← Book details Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 76

Sashe 60

Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yake Fada cikin wani yanayi mai cike da Muradi mai girma Aneesa Tadago Tana kallonshi Lokaci Daya Hawaye suna Zubomta Cikin Farinciki da Annuwasha Ta Shiga Furta"Alhamdulillah..Alhamdulillah...Allah ne Abun godiya.."Tafada Tana Dariya da kuka Lokaci Daya,Harshensa ya Zaro yana Lashe mata Hawayen Fuskarta ita kuma tana Faman Shafa kwattacen Sajensa Dayake karamasa kyau bai gama lashe Hawayenta ba ta kama kansa ta aza bakinta Bisa Lebensa tafara Sumbata Cikin Fitar Hayyaci da Muradi mai girma Shima Kugunta ya kara Rikewa yana Enjoying din Abunda Aneesar kemai Lokaci Daya suka Cafki Harshen Juna da Sauri da Sauri Suke Aikama juna Sumbatar kamar zasu cinye bakin juna Lokaci Daya kuma Suna kara Shafa Sassan Jikin Juna sai da suka Shafe minti Goma sha Biyar suna jiyar da juna Dadi kafin su saki Bakin juna Lokaci daya kuma suka Zurama junansu ido kafin su saki Dariyan Farinciki Dagata sama Bello yayi yana Zagaya Dakin Da ita kamkanme kanshi tayi tana Dariya mai cike da Annuri kafin ya Sauketa kasa,.

Baya taja tana kara kallonsa Farinciki yaki barin Ranta Cikin Zumudi ta Nufi wayarta Dake kan Gado zata Dauka sai ya Rigata Dauka cikin Sanyin murya yace"Not Now....Kyalesu mu basu Suprise ni yanzu Babban Burina na ma matata amfani ta yadda Zata gane na warke yanzu...Ina so na Kure Jarabarta yau insha Allahu.."ya fada yana sakarmata Manyan idanuwansa.

Baki ta rike tana Dariya bai tankamata ba ya isa Kusa da Ita ya Rumgomta Lokaci Daya yana saka wayarta cikin Aljihun wandonsa,Lafewa tayi Bisa Jikinsa ba wanda ke mgana sai saukar da Numfashi suke da Farinciki Lokaci Daya Zuciyarsu na Bugawa na kauna da muradin Juna.

Nanike mata yayi ko kichen tare Suka Shiga tana Firan Dankalin Turawa Yana ta bayanta ya Sakalo Hannayensa kan Cikinta ya Dora kansa Bisa Wuyanta Suna Hira sama sama,Lokaci Daya kuma yana Dan yawo da Kugunsa Dake hade,ahaka suka gama Firan Dankali ta dora musu ruwan zafi,Ta koma ta fara Soya Dankalin,Shi ya fasa mata kwai Suka kuma Soya tare ammh duk sun bata Lokaci ana aiki ana Tsotsen tsotsen Juna oh ni Jamila naga Bala"in

A kichen din suka karya ya taimakamata ta gyara wajen da suka bata In ka kalli Fuskokinsu Bazaka taba Tsammanin sun taba zama cikin Rashin so ba..Zakayi Tunanin sun Dade suna Nitso cikin Soyayyar Juna nan suka bar ma Modibbo nashi Dana Salihu megadi suka koma Bedroom dinsi suka Shiga wanka Cikin Jazucci din ma Babu Inda Bello bai Lasheshi ajikinta ba Bakinta kuwa har ja yayi saboda Tsotsa shima bakinsa bada kyau take mai kamar zasu Tsinke bakin Juna Nipples dinta kuwa sun gayama aya zakinta domin Bello yafi son Nonuwan Jikin Aneesa da komai yau din nan sun kara Shan jagula dama tun yana Zaunensa Dayaji sa kan Jikinsa Bayan Bakinta Hannunshi na rawa zai kai shi cikin Riganta yana mamulan Nonuwanta,kuma ya riga ya gano Lagon Aneesa In yana Taba mata Nono nan da nan take rasa Natsuwarta..

Itama Zagewa tayi tana Nunamai Salon Soyayyah mai tsayawa azuciyar Masoyi,Lokacin Datake Shafa saman Nipples din sa Daya,Dayan kuma ta saka Harshe Tana kadawa Matseta Bello yayi Tana ji mahood dinsa ta mike sambal tana Wasa da tsakanin Cinyoyinta matse bakinta yayi lokaci Daya yana sakin Numfashi cikin Wata Sarkewar murya ya Furta.."No..Not now..Anee...ki bari in ba so kike na Haukace na Haike miki cikin Bayin nan ba...Ki Kyaleni plz..."Yafada yana kara kamkameta Jin yadda yayi mganar yasa ta Dago tana kallonsa ganin yadda idanuwansa suka chanza launi ne yasa ta sakeshi tana Dariya Fita yayi Daga Cikin Jazuccin din bayan ya Daure Jikinsa Ya bar mata Tiolet din Cikin mamaki tayi wanka ta Fito,sai lokacin ya Shiga sai da yayi wankar Tsarki kana yayi wanka ya Fito,Lokacin har na Shirya Cikin Abayas din da Dake cikin akwatunana da su Anty Rahila suka kawo,Tunda Wasu kayan kadai ta diba ta tafinmu dashi zata bada a dinka min.

Ganin yanayinshi yasa ta Karisa garesha ta taimakami ya Goge Jikinsa ya Shirya cikin Riga da wando na wani Farin yadi mai kyau da yarari,Shara shara ne domin Hatta Farin Vest dinshi ana iya gani bai saka Hula ba Illah Cubing dinshi da Aneesa ta mai tana kallonshi Lokaci Daya Ta Sakarmai mirmishi tana Fadin"Meke damunka...?

Hannuwansa ya maida Cikin Aljihu yana Fadin"Babu...Ammh kece kika maidani Haka..."Yafada yana karkace haka Waro ido nayi ina Fadin"Ni kuma..? Da nayi mene..? Na fada cike da Shagwaba,Fuska yadan yamutsa kafin ya juya yana Fadin"Ki bar min wannan Shagwaba Allah..In ba haka ba i will Change my Mind yanzu nan kuwa..."Jin Haka yasa na Dawo Daidai ina Dariya kasa kasa Bin Bayansa nayi Lokaci Daya ina Rike Hannunsa Bina yayi da Idanuwansa ganin yadda nayi kyau Cikin Rolling din Da nayi da Jan Vail duk da banyi kwalliya ba ammh Fuskata tayi kyau muna Rike da Hannun Juna muka Nufi Falo muna Rangaji Cike da Sona da kauna.

Modibbo na Zaune Asaman Cafet yana karyawa muka Fito Lokaci Daya muna kanshin Turare,Dagowa yayi yana kallonmu Daidai ya Tura kwai cikin Bakinshi ganin Bello Tsaye Bisa kafafunsa ne yasa ya Dawo Dashi waje yana Zaro Ido harda kwarewa Dariya Aneesa ta saka Shi kuma Bello ya Murmusa,Modibbo ya mike Yana Fadin"Wai gaske Nake gani Baffale ne ke tsaye gabana ko kuwa mafarki nake..."Yafada yana Murza idanuwansa,Kusa dashi Bello ya isa ya Dafa Kafadansa yana Fadin"Hau na goyaka sai ka tabbatar..."Yafada yana Dariya kasa kawai Modibbo yayi ya Daidaici gabas,yayi Sujjada yana mika godiya ga Allah kafin ya Dago yana Fadin"Masha...Allah..Allah mungode maka.."Lokaci Daya yana Hawaye Bello ya saka Hannu ya Dagosa suka Rumgume Juna Suna Murna Aneesa na gefe tana kallonsu cike da Farinciki.

Abincin da Modibbo bai gama ci ba kenan Saboda murna Shima yana rawan Jiki zai kira ya mukatar Bello ya hanace yace ya bari gobe zasu tafi gabadaya sai dai su gansu kwatsam da Abun mamaki,Suna zaune suna Hira sai ga Raihana itama Haka ta ware ido tana kallon Bello ta kasa yarda cewa Shi take gani,Murna kuwa ba"a mgana Farinciki ya cika Zukatansu.

Salihu megadi sai dai yaga Bello Tsaye agabaansa shima Haka ya Tuma yana kallonsa Cike da mamaki ya Rikesa yana Zubama Allah Kirari sai gashi Ranar Bello ya Tsaya da kafafunsa yayi sallah,ya Dade yana ma Allah Kirari tare da godiya gareshi Daya Nufa zai kara Takawa a Doron Duniya da kafafunsa.

Sai gashi Ranar Abisa Dining mukayi Dinner cike da Farinciki Ni da Bello da Modibbo da Raihana bayan mun gama Modibho yatafi kai Raihana gida mu kuma muka koma Daki,mukayi sallah ba wanda muka Kira munyi Shuru da bakinmu Tunda gobe in Allah ya yarda zamu tafi Abuja.

*****

Mun idar da sallar Isha"i kenan na mike ina Kokarin Tube Hijabin Jikina yana Daga Zaune Bisa sallaya ya mike yana Fadin"Zamu yi sallah fa.."

Da mamaki na kallesa ina Fadin"Sallah kuma...? Kai ya gyadamin kafin yace"Eh sallar godiya ga Allah...Daya bani lafiya sai kuma Babban na rokon zaman lafiya da Fatan Allah yasa Bugu Daya Kwallona ya Shiga Raga.."Ya karishe Fada yana kashemin ido Daya.

Jikina ne naji yafara rawa Ashe da gaske yakeyi bai Saurareni ba yajuya ya Tada sallah,bani da kwarin Jikina na maida Hijabin na bishi sallar Ra"aka Shida mukayi kafin mu sallame,Zaman Dirshan yayi gaban alkibla yana kwaroromana addu'o'in zaman lafiya kafin ya waigo ya kama Kaina yana min addu"a ni kuma ina amsawa da amin Duka Jikina yayi Sanyi ina Tuna girman Abun nan wai yau ni Zata ratsa,

Bayan mun idar ya mike yana kallona cikin Kulawa yace"Muje muyi wanka.."Kafada na make ina Fadin"A"a Shiga ka Fito.."Baki ya saki yana kallona kafin ya zakuda kadafa yana Fadin"Orl..Komai wayan Amarya dai sai ansha manta..."Banza nayi Dashi ya Shige Tiolet yana yar dariya da kallon Fargaba na Bishi kafin na Nufi wayata Dake kan Dressing Mirror Datake neman Dauki S.Jibiya ne na Dauka muka gaisa na tambayeta karatu tace Alhamdulillah mun taba Hira sama sama Saboda bana cikin Natsuwata ina tsaye muna mgana ya Fito Daure da Towel da Sauri na ma S.jibiya sallama na Datse kiran Ina Raba ido kamar wata Munafuka.

Bai kalleni ba yana Tsane Ruwan kansa da karamin Towel din Dake Jikinsa yace"Toh na Fito ki shiga kiyi gimbiyata..."Yafada yana yar Dariya Harara na sakarmai ina Tura baki Hade Rai yayi yana Fadin"ko kin gaji ne nazo na taimaka miki ."Yafada yana Nufo ni jin Haka yasa na Runtuma da Gudu zuwa bayi ina Kunkuni Dariya ya saka yana Fadin"Drama Aneesa..."

Ina wanka ina Fargaban Abunda Zai Faru awannan Daren,Ammh haka na Wanke kowani Lungu da Sako na Jikina na Kuma saka Sheving cream na kankare Sauran gashin Dake gabana da Hammatana,Na dade kafin na Fito ina Daure da Babbam Towel ban sameshi adakin ba ya Fita Zuwa kichen da Hanzari na Shafa oil dina na Fesa Turare Humrata kuwa wacce Anty Aisha ta kawomin nayi amfani da ita,Gumbar kuwa Tuni na gama da Ita na Bude wardrope dina ina Kici kicin Ciro Rigar barci yaBude Kofa ya Shigo da Sauri na Dago muka hada ido sai da gabana ya Fadi ganin yadda ya sakarmin ido yana Rike da Kofin glssa mai cike da Madaran Hollandian aciki ganin na Rude ne yasa ya kauda kai ya isa gefen gado kan Wheelchar dinsa Dake wajen ya koma Zauna dana kallesa sai ya Tunamin da ko Jiya yana Zaune akai lokacin ina Shirin Barci.
Chapter 60 · 0% Book details