← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 65

Sashe 14

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kwana u u bikin murnan zagayowar ranar haihuwar Sultan wanda aka shirya a babban falon shashinsa. Sun kawo takardun list in abinda su e bukata na gyara falon da Cake in da za'a kawo mishi na ranar, zunzuruntun sun kware a sata, wasu mahau atar ku in su a yanka mishi. Kai tsaye ya so e musu yasa abinda yake ganin shi zasu bu ata. ...... Sunji Haushi dan wanda ya kawo takardun Abil an Razi a. Da fushi ya nemi barin gidan amma ya dakatar dashi. Kawo mishi ruwa nayi zan wucce naji ya kai min duka a baya, juyawa nayi na tsinka mishi mari. Fuska Sultan yayi ya cigaba da kallonshi, kamar baya gun, yasa fuska. Mikewa Abil yayi cike da mamaki yadda na zabga mishi mari, amms Sultan bai ce kome ba. Finciko ni yayi tare da mur a min hannuna sai da kashin yayi kara. Ihu na saka ci e da jin azabar a hannuna, bai fasa ba mur a min hannu ba har sai da yaga ina kuka sosai sannan ya han e ni na fa i, sake take min kafa yayi, ihun da na i ne sabida ji min ciwo da yayi a yatsun kafana, Bai ale ni ba sai da yaji min ciwo a duk kafa, sannan ya suri takardan yace. "Na k aleki amma kika ari na kamaki, sai na jiyar dake azabar da baki ta a gani ba, dama ance ku kajin african sunfi na o ina zaki dan.," Gyara murya Sultan yayi sai ga Irfan ya shigo, ci in girmamawa yace. "Gidan ladabtarwa zaka kaishi" Aikuwa suka ka a keyarshi zuwa gidan ladabtarwa. Mikewa yayi ya bar falour, dak ar na iya jan afana zuwa kitchen. Nayi kuka sosai dan sai da na gasa kafar. Dukda ciwon bai sa Sultan hakura da abincin dare ba sai da na abinci mara nauyi.... in ci yayi ya sunku ar da kanshi yana latsa wayarsa. Ga azabar ciwo ga wulakanci, na koma cikin sauri na fara arin aura wani sai jin mur an mutane suna dari a irinta abota. Kaman ance na leko Sultan ne da wani matashi me sanye da kayan gidan abinci. Murmushi kawai yake do awa, mutumin sai dariya yake, Suna hira zuwa yayi gun dinne table ya auki filet yaje ya ju e abinda ya kawo masa, yasa a gaban sultan Maqbul ce sai kamshin citta da garlic yake, ji nayi raina yayi mugun aci ina can ina fama ciwona ashe an renin hammatan yana can yayi odar abinci. Sauke abinda na aura nayi na zauna akan kujera, ji nayi duk na kuntatta baki aya, ...... Ina jin hirar su har su a watse, amma ba on yafi surutu, dan an akida baya fa ar kalmar da ta haura uku, *** Washi gari da safiya, sai ga Amirah Raziyah tazo, bansan shigowarta ba sai ji nayi an rufe ni da du a, ta ko ina. Duka sosai yana akin motsa jiki yaji hayaniya, shine ya fito har zuwa kitchen ganin kanwar Mahaifinshi tana aukar doka a hannu kamar yadda anta ya auki yayi rashin hankali. "Ina jiranki idan kin gama." Yau kam naji har ya kara da na kullum, juyawa tayi a fusace tace. "Ashraf! Akan me zaka sa a wulakanta min D'ana." Ba kulata ba yayi wuccewarsa ciki biyoshi bayanshi tayi, kamar zata tashi sama. D'akinshi yashige bai fito ba, sai da ya share awa biyu cur, sannan ya fito a zauna gun cin abinci, bu e abinci nayi. Kallon roasted nut yayi da kuma, soyayyar kwai, sai golden macarroni, wanda na dafa da namar gwangwani, na zuba masa, mai da dubansa yayi kan butar Coffee, garin zuba masa kwalla da su e zuba a idanuna ya zuba cikin tea in, duk abincin haka kwallana ya sauka a cikin. Mika min towel yayi nazo bayanshi ina goge masa gashin kansa, Amirah Raziyah ce tazo ta zauna, da e bai bani damar nasa mata ba, ita da kanta ta zuba kome. Tana shirin fara ci sai ga Amir Ukshe. Zama yayi shima, Amirah ta zuba mishi abinci. "Hand..." Bai kai karshe ba na bar, ina gab da shiga akin yace. "Don't touch anything." Shigewa nayi, kallonshi sukayi sannan suka maida kallonsu ga junarsu. Kowannensu yana fatan samun nasara akan abokin gwabzawansa. Ina shiga naga wata arniyan suit in da zai saka, silver ce tayi k au iya kyau, kallon laptop inshi nayi wacce take kunne, haka kawai naji ina son duba. Email ina tunawa da nayi yace kar na ta a kome, ya sani juyawa, aikuwa mukayi karo dashi. Inda kaina ya bugi kirjinshi bai damu ba ya raba gefena, ya kalle ni da wutsiyar ido, a ranshi yana cewa. *Bata jin magana* Fita nayi ya auki files inshi, a fito azo ya same ni a tsaye zama yayi naje bayanshi na fara aikina, ina gamawa na bar gun dan na lura da magana a bakunansu. Ina barin gun kuwa Amirah Raziyana ta ajiye co alinta tace. "Ashraf!!!" "Sultan zaki ce" kanshi a duke yayi maganar kamar bashi ba, cikin kuluwa tace. "Naji Sultan a wani hujja zaka rufe an uwanka? Me yasa baka abu da tunani ne, ka rufe min yaro" ewa yayi ba tare da ya kallesu ba yace. "Ina son zama daku?" Mikewa Amir Ukshe yayi cikin ar da kai yace. "Sultan! Gobe zagayowar ranar haihuwarka, wanda yayi dai dai da ci a shekaru ashirin da shida a matsayin sarkin Jordan na hu Gya a kai yayi sannan ya juya, yayi taku biyu cike da kasaita yace. "Gobe!!! Ranar zagayowar Mutuwar Iyayena!!! Gobe zan bu e fadar sarkin Jordan A Gobe Inshs Allah zan i abubuwan da na gaza yinshi na tsawon shekaru da dama" awa yayi abinsa yabarsu tsaye, " Tabbas ome zai lalace gobe" Inji Raziyah, Taku ka an Amir yayi cikin uwa yace. "Zan dakatar da kudirinka gobe." Fita su ayi cike da tashin hankali fitowa nayi cikin murmushi nace. "Insha Allah nan da wata biyu zan rabaku dashi." Kowa idanunshi ya rufe, musaman Amir da Ra'ees ya garga eshi akan kar su bari Sultan ya shiga fada, yau gashi ya ambaci mutuwar iyayenshi da maganar mulkinsa kenan dole au ya nemi ra'ees. Itama Raziyah tana komawa gida takira bokanta na Turkiya..... angaren Sultan kuwa tunda ya shiga binci e a laptop inss..... _Al awari ya ci o.....Burinsu d'aya muradinsu aya.... Nashine ya banbamta da nasu....Itama nata burin nan....Nawaye zai ci '''Allah nagaji......Ku i manege idan nasamu hali toh amma banyi al awari ba.....dan bana aukar al awari..... *#MJ#HAZA A#VOTE* Oum Muwaddah [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* *_Labarin daban yake da sauran..._* Page. akaci suka kamani nace kaine kasani yin kome kuma kaga dole a yanke mana hukunci tare mu mutu tare." na gaya mishi haka, "Kee mahaukaciyar ina ce da zaki ce nine na saki wallahi karki jefa ni cikin matsala." yace min kamar zai fashe da kuka, Kauda kaina nayi tare da fashewa da dariya nace. "Ka shiga hannuna, kuma dole ka amshi hukuncina." ata rai nayi sannan nace. "A kunnen Amir." "Shikenan na amince." murmushi nayi sannan nace. "Yawwa yaron kirki." Da sauri na bar gidan, ina addu'ar Allah yasa karsu nime ni, Allah cikin ikonsa, kuwa na shiga kitchen ina cikin taya wata, aikin sai ga Sahela. Tashigo duba girkin da muke tayi sannan ta kalleni cikin harshen turanci tace. "Daga wata asar kike?" Kauda kaina nayi sannan nace mata. "Senegal!" Shiru tayi tana kallona, sannan tace. "Ina son a girka min abinci me k au dan ina da bako daga masarautar marocco inda hali ayi mashi irin girkinsu, sannan a tsaftacce kome gudun faruwan matsala. Idan yaci lafiya ya koma gidanshi lafiya kuntsira idan aka samu matsala kuyi kuka da kanku." Tana gama zabga kashedinta ta cikawa bujenta iska. Ranar a kitchen muka wuni. Dan sai Biyar muka gama abincin. Shashinmu na nufa naje nayi wanka tare da gyara jikina, ina gamawa Ghaniyu na aikowa yana nima na. ... Da sauri na fita. Ina zuwa na same shi bakin kofar fita daga masarautar, a gaggauce yace min. "Anjima zan zon da Sheik Habibullahi, dan ya duba Sultan." Gya a mishi kai nayi san.nace "Ince ba dai malamin tsubu bane?" "Eh gaskiya wannan baya cikin malam da kike tunani. Dan yasan abinda ya dace." yace min, Shiru mukayi dukkanmu muna sakawa da kuncewa a ranmu, katse shiru nayi da cewa. "Dai ka tafi, anjima zan xo." Nace mishi tare da komawa cikin gidan. *** *BANU NAZIR* "Ya shugaba! Sun kashe yarinyar ta hanyar bata guba ne da karfin tsiya, bayan Sultan Ashraf ya saketa, sannan ba iya kisarce matsala ba su shida suka mata fya e, sam basu kyauta ba, sanadin haka kakanta ya kashe kansa." "Ba kashe kai bane! Kisan kaine kuma sun lakato tsuliyar dodo dan sai na girgiza masarautar baki ayanta, idan banyi haka ba, bancika an halak ba." Inji Alexandra, Shiru manyan fadar Alexandra sau ayi, kafin wani dattijo wanda ya fisu shekaru yace. "Idan zaku yanke hukunci, ku dinga dubawa meke faru? A yanzun haka nasami labarin Sultan Ashraf ba lafiya." Yuuuu sukayi da idanunsu akanshi, suna jiran kanun labaran daga bakinshi. Gyara zama yayi ya fa a musu abinda yake faru. Nan suma su a kulla tasu ta yadda zasu rusa jagorancin Amir Ukshe. *** Da dare na fita tare da nufar gidanshi. Ina zuwa nasamu babu kowa, basu iso ba. Tsayawa nayi daga waje gudun farun irin wancan dukar dan har yanzun jikina ciwo yake. ...... A can cikin garin kuwa bayan lokacin da Ghaniyu yaje, yasamu an kawowa Malam Habibullah wata mara lafiya, yana fama da ita. Dan haka ya tsaya jiranshi. *** "Ukshe! Yayi nasaran raba Ashraf da mulki tabbas dole na dakatar dashi dan bazan cigaba da ganin yana aikat..." Bai karshe ba ya rike wuyarshi sakama on shake mishi wuya da Irfan yayi, suna cikin wannan kokuwar sai ga Ammar babban an Amir Abu Zarri yashigo ganin, yadda ake shirin kashe masa mahaifi, bai san lokacin da ya auki wani kwalba ya jefi keyar Irfan, sake Amir Abu yayi ya fa i kasa sumamme, Shi kuma Ammar yaje kan Babanshi ya auke shi
Chapter 14 · 0% Book details