Sashe 6
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin Mamaki Anty Rahila tace"Oh"ah...Zulfa ya kuma kika Dawo Da Abincin Bellon ya Fita ne..? Zulfa na Kokarin Daidata kanta tace"He is not open d Door Anty i Did know if he is Inside da Room..."Tafada Daidai Lokacin da Alheri ta kariso ta Mika mata Farantin Kenan Anty Rahila Ta Mike tana Goge Bakinta da Tissue tace"No Wait Bari na kaimai Tunda ya Dawo fa baici komai ba ya Allah! Bello nasan Horan kanshi da yunwa.."Tafada tana Karisa wa ga Zulfa ta karbi Farantin Kololin Tana Fadin"Hibba Bring my phone.."Muktar ya Dauki Wayar Rahilan Dake Kusa Dashi ya Mikama Hibban ta Sauka Da Gudu Zuwa Wajen Anty Rahila wacce Tayi gaba Tana Fadin"Keep Follow me Princess.."Jin Haka yasa Hibba Tabita Suka Fice Daga Falon.
Aneesa Dake kallon Zulfa Tunda Ta Shigo Ta Saki Dariyan Datake kannewa Da Mamaki Zulfa ke kallonta Cikin Kuluwa tace'"Ke Aneesa Wa Kike ma Dariya.."?
Tafada Tana Karisowa Wajen Babban Teburin Aneesa Ta Dago Tana Kallonta Cikin Rainin Wayau tace"La Anty Zulfa Nifa bada nake ba Me kikayi balle nayi Dariya.."Tafada Tana Kara Sakin Dariyan Wanda ya kara Harzuka Zulfa ta Kariso Azuciya Zata Daki Aneesa Daada Tace"Ke miye Haka..? Daga Tana Dariya sai kice da Ke Takeyi Hala Kinyi Wani Abun Dariyan ne. ? Nifa bana son Mugunta Zulfa'u.."
Tafada Hankalinta Kwance tana Sharban Ferfesun Kayan Cikinta Turus Zulfa Tayi Tana Bin Daada da kallo Ita da Aneesa Wacce Take Kada kai Tana yar Dariya,Muktar ne yace"Zulfa Sit..."kallonshi Tayi Hawayen Datake Rikewa Suka Zubomata Mai Zubaida Zatayi In ba Dariya ba Harda Dukawa kafin ta Mike tana Goge Bakinta da Tissue Cikin Muryan Shakiyanci Tace"Lost Zulfa..."Tafada Harda Dafata tana Kada mata ido kafin ta Wuce Tana yar Dariya Zulfa Ta kawo Wuya da Hanzari Ta Bi bayanta tana Kiran Sunanta Cikin Muryan Kuka Cike da Fada Bayansu Muktar da Daada Sukabi da Kallo Aneesa Ko kamar ta Zuba Ruwa Akasa Tasha Saboda Jin Dadi Aranta tace"Wahalallu Sai kuyi Tayi indai Wannan Mugun ne baku ma gama Wulakanta ba.
Ita kanta Anty Rahilan Tayi ta Danna Mad Door din ammh Shuru Sai ta kalli Hibba Tana Fadin"Bani Wayar Princess.."Da Hanzari Hibba Ta Mikamata Da Dubara ta Rike Wayar kada Farantin Hannunta ya Subuce mata ta Lalubo Nombar Bello.
Yana Tsakar Aiki yaji Ringing Din Wayarsa Cikin Kasala ya Jawota sunan *ANTY* ya Fito baro baro Da Sauri ya Daga yana Fadin"Anty...!" Cikin Sauri Anty Rahila tace"Ina Kofar Mension Dinka Bello..."Tafada da Alamun Gajiya da Hanzari ya Datse Kiran ya Dira daga kan gadon ya Bude Kofar ya Fice Daga Bedroom Din da Sassarfa Zuwa Falo da Hanzari ya Bude Kofar yana Kallonta da Hibba Dake Tsaye Cikin Mamaki ya kariso Fitowa yana Fadin"Am Srry ban..."Is ok bello Help me Wit Dis.."Ta Katseshi Tana Mikamai Farantin Hanunshi karba yayi yana Basu Hanya Lokaci Daya yana Fadin"Oh my God Our Little princess u are Wlmc.."
Yafada yana Kallon Hibba Wacce kemai Dariya Tana Fadin"anchu.."da Muryanta na Yarinya Shigewa Sukayi ya Tura Kofar da Kafa Karamin Center Table din Tsakiyar Falon yaja ya Ijiye Farantin yana Fadin"Anty Banzaci ke bace.."Tana Zama Bisa Daya Daga Cikin Kujerun Falon Tace"I know.."Tafada Tana kallonshi Hibba ya Dauka Wacce Ta Dafemai ya kariso Kusa da Ita ya Zauna yana Fadin"Anty ya gida..? Daada na lafiya..?
Anty ta kalleshi kafin tace"Bansani ba Bello..Meke Damunka ne Tunda Kuka Dawo baka Shigo ba ko Abinci baka Nema ba,Kana so kullum yayanka ya Dinga Fushi Dakai bakajin Mganarsa Komai yace baka bi sai dai Naka Ra"ayin.."Bello ya Zaunar da Hibba kan Cinyarsa yana Shafa kanta kamar Bazai yi Mgana sai Chan yace"No Anty Ba Haka bane u know my problem Bazan iya Shiga Barayin ba Indai yaran nan basu Barmana gida ba I Mentiond it.."Kura masa Ido Tayi Kafin tace"Naji Ammh kasan yayanka bazai koresu ba kuma Infact is ur Family bello.."
Cikin Halin ko In Kula yace"they are not my Family Anty At All,Only yaya and Ur,Daada and Hibba...Kune Ahalina..."Yafada yana Kokarin Danne Fushinsa.
Ganin yanayin Daya Shiga ne yasa Tace"Is ok..Take ur Dinner ok.." kai ya gyada mata kafin yace"Insha Allah Anty.."Yafada yana Kallonta Cike da Kulawa Mikewa Tayi Tana Fadin"Hibba come let go.."Hibba ta Sauko daga Jikin Bello tana mai Bye bye Yana Mirmishi ya Daga mata Hannu Mikewa yayi Sanda Anty Rahila ta kama Hannunta Zasu Fice Daga Falon Cikin Muryansa ta Kasaita yace"Anty ki gaida yaya..Am plz Take Good Care Of Him karki barshi yayi Damuwa saboda ni U see am ok.."Juyowa Tayi kafin tace"Ok i Will..."Tafada Kafin ta Fice Daga Falon Shi kuma Ya Bita ya Kulle Kofar.
Ajiyar Zuciya ya Sauke kafin ya Kimikimi Tiren Zuwa Kichen Cikin Fridge ya Sakashi Domin baya Jin Wuya yanzu yagama Shan Tea sai dai da Safe Falon ya Dawo yana Faman zagaye Wajen Duka Hannayensa Sarke Abayansa Fuskarsa Tana bayyana Damuwar Daya ke Ciki Duk da baya bama Hakan Muhallin Bayyana Cikin Wasu Dakikai Abubuwa Dadama Suka Fara Dawomai Cikin Kwakwalwarsa..
*How to pay....â‚?300 0552179550 JAMILA UMAR GTB, VIPS..â‚?600...or MTN card aturo ta wannan Nombar 09069067488 hade da Hoton Tracsation*
_akwai garabasanmu Na Sanyaya biyu,👠Matar Naseer Da Mr Belll guda 2 �500 ne,VIP �1000, Single one �300 ne zaku biya ta account Detail din sama,Mutanen Niger zasu tuntubi wannan lambar +22794775574 sai kunzo_
*Shakira...* *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty💞_
      *🅿�4*
*#FLASH BACK...*
 🌟 *ALHAJI MUHAMMED HASHIM JIKAMSHI* Shine Asalin Sunan Mahaifin Bello Da Muktar Wanda ya Kasance Haifaffan Garin Jikamshi ne,Dake Hukumar Da'n Musa Dake Cikin Babbar Jahar Katsina.
  Alhaji Hashim Mahaifin Muhammed Ya kasance Ma"aikacin Hukumar Wutar Lantarki na Garin Jikamshi Yana da Rufin Asirinshi Daidai Gwargado,Matarsa ta Farko Hajiya Maryam Ta kasance Yar Dangi ce Auren Zumunci Akayi musu Ita yar nan garin Jikamshi ne,Wata tara nayi Ta Haifo Kyakyawan Danta Namiji Aka Sanya Masa Suna *KABIRU* Sai Haihuwanta na Biyu Ta karayin *ABUBAKAR* suna Kiranshi Garba,wanda Tsakaninsu shekara Daya ne.
Tana da Cikin na Uku Hashim ya kara Aure da Wata Yar Malumfashi mai Suna Aisha Auren Dayasha Mganganu Sosai Har Saida maryam Tayi yaji Zuwa gida Saboda Ta Tada Hankalinta kan Hashim bazai kara Aure ba Shi kuma yace Sai yayi Toh iyayensu mata ba Wanda ya Goyi bayanshi Saboda Maryam Iyayensu maza ne Suka Shiga Mganar Har Maryam Ta Koma Gidan Hashim Akayi Biki Lafiya Aisha Tatare Agidan Mijinta.
Tun Zuwan Aisha gidan bata taba Jin Dadin zama da Maryam da ya"yanta ba Saboda yadda Take Nuna mata Tsana Kirikiri Hakama Dangin Hashim Din Sun Koma bayan Maryam, Aisha ta Zama bata da Wani gata agarin Jikamshi Tunda Ita iyayenta Sunyi Nisa,Tana Shan Wahala Wajen Maryam da Dangin Hashim Ammh ko Sau Daya bata taba Furtama Hashim ba Sai ma Kokarin Farantamai Cikin Hanyoyi Dadama Wannan Shi ya Taimaka Wajen Bata matsayi mai Girma Acikin Zuciyar Hashim Uwa Uba ga Hakuri da Kawaici ga Sanin ya kamata.
Wannan Kulawar da Hashim ke Nunawa kan Aisha Har saida Maryam ta kai Karanshi Agida Wai yana Fifita Aisha Akanta Wanda Dangi Sukamai Chaaa Aka Tarasu Dukkansu Akayi Musu Fada Abun ya bashi Mamaki ammh Kuma baya jin zai Fasa Nuna Soyayyarsa ga Aisha ,Watan Aisha Uku da Zuwa gidan Ta Samu Ciki mai laulayi Sosai yana bata Wahala sai ya kasance ko Wanka Sai Hashim yayi mata yake Fita Wajen Aiki Wanda ya karama Maryam Wutar Kiyayyar Aishan da Kishinta Shikuma Hashim yace bazai Fasa ba.
Cikin Aisha na Wata Biyar Maryam Ta Haifi yarta mace Wacce taci Sunan Mahaifiyar Hashim Wato *RUKAYYAH* Ita Kuma Aisha Sai da Cikinta yakai Wata Goma kana aka mata Operatin Ta Haifi katon Danta Namiji Yaci Sunan *MUHAMMED* Wanda Dangi Sukayi ta Ceceku Game da Haihuwar Saboda Yadda Hashim ya Kashe Kudi Sosai ga Hidimar Aisha Tundaga na Asibiti har Zuwa na Hidimar Suna,Duk da Haka bai kulasu ba Kuma Itama Aisha bata maida kai ba Duk ko Da mganganun da Maryam din Ke Jifanta Dashi.
 Watan Muhammed Goma Sha Tara Aisha Ta kara Samun Wani Cikin Wanda yazo da Sauye Sauye Dadama Domin An Sallami Hashim Daga Wajen Aikinshi batare Dayasan Laifin Daya Aikata ba Kuma Sallama babu Biya kowani karin Bayani Abunda ya matukar Tadamai Hankali Shida iyalanshi Gabadaya Gashi Lokacin Kabiru da garba Asanyasu A mkranta Harda Rukayyah Muhmmed ne kadai ba'a Sakashi ba,Abunda yafi Dagamai Hankali Shine Lokacin da Zai Auri Aisha yana gidan gado ne To Shine yaci bashin Banki,ya Siya Fili ya gina gida Duk Wata yana Cire Wani Abu Daga Cikin Albashinshi yana Biya Toh gashi An Sallameshi Kuma Banki bata Jira Dole ka a Biyata Kudinta.
Lokacin da Dangin Hashim Sukaji Wannan lbrin Shikenan Sai Aisha Takara Shiga Gararin Rayuwa na Cewa Itace mai Farar Kafa,Itace Tunda Hashim ya Aurota Karayar Arziki ta Kamashi Sai dai Ta Shige Daki Tayi ta Kuka Tana Rumgume da Muhmmed ga Cikinta ya Tsufa Alokacin ne kuma banki Suka Nema Kudinsa Shine Dalilin Saida Duka kaddarorinsa da Motocinsa Harda Gidan Da Suke Ciki Suka Tattara Suka koma gidan Gado.
Aisha ta Shiga matsi da gararin Rayuwa Domin ba Inda Takejin Dadi Sai Ta bangaren Hashim Kuma Koda yan"uwanta Sunzo bata Nuna Musu Wani Abu Sai Dai Su Tafi Suna Zencen Ramarta Acikin Wannan Halin Ta Haifi yarta Mace mai Suna *HIDIYA* wanda Tunda Lokacin Da Aisha Ta Haifeta bata kara Lafiya ba Harta Koma ga Mallicinta ta bar Marayin ya"yanta Hannun Matar Hashim Wato Maryama.
Hashim yayi kukan Rashin Aisha Sosai ga Talauci ga Kewar Aisha Sai Suka Taru Suka Sanyamai Hawan Jini,Dangin Aisha Kuwa Sukayi ta Kokarin ko Hidiyan Hashim ya basu Su Tafi da Ita Ammh yan"Uwanshi Suka Hana Wanda ba Kowa bane ya Kitsamusu Haka sai Maryam Domin bataso Adauke ya"yan Tafison Abarsu Tayi ta gana Musu Azaba Domin bata taba Son Uwarsu ba Suma bazata Taba Sonsu ba
Haka ko Akayi Dangin Aisha Sunaji Suna gani Suka Tafi Suka bar Muhammed Dan Shekara Uku da Wani Abu yayinda Hidiya Keda Shekara Daya da Rabi Abun Tsausayi Ammh Sun Sanar Dasu Cewa Lokaci bayan Lokaci Zasu Dinga Zuwa Dubasu Suka Amince,Bayan sun Tafi Aka Dauki Amanar su Muhammed Aka Damkama Maryam Wacce Ta karbesu kamar Gaske nan ko Cikin Ranta Mugun Nufi ne