Sashe 26
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rufe min bakina ta
i cikin tsananin damuwa tace.
"Yanzun cikin waye, zaki gane me cikin dan zan tsa
a miki har a sama miki adalci."
Girgiza kai nayi kuka ya kuma kwace min, sosai sai da nayie isata sannan na ciro kaina a hankali ina jan zuciya nace.
"Cikinsa ne!"
"Waye shi
in!"
Lumshe idanuna nayi, kwalla masu xafi suka sau
a da mugun gudu dakyar na ha
iye yawun bakina nace.
"Nannah sorry!!"
Rike hannuna tayi sosai, cikin kulawa tace.
"Gaya min waye shi.?"
Sake girgiza mata kai na
i na zame tare da kwanciya na lumshe idanuna, yau na janyowa kaina abinda yafi karfina, na fa
i sunanshi abun ya gaggara.
Shigowar Fatimah da Khalila. Da kuma
halil sai mijin Nana Asma'u, da itama tare da babynta da ta haifa bana nan.
Zama sukayi a kafet
in da Nannah tazo dashi aka shimfi
Koda suka zo sama sama muka gaisa, tunda na amsa musu na rufe idanuna. Ban kuma bu
ewa ba har suka fita bawai nayi barci bane kawai bana jin na amsa musu ne, sai da safe suka mana, har Abdul shima ya tafi . Bayan tafiyarsu na tashi tare da shiga ban
aki nayi alola tare da watsa ruwa na fito. Sallar da ake bina nayi ko
arin saukewa sannan na koma na kwanta. A hankali kome yake dawo min, babu inda yaki tafiya kamar inda Ashraf ke gwada karfinshi ya shiga jikina, a nan kuka ya kwace min. Tabbas nayi kuskure amma bata wannan hanyar ya dace a hukuntani ba, yadda naga rana haka na ga dare. Kawai ina tuna irin azabar dukar da nasha a hannun Ghaniyu kafin mu shirya. Da irin hidimar da nasha a gun Ashraf.
Ni da yadace nayi murna yau nice na dawo gida da guzirin me albarka, ehmana cikin da na dawo dashi waye zai yarda cikin Ashraf ne, sannan idan sun yarda Abba bazai yarda, tunda an gama masa ingiza me kantu ruwa..
***
*JORDAN*
"Ni nafi dacewa a bani sarkin jordan na biyar."
Wani irin kallo Amir Ukshe yabi d'anshi da ita, cike da
acin rai ya kuma watsawa Marhum wani banzan kallo,
"Baba baka ce kome ba. Sai bina kake da idanu, kuma nasa a sake min mutane na da wancan jakin ya saka aka kama min, su."
Tura keken Amir Ukshe yayi cikin jin takaici da kuma tuna wahalarshi na shekaru, ya tashi a banza knn.
A fizge kamar yadda kullum idan zai magana yace.
"Marhum, mulkin jordan bana ka bane sabida tun fil azal akwai me fa
a akan kujerar kum......"
ar glass Marhum yayi cikin d'aga murya yace.
"Waye ne shi? Ni nafi dacewa da jordan ba wani jaki ba."
"Wanda ya dace da jordan shi yake yadda yaso da Jordan ba kai ba.......
*_Hmmm! Anayinta Feener Abba ya koreta! Ashraf Saudia sun kama shi! Jordan akwai me juyata inji Amir! Wannan chakwakiya ya min tsauri Anya ban
ibo da zafi ba, Ana Dara ga dare..... toh Akafta mana_*
#MJ#HZ
#Vote....
Oum Muwaddah......
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITERS ASSO_*
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
INA JI DAKU ZAUREN MAI_DAMBU FANS CLUB MUSANMAN, AMMYN KHAIRAT, SAMEERA,MAMAN DADDY, MRS YUSIF...GA KYAUTARKU nan bayawa.....
Sai dai na fahimceku ai kodan
Albarkacin Binti Nannah zata
'aga musu kafa..... Amma wata tace.yadda tasan larabawa da kaunar y'ay'a. toh ba asan maci tuwo ba......
ZAUREN MAI_DAMBU NOVEL GRP ga tukwaicinku nan Yan amincin Sultan Ashraf
@Mom Sayeed @Smartzeezee @Ummulkhairi Muhammad Sani @Maryam Kolo @Oum Nawal @Naja'atu Sani
@Meelat Ib
@My Meerah
@Maman A3 and M2 @M Muhammad
@Hafsat Abubakar
@Aichatou Mani Kane
@lubabatu shehu shayi
@Fatima Madaki
Fatan Alkhairi HZ
FANS musamanku.....
Maryama
MOMYN ILHAMA
Page.
A hankali bakina ke motsawa ina son kiran Sophia, amma ina numfashina yabar gangan jikina, ina cikin wannan halin sai ga Abdul ya kawo min, rake dake tunda na dawo yake kirana da Mommyn Littil dan haka yana shigowa da abinda ya fara cewa kenan.
"Mommyn Littil boy!!!"
Ya bu
e kofar kawai yayi mugun gani, watsar da abin hannunshi yayi ya shigo da gudu kuma duk sai ya ru
e, ya koma da baya yaje ya bu
e motarshi ya dawo ya
auke ni jikinshi na rawa, sai cewa yake.
"No..no..no, Safina bu
e idanunki. Ga Dudunki nan don Allah karki rufe gani nan zan kaiki asibiti kinji Yayata bu
e don Allah."
Duk ya birkice sakani yayi cikin motar sannan ya koma mazaunin driven yaja motar da mugun karfi yakure motar duk wanda yaganshi sai ya matsa mishi a hanya, sabida gudun da yakeyi. Allah ka
ai ya kaishi asibiti, yana shiga yayi wani irin parking ya fito da mugun sauri ya cinci
eni ya shige cikin dani yana kiran "Dr!!! Nurse ku kawo min agaji jininta zai kare."
Dake ansanshi, kuma ana ganin mutuncinsa, da sauri aka kawo gadon ya
aurani. Aka wucce dani
akin yan
ari. Rike dr Muhsin yayi cikin tashin hankali yace.
"Frnd! Ina son dukkansu a raye, don Allah."
Rike hannunshi Dr Muhsin yayi cikin kwantar da hankali yace.
" Insha Allah zanyi iya kokarina."
Haka ya janye hannunshi har likitan ya shiga, zama yayi akan bencin da yake gurin...
*OMAN*
Zaune take tayi kuka har ta godewa Allah, Yayanta sarkin daular Oman ya sata a gaba sai taci abinci kamar magani take ha
iya, kallonshi tayi cikin kuka tace.
"Akkhi haka zan cigaba da rayuwa makiya suna galaba a kaina, da shi Muh'd
in."
Gyara zama yayi cikin rarrashi yace.
"Tun ranar da naji kasar saudia takama shi, na tura lauyoyina da kuma wasu daga cikin aikatan sirrin da na tura Amman dan lura da lafiyarshi, a yanzun haka ana bincike ne, idan aka same shi da laifi toh Allah ya kare."
Share kwallarta tayi, sannan tace.
"Naso komawa Nigeria amma zan zauna a nan har Allah ya fitar dashi sai muje baki
aya."
Sun tattauna sosai, sannan tabar gun yayanta zuwa shashinta..
(
Nannah ta makale
*SAUDI*
Tunda hukumar saudia ta kamashi, bata azabtar dashi ba sabida ya fidda passport
inshi da lasisin zamanshi a kasar, kasancewa yayi karatunsa na degree a nan saudia a fannin Islamic law, yaje Germany ya karanci law har na tsawon shekara hu
u. Sannan ya dawo saudia degree dinsa na uku a fannin law
...... Ashraf a idanun masarautar jordan karatun boko yake. Amma a zahirin gaskiya karatunsa ta fannin musulunci ya zurfaffa. (ku biyo ni a sannu dan ji waye Ashraf ne)
Daga saudia an tura masarautar jordan domin su san halin da yake ciki, kin saurarra dan sakon sukayi karshe ya dawo da bakar magana. Haka ya harzuka jami'an jakadancin Saudia a nan Amman, inda suka fara yunkuri yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya. Saiga sako daga kasar Oman. Wannan dalilin yasasu hakura da yanke hukunci aka fara sabon bincike.
*Nigeria*
Wasa farin girki, dr Muhsin ya zata zai iya ne, sai da abin yashiga bashi tsoro dan tsakani da Allah suka min alluran da zai tsayar da jinin, amma yaki tsayuwa asalima jinin sake zuba yake, a gigice ya fito yana zare glass
insa ya kalle Abdul.
"Dr Kyari sisternka zata iya mutuwa fa, wallahi jinin yaki tsayawa, duk da mun mata allurai amma kamar karashi ake."
Shiga
akin Abdul yayi ji yake kamar zuciyarsa zata buga, shigowar wasu likitoti guda uku yasashi juyawa, biyu bakakken fatane,
ayan kuma
an kasar india ne. Yana zuwa kaina ya
auki takarda ya rubuta sunan magani, ya mikawa Abdul da sauri ya fita. Kallon sauran likitan yayi bayan yasaka handglove ya shafo jinin da yake
iga a kasa ya kallesu. Shinshina jinin yayi, ya ka
a kanshi yace.
"Tayi amfanin da maganin zubda ciki da karfin tsiya, ko kuma an bata taci bata sani ba. Ga jinin yana karnin maganin kuma idan ba ayi da gaske ba mahaifarta zata iya samun matsala dan maganin tayiwa jininta karfi."
Abdul na shigowa ya mika mishi maganin, bu
e kwayar yayi ya yaye zanin da aka rufa min ya kauda kanshi ya saka min maganin a cikin jikina, sannan ya
ago hannunshi ya kalle Abdul yayi masa bayani, janyo machine
in scanner yayi ya
iga min luquid
in sannan ya shiga dubawa yana musu baya yace.
"Toh cikin yafita fa!"
Cigaba yayi da dubawa karshe ya
aga daga jikin cikina yace.
"Dr Kyari am so sorry we lost the baby"
Gya
a mishi kai Abdul yayi cikin jin zafina, wanke hannunshi likitan yayi yace.
"Idan ta farka za a mata wankin ciki."
Gya
a kai kawai Abdul yayi, sannan ya fita, suma fita sukayi. Nana Asma'u yayi ya gaya mata halin da nake ciki, ta kira mijinta ta gaya mishi.
Ummi ya kira ya fa
a mata, ita kuma ta kira Fatima akan tazo ina asibiti kafin gobe tazo.
Gidanshi ya wucce yasami gidan yadda ya barta cire kayanshi yayi yasaka a cikin machine din wanki, ya saka Ariel. Tare da ruwa sannan ya komo
akina ya gyara tare da goge ko ina yasaka room fresh.
Yana fitowa yaga Sophia da kayanshi da yasaka a cikin machine
in wanki. Ta watsar dama a tafashe yake niman abokin ta
i yake, sai akayi dace itace ta taro match
in, ba fa
a ba zagi ya kwashe kayanshi ya zo
akinshi ya wanke sannan yaje ya shanya, ban
aki ya shiga yayi wanka sai cizon lips
insa yake, dan ya lura hatta yaranshi ta kwashesu takai gidan iyayenta, wai kar a lalata mata tarbiyansu.
Yana gama shir
awa ya nufi masalaci daga can ya shige asibiti. Yasame Nana da Fatima suna
akin jum, ajiye take away
in da yazo da ita yayi sannan yace.
"Bata farka ba ko?"
"Eh Baban Affan har yanzun ga abinci nazo maku dashi. Wallahi tausayi Didi take bani, daga wannan sai wannan, kasan da nacewa BABAN Sabir dukanta Abbanmu yayi,kamar ya rufe ni da duka. Karshe har kaurace min yayi wai abba bai kyauta ba,tuntuni bata lalace ba sai yanzun da kaddara ta fa
o mata, wallahi badan yana kunyar Ummi ba da ya maka abba a kotu."
Zaro ido Fatima tayi tace.
"Abban Affan da fatan cikin bai zub..."