← Book details Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 76

Sashe 58

Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

******
Tabbas Hausawa sunyi gaskiya Sukace kaji tsoron wanda bai taba Soyayyah ba ya Fada cikin Tarko Shikenan sai ya Susuce toh Hakan ne ta Faru Da Bello da Aneesa Domin wata salon Soyayyah kulawa da kauna mai tsanani suke bama juna Aneesa ita kadai indan ta zauna sai tayi ta mamaki Bello in yayi mata wani Abun Tana Tuna anya wannan Mr Bellon Data sani ne ko wani ne Dabam,ita wanda ta sani abaya baya yawan mgana,baya dariya,baya fara"a kai baka isa ka gane ina ya Dosa ba Zuciyarsa ba Soyayyah balle Jinkai sabanin na yanzu,Mai yalwar Fara"a ne gareta,mai Surutu,mai sakin jiki,mai zuciyar Soyayyah da kulawa,yagama Narkewa Cikim kaunarta koda yake Zaune Kara"insa kadai yake ci Shida Aneesa wacce Tun Tana Kunyarsa Har tazo ta daina saboda sun Ruga sun zama jini da hanta Kuma Duk Ragowar kunyar ya Riga yagama cireta tsab,yana Zaune kan kekensa ammh Basu Tsauyama Junansu ba haka zai Dafe Aneesa suyi ta romancing Ahaka sai ya Fitar da Abunda ke damunsa yake kyaleta itama Duk ta Riga tasan Duk wata Hanyar da Zata saka ya kunno shi haka Shima yaa san gaban da Zai Taba ajikin Aneesa ya kunnota wanda ba domin laluran a kugunsa take ba da Tuni ya D'ura ma Aneesa ciki

Modibbo kuwa Soyayyar su na Burgesu Shiyasa shima Lokaci daya yaji Shaukin Aure ya Shiga Ranshi,Sunyi kiba sunyi bul bul kamar basu ba Babu Ruwansu Suna Cikin kwanciyar Hankali koda yaushe suna tare a kichen ne,a Falo ne abedroom ne Kafarsa To kafar Aneesa ne kamar Cingam dinta Haka ya koma Daidai da gyaran gashi zata Tare zasu Fita Modibbo ya kaita ya Zauna amota har agama mata

Haka Sanda zasu je gaida Ammi bayan sunje tayi tayi ya barta ta Wuni sai yammah Modibbo yazo ya Dauketa su sukoma gida ya Hade rai yace mata karma ta Fara in tafiya gida tafiya gida in kuma Tsayawa toh tsayawa Taso ta tsaya ammh sanin Bello fa kunya Zai ta bata shiyasa suna gaishe da Ammi Suka Tattara suka koma gida tana Tura baki ammh Duk da haka sai da ya Lalubeta yana Fadin"Allah Anee baki da Tsausayi kinfi kowa sanin bana iya kyakyawan Minti Talatin Ban jiki Cikin Jikina ba..Taya Zaki tafi wani waje ki wuni ai zaki ragemin Jin Dadina.."Yafada yana mata Dariya Harda dagamata Gira Tura baki tayi ta Ture kanshi Hannunta ya Ciza da hakoransa yana Fadin"Kajita kamar kema baso kike ina tabakin ba..nafa gano kina cikin Jinsin mata Harijai..."

Ido ta zaro tana kallonshi Lokaci Daya tana Rufe bakinta Da Hannuwanta Gira ya sake Daga mata yana Fadin"Karya nayi...? Karki Damu ni mijinki ne naji Dadin Haka nima Ina Cikin Jinsin maza masu yawan Bukata Tanque Anee For coming into my life...Dalilin ki ne na zama Cikakken Mutum Har nake iya gane kaina ina Rokon Allah ya bani lafiya na warke na Kure wannan Kwadayin naki.."Yafada yana jan karan Hancinta,.

Harara ta sakarmai kafin ta Fada Kirjinsa tana yar Dariya mganar gaskiya Bello baiyi karya ba Ita kanta bayan Girmanta ta fahimci tana Daga Cikin mata masu Sha"awa Ammh har gashi shi ya gane koda yake dole zai gane in Tana Jikinsa yana Sarrafata kasa Daidaita kanta take,Wani Lokacin sai taji kamar ace yau Sex zasuyi ba iya Romancing ba,Sautari zai gama Jagwalgwalanta bayan sunyi wanka Haka zata kwanta Bisa gado tayi lamo tana maida Numfashi Zuciyarta na Bugawa Domin sai taji wani irin Feeling din Sex na Shigarta Dahakane ya Fahimceta Sau tari sai ya Dinga ja baya wajen Taba ta sai ita idan ta Kunno Shi,Bata sani ba Shikadai sai yayi ta kukan Zucci in ya kalleta yana ji acikin Ranshi kamar ya Tauye mata Hakki,tana cikakkiyar mace mai lafiya Shi kuma bashi da lafiyan da zai kara maidata mace sosai Abun na Damunshi yana Fargaban kar watarana Aneesa ta kasa Iya Control din kanta tace Zata barshi Saboda haka.

******
Tuni Bello ya Turama Anty Rahila Kudi ta account dinta 3m ita kanta sai datayi mamakin yawan kudin kuma yace akashema Anee duka komai na Bukatar rayuwa asiya mata shi,Aneesa bata da labari Taga dai yace ta kunna mai wayarsa Yafara amafani da ita,Ranar Daya kunna wayarsa bayan Tsawon Lokacin Data Dauka tana kashe ya iske tarin sokonnin Mutane abokai da yan"uwa da abokan Arzuka suna fatan samun Lafiya garesa,alokacin bai so fara amfani da wayar ba Saboda zai ma Anty Rahila transfer ne Daga layinsa,sai kuma yaga Mutane na Nemansa ta wayar shiyasa ya barta yana amfani da ita.

Lokacin da mutane sukayi ta samun Sa ta waya suna gaishesa da Jiki,jami"ar Buk ma sun nunamai so da kauna Sun Turamai sako cewa ko yau ya warke ya Dawo Tana maraba Dashi amatsayin Malaminta,Yaji Dadin haka sosai duk da yana da wasu tsare tsare Dadama acikin Ranshi yana Fatan Allah ya bashi lafiya ya mike da kafarsa,sai komai yatafi Daidai...

Waya kadai Anty Rahila tama Hajiya Jummai Dubai Sukayi Mgana ta tura mata kudi tare da Size din Aneesa na bra,Da pant,sai na takalma gudun samun mtsala Sati Uku Tsakani ta gama Hada komai ta sako kayan ta Jirgi kwana Biyu sukayi kafin su iso,akwatuna yan Ubansu masu kyau da Tsari Daya Daya Guda 12 shake da kayan Arziki,sai wanda ya gani.

Data kirashi ta sanar dashi kaya sun iso sai yace ta kira chan Borno ga kayan Auren Aneesa nan inda wanda zai taho ko Anty Nafi ko Anty Yagana ko Cikin matan Ya Ali sai su taho tare nan kano sukawo Daada taji Dadin Tunanin Bello sosai Nan da nan Anty Rahila takira ya Ali tana Sanar dashi Cikin mamaki yace"Ikon Allah Rahila wannan wani Rashin hankali ne Mutum na Zaune ba lafiya har wani Tunanin kayan akwati kuke,Saboda Sakarci.."yafada Cikin Fada Marairaicewa Anty Rahila tayi sanin Halin ya Ali Da Bambamim Fada tace"La ya Ali shifa da kanshi ya Turo da kudin da"aka Siya komai yanzu haka ma Shiyace na gayamuku..."

Tsaki yaja kafin yace"Kaji Shanshanci karya kuke ban yarda ba...Ina Tunanin yanzu haka ja"iran yarinyarnan Aneesa ce zata matsamai sai ya mata kayan Akwati Tunda na santa bata da Tunani kema Dayake Sakarace irinta sai kika Biyemata,Ana ta lafiya watake ta wani Kawan Duniya banda kuruciya Mijinka Bashi da lafiya yaushe zaka tsaya tunanin wani kawan Duniya da kyale kyale.."Anty Rahila ta kwaso Rantsuwa tana Fadin"Na Rantse ya Ali Aneesa bazatayi Haka ba Barima kaji Dalilin siyan kayan bata da wasu kaya ne achan kano wanda tatafi dasu kuma na wajen kasim ne Daya barmata Kuma Shi Bellon yace karta kuskura takara sakawa Kaji fa Dalilin ya Ali.."Takarishe Fada Cikin Fargaba Domin ya Ali akwai Fada sosai

Numfashi yaja kafin yace"Umh...kudai kuka sani Ki kira Yaganar kila ta samu Zuwa mudai nan ba wacce zata zo..Shanshancin banza wanda bai da amfani kuma zan kira Bello Shima sai na Sabamai Tunda yana Zaune ba lafiya yana Biyema Shirmen mata..."Yafada Lokaci Daya yana Tsinke kiran,wayar Anty Rahila tabi da kallo tana ajiyar Zuciya sanin Halin Ya Ali na Fada Allah Khadija ba karamin Hakuri takeyi dashi ba.

Anty yagana ta kira sukayi mgana bayan tagama gayamata yadda suka kare da ya Ali sukayi ta Dariya Anty yagana tace"Kema Rahila Allah kara miki meya kaiki..? Kinfa san ba"a ma ya Ali gwaninta ya iya gwasale mutane Dama ya Sunusi kika kira Kila shi ya Fahimceki,Nima bazan samu Zuwa ba,Saboda Mahaifiyar mijina ba lafiya,Ammh naji Dadin wannan Tunanin na Bello ko Banza kanwarmu ta kara Daraja a idon Dangi ki kira Anty Nafee kiji ko zata samu zuwa..Duk da bani da Tabbacin Zata zo din...."Ajiyar Zuciya Anty Rahila ta Sauke kafin tace""Kai Anty Yagana kinfa san Halinta ni banaso na kiratane ta Hau Chabamin mgana kin Manta yadda mukayi da ita kan komawar Aneesa kano sai da nagayama ya Ali yashiga tsakanina da ita Tunda ga Lokacin tace na fita Daga Sha"anina Tunda na Nuna nafison Aneesa akanta..."Tafada Cikin Rashin Jin Dadi .

Jinjina kai Anty Yagana tayi kafin tace"Hakane kuma...Bari na Kirata Naji in zatazo Shikenan in kuma Ba zata samu zuwa ba Sai kawai ki kira Aisha ku hadu achan Ba wani abu Tunda Duk Daya ne..."Anty Rahila tace"Shikenan ina jiranki..."Daga Haka suka rabu Anty yagana kuma ta kira Anty Nafee tana gayamata baki ta tabe tana Fadin"Ikon Allah...Ita Rahilan bata da baki ne ko kuwa bata da Nombar wayata ce...? .

Anty yagana tace"Ah.."a ba Haka bane kiyi hakuri tana ta kiranki bata samu ba Shiyasa tace na kiraki na gaya miki in zaki samu Zuwa..."Shewa tayi kafin tace"Ai na zata nagama amfani kenan awajen Rahila ai ni nace wlh ni Duwawu ce Dole Azauna dani Wlh ba Domin Zumunci ba ba inda zani ,nan yarinyar nan tadaina Daga Kirana Daga Taimakonta,abun ya batamin rai yadda Rahila tamin Ammh bakomai na Duba Zumunci.."Tafada tana kwafa

Itadai Anty Yagana bata tofa ba illah Fadi Datake""Kiyi hakuri...Gaskiya bata kyauta ba..."Tabe baki tayi tana Fadin"Shikenan ya wuce...Zan shirya na tafi gobe dama ina Shirin kiranki ne yarki ce Sanah Takeson Zuwa Hutu wajenki kinsan Sunyi Candy suna Zaune agida,.."Anty Yagana tace"Allah Sarki...Naji Dadi sosai..Sai abar Saratu agida kenan."

Anty Nafee tace"Eh Ita zan bari Tare da Sanah zan tafi Abujan in mun Dawo sai ta taho insha Allahu.."Anty Yagana tace"Hakan yayi Allah yabada iko...Nagode.."Da haka sukayi sallama,Anty yaganar ta kira Anty Rahila take sanar da ita yadda Sukayi da Anty Nafee kuma ta kwabeta da cewa ko tazo tana wani mgana karta Biyemata Tunda Ita haka Allah yayi ta komai aka mata ba Daidai bane.,Anty Rahilan ta mata alkawarin bazata Biye mata ba.

Itako Anty Nafee tace zata ne Domin taje Taga uwar Kwal Daka,Da kuma Sanah Data matsamata tana so taje gidan Mami Anee,uwa uba kuma itama taci Uban Aneesa Taji Dalilin Rashin Daukan wayanta da batayi,Tana gayama mijinta ya amince Domin Dama kamar ita ke juyan gidan Saboda Korafinta Washegari suka kama Hanyar Abuja tabarma Sarah mai Bin Sanah din kula da gida da Sauran kannenta.
Chapter 58 · 0% Book details