Sashe 4
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Falon mai kalan Blue and black ne Babu Kowa aciki sai Karan Talabijin Dake Tashi Shi kadai,Takawa Tafarayi Zuwa Tsakiyar Falon tana bin Ko"ina da Kallo Cikin Burgewa,Jin Shuru kamar babu Motsin Kowa yasa Zubaida ta Nufi Cikin Bedroom din Uncle Bello ta Tura ahankali ta Shiga Tana Sanda kamar Wacce Zatayi sata
Wani kamshi mai Hade da Sanyin Dadi ya Daketa Lokaci Daya Lumshe ido Tayi Tana Sauke Tagwayen Ajiyar Zuciya kafin Tafara bin Dakin da Kallo Komai Very Net,dashi Koda bayanan Anty Rahila bata barin Bangaren Bello Da Datti Duk Bayan Kwana Biyu Zata Saka yan Aikin bangaren Share Share Su Shiga Su Tabtacemai,Makeken Royal bed ne ya Cinye dakin Sai Dressing Mirror sai Wani Wargajen Wardrope na Glass Wanda Shima ya mamaye Rabin Bango Daga Gefe Kuma Ma"ajiyar Takalmansa ne gasunan Burjit kama Daga Rufaffu na Fatar Damisa da Budaddu,Sai Wanda yaga Dama zai Saka Daga Cikin Wani Korido Kuwa Kofar Tiolet Dinshi Ne,Maida kallonta Tayi Bisa Side Drower din Gefen Gadonshi nan ta Iske Wani karamin Hoto Cikin Frem Da Hanzari Ta karisa ta Dauka Tana kallo
Shida Muktar ne da Wata Farar Mata Wacce kana ganinta kasan Mahaifiyarsu ne Saboda Tsabar Kamar da Suke da Juna Kurama Bello ido Tayi yana Rumgume Jikin Mahaifiyarsu Duka Hakoransa na Waje,Hannu ta Sanya Tana Shafa Fuskarsa Wani Shauki na Kwasanta Bata ji Fitowarshi ba Sai ji Tayi An Daka mata Tsawa Da Cewa.."Ke.! Waye Anan...? Yafada Cikin Muryan Sanyi Ammh Cike da Fada
Jin Muryansa Daga Sama ya Sanya Tsoro ya Shigeta Tana Kokarin Ijiye Hoton Jikinta na Rawa Taji ya kara Daka mata Tsawa"I said Who are u...? Yafada Wannan karon Cikin Alamun Fushi Tsautsayi ya saka Hoton Bai zauna ba ya Subuce ya Fado Jikake Tass..! Glass din ya Fashe Gaban Zubaida ya Fadi Jikinta na Rawa Ta Juyo Saboda Sanin Waye Bello ba Karamin Aikinshi bane ya Mata Dukan Tsiya babu Ruwanshi
Shiko yana Tsaye sanye da Karamin Towel A kugunshi Wani kuma Bisa kanshi yana Tsane Ruwa Gabadaya Ranshi ya kara baci Lokacin Dayayi Tozali da Zubaida,Ta juyo tana kallonshi Cike da Tsoro Cak ya Tsaya yana Kallonta Sama da Kasa Cike da Raini Yace"U....? Yafada yana Sakin Wani killer Smile Wanda Aneesa tama Lakabi da Dariyan Mugunta
Jikin Zubaida na Rawa tafara Fadin"Am Srry Uncle Bello naji Dawowarka Shine nazo maka Sannu da Zuwa..."Tafada Tana Hada Numfashi Ko kallonta baiyi ba Ya Juya ya Isa Dressing Mirror Dinshi Ranshi na kara baci In Ya Budi Ido yakara ma Kallon Fuskarta Domin Yana kallon Fuskar Mugun Mahaifinta Aciki Wato Abba Kabiru,Shi bai san Meya kawosu ba,Lokacin da Suke Neman Taimako basu Taimakesu ba Suka Cinye Dukiyar Mahaifinsu Suka Wofintar da Rayuwarsu yau ba Domin Daada ba Kila da Tuni Yunwa da Wahala Ta kashesu Shida ya Muktar... ...
 Yafada cikin Ranshi yana Gogama Kanshi Wani oil,Cikin Sand'a Zubaida Ta kama Hanyar Fita ganin Kamar baya Ganinta Ta Dora Hannunta Kenan kan Handle din Kofar taji yace"Ubanki ne zai Kwashe miki Abunda Kika Fasa...? Ko kuma Ni...? U better be Carefully In ba Haka ba Wlh Sai naci Uwarki Yanzu Acikin Dakin nan Tunda naga alaman kin Rainani.."Yafada Bai Waigo ba Kuma Hankalinshi Kwance yana Cigaba da Abunda yakeyi.
Tsoro ya kara kama Zubaida Aranta Tana Fadin Ta kawo kanta.,Jikinta na Rawa Ta Fara Fadin"Kayi...yi..Hakuri Zan Gyara..."Ko kallonta baiyi ba Yabuga mata Tsawa"Get Out...Kazama kawai .."Yafada Harda Sakin Saki Jikinta na kyarma ta Bude Kofa ta Fice kamar Zata Kifa Wani Bakinciki ya Kamata Ta Fito tana Share Kwallah Wai Har yaushe ne Bello Zai Daina kyaransu Tasani Tuni ya Fahimci Tana Sonshi Hatta Zulfa ma ya Dade da Fahimta Ammh Duk Lokacin da Suka Hadu da Juna sai yaci Zarafinsu Wata Zuciyarta tace karki manta Har iyayenku bai kyale ba.
Ajiyar Zuciya ta Sauke Tana Dauke Kwallarta daidai Lokacin Data Sauko daga Steps din Motocin Ya Muktar suka Shigo Gidan Shiya Hanata karisawa Cikin Babban Falon Gidan,Agaban Idonta Wani Soja ya Budemai Murfin Motarsa Benz2k20,ya Fito Sanye Cikin Kakinsa na Sojoji Hulan kansa Kuma Tana Rike Ahannunshi,Da Mirmishi Zubaida Ta karisa gareshi Aranta Tana Fadin"Ga mai Kirkin gidan ya Dawo.."
Tundaga Nesa ya Hangeta sai ya Saki Ranshi Ya juya yana Mgana da Wasu Sojojin Dake bayanshi Cikakken Dogon Namiji ne mai Dattako da Kamala Dan Kimani Shekaru 59 aduniya Fari ne Ammh bai kai Bello Hasken Fata ba Sosai,ammh Kusan yanayin Tsarin Fuskarsu Daya sai dai Shi Muktar yana da Fadin Fuska Kadan Da Kuma Jiki irin ta Cikakkun Maza masu Jarumta da Sadaukanta,a kallo Farko Zaka Fahimci Tsantsan Hakurinsa da Kamewarsa *LT.GEN.MUKTAR MUHAMMED JIKAMSHI* Kenan Chief Army of Staff na Kasa Baki Daya Namiji ne mai Kishin Kasarsa da kuma kishin kansa Mai Fara'a Da Barkwancin Sabanin Bello da Yake Miskilanci mara son Jama"a Da Fara"a a komai dai Sun Samu Sabanin Halaye Sosai.
Cikin Fara"a ya Wareta Mata Hannunshi yana Fadin"My Dota Come here..."Da Hanzari ta karisa Ta Fada Jikinsa Tana Fadin"Welcm Home Daddy..."Rumgumeta yana Shafa kanta Kafin ya Dagota yana Fadin"Thanks Dota..,Daga Ina Kike Haka..? Yafada yana Rike Hannunta Suka Nufi Kofar glass din da Zata Sadasu da Cikin Gidan,Jin tambayan Dayayi mata ya Sanya Idonta ya Ciko da Hawaye Cikin karaya tace"Shashen Uncle Bello naje Daddy Naje yimai Sannu da Zuwa ne ya Koroni Harda cemin Kazama.."Tafada Kwalla Suna Zubomata Tunda ta ambaci Bello yake Mirmishi kafin ya Waiwaiya yana kallon Motocin Wajen Sai yanzu ya lura da Motar Mallam Inuwa Direba Domin Shine Amintattacen Direbansa Wanda ke Mu"amalan Cikin Gida da iyalanshi.
Hannu ya Sanya yana Dauke Mata Hawayenta Kafin yace"Don't Wrry Stop craying kinji ko..?gyada mai kai tayi kafin Takara Share Kwallarta Mirmishi ya Sakarmata kafin tayi gaba Shikuma ya Biyota Abaya yana Kallonta Acikin Ranshi yana Nanata"Bello bazai Taba Chanzawa ba.."Yafada Yana Sagale Hulansa Wajen Hammtarshi Lokaci Daya Kuma yana Sakin Mirmishi Cikin Muryan Zatinsa ya Sako kanshi Falon Tare da Sallama.
*How to pay....â‚?300 0552179550 JAMILA UMAR GTB, VIPS..â‚?600...or MTN card aturo ta wannan Nombar 09069067488 hade da Hoton Tracsation*
_akwai garabasanmu Na Sanyaya biyu,👠Matar Naseer Da Mr Belll guda 2 �500 ne,VIP �1000, Single one �300 ne zaku biya ta account Detail din sama,Mutanen Niger zasu tuntubi wannan lambar +22794775574 sai kunzo_
*
a: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_
*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty💞_
*A page 2 ansamu Kuskure akan Wajen da zanyi Numbaring Shekarun Ya muktar da Daada,Am very Sorry shekarun ya Muktar 49 Daada kuma 76 ne....Tanque so much Mr Farooqâ¤ï¸ for d Correction...Na Tabbata bakya karatun littafan Janafty da Zuciya kadai kina Hadawa Da Sarrafa kwakwalwarki... Son so Fisabilillah*
       *🅿�3*
 Falon Farko Babu Kowa Sai Talabijin Dayake Ta Faman yi Shi kadai,Kan Daya Daga Cikin Kujerun Falon Zubaida ta Zauna Tana Fadin"Daddy Anty Rahila Inaga Tana ciki.."Kallonta yayi kafin yace"Ok...Taso mu Shiga ya zaki zauna Anan ke kadai.."Jim tayi kafin Ta Mike tayi Gaba ya Biyota Har Zuwa Falon Anty Rahila Nan ma Shuru,Suna tsaye sai ga Zulfa Ta Fito Daga Kichen da Faranti Shake da Kolili da Jug da Kofuna Baki ta Washe Tana Fadin"Lah Daddy u are wlcm..."Mirmishi ya saki kafin yace"Thanks Zulfa Dota.."Yafada Yana D:an Bin Falon da kallo.
Zubaida Ta kalleta kafin ta Samu bakin Mgana Alheri da Jumai ma"aikata gidan Sun Fito da Manyan Wasu Food Flks masu Kyau,ganin Daddy Tsaye yasa Suka Ramkwafa Suna Gaisheshi ya Amsa Cikin Sakin Fuska,Kafin Su Wuce Zuwa Babban Dinning Din Dake Gefe Guda Daga Cikin Kayatattacen Falon.
Da kallo Zubaida Ta Bisu Kafin Ta maida Hankalinta kan Zulfa Wacce Ta Nufi karamin Center Table din Dake Falon Ta Dora Farantin Tana Fadin"Daddy inaga fa Anty Rahila na Shashen Daada..."Tafada Tana yarfe Hannu,kafin yayi magana tace"Let me call her.."Da Hannu ya Dakatar da Ita yana Fadin"No need Dota bari na karisa Ciki.."Yafada yana maida Hulansa Bisa kai Mirmishi Tayi kafin Tace"Ok Daddy.."Bai Kara Bi Takansu ba ya Shige Koridon Da Zai Sadashi da Dakin Daada.
Sai da ya Kule Kana Zubaida ta Kariso gaban Zulfa Tana Fadin"Ke kadai yau zaki Taking Dinner...? Yamutsa Fuska Zulfa Tayi kafin tace"A'a me kika gani Hala..? Tafada Tana Kokarin Shashantar da Zencen.
Zubaida tabi Abincin Dake gaban Zulfa da kallo Tace"Dis.."Tana nunawa da Baki Wani Mirmishi Zulfa Ta Saki kafin tace"Oh..! Is for My Uncle Bello.."Tafada Cike da Wani yanga Kamar Tana gabanshi Wani Kallo Zubaida ta Watsa mata kafin Tace"Ur"s..? Fari da ido Zulfa ta mata kafin tace"yes of Course...'"Tafada Tana wani Tsuke baki.
Kallo kallon Suka ma Juna mai Cike da Jin Haushi da Kishi kafin Zulfa ta Kauda kai ta Tafara Taku kamar Zata Fice Daga Falon tana Fadin"Let me take my Shower First..."Take Fada Tana Kada Mazaunanta Da gayyah har Tayi Kwana zuwa Wani Korido inda Shashen Saukan baki yake,Da Kallon Bakinciki Zubaida Tabi Zulfa kamar ta Shakota Takeji,
Kugu ta Rike Kafin Ta Fada Bisa Kujera Tana Dafe kai Cikin Sanyin Murya tace"Oh my goodness..."Take Fada Tana Tattare Naman Goshinta Waje Daya Cike da Damuwa Lokaci Daya Ta Saki karamar Ajiyar Zuciya Ita Fargabanta Daya kada Zulfa ta Sace Zuciyar Bello da kyawunta Da Kuma kyan Jikinta Domin ba karya Zulfa ta Cika Mace da Kowani Namiji zai yi Fatan Mallaka Tafita komai Ta bangaren Cikar mace,Tuna Hakan Datayi ne yasa Ta Mike Tana Fadin"No...it's can be..."Kafin Ta Yi Mirmishi ta Furta.."We shall See Zulfa..'
Tafada Tana Sakin Numfashi kadan Cikin Sassarfa Ta Nufi Hanyar da Zulfa Tayi Gefe Daya Kuma Tana kallon Alheri da Jumai da Suketa kaida kawon Jera Abinci Bisa Dinning Table.
 ****
Tun Kafin ya kariso Kofar Falon Yaji Muryan Daada Suna Hiran Aneesa Ita da Anty Rahila Mirmishi ya Subucemai kafin yace Afili"D 2 sturborn are back..."Yafada yana Tura Kofar Falon ya Shiga Da Siririyar Sallama
"Assalamu Alaikum..."Yafada yana Washe Baki Atare Daada da Anty Rahila Suka Dago Suna kallon Kofa Lokaci Daya Suna Amsa Sallamarsa,Cikin Fara"a Daada tace"Ah babban Mutum Andawo...? Tafada Cike da Fara"a Hibba ko Da Gudu Tatashi Daga Jikin Daada ta Nufeshi Tana Fadin"Daddy..."Takalmin kafarsa ya Salube kafin ya daga Hibba Sama yana Fadin"Oh my God....my One and Only Dota Hibbatullahi..."Yafada yana Sabata a kafadansa Tana Dariya da Fararen Hakoranta ta Saka Hannu ta Cire hulan Kansa ta Dorama Kanta tana Fadin"Daddy Toja..."Tafada da Muryan yarinyata.