← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 65

Sashe 59

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Ba yanzun ba Baby dan nasan video call zaki ce muyi, daga hiranmu na yanzun na fara jin bakon yanayi a jikina musaman na tuna da sumbatar nan me zafi jinina na ta fasa komena yana harbawa fiye da kima plss karki kirani dan zan iya shiga wani hali.* Wallahi bansan lokacin da tsoro ya kamani ba na tura mishi da *Hmm mukwana lafiya ni wallahi tsoro kake bani.* Dariya ta turo min tare da cewa. *Sai ma kin shiga hannun namijin duniya kiga yadda ake jiyar da mace soyayya da jin da i toh nan ne zaki fahimci tsoronki na gaskiya* Sakon na shigowa ina kashe wayata, ina zan iya da manyan magana sam dr bai da kunya yanzun, dan ma baya tare da hajja wallahi sai ya lalace dan ita magana bai mata nauyi ko laushi. .......... Washi gari tun asuba da na kunna wayata nake ganin sakonshi. Murmushi nayi cikin jin da i nake walwala, har sai da Nannah ta fahimci ina cikin farin cikin sai ta zata ko dan zamu je ganin Ashraf ne. Itama sai ta kama murna, bayan mun karya ne aka kwashemu sai can tare da lawyershi. Koda muka isa ajiyemu akayi na wani lokaci kafin aka fito dashi. Wato tsarin gidan yarin da ban mamaki yake, akwai gefen masu mugayen laifi wanda za a zarta musu da hukuncin Shika( ) akwai gefen masu karamin laifi na iya waadi, akwai kuma gefen irinsu Ashraf, zan iya cewa shi a gidan Yaran an ajiyeshi ne dan baya tsinana kome sai dai a girka a bashi ya kwashi gara, shifa tsabar gata kome yi masa ake gashi ana turo mishi ku i da wasu abubuwan bukata, sabida yana da galihu. Tunda muka isa inda zamu ganshi kaina ke sunkuye kirjina na bugawa, ga wani irin tsoro da ya mamayeni. Sallamarshi ya dawo dani daga duniyar da na nutsa, cikin farin ciki Nannah taje ta rungume shi tare da sumbatar goshinsa, murmushi yayi wanda yasa dimple inshi lu awa yace.. "Ammihna ai da kun hakura nan da sati biyu zan dawo." Girgiza kai tayi, cikin farin ciki tace. "Idan na mutu kafin lokacin fa?" Karan Aamih yasashi kallon inda muke. *Sarki ya tabbata ga Ubangijin makagin halittar farko da na karshe* Abinda ya fa a kenan a ranshi sakamakon tozalin da yayi da Aamih takwaran Nannah, wacce suke fitinannen kama dashi, karasowa yayi har inda muke yasaka hannunshi ya auketa dan tana kan cinyata.. Ko kallona baiyi ba, ya rungume yarshi, lafewa tayi a jikinshi har tana lumshe idanunta. "Maryam itama baka ganta ba." Dan ita tana hannun Natasha ce, juyawa yayi ya amsheta tare da rungumesu a kirjinshi, kwalla na zuba mishi na tausayin yaran, yace. "Ammihna! Ina sonsu fiyye da kome a duniya, sai dai kaddararsu tazo a hangunce, amma haka bazai hanani nuna musu kauna ba." Sai ya sumbaci wannan ya sumbaci wannan cikin zakalewa Natasha tace. "Sultan nima zan tayaka kaunarsu ." Da wutsiyar ido ya kalleni yaga kaina a sunkuye ina fama da waya, mamakine ya kamashi wai kowa yana murnan ganinshi amma ni hankalina yana kan waya, zama yayi suka fara hira. Can Nannah tace. "Binti! Baki baku gaisa da Ubangidanki ba" D'ago kai nayi cikin nutsuwa nace. "Nah! Ban lura bane muna magana da Dr ne." sannan na an kalle shi nace.. "Sannu!!" Banza yayi dani kamar badashi nake ba, sai da Nannah tace mishi. "Habibi! Binti tana gaidaka." "Ammihna! Yaran nan sun kai na yayewa ne?" "Baka gaji bane Umminsu tana gaisheka" B'ata fuska ya i sannan ya kalleta ya kuma kalle ni yace.. "Bafa gurina tazo ba! Tunda tazo ta rungume phone inta" Da mamaki na d'ago kaina yadda take iya dogon magana, ba tare da gajiyawa ba, shi da yazo ya auki y'arshi ko kallona baiyi ba sai nice da nace masa sannu zaki amsawa, tsuke fuskana nayi tare da ha e girana. Sakamakon Jin tana lallashinsa wai ya amsa gaisuwata kodan yaran, "Yawwa" Yace min, satar kallonsk.hi nayi ya kara girma zance kenan dan yanzun yafi da, sannan ga Uban kasumbar da ya bari, sai fuskarshi tayi kallar ta mage. D'an karamin pink lips inshi ya aura a goshin Aanih ya sumbata, kauda kaina nayi naga sakon Dr har goma. Na shiga bashi amsa muna hira, jin dariyan Aamih sosai take kyalkyalewa, wato idan ba abin dariya ba yaran nan basa min dariya, amma yau d'aya da suka ganshi sun manta dani, d'ago kai nayi muka yi ido biyu mukayi dashi, sake ha e rai nayi tare da hararanshi da wutsiyar idona dan sai yanzun, Kauda anshi yayi cike da mamaki *Yaushe yarinyar nan idonta ya bu e?* yake tambayar kanshi. (Ni kuwa nace tun ranar da akayi zunguran farko *Masoyana na Nijar ga number da xaku mata magana idan kuna son Book in Wanda yake a dalla 100 +227 96 51 58 05 Maman Fareesah* *Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 18 pages Insha Allah* Oum Muwaddah...... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._ *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* BOOK ONE.... Page. Wucce su na i naje na auki Aamih da take kwance na wucce da ita 'akina, muka kwanta barcine ya soma fisgana naji kiran sallah dole na mike na shiga ban aki nayi alola. Kukan Aamih naji na fito da sauri wanda yayi dai dai da shigowarsa shida jelarsa, ganin yarinyar a dungure yayi maza ya auketa, tare da sa ata a kafa arshi yana jijjigata,. Juyawa yayi ya kalle Natasha, take tafita ya juyo aina. Yarinyar tana kafa arshi ya cigaba da shafa mata baya har tayi shiru, d'ago yayi yaga bakinta na zubda jini alamar taci da bakine, d'ago kanshi yayi. Ya zuba min idanunshi wadda suka kankance da zallar madarar masifa, kauda kaina nayi naje na auki Hijab ina da sallayar. Na shinfi a zan tadda sallah, ganin naki na kula shi balle har ya kai ga munyi fada, ya sashi juyawa ya fita a d'akin tare da yarinyar ni kuwa nayi sallahta a nutse. Ina idarwa wayata na kara, number Dr. A gurguje nayi addu'a sannan na auki kiran da na uku kenan. Hira muka bu e yi, ina lura da Ashraf sau biyu yana shigowa da yarinyar ganin yadda nake hira da shagwa a ga rigimar da nake tayiwa Dr yasashi koma D'akin Nannah ya ajiye mata Y'ar, ya zauna tana ta janshi da hira can ya kalleta sannan yace. "Ammi!! Me yarinyar can take nufi da Yarana?" Ji min wani kinibibi Safinarce Yarinya zamu jone) Fuskar Nannah da mamaki take kallonshi, domin share tantamarta tace mishi. "Wacce yarinya kake nufi? Ai ko Natasha kake nufi?" Gyara kwantar da kanshi yayi a sama kujera ya shareta. Sai da tasake nanatawa sannan ya d'an bu e idanunshi yace. "Mamar Yarana!" Wani kallon renin hankali ta mishi tare da ata rai tace mishi. "Safinarce yarinya? Bana son reni" Ciki ciki yayi da fuska sannan yace mata. "Afwa!" Daga haka ya mike bai kuma magana ba ya bar falour, wasa wasa. Haka ya wuni ko abincin da zai ci yaki ci. Koda ya shiga 'akinshi kin fitowa yayi. Har dare ni nazata ma ya fitane dan haka na fito wajen gidan ta dogon baranda na tsaya muna musayar kalamai da dr, wanda yace min ya kusan tasowa. Banda shagwa a bana mishi kome, shi kuwa sai rarrashina yake cikin harshen turanci nace masa. "Idan kazo tare zamu koma ko? Ina kewar Ummina." "Karki damu idan nazo tare zamu koma, dan bazan ta a tafiya na barki ba, kiyi shiru." "Taya zanyi shiru, bayan ina wata duniya kana wata duniya ni dai kazo mu tafi." Dariya yayi sosai sannan yace. "Beauty! Idan nazo me zaki bani na tar "Baby me kake so? Fada ni kuma zan baka koma meye" Dariya yayi sosai har da kyalkyalewa yace. "Beauty! Just kiss i need!" Kashe kiran nayi tare da rufe bakina, ina dariya cikin naji kamar ana kallona, da sauri na juya fuskarshi ba sauki kana ganinsa yadda ya ata rai sai ka rantse zaginsa akayi. Zuwa yayi ya tsaya a gaba har ina jiyo hucin acin ransa. "Ni bazan miki iyaka da rayuwarki ba! Amma idan kika kuskura garin shirme wani abu ya same yarana wallahi sai na rufeki babu abinda ya dame ni." "Hahaha! Lallai kuwa yaran banza yaran wofi idan ka fasa rufe ni baka cika." matse ni yayi jikinshi na rawa, kokarin kwace kaina nake amna na kasa, muryana na rawa nace. "Bana cike da iskanci da ranshin kunya, idan baka rabu dani ba wallahi akan yaranka zan sauke." Ture ni yayi tare da barin guna, yaje ya kwashe yaranshi ya koma akinsa dasu. e bakina nayi sannan nace. "Can dasu gada.... Zomo yaji ki ar maharba." Nima akina na shige na kwanta, abuna ko ba kome yau zanyi barci cikin salama babu shan nonon dare. ...... Cire kayana nayi na fa a ban aki nayo wanka sannan nazo nasaka kayan barcina sannan na gyara kwanciyata. Addu'a nayi na mike a gurin sannam na kashe wutar akin nayi. *** Cikin barci me nauyi naji ana ciro nonona waje, na zata mafarki nake, sai da naji ana murza nipples ina naji tsigar jikina ya mike, saka hannu nayi na kunna wutar akin kirjina na bugawa. Maza nayi naja bargon na rufe kirjina, cikin masifa nace. "Wannan iskancin fa!?" Kallon yaransa yayi tare da ta e baki yace. "Abincin yarana nazo abasu!" Wani kallon banza da na mashi yasashi kauda kanshi, nace. "Bazan bayar ba! Kaje ka basu na kirjinka, kuma Insha Allah na kusan tafiya nabar wannan masifar yaro karami dakai dan kasami duniya shine zaka addabi rayuwata da jaraba, har kana ta ani banza d'an iska kawai." Sauka ya o daga gadon ya fita, can sai gashi da madara a feeder, ya zauna ya basu suka sha, sannan ya kwashesu ya fita dasu, bai dawo ba sai can. Har na fara barci, kawai naji ana tsotse min nono ( Dama ya aka kare da
Chapter 59 · 0% Book details