Sashe 9
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***
*NIGERIA*
Abuja.....
Zaune take ta zurfaffa tuninta, hankalinta kwana biyu a tashe yake, sabida yawan mafarkin Feener da take, balarabiya ce kana ganinta kasan hutu ya zauna mata, dan ya
oye shekarunta. Wayart ta
auka a sannu ta latsa number. Dake da sunan
Bint
Abinda wannan yar babyn kamfanin wayar tasaba ce mata kullum yau ma haka tace mata, bata ta
a jin haushin yar babyn ba kamar yau(
ai babu abin takaici da ya wucce sai kasakan
ance zakayi hira su maka babu kosisin da zakayi hira
Badar ta nima cikin damuwa, ta kirashi
iran yayi tace.
"Badar bazakayi wani abu akan tafiyar Bint na damu."
"Karki damu nasa a bincika mana inda take, harshi Anim
in ma yana kokartawa gun taimaka mana."
Kaman yana gabanta gya
a kanta, sannan tace.
"Allah ya sa lafiya ne shirun nata dan bata ta
a yin haka ba."
"Insha Allah, lafiya ne."
Da haka sukayi sallama, Nannah tasa damuwa sosai a ranta musaman mafarkinta najiya, yafi kowani mafarki muni.
***
*JORDAN*
Shigowar Uzaif falon da sallama yasa ya
ago kanshi dan yana shigowa yaga ana fita da Samin, zama yayi cikin cushion
in falon ya mikawa Sultan hannu su
ayi musabaha. Shiru ne yabiyo baya kafin Uzaif yace.
"Sultan! Amir yace kana nimana"
Idanunshi nakan tashar aljazzira new na harshen larabci, kaman bai san da zaman Uzaif ba, haka ya share ya cigaba da kallonshi, gyaran murya yayi sai ga Ghaniyu ya shigo.
"Umarninka nake jira."
Maida bayanshi yayi ya jingina, sannan ya lashe lips
inshi cikin mugun miskilanci ya motsa da lips
in yayi magana kasa kasa.
"Ta kawo mishi ruwa."
Juyawa Ghaniyu ya
i ya shigo kitchen ya samu inata mita, gyara murya ya
i sai da na razana, murmushi ya
o sannan yace.
"Da alamu zaki amshi aikin samin domin mun kamashi da laifin yunkurin kashe Sultan, ki kawowa Bako abin ta
awa, dan Kawunsa Uzaif ne yazo."
Kurawa Ghaniyu ido nayi sannan na ta
e baki nace.
"Hmm baya tunanin na shafa mishi baki."
Bai kulani ba ya fita abinsa, haka na shake tire da abin ta
awa sannan na kai na dire a gaban Uzaif.
Ina ajiye masa na bar gun, na dawo abuna na cigaba da sabgana, ina kewar gida sosai.
....... Ta
a abinda na ajiye Uzaif ya
i sannan ya sake maida hankalinshi gun Sultan, zai magana Sultan ya wurga mishi tambaya kamar haka.
"Me zakayi da dalla billion 450?"
Zufa ne ya shiga karyo masa, nan ya shiga cewa.
"Sultan! Dama za'ayi kwaskwarima wa masarautar za mucire tsofin kayan ciki kasancewa watan ramadan ya k'aratu, sannan zamu sauya wasu abubuwan."
Mikewa Sultan yayi sannan ya nufi hanyar fita, cike da takaici Uzaif yace.
"Sultan tafiya zaka
Girgiza kai ya
i cikin ko in kula yace.
"Tsayuwa zanyi"
Ba yawa ba da
i. Haka ya ficce yabarshi, bakin cikine ya turmushe zuciyar Uzaif, tunda yake bai tab'a gamo da mara mutunci irin Sultan ba...
*Yaushe Ya koma haka?*
Tambayar da yayiwa kanshi knn da hanzari ya bar falon....
***
Zaune yake gaban wani sirritaccen
akinsa, ya gama karanto wasu kalmomi, wani haske ne ya bayyana. Har sai da ya kare fuskarshi cikin kaskantar da kai yace.
"Ya shugabana! Yaron nan ya fara bijire min!"
Dube dube yayi, sannan ya
ago kai, " Akwai matsala
uma daga gareka ne, kabar sauran yan uwanka su more shi,dan yanzun haka Raziyah tana hanya dawowarta daga turkiya itace ta lalata naka aikin,, snnan Alexandra shima, ga Abu Zarri wanda shi yasa ayi mishi dole katashi tsaye kuma ka bar kange musu arzikinsu tunda kama kana ci."
Bu
e baki Amir yayi zaiyi mgn Ra'ees yace.
"Yaki amsar tayi auren Sahela amma ya amshi tayi Adnan toh ai koda auren masa su akayi bazai zauna dasu ba dukkansu ba matansa bane, matarshi tana kusa da shi, kuma bata cikin ksbilarku. Itace zata zauna dashi babu dogon buri a tare da ita, amna shawara karku barshi ya shigo da ita dan tun kafin ya shigo da ita zata zabtare muku kimarku, sannan ka dakatar da Marhum yunkurin ganin bayan Ashraf tabbas nan gaba hukunci zata haura kanshi akwai zo
en azurfa ka bashi ita a matsayin kyautar karin shekarar haihuwarsa ku ha
a mishi shagali ita zo
e zatq kasance me jin umarninka ce ba tasa ba, karku sake ya shiga fadar domin idan ya taka ciki kome zai faru ciki har da abinda ya faru da iyayensa, kuma ya fahimci haka toh baki d'ayanku zaku zama baki a lahira hatta nima bazan tsira ba jiki magayi."
Yana gama fa
ar haka ya
ace daga jikin Madubin.
..........
*Hello ina son ku duba yanayin labarin da kyau gabaki
aya daga Jazziratul Arab ne, naso aro sunaye ganin navawa mutane wahala a cikin Abu Khadija yasa nayi amfani da sunayenmu na yau da kullum, zaku ji dai bakon sunayen ya zama dole asaka ne Musaman Rania, itace matar Sarkin Hussein Muh'd na kasar Jordan a yanzun, sai irinsu Alexandra Angela, Zoya Sahela, da sauransu arone kasancewa labarin larabawa da Yahudawa ga kuma Kabilun Urud...... Nasan kafin ni akwai marubutan da suka shiga yankuna na duniya dan labari amma Labarin masarautar jordan, dabane sabida har cikin littatafan. Tarihi irinsu Siratu nabiyyina Muh'd (S.A.W) Islam biography, Islam dictionary da sauransu nagode da fatan zaku fahimce ni.*
#MJ#HZ
#VOTE......Ku taimaka da Vote na fara jin lalaci fa
Oum Muwadda....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITER'S ASSO_
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
Page.
*Banu Hashim*
Watsawa Amir Ukshe wasu takardu, Amir Abu Zarri cikin mugun
acin rai da fusata, ya daki table
in gaban Amir Ukshe yace.
"Baka isa hanani rawan gaban hantsi ba, dukkanmu kabila d'aya ce kuma manufarmu d'aya ce, sannan burinmu d'aya. Taya zaka kange kome dan zalimci ka hana wasu? Raziya ta kawo takardunta kace bazaka saka baki ba, akan me? Ita ka
ai ta rage a Ashraf ya kira danginsa amma ka hanata samun kusanci da yaron meye nufinka? Ga takardun kuma dole a samata hannu itama dan dukiyar ba naka kai ka
ai bane."
Mikewa Amir yayi
a tawo inda Amir Abu yake, hannunshi yakai zai ta
a Amir Abu Zarri, cikin sauri yaja da baya, yana nuna shi da d'an yatsa yace.
"Macuci baka da bakin gaya min kome nasan kai waye, kuma dole ayi kashe muraba. Ka duba jaridar can da na kawo maka karka manta yarjejeniyarmu na bawa juna goyan baya maciyi amana."
Yana gama gaya mishi haka ya juya tare da barin ofishin.
Idan ran Amir Ukshe yayi dubu sai da suka
aci. Fuskarshi har ja tayi tsabar
acin rai, danna wani karfe yayi sai ga masu kula dashi sun shigo, nuna musu takardun yayi, suka tattara sannan suka zuba a kwandon shara suka fita.
***
Wani irin rikicine ya taso daga cikin kabilun Hashimiyya, wanda yaja hankalin, sauran kabilu guda biyu suka zuba ido suna kallon yadda wasan zai kayya, kuma abin takaici ba kome yaja wannan rikicin ba, sai dukiyar masarautar da suke watandarshi, karshe dai wasu daga cikin familyn Yasir sune suka, shiga alamarin inda aka dai daita ba tare da sanin Sultan Ashraf ba.
........ Takardun da zaisa hannun suka, na kalla suna kan wani table na daban, dake Allah ya
aura min karambani, zama nayi a kujeran table
in, na shiga
ar takardun ina dubawa, a hankali na shiga duba abubuwan da takardun ya kunsa, mamakine ya kamani sakamakon ganin zunzuruntun dallolin american da zasu cire daga baitul mali. Masarautar, jin motsin yasani mikewa nabar gun, kitchen na shige. Ina hango shi ya fara samusu hannu ko duba takardun bai yi ba. Mamaki ne ya kamani na fito daga kitchen
in tsoro da fargaba dake raina bai hanani fitowa ba nuryana na rawa jikina na
ari nace .
"Sultan!!!" bai
ago ba kuma bai fasa abinda yayi niyya ba, na cigaba da cewa.
"Allah ya baka mulki ne dan ya gwada imaninka bawai ka zama azzalumi ba, wannan sa hannun da kake yi ka duba meye ya kun..."
D'ago kanshi yayi idanunshi sunyi jajjur, takanta fuskarshi tayi ja. Ainun balle kuma ace meye a zuciyarshi, kura min ido yayi sannan ya danna
an kararawar. Sai da naji cikina ya mur
a, shigowa su
ayi idanuna cikin nashi, bai janye ba nima kuma haka, cikin kasa kasa da murya suka ce.
"Umarninka muke jira"
"Ku tafi da ita, taji a jikinta." yace, idanunshi cikin nawa,
Lumshe idanuna nayi cikin karfin hali nace.
"Me yasa bazaka fahimc..."
Juyar dani suka fitar dani, cigaba yayi da aikinshi.
Wato idan akwai mugayen mutane bayan larabawa ne, suna fita dani, suka wucce dani wani
akin ruwa. Suna shigar dani suka kifa kaina cikin ruwan sai da na
i minti uku zuwa hu
u suka fidda, kuka nasaka ina jin numfashi dakyar naja numfashina, kafin na daidaita an sake tsumbulani cikin ruwan, har kusan minti biyar, bansan yadda zan muku bayani irin azabar da nake ji, amma bari na muku misali da kwarewa, idan wani kware da ruwa ya kuke ganin yake ji balle ni da ake tsuma kaina cikik ruwa bana jan iska, sai ruwa zalla nake ja.
Kusan minti ashirin suka
a ana horani da ruwa, nayi laushi na masifar gajiya, suna ciro ni suka jefani gefe guda ina sauke numfashi ga kwallar wahala da nake fiddawa.
....... Bayan awa guda suka mai dani cikin gidan suka watsar a kasan kitchen
in da sauri Samin yazo inda nake ya
aga ni, kuka na saka mishi, coffee ya ha
a da sauri ya bani nasha, ina kuka, ganin yana juye ruwan coffee a cikin wani butar shan shayi, ya jera kofuna biyu. Zai fita dashi nayi maza na amsa, dan haka kawai naji ban yarda da coffee
in ba, dan a madadin ya bani na cikin tukunyar, a'a sai ya dafa min wani a cikin wani tukunyar ga kuma wanda ya dafa. Olready cikin siyasa na mike tare da cewa.
"Bani na kai mishi."