Sashe 32
Mr Bello Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anyi Anyi da Aneesa Tatashi Ta sake wanka Taki Tashi Aiko Anty Yagana da Anty Aisha Suka zo Suka Ciccibeta sai Bayi Suka Dirjeta Tana kuka da komai basu Sauraramata ba,sai da Suka Shiryata Cikin Wata Shadda Doguwar Riga mai Ruwan kasa,cikin Sabbin kayan da Anty Rahila ta Dinkamata ne na Akwatunan ta ya Ali yace Ahadasu Waje Daya za"a maida musu kayansu ne,Duk da taki Tsayawa sai da Suka mata kwalliya suka Jikata da Turaran Jiki Dana kaya,Suka Nadeta cikin Lifaya Fara mai Duwatsu Masu Kyal kyali,kallo Daya zakama Aneesa ka Ga Tsabar kamar Kanuri Tare da Ita Idanuwanta Suna Rufe ammh Haka Take Tsiyayan Kwallah Tana Shessheka,Abinci kuwa anyi anyi Taki Ci ta ki ci Da Anty Yagana ta Fusata sai tace kowa ya Fita batunta,haka Aka barta kwance ga Zazzabi ga Yunwa ga Tashin Hankali,Gashi tana son Kiran Kasim ammh kuma Ba Wayarta ahannunta ko Tana hannun Waye bata sani ba,Dole Tayi Shuru Tana kukan Zucci Bakinciki kamar ya kasheta In Ta Tunda yadda Aka mata Tozarci Saboda Anga Baba bashi da Rai.
Koda Karfe 3:30pm na Rana tayi Dukkan masu Tafiya Sun Shirya Domin Jirgin da ya Muktar yayi musu booking karfe 4 ne zai Tashi Zuwa Abuja,Anty Yagana da Anty Nafee ne Suka Dauko Aneesa Daga Sashen ya Sunusi Zuwa Cikin Falon da su ya Ali ke Zaune Suka Sata Atsakiyarsu Lokaci Daya Suka Fice Suka barsu,ya Sususi ya kalleta yadda Take Kuka cikin lafaya yayi gyaran Murya yana Fadin"Aneesa...'..
Ya kirata Muryansa ba Alaman Wasa Bata amsa ba ammh Ta Dago Lokaci Daya Tana kallonsa Nuna ya Ali yayi yana Fadin"Ni da Shi Matsayin Suwa muke agareki..? Tana Hawaye tace"Ku Yayyena ne kuma kuna mtsayin kamar Mahaifi ne Awajena.."ya Ali yace "Gud...Nagode da Kika Fahimci Haka Babu Abunda Zamu ce miki sai Ki Shiga Hankalinki Domin Daga Muktar Har Rahila,Sun miki gatan da Mu bamu miki ba Abu Daya Zakiyi musu ki saka musu Shine ki Zauna Da Mijinki Lafiya kiyi Mai Biyayyah..Allah ya baku Zaman Lafiya da Zuru"a Dayyiba.."Yafada Yana kallon ya Ali Wanda ke Wasa da Hibba yace"Bazaka ce komai ba..?
Kallonshi yayi kafin yace"Nagama Maganata Tun Dazu Sunusi In ta kwantar da Hankalinta Ruwanta in ma Taki Duk Daya,tabar ganin ta girma har yanzu baki girmi Duka Ba Aneesa ko da Wasa naji kinma Mijinki Wani Diban Albarka Wlh Har Abujan zan Biyoki na Miki Dukan Tsiya Kinji ko Baki Ji ba.."Ya karishe Fada Cikin Tsawa Aneesa Da Rawan Jiki Dana baki tace"Na..naji.."Tafada Tana Fashewa da kuka ya Ali ya kalli ya Mukar yana Fadin"Ko bayan kun koma Gidan karku mata da Wasa Ko kadan.."Mirmishi kadai yayi baiyi mgana ba
ya Sunusi ne ya Fita ya leka ya Kira Anty Yagana Tazo ta Tafi da Aneesa Daganan Dakin Mama yana Aka kaita inda Dangin Babansu yake suma suka mata Nasu Nasihan Mama yana ma Ta Rumgumeta tana Fadin"Allah yayi ma Rayuwar Aurenki Albarka Aneesa..."Take Fada Tana Shafa kanta,Lokaci Daya Itama Taji Tana kwallah,ita da kanta ta Jata Har Zuwa Dakin Mahaifiyarta Falmata ta Dukar Da Ita agabanta tana Fadin"Gata nan Falmata ki Bude baki kiyi mata mgana Wannan karon Tafiyan Aneesa tasha Bambam da Sauran Tafiyoyin data keyi..Gidan Mijinta Zata ki bata Abunda Zai zama Wani Jingina gareta amtsayinki na Mahaifiyarta.."Daganan ta Umarci kowa ya Fice ya barsu Su kadai.
Falmata tadade tana kallon Aneesa Wacce Ta Dunkule Cikin Lifaya Tana kuka batare Datayi mgana ba ta Mike Zuwa Cikin Dakinta Ta Dauko Qur"ani Izifi Sitti da Littafin Addu"o'i na Hisnul Muslim,Bata mata mgana ba Sai da ta ijiyemata kan Jikinta kana Tace"Bani da Abunda Zan gaya miki Aneesa Wanda Yayyinki basu Gayamiki ba..Kuma bani da Abunda Zanbaki Wanda basu Taba mallaka miki ba,Umarni na gareki Shine ko da Darana D'aya kika ji kina jin Haushin Wani Daga Cikinsu ban yafe miki Ba Aneesa Ban yafe miki ba..."Tafada Tana Kallonta da Hanzari Aneesa Ta Dago Tana kallonta Lokaci Daya tana Zubar kwallah.
Gyada mata kai tayi kafin tace"Eh ban yafemiki ba..Saboda Sune ginshikinki..Kuma Bangonki kuma garkuwanki ko Bayan Raina Ban yafe miki ba Matukar kika Bijirema Umarninsu Dukkansu ba.."Kuka Aneesa Ta Fashe dashi mai karfi Falmata Dake Danne Hawayenta ta cigaba da Fadin"Ina miki Fatan Samun Gidan zama har Abada..Ya albarkaci Aurenki kuma ya Raya Zuru"ar Da zaki Haifa,Tashi kuje Aneesa In kika Rike Abunda na baki Har Abada zaki Rabauta Tashi kuje..Allah yayi miki albarka.."Tafada lokaci daya Hawaye Suna wanke mata Fuska.
Da Gudu Aneesa Ta mike ta Isa jikinta ta Fada mata Tana Shesshekan Kuka,Lokaci Daya Falmata ta Rumgumeta tana Bubbuga bayanta,na Tsawon Minti Biyar kafin ta Saketa ta Juya ta Shiga Cikin uwar Dakinta da Sauri Tana Share Kwallah,Dukewa Aneesa Tayi Tana Gunjin kuka Lokaci Daya Ta Dauki Qur'anin da Hisnul muslim din Data ijiye Agefe Ta Rumgume Tana kuka Lokaci Daya Wani Son Mahaifiyarta ya kara Lullubeta Domin Ta bata Abunda ba Wanda ya taba batashi.
Koda 3:50pm tayi Suna Filin Jirgin Maiduguri,4pm Daidai na Yammah Jirginsu ya Tashi Zuwa Abuja Acikin Masu Rakiyan akwai Anty Yagana,Anty Nafee,Anty Aisha,khadija Matar ya Ali,sai Cikin Dangin Babanta Guda biyu,sai Aneesa da Sanah,B.kaita,S.jibiya,Da Anty Rahila da Hibba da Junoir,sai Ya Muktar sai Daada, kadai Suka Tafi Mama yana Ita sai bayan kwana Biyu Zata zo da Sauran kaya,Har Jirginsu Ya Daga Aneesa Na Dunkule kanta Cikin Cinyoyinta Tana Kuka,mai Cin Rai ba wanda yabi ta kanta Tunda batajin Lallashi.,gefe Daya kuma Tana Rike da Abunda Falmata ta bata bata yarda ta bama wani Ajiya ba.
*******
Tawagar su Kasim Duk Agidan Abba kabiru suka yada Zango,Lokacin Gida ya cika ya Tumbatsa da yan"uwa da Abokan Arzuka anata Hada Hadar Arziki,Hatta gidan Abba garba Duk suna gidan Abba kabirun,Inna Rukayyah ma Tazo Ita da gayyarta.
Sai ga shi Sun Dawo da Mugun lbri Wanda ya girgiza mutane Dadama,Gabadaya a Falon gidan Suka yada Zango Abba kabiru na maida Bayanin Abun ya Faru Kasim na gefe Kan Cafet Shida Abokinshi Haruna,Sauran Abokansu kuma Wasu Daga Filin jirgi suka Dauki Tasha Mota Suka Koma Kaduna,Haruna ne kadai Tare Dashi Domin Shine Babban Abokin Ango.
Lokacin da Abba kabiru ya Furta da Bello Aka Daura aure Zulfa da Zubaida Atare Suka Mike Dafe da Kirji,lokaci Daya Suka Kwalolo ido Zubaida ce Tace"Wani Bellon Abba..? Dakuwa Abba Kabiru ya sakarmata kafin yace"Bellon Ubanki Shegiya,bama zaki Jajantama Dan"uwanki ba bisa Tozartanshin da Bellon yayi ba,A'ah ke Naki Tunanin Dabam Sakarya Kawai.."
Â
Yafada Cike da Takaichi kamar ya Fashe da Kuka,zubaida da Zuciyarta ke Bugawa ta saki kuka kafin ta Fice Daga Falon ita kuwa Zulfa Dabas ta koma ta Zauna Kusa da Mama Sahura tana Jin kamar Hajijiya zai kwasheta ganin Haka yasa Mama Sahura ta Rikota Lokaci Daya tana Girgiza mata kai Inna Rukayyah ce ta Mike Tana Fadin"innalilahi...Ammh Wannan yaron Bello anyi Tijararre ya Kabiru,toh ku Wani mataki kuka Dauka Akanshi..?
Abba Kabiru yace"Hmm Rukayyah kenan Wani Mataki Zamu Dauka Tunda bamu da Gaskiya inda Shi kasim din ya Rike Mutuncin kanshi da Duk Sonshi daya Tozartamu Ai bazai samu Dama ba,Ammh Dayake ka Haifi Da baka Haifi Halinshi ba Abunda Yakeso Shi yaje yana Aikatawa.."Yafada yana Hararan kasim din Wanda kansa ke Duke yana Tsiyayan Kwallah
Abba garba yace"Toh kai Yaya Kana Wata mgana Allah ma ya Taimake mu ba wani Jami"in Tsaro Ai da Tuni muna an Tsarenmu yaron Daya Dinga mganganu yana nuna mu mukayi Sanadiyar Mutuwar iyayensa kuma muka Cinye musu Dukiya ku godema Allah da Abun ya Tsaya iya Haka Yayi Hakuri ba ita kadai bace Autan mata zai samu Wacce Ta Fita,kuma ka Kyaleshi karmuji kace zaka Dauki mataki domin Wannan yaron yafika Tantiranci..."Umma tace"Wlh kuwa Allah nagode maka ma da Abun Bai Tabbata ba,Domin Wannan yarinyar ba matar kwarai bace..."Tafada Ranta ya mata Dadi Sai Abu Dayane ya bata mata rai yadda Aka Tozarta Hallayan Danta a idon Duniya.
Hashim dai na Zaune kanzil bai ce ba Sai da Kasim ya Mike yana Rangaji zai Fice ya kallesa yana Fadin"Saura kuma ka koma Shashenka kasha giya har ka kasa Tashi,Domin ba Hankali gareka naga Abunda ya Faru dakai bai zama izina gareka ba,In zaka bar Hallayarka ka bari in bazaka bari ba Wlh ko gaba ka Nemi Aure Abunda zai sake Faruwa dakai kenan.." kasim Dake kokarin Fita ya Waigo yana Kallon Kowa Dake Falon kafin yace"Kada ku aika akarbo duk Abunda nakai...Na barma Aneesa Har Abada.."
Yafada yana Juyawa Da Hanzari Umma tace"Ka ce me..? Wlh bata isa ba sai an karbo komai.."Abba Kabiru yace"Ina Ruwanki ba Kudinshi bane,Kuma Tunda yace ya barmata ki kama bakinki kawai malama.."Yafada Yana Hararanta Mama Sahura da Sai yanzu ta saka baki tace"Gaskiyan kam.."Wani Banzan Kallo Umma ta Watsamata itako Mirmishi Ta Saki alamun ke keda Haushi kuma.
Ko jiyowa Kasim baiyi ba ya Fice yana Rangaji Haruna yabi bayanshi Dauke Da Babban Rigarsa da Hula Har part Dinshi,Kan gadonsa ya Fada Lokaci Daya ya Fashe da Kuka Kan Stool Haruna ya Zauna bayan ya Watsa kayan Dake hannunsa kan Wata Kujera Dake Bedroom Din Cikin Bacin Rai yace"Na gaji dajin kukan ka Kasim ka mike ka Share Hawayenka,kamar yadda kace ya samu Nasaran Auren Aneesa ammh kuma Shima yakamata ya kare Rayuwarshi Cikin Kila wakala.."Kasim ya mike yana Share Hawayensa yace"Raina na Kuna Haruna...Aneesa Wacce na gama Tsara Duka Rayuwata da Ita..Kai ina Bazan kyaleshi ba sai na saka an kashemin Shi Har Lahira.."Dariya Haruna ya saki kafin ya Mike ya Dawo Kusa Dashi yana Fadin"Ka kashe shi fa kace..? Haka kurum ka dora ma kanka Diyyah...? Manta kawai Abokina So nake amai Kisan Rayuwa Wanda yana Raye ammh Shida Mattace Duk Daya.."Da mamaki Kasim ke kallonsa kafin tace"Bangane ba..? ..
Mirmishi ya saki kafin yace"Kawo kunnanka kaji.." Nan da nan Kasim ya mikamai kunnansa ya Fadamai Wata mgana Wanda nikaina banji kome Suka ce ba sai dai naga Kasim ya Zaro Ido yana Fadin"Kai don Allah..."Gira Haruna ya Dagamai yana Fadin"Zakace na gaya maka.."Hannu ya bashi Suka Tafa kafin kasim yace",Nagode Abokina....Har kasa naji Farincikina ya kamani Wlh...",Dariya Haruna ya Saki yana fadin"Tashi ka shiga Wanka ka Fito mu karisa mgana.."Jiki na Rawa Kasim ya Mike ya Shiga Tiolet yana Dariya kamar bashi ne yagama Kuka yanzu ba.
*****