← Book details Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 76

Sashe 61

Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dakyar na iya barin Gaban Wardrope din na koma Tiolet na saka Rigar wata baka ce mai budewar gaba kuma iyakarta Rabin Cinyata pant kadai na saka Tundama bana kwana da Bra,kunya ta hanani Fitowa na Tsaya kawai gaban Madubin bayin Ina bin kaina da kallo ina Tunanin taya zan Fita ahaka,wai ni nake jin kunya yau.."Ban gama mamaki naji kawai ya Bude Kofar Tiolet din ya Shigo Kokarin kare kirjina nake na manta ya gama Gani Tuni,Mirmishi ya saki yana Kallona Cikin Karyewar Murya yace"Anee so kike Allah yayi Fushi Dake..? Girgixa kai nayi kaina na kasa karisowa yayi ya Riko ni yana Fadin"Kinsan Tun yauahe nake kwana cikin Son kasancewa tare dake..? Aneesa..Na dau tsawon Lokaci ko Tabaki nayi bana iya barci...Kibar ni na mori lafiyata kila ma kafin gobe da Safe na koma gidan jiya.."Da Sauri na kallesa idanuwana sun kawo kwallah nace"No..Ka warke kenan Har Abada..Zuciyata bazata kara Juran Ganinka cikin wani Hali ba."Mirmishi ya saki kafin ya Dagani cak yana Fadin"Na yarda dake....U ar my happiness...Muje na Nuna miki yadda kike acikin Zuciyata ina so na Shiga Cikin koramarki koda Shine na Farko kuma na karshe.."Yafada yana Ficewa Dani Daga Tiolet din.

Kan gado ya Direni yana Bina da kallo nima shi nake kallo Hawaye na Taruwa acikin Idanuwana,kissing din goshina yayi kafin ya kalleni yana Fadin"Should i.."?Kai na gyada ina Kokarin maida kwallata Mirmishi ya saki yana Fadin"I love u.."Yafada yana Sunkoyo da kanshi Zuwa Jikina Lokaci Daya ya saka hannu ya rage Wutar Dakin ya kunna Dumlight.

Kissing dina yake in a romantic way,kamar zai tsinkemin Baki Da harshena nima tayasa nake Lokaci Daya na Riko wuyan rigar barcinsa,Ina shafa saman Kirjinsa Lokaci daya kuma ina Zame mai Rigar cikin Fitan Hayyaci,Bisa Kirjina ya Dawo bayan ya saka hannu ya zame Rigar Jikina Hannunsa Duka Biyu ya saka yana ta mamula cikin Fitan Numfashi Nima Numfashin nake ja Cikin Dadin salon da Bello keman,tafukan hannayensa ya Kifa Bisa Nipples dina ya Murzawa kamar zan Suma saboda Dadi kara Tasowa nake ina bangaremai kirjin lokaci Daya ina Wasa da Hannuna Bisa kwarmin Bayansa.

Ban kara haukacewa ba sai da naji bakinsa bisa Breast dina yana Sucking dina,Bansan Sadda na kamkameshi ba ina Sakin Numfashi mai hade da wani kara ,kai B.love karshe ne sai da yagama Kunno ni Na kamu sosai na Fita Daga Hayyacina,Ina jin sanda ya sabule wandon barcin Jikinsa,ni da kaina na sake Bude kafata ina Turamai kaina,Nauyinsa ya Doramin gabadaya ya shiga karatan Addu"ar Saduwa da iyali kafin ya Tura kai sai Lokacin naji Abun ya Tabani jin yana Turawa yasa na Fasa Ihu yayi Saurin Hade bakinmu waje Daya ya ja da baya kadan kafin ya Sake Turawa Wani Azaba naji wanda ya gigitani da karfi na Fizge bakina ina Fadin"Wayyo Allah na...Na mutu na lalace.Don Allah kayi Hakuri na Tuba.."

Nake Fada ina kuka Tsausayi na bashi ya Dakata yana Fadin"Oh..Srry kinji...Bazan miki da Zafi ba...i promise to be a gentle man Insha Allahu.."Yafada yana kallona ta cikin Duhun Hasken Dakin kai na gyada ina Rikesa Cikin Tsoro bakin mu ya Sake Hadewa kafin ya ja baya kadan ya sa kai da karfin gaske sai gashi ya Shige ji nayi kamar an yankani da Reza ina so na Saka ihu ammh ya Damki bakina yana tsotsa kamar zai Tsinkamin Kuka nake ina Dukansa ammh ko gizau sai ma Fita hayyacinsa Da yayi Jin Sa cikin Wata koramar Ni"ima Kara kaimi yayi kawai yana Driving dina Crazy Duk da yadda yaso yabini ahankali kasawa yayi sai da ya kwashe Mintuna Arba"in yana Hakarta kafin yaji Abun yazo Kamkameta yayi Lokaci Daya ya Fitar da Abunda ke Damumsa komawa yayi Jikina ya Lafe yana Sauke Numfashi ni kuwa bana iya Daga ko yatsana Saboda Wahala

Sai da ya Dawo Cikin Natsuwarsa kana yaga aika aikan Da yayimin Duk Jini ya bata zanin gadon,Cikin Rudewa ya Daukeni Cak sai Tiolet ya hadamin Ruwan Zafi ya sakani aciki,Haka na Gantsare ina Tsala Ihu Rikeni yayi yana Fadin"Am srry....Uhm.Bazan kara ba kinji my Anee.."Yafada yana Rumgomta Dakyar da lallashi na yarda Na Zauna ya gasani ammh ina Tura baki ina Dukansa Ina Hawayen zafi ammh duk da Tabara da shagwaba.

Ruwa uku ya chanzamin kafin ya barni nayi wankan Tsarki Bayan na Fito ne Naga ya chanza zanin gadon,na Fito ina Dafe bango ina tafe ina Tale kafa,cak ya Daukeni ya maida Bisa gado Ina Daure da Towel Ya Lullube ni da Blanket,na kallesa ina Tura baki zan yi mgana ya dora hannunsa Bisa bakina yana Fadin"Shiiii...Barci...Kinji."Yafada yana sakarmin kiss a kumatu Lokaci Daya yana Fadin"dis one...Is for my Wonderful wife.....Tanque for u gift...Tanque For yesterday i relli apprecient...",Kuri Aneesa ta mai da ido kafin ta Rike hannunsa Tana Ta sakarmai kiss lokaci daya tana Fadin"Karka damu...It my pleasure...I love u.."Na fada ina Lumshe ido kaina ya shafa yana Fadin"Oya Sleep bari na wanke zanin gadon da nayi aiki...Nayi wanka.."Kai na gyada mai ina mirmishi da kallo na Bisa har ya Fada Tiolet din yana sanye da Wandon Rigar barcinsa Cikin So da kauna gajiya ce tasa barci ya kwasheni ban ma san sadda ya Fito yazo ya kwanta kusa Dani ba ya Rumgomoni yana ta sakamin albarka acikin Ransa Shima Cikin Farinciiki barci ya kwasheshi..

*******

Da safe shi yahadamana Breafasat,Tea da Soyayyen Buredi,Shi kuma ya Shiryamana kaya Tunda ina kwance bana jin Dadi koda asuba sai da nasha pracetamol..na koma na kwanta sai 8 na tashi shi ya taimakamin nayi wanka na Shirya ina Tura baki ina Zubamai Shagwaba,ina kan Cinyarsa muka karya ina Zubamai Shagwaba Duk da naji Rauni ammh ina karin Raki Sosai yadda nake narkewa kamar wacce aka yanka.

Naso mu fasa Tafiya Abuja Aranar Saboda yanayin Tafiyata ammh kuma sai naga Shi yana ta Zumudi sai ban Nuna ba Na Dinga Daurewa,na Shirya cikin Riga da Sikt na wata atamfa Mai kalan Ja na saka mayafina ja da Takalmi ja,sai jakata ma Haka banyi Makeup ba ammh kallon Farko zakamin ka Fahimci bana jin Dadi,Shima yana sanye da wata Shadda Fara gezner Dinki Zamani Riga da Wando,harda Hulansa Zanna Bukar mai kalan Sararin Samaniya kalan Aikin Jikin kayan yayi kyau sosai kamar wani Balaraben Sudan.

Shi ya Fitarmin da karamar Jakata inda ya sakamana kayanmu Nida shi,Modibbo ma Andau wanka sai tashin kamshi,yake kulle gidan mukayi kafin mu Fada Mota modibbo ya Ke jan Motan mu muna gidan Baya Bamu wuce ba sai da muka biya Gidansu Uncle Aminu Ammi sai da Ta Rumgume Bello Domin Murna da Farinciki Raihana taso Binmu ammh Rashin Lafiya Ammi ya hanata Tunda ba wanda Zata bari tare da ita bamu Jima ba muka yi musu sallama muka Dau Hanyar Abuja ina kallon Modibbo shi kanshi bai ji Dadin Rashin Zuwan Raihana ba.

Niko Zazzabi ne ya sake Rufeni na Lafe Jikin Mijina ina maida Numfashi sama sama,kara Rumgume ni yayi yana Jin kamar ya maidani Ciki saboda so da kauna.

Kibiya ki karanta cikin salama...

*Anitha...*
8/19/20, 11:26 AM - Ummi Tandama: *MR BELLO..!*
_(The young Teacher)_

*Wattpad:Janafnancy13*

   *Littafina na kudi ne,kibiya ki karanta cikin salama,akan �200 kachal,Vips � 400 ne,kada ki karanta min littafi indai baki biyani ba,Domin neman karin bayani zaku iya nemana ta wannan Nombar 09069067488*

       *🅿�34*

  Karfe 11:30am na safe Modibbo ya zuba hon akofar tamgamemen get din gidan ya Muktar Securitys suka Bude mana get bayan sun tabbatar da mune.

Ban san mun iso ba Sai da naji Bello na Shafa Fuskata na Farka Ina Matse ido cikin Tattausan Mirmishi yace"Sleeping Beauty mun iso.."lum nayi da ido kafin na Riko Hannunshi,modibbo ya Fito Daga bangaren Direba ya Budemana kofar Baya shi yafara Fitowa sai ni wanda muke Rike da Hannun Juna Mallam Inuwa da Sauran Securitys din gidan gabadaya suka zubamana ido Barin ma Bello da suke kallonsa cikin mamaki ganinsa tsaye bisa kafafunsa.

Da hanzari mallam inuwa ya karisa bakinsa har kunne yake Fadin"Yallabai kai ne nake gani tsaye agabana..? Kai ya gyada mai kafin yace"Nine mallam Inuwa..Allah ya bani lafiya.."Yafada yana sakarmai Mirmishi.

Zubewa yayi agabanshi yana Mai Nuna Farinncikinsa Cike da murna,haka ma Securitys din gabadaya suka Saramai alamun Barka da Arziki Gajiya nayi da tsayuwa yaji na Fara zamewa zuwa Jikinsa yasa ya kalleni yana Fadin"Kin gaji ko..? Sannu mu shiga ciki ki kwanta.."Rausayar Dakai nayi ina Fadin"Zazzabi nake ji.."Rumgomini yayi yana Fadin"Ayyyh..Am srry Duk nine ko.? Bazan kara baki wuya ba kinji My Anee..."Batayi mgana ba Illah kara lafewa bisa jikinsa datayi tana Shakan Kamshin Turaranshi.

Modibbo Tuni ya Shige ya barmu Afalon Farko muka Ciro da Alheri Itama cikin mamaki ta zube Tana gaishemu shine kadai ya amsa ni ban iya mgana ba sai dai binta da ido har muka wuce zuwa Falon Anty Rahila tana binmu da kallon Mamaki,nan muka tarar da Jummai tana gyara Falon Tana ganinmu ta zube itama tana gaishemu Lokaci Daya tana mamakin ganin Bello yana Tsaye da kafafunsa kamar bashi bane aka Fita dashi Cikin keken Marasa lafiya.

Modibbo Shashen Daada ya Iskesu ya muktar da Anty Rahila Sakamakon Jiya ya Dawo Daga India Checkup yana gida bai Fita ba Ganinsa kawai sukayi kwatsam ya muktar ya kallesa sanda yake zama Bisa Daya Daga cikin Kujerun Falon Cikin mamaki yake Fadin"Ikon Allah Modibbo Allah yasa dai lafiya..? Yafada yana kallonsa Mirmishi ya saki kafin yace"La lafiya lau...Ji idanuwan Daada toh sha kuruminki taremuke da Baffalen da kanshi.."Hararansa Daada Tayi kafin tace"Kaji dashi dai..Nidai nace banayi Dakai Bello dai shine megidana ayi gaba.."Dariya ya saka yana Fadin"Allah ya raka taki gona..Daada Ai ni ko akafa aka Dauran ke na kwance.."

Dakuwa Ya muktar ya sakarmai yana Fadin"Kaniyarka Daadar ce zaka ce ma haka..? Dariya ya karasakawa kafin yayi mgana Bello da Aneeesa sun sawo kansu Falon Bakinsu Dauke da sallama Gabadaya Daada da Anty Rahila da ya Muktar suka zubama kofa ido Kusan Daskarewa sukayi ganin Bello Yashigo Shida Aneesa Dukawa yayi ya Sabule Sawun cikin Dake kafarsa itama Aneesa ya taimakamata ta cireta nata suka Dago Atare suna kallon Juna kafin su Damke hannun juna suna bin Fuskokin su Ya muktar da kallo wadanda gabadaya suka mike sun kame waje Daya kowa na Salati da hailala acikin Zuciyarsa.
Chapter 61 · 0% Book details