Sashe 35
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba Oum Muwaddah..... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* *_Labarin daban yake da sauran._* _FATAN ALKHAIRI ZAINAB MUSTAPHA nagode da kauna ZAUREN MAI_DAMBU KU BAR KULA UMMU MUH'D.... Dan na lura da ita duk sai ta mannawa kowa hawan pure water Ina gaida uwar dakin Anim bayan My Zahra yau ga wata me kare yan ta'ddan novel Page. Kwanciya nayi tare da juya masa baya,zuciyata na zafi ji nake numfashi na kamar ina kokuwar dawo dashi, cikin ikon Allah da ambatonsa, duk yadda naso kuka na kasa, haka na cigaba da kwanciyar ina jin an motsi ka a, shafa cikin nayi zuciyata cike da tausayin Yaron cikina haka kaddara ta kawo mu wata nahiya na daban.. *** *Jordan* "Nazone abisa ka fa un ahalin Banu Hashim, banzo dan muradina ba Ukshe nasanka sarai na kuma san waye kai, Ukshe kana da hannu a cikin alamarin Ashraf, mulki kuke so ya barmuku dukiyar da kuke bukata ya barmu, tsinke na masarautar bai auka ba. Amma kuka zuba mishi makamai a jakarsa dan b'ata suna ga alummar musulman duniya, abinda kuka yi sam baku kyauta ba, daga ni har kai bazamu ta a mulkin Jordan ba koda kuwa, babu wata a kasa amma ka kasa gane haka." "Karka dame ni, idan baka da abinyi ni ina dashi." ya gayawa Abu Zarri. "Ni keda abinyi kuwa dan yanzun haka nasa an tura videon yadda kuka zubawa Sultan Ashraf Mugayen makamai,karka matso kusadani, domin yanzun nasan inda ke min ciwo, sannan da kake gani na a nan ansan da zuwa na, kuma idan ban fita ba kaima rayuwar anka tana cikin kazamar hatsari." Cire hannunshi yayi daga cikin alkyaba, ya mika mishi Tap, yace. a cigaban mana! A duniya babu wanda yakai balarabe fasaha, dan haka karka manta jini aya ke gudana a jikinmu, indai har zaka iya kasa fuska ni in zaman me nake da bazan iya ba, shawara guda aya na baka ka rabu da Ashraf kamar yadda ya za i mace akan mulki, idan kuma kaki zaka iya fuskartan mutuwa dole." Yana gama samba a mishi magana ya amshe tap in, ya kalle kan screen, Marhum ne an aura mishi bindiga a goshi. "Kana nufin d'ana da ka kama zan ji tausayinsane? A cikin zuciya ake gini buri da muradi! Dan tunda na fahimci ina da ikon juya sarki da mukararrabansa,naji a raina koda bala'i sai na cika masarafar ikona, wallahi ku mika shi ga Saudia ni kuwa kuncika min burina na zama Sarki, domin yaso min iyaka kuma nasanshi akan naci, godiya nake." Cak Abu Zarri ya tsaya mamaki cike da zuciyarshi, a sannu ya juya ga Ukshe. "Kai baka da kawazuci ne?" "Kawazucina akan mulkin jordan ne kuma nasamu hakan dan haka zaka iya fita." Murmushi Abu Zarri yayi sannan yace. "Idan bana raye kenan?" "Amma nagode maka da tuna min da kanka, idan baka raye fa? Zan zama sarki na har abada." Abu zarri bai kula shi ba dan ya lura kaunar mulki da haukar son rike madafun iko ya zararra da Ukshe, sai dai su cigaba da masa fatan shiriya. Yana fita ya bada izinin a tafi da Marhum kawai, dan ba zasu cigaba da kalle rashin adalci ba, sannan ya mikawa lawyer da yazo hannun suka gaisa, ya juya ga Ghaniyu yace. "Nasan an zalimceka! Tunda a sanadin haka ka rasa kanenka da mahaifiyarka, ina ga ka auki matarka kabi Ashraf duk inda zai je ka zame masa kariya amma karka manta a yanzun ba zai yarda da kai ba, sai kasan yadda zaka fa a mishi gaskiya dan ya amince da kai. Akwai jaka karama me auke da ku in amurka ka bawa Ashraf. Sannan duk inda kuka je ka tabbatar da ka gaya mana kodan halin rayuwa, sannan ka roka minshi yafe." Daga haka yayi wuccewarsa, ba tare da yabi takansu ba, (Ku cigaba da bin sarkakken labarin a hankali zan warware muku,) Motar da aka auki Marhum tare da jami'an tsaron kasar Jordan aka fita dasu daga masarautar, suka nufi airport Basu same matsala ba, suka bar kasar dashi, *** *Nigeria* Suleja..... Sheik Hayatudden Kamfut ne zaune shida y'an uwansa, Kan Ummi na bisa cinyar wata dattijowa, ta lumshe idanunta. Sai a jiyar zuciya take saukewa dan yau tun safe ta bar Suleja zuwa abuja, tun asuba tacewa Ummi ita tana zargin Mamie da Badar, akan atar Binti. Kuma ta tafi kome zai faru( Mamie mek sho yu run) Sai da ya gama Addu'a sannan ya kalle Ummi cikin tausayawa yace. "Mariamah kukan zuci kike? Karki zubda kwallarki dayawa a duk inda Safinah take Insha Allah yau zuwa gobe zata dawo gareku, da Allah muka dogara ba da wani ba, Allah da kanshi yace alkur'ani waraka ce." Tunda Safinah ta ata har yau Ummi bata zubda kwallarta ba, sai dai kawai zata zauna tayi ta sauke a jiyar zuciya, kimanin sati uku zuwa hu u kenan. Alkur'ani aka raba irin bugun sokoton nan. Dan a cikin jakarsa yake, ya bawa kowa falle uku-uku, sannan ya fara da fatiha..... *** Tunda Mamie ta isa garin Abuja tasa Abba ya kira kowa, cikin ruwan sanyi ta gabatar da abinda zatayi sannan ta fidda takarda tace. "Aranar uku ga watan biyar, Nuratu kinyi waya da wannan number sau uku, ana saura sati Safina zata ata. Bayan kwana biyu acc inki na bankin Access sun amshi naira dubu ari shida, daga wata acc in, bayan sace Safina. Ranar goma ga watan shida kunyi waya da wannan number bar aka kuma turo miki da naira dubu ari bakwai, sannan an kiraki ne daga can tsakiyar ruwa atlanta ocean, ranar ashirin da aya ga watan shida an kuma kiranki, tabbas kinyi kuskure. Waye shi?" Zuba ke karyowa Mamie sosai duk yadda taso rike fitsarinta kasawa ta i, dan ta jika inda take zaune jagwab *** Yana shigowa ya ganni na kifa kaina da jikin gadon yana ago fuskana yaga na bishi sharaf na zube a jikinsa, ga bakina ya koma gefe. Yawu na fita me yauki ha e da jini. "Safeenah" ya shiga girgizani. Ganin bana motsi yasashi aukata dukda nauyin da na kara. Haka bai dame shi ba ya fita dani da sauri. Kamar zai tashi sama, filin da aka tanada dan saukar privet jet ya nufa dani tare da kiran masu tuka jirgin. Suka taimaka mishi aka sani a ciki sannan ya kallesu yace. "Ku tabbatar da kun kaita Abuja akan lokaci, idan wani abu ya sameta kuyi kuka da kanku." "Yes sir!" suka ce mishi, tare da fara tada jirgin, sumbrta Goshena yayi, sannan yace. "Kece sila! Ina sonki da zuciya aya kika maida min so cuta. Allah ya baki lafiya zanzo na aureki." Rufe kofar yayi, tare da juya musu baya, har suka tadda jirgin har suka tashi sama. D'aga kanshi yayi yana tare da bin jirgin da ido har suka accewa ganinsa. Tafiyar awa biyu ya fitar damu yankin tekun. A cikin awa uku da rabi suka sadani ga wata karamar asibitia cikin abujar gudun kar a kamasu yasa suka rufe min fuskana, sai da suka gama kome sannan suka bar asibitin. Dr Muhsin shine yazo kaina domin dubani. Dake yaga sun rufe min fuska, kamar bazai bu e ba, sai wani tunani yazo masa ya aga mayafin. "Safeena!!!" Ya ambata da karfi, gumine ya shiga karyo masa, wayarsa ya lalluba ya shiga niman Abdul cikin tashin hankali ya same Abdul yace. "Duk inda kake ka tawo asibitin Alheri." Bai barshi yayi magana ba ya datse kiran, Abdul kuwa yana can, Nannah tana yanta Abba da Mamie. ..... Bayan minti ashirin ya iso, tsananin fa uwar gaban da yake ciki, ya hanashi fitowa. A sannu ya tattaro yar jarumtarsa ya fito daga motar tare da rufewa ya nufi cikin asibitin, kiran layin Dr Muhsin yayi yana auka yafito daga akin da aka sakani, a sannu ya isa akin. Tare da kura min ido, zuwa yayi bakin gadon ya aga lullu en fuskana. Ji yayi kamar zai fa i Dr Muhsin ya tallafeshi, kamar yaro karami yace. "Da gaske Safinatu ce!" "Be a Man! My frnd karka sa nace ka rako maza mana, ka tsaya mu taimaketa, yanzun nake son iban jininta aje a gwada ko akwai sugar sai musan abinyi dan kaga yadda ta kumbura za a iya rasa Uwar ko Babyn." Fita Dr yayi shi kuma yaja kujeran ya zauna, yana kallon kumburarren fuskana, har dr muhsin ya shifo tare da nurse da kuma, da bututun shakar iska, wato oxygen aka samin sannan ya bada dama aka ibe jinina, suka fita zuwa lab, can bayan wani lokaci suka dawo aka samin, mika mishi report in yayi cikin lallashe yace. "Bata da matsalar kome sai kumburin da tayi, zuwa an jima zamu kaita akin gwajin zuciya. Sannan yana da kyau kakira mutane gida ka gaya musu." Wayarsa ya auka ya kira Ummi da suke tsaka da addu'a. Ya sanar mata, Sannan ya kuma kiran Nannah ya gaya mata, tuni ta kyalesu Mamie wacce aka musu aurin wula anci aka watsa a bayan kanta. ........ Lokacin da Nannah ta gama zayyanowa Mamie abinda tasamu akanta, cikin rawan jiki ta amsa. Ba tare da jin kume ba Nannah tasa aka tafida ita har bayan gidan a a fara tsoma kanta cikin ruwan swimming pool. Da taga zata mutu shine ta bu i baki zatayi magana Abdul ya kira Nannah. Kota kanta bata bi ba, tafito inda tasa drvn gidan ya kawota asibitin. Kafin awa aya yan uwana da dangina sun cika asibitin, kowa yana min fatan samin lafiya, sun samu cikin ya fara kuzari nice ma dai ban farka ba. Sai da na share awa uku biyar cur sannan na farka, tunda na farka nake kare musu kallo dan gani nake kamar mafarki nake, ina son magana harshena ya i min nauyi, dan haka na sake lumshe idanuna barci yayi gaba dani. Ban kuma farkawa ba, sai washi gari da misalin sha aya. Bu e idanuna nayi naga Ummi da Nannah, hannuna aya na kai kan cikina naji yana kicking yadda ya dace. Murmushi na sake tare da cewa. "Babynsu Nannah" Kura min ido Ummi tayi taga nasake magana, tasowa tayi sannan