← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 65

Sashe 56

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda nasa abincin a gaba sai juyawa nake yi, kukansu jinshi nake a cikin brain
ina, duk yadda naso dakewa na kasa, juya abincin nake zuciyata na wani irin bugawa. Ajiye cokalin nayi a raina nace.
*Badani da goyan mayyu ba*
Mikewa nayi naje na amshi yaran na ra
aya a kafa
aya kuma na riketa a kwe
ina na fita daga falon cin abincin.
Murmushi Nannah tayi ta cigaba da cin abincinta ranta kwal, suna gamawa Yayanta yace.
"Nana Asma'u! Karki sa yarinyar can ta tsane ki! Dan uwa ce zata iya jure duk wani tashin hankali akan yaranta, haka da kike mata zai sanyata taji bazata iya ganinki da kima ba."
Jinjina alamarin tayi cikin yarda da shawaranshi, bata ce uffan ba har ya tashi ya fita. Maman Natasha ta kalleta sannan ta kalle Natasha da tayi raurau da idanu tace.
"Amirah kina ganin haka da kikayi zai."
Juyawa Nannah tayi cikin murmushi tace.
"Safinah! Nake so,, sai d
a taja numfashi sannan ta cigaba da cewa.
"Natasha bazata iya da halayar jama'ar jordan ba, amma Safinah tasan halayar wasu ciki har da Ashraf
in tasanshi fiyye dani saninda na masa, a halin yanzun Ashraf baya bukatar jinin Sarauta a cikin rayuwarshi, domin bazata bashi gudummawar da nake bukata ba, shiya kuka ga ina nisantata da yaranta, nisan tazara dake tsakaniksu shi zai sanyata amincewa amma bazan ta
a mata dole akan D'ana ba dan tasha wuya a hannunshi."
Tana kaiwa aya ta mike abinta, tafita daga d'anki cin abinci.
***
Ina kwance nasaka yaran a gabana bayan na gama basu nono, har sun same barci, ni kuwa kuka nake sosai sabida tashin hankali da tararadi. Dafani tayi na mata banza sai da tajuyo gabana tace.
"Kiyi hakuri! Ki amshi tayina."
"Nah! Haramun ne nima a cikin nima, Sadakinshi na hannun Abbana! Kuma bana jin zan yafewa kaina cin amanarshi don Allah kiyi hakuri ki nima mishi auren Batul ko Khalilah"
"Kece Masarautar take bukata! Kece zaki iya abinda muka gaza yinsa! Kece ka
ai zakin iya tankwarashi."
"A'a Nannah! Ni bazan iya ba don Allah kubarni haka Ni zuciyata Hameed kad'ai nabawa Muwahalin gina fadarshi, sannan Shi Ash"
Kasa fa
ar sunanshi nayi sakamakon nauyin da yayi min, kallon yaran nayi kamar zan saka kuka nace.
"Nah! Ki maidani gida."
"Zan maidaki, amma sai yadawo yaga yaranshi,"
Tana gama fa
ar haka tasakai tafita.
Zama nayi cikin damuwa, wayar da tabani na
auka tare da kiran Ummina, ina kuka nace.
"Ummina! Don Allah ki gayawa Nannah na amshi Sadakin Hameed tasani a gaba da amsar tayi D'anta."
Cikin sanyin jiki tace.
"Safinah! Baki ganin zatace kin kawo karata ce? Kiyi hakuri tunda Hameed kike so baza a miki dole ba, amma ki cire son yaran nan a ranki zaki fahimci dalilin haka."
"Ummina bazan iya basu Yarana ba! Domin musulunci ya bani su don Allah Ummina karki sare min kwarin gwiwata, Ummi rabani sa yarana zasu yi, wallahi za a kawo miki gawata."
Kashe kiran nayi ina kuka sosai. Kara wayar tayi na duba My Dudu na gani, cikin sauri na
auka tare da mannawa a kunnena nace.
"Dudu! Zasu kwace minsu."
"Ya isa ki kuma nutsu ki saurareni"
Ha
iye kukan nayi ina gya
a kaina, kamar ina gabanshi yace.
"Koda su Abba sun amince zasu tilasaki auren wanda baki so I promise you bazan taba barin haka ya faru ba kinji Yayata, sannan shawara
aya. Kicire idanunki akan yaran idan tasa aka kwashesu kema ki fita harkansu da yaran, sai abu nagaba karki kara barin idanunki su zubda hawayenki, kinsan me yasa suka biyo miki ta jikin yaran sabida sunsan yaran sune Rauninki weakpoint
inki, idan kika sake zuciyarki tayi rauni zaki dawo kasar nan ba tareda yaranki ba, abinda zan gaya miki shine kifita batun yaran suna sonsu kina sunsu, sai kubuga wasan yadda dole
ayanku ya hakura, ke sunsan bazaki iya hakura ba akan yaran kema sai ki duba ta yadda zaki rama sai a tashi wasan 1-1 amma sai kin koyawa zuciyarki jarumta, in ba haka ba toh ba makawa ranki zai
aci kiyi tunani dakyau, na barki lafiya Yayata"
"Nagode Duduna ai na bar maka girman dan nice yayar a baki amma a zahiri kaine yayan nice kanwar nagode Dudu."
Murmushi yayi sannan ya kashe wayar du
abin duni
a ya dame damamiya irita, na kuma shiga tunanin taya zan kwaci kaina kamar yadd Dudu yace.
Dan Wallahi bani bada yarana ina zan iya wannan
'anyen aikin na gama shan wahala da ciki a kore ni da cikin yau dan sun fito sun zama mutane ace za a rabani dasu Wallahi karya kenan....
Kuyi hakuri jiya na gama Typing hmm ya goge
ban sani ba ko wannan pagen zai yi ma'ana shi yasa sai na ko
a gado naja bargona na kwanta Bazan iya bakin ci
i biyu ba
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku
insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 25 pages Insha Allah*
Oum Muwaddah......
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
_Allah ya kyauta hmm
Wuya makarantar Kare: Godiya ga MJ 2 paid grp inayin kowani member na cikin grp
in da sadaukarwa da kuka min
Page.
Shiru nayi ina tunanin toh taya zan fara, shin ta ina zan fara nan da nan na takura kaina da tunani, kafin wani lokaci ciwon kai ya sakoni a gaba, ajiye kome nayi nace daga baya na duba alamarin.
***
Jikin Dr da sauki sosai don har ya farka, a hankali yake magana sabida harbin ya ta
a zuciyarshi dole ya kiyayye duk abinda zai yi dole yayi cikin nutsuwa da takatsantsar.
Sati biyu kenan da aikin kenan, kuma za ace anyi nasara tunda ga alamu sun tabbata, India suna cikin jerin kasashen da likitotinsu suka iya aikin zuciya da koda, shi yasa mutane suka fiya damuwa da zuwa can. A yanzun dai yana kwance ne. Za aiya cewa Alhamdulillah tunda kome nashi lafiya.
***
Jordan.
........
Shiru Fadar tayi sakamakon mahawaran da ake tsakanin Magoya bayan Abu Zarri da Ukshe.
Can wani daga cikin tsofin masarautar ya mike ya fara magana da cewa.
"Dole D'ayanku ya hakura d'aya yayi mulki na tsawon shekara d'aya in yaso wata shekara wani ya kar
a yayi shekara d'aya. Wannan shine kad'ai shawaran da zan baku matu
ar kuka amince toh ba makawa za asami zaman lafiya da fahimtar juna idan kuka k'i za a fuskanshi zubda jini a tsakaninku, mu kuma bama fatan nulkin yafita daga cikin Banu Hashim dan yin haka tankar kwarawa Makiyan Allah karfine, don Allah ku dubi maganata da fuskar tausassawa bata fuskar kausassawa ba. Idan kuma kunga bazaku iya hakuri ba toh sai dai mu dawo da me guri gurinsa.

"Kai!!! Tsohon kwano Wallahi babu wanda ya isa
are wancan kujeran sai ni ko Ubana ne yace zai zaune kujeran sai na aikashi garin da ba a dawowa Wallahi kuma na kara maka da tallahi ni Marhum sai na zama sarki na biyar a cikin jordan. Kamar yadda aka kashe min d'ana ya tabbata haka zamana a wancan kujeran ya tabbata."
Cewar Marhum wanda shigowarshi kenan cikin Fadar, ya kuma jiyo abinda Tsohon yake fad'a.
Zai wucce inda kujeran yake, D'an Uwanshi kaninshi wato Amir Uzaif wanda aka bawa Matsayin Mahaifinsu Ukshe, waziri yayi maza yasha gabanshi tare da girgiza mishi kai yace.
"Wannan kujeran
auke take da jinin Adilai, babu fajiri ko fasikin da ya isa hawarta ya zauna lafiya in ma daga sarkine ko zuri'arsa ba zasu ta
a zama lafiya ba, shekaru dubu d'aya da hamsin bayan wafatin manzon Allah larabawa da kabilu daban daban sunzo kuma sun kafa daula amma dake babu adalci basu kai labari ba, har zuwa lokacin da Kabilar Banu Hussein suka amshi mulki aka kifar dasu, dukda musulmai ne bai hana su jagoranci mulkin zalinci ba. A sanadin zalincinsu Yahudawa suka amshi kasar da karfin tsiya."
Kallon cikin idanunshi yayi cikin nutsuwa yace.
"Shekara ashirin d'aya Musulman jordan sukayi suna fuskartan Azaba da iziya daga Yahudawa Isra'ila."
Takawa yayi gabanshi cikin jin zafi da kuma kishin kabilarshi da Hashim, karkace kanshi yayi cikin
acin rai yace.
"Idan kaga na barka ka jagoranci jordan Numfashina ya katse daga doran kasa, amma matukar ina numfasawa Jordan ta Muh'ad Ashraf ce dashi da duk abinda zai haifa wannan itace alkawarina da na
auka na kare wancan kujeran, karku manta su Masoya da Makiya haihuwarsu ake akan turba mabanbanta, haka Nasara da Fa
uwa samar dasu ake daga jinsin D'auk'ak'a.
Yau ya fa
i yaja da baya..."
"Uzaifa!!!" Ukshe ya daka mishi tsawa har sai da fadar ta amsa.
"A'A baba! Karka fara kun kirkiri kiyayya kuya kuya, haka zalika kune kuka kafa tarihi, dole yasa aka haifi me shafeta, ita fansa kishiyarta ramuwa ce, na rantse da Allah bazan ta
a barin koda kiyashine ya kusanci wancan kujeran kuma da zaran an sake Ashraf zan dawo.."'"
"Sai kasheka!!" inji Narhum,
"Ya isa!!!" Ukshe ya daka musu tsawa cikin
acin rai yace.
"Ku same ni a gida"

"Kuma nasami labarin an sake Irfan na zarta da duk wanda yaga Irfan ya kashe shi." inji Uzaif.
Chapter 56 · 0% Book details