya kasheshi karshenta dai Ranar kan kujeran da Aneesa ke kwana ya karishe Daren Farkawa kawai yayi da Asuba ya ganshi kwance ya Dunkule Cikin Hijabin Sallarta Cikin Takaichi ya mike saboda kyamkyamiv ko Bedroom din Bai Leka ba ya Fice a masallaci yayi alwala Abunda bai tabayi ba Sallar Asuba batare Da yayi Wanka ba.
Ita ko Aneesa bata Dawo Hayyacinta ba sai da tagama barin Wuta,tayi floshing kana ta Tube kaya tayi Wanka Tana ajiyar Zuciya afili ko Fadi take kai kashi Rahma ne babu Abunda yafi kahi Daraja Wlh..,bata Fito ba sai da Ta Fesa Airfresher jin Bayin ya Chanza ganin bata ganshi adakin ba yasa ta kyakyale da Dariya tana Tuna Sanda ta Tureshi ta Shige Bayi,Kaya ta Sauya kafin ta Leko Falon ta ganshi Zaune kan kujera yana Hamma,Baya ta koma Harda sakama Kofar key Tana Dariyan Mugunta,cikin Ranta tana Fadin"Mugu yau kaima ka Dandana kwanan Falo,Ta ko Haye gado Harda Shigewa Cikin Bargonsa Tana Shakam kashim Turaransa Tana lumshe ido Cikin Lokaci kankani barci ya kwasheta bata Farka ba sai da Taji Yana Dukan Kofar tashi Tayi Tana mika Lokaci Daya take Fadin"Waye ne...?
"Tafada tana Kunshe Dariyanta Ransa bace yace"U better open d door Bf4 i loss my Temper..",Yafada Cikin Sanyi ammh Cike da Fada,Dariyarta ta saki yana jinta Tadaka tsalle akan gadon tana Dariya Sai da ta saka hijabi kana Ta Bude Kofar,ta Rabe a bayan Kofa,Shiga dakin yayi yana Hararanta Lokaci Daya yana Kara Toshe bakinshi Cikin Tsawa yace"Ke wata irin kazama ce zaki gama Amfani da Tiolet baki Wanke ba..? Yafada yana kara Rufe Hanci Abun ma Dariya ya bata ta kama baki tana Fadin"Ikon Allah kashin nan fa kowa nayi.."Hannu ya saka ya make mata baki yana Fadin"Sa'an wasanki ne ni...? Yafada yana Nuna ta da Tsaya baki ta Tura tana Sosa lebenta har ya Tashi,Hanyar Tiolet ya Nuna mata yana Fadin"Wuce maza ki Shiga ki wanke min Tiolet Tas,Zan Shiga nayi wanka kuma In kin isa karki Wanke Dakyau kiga yadda zan Dake.."Yafada yana Direct dinta da Hannu Wucewa Tayi Tana Kunkuni Tsawa ya Dakamata yana Fadin"Wai ina wasa Dake ne...?kinsan Allah zan Zaneki fa.."Yafada Lokaci yana yunkurowa ai da gudu ta Fada Tiolet din tana Hawaye Cikin Ranta tana Fadin mugu kawai,Haka ta Cire Hijabi ta Zage Ta wanke bayinan tas,ya koma yana kamshi kana ta Fito tana Haki Duk ta Jika kayanta Da Harara yabita kafin yace"Now get Out..Next time in kinji kazanta go to Anoder room don"t came back Here again...".
Tabe baki tayi ta Dauki Kayanta Dake saman Akwati Wanda ta Fito Dashi ta Fice Zuwa Shashen Daada Cikin Ranta kuma Dariyan Bello Take in ta Tuna yadda yake Toshe hanci afili tace"Ji yadda yakeyi sai kace shima baya kashin Waya sani ma ko Shima Zawon yake kamar nawa.."Tafada Tana Dariya Haka Dataje Shashen Daada tana mata Fada ammh Tana Dariya ta bata lbrin Abunda ya Faru Hartana kwatanta Yadda Bello ke rufe Hanci Ita kanda Daadan Sai da ta Dara Tana Girgiza kai Cikin Ranta tana Addu"ar Allah ya Shiryi Aneesa.
wai kuma duk wadanan Abubuwa kuma ace Dole sai ya Tafi da ita yana nan Zaune sai gashi Ta Fito Sanye da Hijabi Tana Dauke da junoir Hannunta kuma na Rike da Hibba Suka sauko Zuwa Shashen su ya muktar yana kallonsu har Suka Shige baisani ba ko ta ganshi itako batama lura dashi ba tana Shiga ta Hadu da alheri sai ta mika mata su ta juya ta koma Ta Fara Taka steps kenan taji taku mutum Abayanta ko Waigowa batayi ba Tadaga Hijabi da kafa ta Rumtuma da Gudu ta Shige Dakin Tana Dafe Kirji Tsaki yaja a Cikin Ranshi yana jin Takaichi kamar me,ko zama bata samu yi ba ya Shigo Falon bai kalleta ba illah Wucewa Dayayi gaban Tibi ya Dauki Remot ya Rage karan Cartoon din da ta kunna ma su Hibba,Takowa yayi Zuwa Tsakiyr Falon Lokaci Daya kuma ya juya Zuwa Bedroom dinshi.
Karamin Tsaki Aneesa ta Sauke kafin Ta kwanta Harda Juyamai baya bai damu ba Tunda ya Sake Juyowa ya kalleta ya Dauke kai yana Fadin"Ke ki shirya gobe da Safe zamu tafi kano.."Yi tayi kamar bataji ba Ackin Ranta tace"Kaga ke mallam."Ganin Yadda Tamai ne yasa ya Hadiyeshi Fushinsa yana Fadin"Ke wai badake nake mgana ba..ke Aneesa.."Sai Lokaci ta juyo tana Wani Tura Kirji Sauri kauda kai yayi yana Kara girman idanuwanshi yana Fadin"Kina jin Abunda nace..?..
Baki ta Motsa kafin tace"Hum..Me kace..? Wani Haushi ne ya kamashi Cikin Fushi ya Nufota yana Fadin"Ok bakiji ba ko..?bari nazo na Kara gayamiki ."jin Haka kuma ganinshi ya Nufota yasa ta Zabura ta Mike tana Fadin"A"ah Wlh naji naji..Ba cewa kayi gobe na Shirya zamu kano ba..? Tafada Tana Takurewa Jikin Kujera Fuska ya hade kafin yace"Gud...karki batamin Lokaci in ba Haka sai dai ki sameni achan..."yafada yana Shigewa Cikin Bedroom Dinsa da harara Ta bishi kafin tace"Baza"a je din ba.."Sai kuma tayi Sauri Ta Damke bakinta tana kallon Bedroom Dinsa da kallo Sanin yadda Kunnansa yake kamar na Maciji saboda ji.
****
Washegari Tun karfe 7:30am Bello ya gama Duka Shirya Shiryansa Abun da yabama Aneesa mamaki ganin Uban kayan da zai Tafi Dashi Jakunkuna Uku,mallam.Inuwa yazo Har Falon ya Dauka ya Saukan mai Dashi Zuwa Cikin Motarsa,kirar 4matic baka,kuma komai na amfaninshi ya Diba,ita azaton zasu gidan Anty Aisha ne,sai da ya barmata bedroom din tayi Wanka Ta Shirya Cikin Riga da Zani na Wani leshi mai kyau kalan milk da ja,ta sanya Jan mayafi da jan Takalmi kuma Duk Cikin kayan Auren da Kasim ya bata ne,Sai da ta Shiga Sashen Su Daada gaishesu ne Taji Daada na Zolayanta zasu barsu da kewa,Sai lokacin ta gane Tafiyan ba na Dawowa bane,Nan da nan Hankalinta ya Tashi Cikin Son tayi kuka tace"Daada chan zamu koma da Zama..?kai Daada ta Dagamata kafin tace"Chan mijinki ya samu aiki.."Bata rai Aneesa tayi Daganan kuma sai kuka Daada na lallashinta Anty Rahila dai bata mata mgana ba ganin iskancin na Aneesa nada yawa sai da Suka zo Tafiya ta gane kukan sabo ne itama sai da ta Share kwallah hibba ko da Junoir Haka Suke kuka Aneesa nayi Shikanshi ya Muktar ya sani Yasani zasu ji kewan Aneesa Hatta su Mallam Inuwa Sunji ba Dadi da Tafiyar Aneesa,Alheri da Jummai suma Harda kwallansu Aneesa dai Haka Suka Fice Daga Haraban Gidan Tana gaban Mota Tana Kukan Rabuwa dasu Daada,gashi Bello ya hanata Daukan kayanta Duka Akwatuna uku Ta Dauka yace takoma ta mayar dasu ta Dauko Daya Hala chan zata tare,waye zai Dinga mata Jigilan Zuwa da kaya yana maidamata,tana kuka tana komai haka ta maida akwati biyu Acikin yar Babban ta saka Duk Abun Amfaninta,bawai don zasu Isheta ba,sai don muguntar Bello Cikin Ranta ko Allah ya isa takemai domin ai Shi ya Diba kayansa Duka sai itane zai Hanata batasan ko Kwatan kayansa bai Diba ba,Wardrope dinsa maa baisan an Dibi kaya ba Saboda Tsabar yawansu.
Ki biya ki karanta cikin salama
*Anitha...*
8/19/20, 8:03 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
Â
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty💞_
*Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan â‚?200 kachal,Vips â‚? 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*
     *🅿�20*