← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 65

Sashe 51

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana gama sauraron voice in wanda nake magana har da kuka, sai ga video call. D'auka na i na ajiye agabana ina kallonshi. Kurawa juna ido mukayi wallahi har ya fa "Kiyi hakuri." Cikin rawan murya nace. "Ko dai kana guduna ne sabida Abinda ya faru har nayi hmm wallahi ni ba yar iska bace, kawai na rasa yadda zanyi ne amma bazan kara ba" Murmushi yayi tare da gyara zamanshi, ya zuba min ido sannan yace. "Toh keda ma kiss in baki iya ba, shine kika dami kanki da cewa dan kin sumbace ni na gujeki! Ki duba abu aya nifa ba wani abu nake muradi a gunki ba sonki nake da zuciyata baki aya, dan haka idan ki a ce min nazo zaki kara min wani sumbar tare da rike wuyata kamar za a tsinke min ita." Rufe fuskana nayi ina dariya, cikin jin kunya nace. "Don Allah kabar fa an haka. Kana sani jin kunyarka sannan ina baka hakuri da abin wallahi bansan zaka." "Ba damuwa indai ana kula da tsoho irina ta hanyar zazzafar sumba haka ai ko waje alkur'an bazan fita ba, na dinga adanaki kenan" Jan karamin pillow nayi tare da rufe fuskana nace. "Pls Baby ka bari mana" Dariya ya i sannan yace min. "Ina da aiki, zan leko anjima." "Ok Allah ya kaimu." Nace mishi, da dare kuwa sai gashi munyi hira sosai. Har ya gama ya tafi. *** Yau zamu bar Abuja zuwa Oman, amma ji nake kamar zan mutu tsabar bakin ciki. Da maraici jirginmu zai tashi kamar, zanyi hauka haka nake ji dan Dr yaki zuwa. Tun ina raba idanu har lokacin tashinmu yayi ba dr ba labarinshi, sai da aka fara kiranmu. A sanyayye na sa i Aamih a kafa ata hawaye na zuba daga idanuna. Ji nayi an zare Aamih, ajiyar zuciya na sauke sakamakon kamshin turaren Adidas. Cak na tsaya, a sannu yazo yaja hannuna muka shiga tafiya sai da ya kaini har cikin jirgin. Ya kaini gurin da zan zauna, ajiye min arinyar yayi, a bazata naji lallausar lips inshi ya sauka akan goshina yace. "Zanyi kewarku Allah ya dawo daku lafiya. Idan kin sauka pls kk kirani." Gya a kaina nayi yasakai ya ficce daga cikin jirgin, naji ba da i wai ma dan ban zama matarshi ba kenan. *** *SAUDIA* Shigowa yayi ya zauna, idan ka ganshi za auka yafi shekarunsa sabida ya wani tara kasumba da da gemu sai fuskarshi tafito an das, zama yayi. Sannan ya kalle lawyer cikin son karin bayani. "Yalla ai! Gimbiya Safinah tare da Gimbiyoyin suna hanya gobe Idan Allah ya kaimu, nima yau zan koma" Murmushin da yajima bakyi ba itace ta kwace a fuskarshi yace. "Idan sun huta akawosu" Gya a kanshi yayi sannan yace. "Yalla ai dukkansu har da Mahaifiyarsu." Cikin ko in kula yace. "Idan zata zo ba, idan kuma taki koda karfin a kawo min yarana su na e bu ata." Tsakani da Allah Ashraf ya nuna shi ya ranshi yake so, dan haka yake cewa lawyer idan yaga ba suda matsala a kar a a hannuna dan yana gudun kar na lalata mishi yara da rashin kjnya. Da haka suka gama tattauna, sannan lawyer ya tashi dan komawa masaukinshi. *** Mun isa Oman da karfe biyu na d are, Nannah da wasu mutanen tare da Yan uwanta suka zo tar ana, na gaji zaman guri aya, ina sauka a jirgin na hangota cikin bakar abaya. Sakar beharen, tayi kyau da tana e kanta da bakin mayafi. Fuskana cike da kunya da nadamar ata mata rai dana i ta bar kasan, kallona tayi cikin farin ciki tasa hannu ta amshi, Aamih. Tana shafa kanta tace. "Barka da zuwa Oman Y'ata takaina" " Barka dai Nannah. Mun sameku lafiya ya bayan rabuwa." "Alhamdulillah Safinah yasu takwara da fatan basu wahalsheki." Murmushi nayi, muka isa gurin motar da aka jera, aya daga ciki. Kiran Rover range. Aka bu e mana muka shifa tare, sai hira take min ina binta da eh aa. Har muka isa wata ha iyar masarauta, iya ha uwa ya ha u, shima tafiya muke a hankali har muka isa inda zamu sauka. Kallon yadda kowa ke sha aninsa babu wani tunanin. Dare yayi, duk inda muka wucce sai an zube ana gaishemu. Har muka isa cikin gidan, anan naga tarba na musaman. Dan kamar Ashraf insu su e ganina. Har dakin Nannah takaini anan naga wani irin duniya da aka narkan, a cikin akin jikina ne ya i sanyi ganin yadda matar ta zauna a gidanmu kamar mara galihu, sai jikina yayi mugun sanyi. A bakin gado ta zaunar dani sannan tashiga hidima da ni, masu aiki sunayi da jikonkinta, abinda ta fara bani madara da tumaric, nasha sai jikokinta kuwa wanda ama tasaka aka ha a musu, ruwan wanka har da wasu irin turaruka, wanda yake cikin wani fure. Gaskiya mun same tar a me kyau, ina fitowa doguwar riga nasama na gabatar da sallar dake kaina kafin na juya na kwanta, lokaci guda barci ya i gaba dani, ban san lokacin da aka dawo min da yaran ba dan barci yaci karfina. Koda ta leko tasamu ina barci ga yaran da su e gefena suma suna tabarci, akinta ta wucce. Inda tasame yan uwanta ana hira.. Abisa aladar Larabawa basu cika barci da dare ba, sunfi gane suyita yawo ko a zauna ana hira ana kur an shayi, Da safe kuma idan manyane su rama barcinsu idan yarana ne. Idan sun dawo makaranta zasu yi ina nasan ban wucce Oman ba tsabar barci yayi da i, banji kukar Aanih sai da ita Nannah taji tazo dauketa, taba ta ruwa tasha sannan ta. Tashe ni na bata nono. Ina bata ina gyangya , dakyar na bata tasha ina ganin ta koshi na tintsira sai barci nima muka nayiwa kaina masauki, haka Nannah tafita tare da min addu'a. Ta rage mana karfin Ac in, sannan ta lulle e mu da babban bargo sannan tafita a dakin, jin d'umi yasani gyara kwanciya ashe bani aya bace har da yaran *** *Baya bata kad'an* Jirginmu na tashi yan uwana da Dr suka fito, kawai aka fara..... *Aka fara Me......" Kuyi hakuri da pagen ba tsayi... *Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 25 pages Insha Allah* Oum Muwaddah...... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._ *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* BOOK ONE.... MOM SAYEED, RAHAMA AHMAD, MAMAN KHALIL da MY ZAHRA sauran Yan Team in Hajja aka, toh tana miko GWS...... Wannan Naki ne sis FAUZIYAH kiji da inki... Page. " Nadai gaya miki ki rabo da wancan me zubin Inyamuran, ina dalili! Me zakiyi da mutum dinkinkina." Ta shigo min akina tana mita, zuba mata ido nayi cike da takaici kamar zanyi magana sai kuma na kyaleta, sabida karan wayata auka nayi na manna a kunne Cike da jan aji tare da miskilanci. "Hmm!" Murmushi ya sauke wanda ya doki dodon kunnena, lokaci guda ya saukar min da wata kasala, har sai da na lumshe idanuna. "Beauty! Ina jiranki pls" Ajiyar zuciya na sauke tare da sake wani munafikin murmushi nace. "Ok!" "Thank You!" "Are Welcome My Beauty" ya fa a, bai kashe kiran ba. Nima kuma haka muna manne da wayar a kunnenmu, sai murmushi muke sakewa junanmu. Sake baki Hajja tayi tana kallon Ikon Allah, musaman da taga sai murmushi na e sakewa kuma ban kashe kiran ba, zama tayi a bakin gadon. Tace, "Da alamu sai Badaru ya auko masu maganin Aljanu dan bana tunanin lafiyarki lau, kin manna abu a kunne ke aya sai dariya kike ai wani taga haka yace ba lafiya dalla aji." Katse kiran nayi a kufule nace. "Meye matsalarki Hajja." Na mike ban aki nashige dan bazan iya da hajja ba, sam bata da kunya kome zata fa a a tsirarar shi take fa a kuma bata damuwa da abinda zai fito bakinta kome tafamjama famjam. Nasan na ata lokaci gurin wanka, ina fitowa daure da towel tana zaune abinta, zama nayi na fara gyara fuskana da jikina sai da na kyalkyale ko ina, sannan na auko bra ina zan saka amma dake matar nan yar duniya ce, karkata kanta tayi. "Hmm. Me zaki sanyawa rigar nono, ba dai wannan abun ba? Abu sai kace me kirgan dangi, wai ma na tambayeki taya kike shayarda yaran nan ne dan naga sun musu miri-miri." Juyawa nayi na kalli bakin kofa na tabbar ba kowa juyar sa kaina nayi, cike da bakin ciki nace. i ficce min a aki! Dan ke in nan sai kija ayiwa mutane girgizan kasa ana zaman lafiya da maganarki nan da kike yi mara da in ji balle gani." Haushi na bata aikuwa tatura min baki, tana taune asuwakin bakinta, gown in Atamfa nasa a, wanda aka fidda min shap ina sosai ganin yar sa'idon bata fita ba na auki pant ina da under na shige ban aki sororo tayi tana kallona, cike da alajabi har na fito. Ta e baki tayi irin ko ajikina, na zata har zucine sai da nazo ina fesa turare tace. "Yanzun Yakolo saka kayan ma, sai a ban aki wata uwar zan gani, kika iya saka kwanseti a gabana sai wandone zaki gudu ban aki, ko ce miki akayi zan kalleki ne." e gyale na nayi cikin sauri nace. "Ke kika damu" Na fita da sauri, rakani tayi da harara tana dafe gwiwarta zata mike daga bakin gadon, na sake shigowa da sauri na kalli fuskana sannan nafita da mugun sauri. "Ba dole kita sauri ba, sam yarinyar bata da auki, sai kace bulaliya." Ita ka ai tayita mita tsabar masifa nacinta. ..... Tunda na fito ya kura min ido. Ko kiftawa bayayi, zuciyarshi cike da farin ciki, yayinda fuskarshi taki oyewa sam. Har na iso jikin motar na tsaya hannuwana har e a kirjina , nace. "Assalamun Alaikumun" "Amin Waalaikumun Salam, Beauty! Barka da zuwa." e kofar yayi tare da zaro kafafunshi waje, a hankali ya yunkuro yafito,
Chapter 51 · 0% Book details