Sashe 37
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun Fara nisa kukan Aneesa,yafara isar sa Dole ya gangara gefen titi ya faka motar Cikin Tsawa yafara mgana"ke kukan me kike ma Mutane...? Ko dai salon iskanci kine ya tashi..?ko kuma salon mutane suganki kina kuka Suyi Tunanin Sato ki Nayi..?
Ko kallonsa Aneesa batayi ba,illah Cusa kanta Datayi Cikin Cinyoyinta tana Cigaba da Shesshekan kuka Tsaki yaja kafin yatada Motar yana Fadin"U better keep u mouth Shout in ba Haka ba wlh kinfi kowa sanina Sai na Watsaki Cikin Dajin nan na barki na kama gabana.."Jin Haka yasa Aneesa Tayi Dif sai dai na Zuciya sanin Halin Bello Tsaf zai Iya aikata Abunda yace don ba Mutumci ya cika ba...
Wajen 10am na Safe suka isa Gidan nasu dake Buk road,Megadin gidan Wani Bafullatani ne,mai kirki sai faman musu barka da Zuwa yake yi,Fitowa Aneesa Tayi Daga motar Tana karema Haraban gidan kallo Bello ko takanta bai bi ba ya Bude Booth ya kwashi jakunkunarsa ya bude Kofar Falon gidan ya Shige ya barta,don mugunta yasan fa bazata iya Daukan Akwatinta ba Ganin Tana jansa ne yasa Salihu maigadi wanda ya Fadamata Sunanshi bayan sun gaisa ya Dauka ya kai mata Falon Farko.
Aneesa Tsayawa tayi afalon Tana ta uban kalle kalle,Falon Farko Shi keda 1 bedroom da Kichen Guda Daya Shima duka ko"ina yaji kayan alfarma na Morewan Rayuwa,Wani korido tabi tana jan Akwatinsa sai gata ta bayyana awani katon Falo mai kyau da Tsari Wanda yaji Ubansu Rolay Chairs,Daga ganin Falon Zaka san Ankashe kudi,Kuma yafi na Farkon Girma,shi yana da wajen Dinning da Kichen mai girma sai Kofofin 2 bedroom Kusa da Juna,Tana Tsaye tana Faman Wurga ido Bello ya Fito Daga Daya Bedroom din yana Waya ya Fice ko kallonta baiyi ba,ganin haka yasa taja kafa Zuwa Dayan Bedroom din Shima ya Hadu karshe makeken Royal bed da Madubinsa,sai Wardrope babba da Tiolet,bata zauna ba ganin kura Adakin sai Ta Hau gyara wajen itace Har Falon da Kichen sai da ta Share tayi mooping Dayake ta samu Abun Shara agidan,Sake komawa Tayi Falon Farko ta gyarashi Shima Da Bedroom din Acikin Ranta tana Tunanin kila anyi Wajen don Baki ne.
Sai Wajen Azahar ta gama Tagaji Tubus Wanka ta Fada Tare da Dauro Alwala,cikinta Kugin Yunwa yake yi Domin bata karyaba rabonta da Abinci Tun Jiya Da Daddre,gashi kuma Tunda Bello ya fice bata karajin Motsinshi ba ta fito Falo ta leka ta taga ba taga Motarsa ba, kenan yayi Nisa ya manta da ita,gabas ta Saisaita ta Tada sallah ko kayanta Data so ta jera cikin Wardrope kasawa Tayi Saboda ta gaji Tana sanye da Wata Bakar Doguwar Riga tabi lafiyan gado Duk da yunwa dake damunta haka barci ya Kwasheta..
Bata Farka ba sai bayan La"asar ta Tatashi ta Dauro alwala tayi sallar la"asar,Yunwa yafara illatata Domin Jiri take gani in ta mike,kichen ta Shiga tana Bude bude ammh babu komai na girki sai kayan Tukwane dasu gas,har Fridge ta bude bakomai,fridge din ma Daga gani Babu Abunda Aka Taba sakamai Falo ta Dawo Tana Rangaji ta Zube bisa kujera tana maida Numfashi harda kwallanta,Shuru Shuru ba Bello sai Bayan sallar mangariba kana ya Shigo gidan Hannunsa da Lodoji guda Hudu manya,Lokacin Tana kwance nan kan kujera Saboda yunwa ma ta kasa Tashi tayi sallar Mangariba.
Yana Shigowa kallo Daya yayi mata ya kauda kai Cikin kichen din ya Shiga ya ijiyemata Duka Ledojin kana ya Fito Hannunsa Rike da goran Ruwa yana Fadin"Ga Abinci chan a kichen da Wasu kayan Cefenan,ban samu Lokacin Shiga kasuwa ba gobe in na Fita za"a saka komai Cikin Store.."Jin yace ga abinci can yasa wani karfi yazoma Aneesa ta mike da Hanzari Tana ganin Jiri kamar zata Fadi sai da Ta Rike bango da kallo ya Bita kafin yace"zaki dinga dafa Duk Kalan Abinci da kike so buh ke kadai Karki sake kice zaki yi girki dani don ni ba sa"anki bane,Su Daada ne suka matsa na Nataho dake amnh ni zuwanki da Rashinsa Duk Daya ne, so zaki iya Dafa abinci ki ke kadai sai ko megadi in zaki samai and kuma ki Duba komai kiyi list dim Abunda Babu ki bani gobe in na Fita zan Shiga kasuwa na Siya miki komai ga bedroom dinki nan Nima i hv my Own so karki Shiga Harkata nima bazan Shiga Taki ba Kowa yayi Rayuwarsa Am i Clear.."Yafada yana Kurban Ruwan Daga Tsaye ko jinsa batayi Sosai ta gyada kai Tsawa ya Dakamata kafin yace"Bakin ki na Ciwo ne.? Da zaki amsamin da kai.."Jikinta na Rawa saboda yunwa tace"Naji insha Allahu Zan kiyaye..."Juyawa yayi yana Fadin"Gud.."Daga Haka ya Shige Bedroom dinsa ya Rufo.
Dakyar ta iya karisawa Kichen din Tana laluben Hanya Saboda Yunwa ledar Farko ta Raruma nan Taga Take away din Shinkafa da Miya da Salat,sai Kaza Gashasshiya da Yoghourt,sai ruwan Faro mai Sanyi ai Aneesa bata tsaya wasa ba ta Zauna Dirshan Atsakiyar kichen din ta Tura Abinci gabanta ta Faraci ko Takan Cokalin Dake Ciki batayi ba Tana ci tana Hadawa da yoghourt,Sai da ta Shareshi Duka ta kuma Shanye duka yoghourt din ta jawo Ledan kazan itama taci Rabi ta Hada da Ruwa kana Tayi gatsa tana Shafa Cikinta kafin tace"Kai yau naji ta Babuwa..",Gaskiyan almajiri ne Dayace Yunwa bata da Hankali.."Take Fada Tana Dariya,sai da ta gama Hutawa kana Ta iya mikewa Dakyar Fridge ta bude ta saka Sauran kazan Tana Fadin'Na gobe don ba lalle bane ya Tuna Dani da Wuri.."Sauran Ledojin ta bude,kifi,Nama,kayan miya,green beans,Karas,Cabeji da Cray Fish,sai kwalin indomie guda Biyu,sai katan din Ruwa guda Daya Tana ga dai ya Siyo ne kafin gobe,Duka kayan Ta saka Cikin Fridge din shi kuma indomie ta barshi nan domin Store din yana Kulle ne sai Lokacin Ta iya Fitowa Falo tana Tura Ciki Hakikanin gaskiya Tayu Mugun Ci Daki ta koma ta Fada Tiolet wanka Tayi kana Ta Dauro alwala ta Fito tayi sallar Mangariba ta Hada da Isha"i Shafa"i da Wuturi tayi kana Ta Bude Akwainta ta Zaro Doguwar Rigar barcinta ta saka,sai dai ta Hau gado zata kwanta kana ta Tuna da,Abunda Bello yace ta Rubuta mikewa Tayi ta Bude Zip din Jakarta Inda ta Sako Littafanta Da Biro sai Qur"anin da Falmata ta Bata da azkar ta Yago Fallon Takarda Tayi Zaman Dirshan Akan gado ta Fara Rattaba Rubutu Wani Abun ma Harda mugunta su Semovita ne,wai harda aya da Dabino ta saka,wai na yin Kunun aya,hartagama Sai ta tuna da Abun Zobe Haka ta sake Rubutawa sai da ta Cika Takarda kamar Hauka,wani Abun ma Saboda Mugunta ta saka ba domin Tana ci ba,bata kwanta ba sai Wajen goma kana ta Nannade Cikin bargo sai barci.
*****
Karfe 7:3am na Safe ya Fito Daga Dakinsa Cikin Shirin Fita,Sanye Yake Cikin Wasu Ubansu American Suit,Ash And black,Ya matse Wuyansa da Tie baki kafarsa Sanye Cikin bakin Takalmi Rufaffe Na Fatar Damisa Haka Tsitsiyan Hannunsa Sanye da Agogo Baki na Fatar na kamafanin Rado,kallo Farko zakamai ka Fahimci Kwarjinsa Tare Dashi Wata karamar Jakar Briefcase ne Ahanunsa sai Wayarsa Dayake latsawa da Hannu Daya babban yatsansa na Sagale da key din motarsa.
 Â
karfe 8:00am yake da lecture din Yan level 1,Baya so yayi African Time Domin baya Cikin Tsarinsa,tun jiya bayan isowarsu Fitan dayayi Cikin makaranta ya Shiga ya karisa Abunda bai gama ba,bai Fito har sai da komai ya kamallah Har Office dinsa an basa mai girma da Tsari Saboda Samun Sa Very Young Teacher ga Talend da Brilliant,Kasashen Wajema Nemansa Suke ammh yaki yafison Aiki a Kasar Haihuwarsa.
Lokacin Aneesa na Kwance bata tashi ba Tun bayan Sallar Asuba,gashi bayason ya makara ita kuma ta bata masa Lokaci Kofar Besdroom din nata ya isa yana kwankwasa bayan ya lallashi Zuciyarsa Aneesa Cikin barci Taji Ana Kwankwasa Kofar Bedroom din data ke ciki ta tashi da Sauri sanin kowaye Hamma ta saki Lokaci Daya tana mika ta Bude Kofar Suka ci karo da Fuskokin Juna,Harara ya Zabgama Lokaci Daya yana Dauke kai saboda Rigar barcin Dake Jikinta mai kwashashiyar Wuya ne,gabadaya saman Nonuwanta abude Suke ita ko Lura batayi ba bai mata mgana illah hannu Daya mika mata,tana Hamma tajuya ta koma cikin Dakin Saman Side drower din gadon inda ta jera harda Qur"anin Datazo Dashi,ta Dauko ta kawomai bai Tsaya kallonta ba ko Duba Takardan ba ya juya yana Wani Fitar da kamshi ya Fice Daga Falon,Da kallo ta bishi tana Tabe baki kafin tace"Mutum Har mutum...Ammh ba kyan Hali.."Tafada kafin ta maida kofa ta Rufe ta koma ta kwanta tana Fadin Shegiyar katifan nan Dadin Kwanciya gareta kara Shigewa blanket Tayi tana lumshe ido Ita Adole Wata Hegiya.
Da salihu maigadi Suka gaisa kafin ya Shiga motarsa ya Fice Daga gidan,sai da ya Fara Tafiya kan Titi kana ya Duba Takardan,Zaro ido yayi yana mamakin inda Aneesa tasan Wasu Abun Akwai Abubuwan da bai gane ba,harda cimansu na Kanuri,dariyan Takaichi yayi kafin yace Afili.."Wannan yarinyar fa bata da Hankali duk ina Zata kai wamnan kayan? Yaushe ma ta iya girkin..'Tabe baki yayi kafin ya maida Takardan Bisa Karamar Jakarsa Lokaci daya yana maida Hankalinsa kan Tuki.
Aneesa bata tashi ba sai Wajen 9 ta Fito bayan tayi Wanka ta sanya Wani Riga da Zani na Atmafa Indomie ta Dafa musu ta Hada Da Sauran kazan Jiya da kanta Tasaka Mayafi ta fita ta kaima Salihu mai gadi nashi ya karba yana ta Godiya Aneesa na Dariyan Hausanshi Sun Dade Suna Hira Hartana Fadamai zata Dinga Zuwa yana Koyamata Fillanci Dariya kawai yayi yace mata sai tazo Haka yaci ya koshi yana Ta sakama Bello da Aneesa albarka
Itama bayan ta koma taci nata ta wanke Abunda ta bata ta Adana kana ta Dawo Falo ta Jona kallo Wanda Dakyar ta iya Kunna faskeken Tibin mai kama da Magijin Cinema,Haka ta Wuni Cikin Gida tana kallo sai Sallah ke Tada ita tun bayan Indomie safe bata kara Dafa komai ba sai Dare Har takaima maigadi nashi ta karbo Kulan Dazu da Safe ta Shigo ta kai kichen ta Dauko nata ta Fito Falo sai ga Bello ya Shigo da kwalaye a Hannayensa Bayanshi kuma salihu Magadi ne Dauke da Kaya Suka Shiga Kichen,ganin Sun Fito ga Salihu maigadi Awajen yasa tace"Sannu da Zuwa."