← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 65

Sashe 33

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

***
*Atlanta Ocean*
Sati biyu da satoni, ina kwance nayi wani irin kumburi na fitan hankali idanuna sun shige cikin fuska, hakan ya farune sakamakon tunanin da nake yawanta yi, tashi nayi na jingina da gadon. A hankali na sauke kwallar dake cikin idanuna. Na sauko a gadon fitsarin da ya cika min mara naje nayi sannan na dawo. Tare da zama a kasa. Kurawa guri
aya ido nayi hawaye nabin fuskana, da mugun gudu.
Mur
a kofar akayi, na juya ina kallonshi sannan na kauda kaina.
"Tashi muje ga likita can na jiranki."
A sannu na mike dan nima ina son ganin likita yau kwana uku yaron cikina baya motsawa yadda ya dace.
Ina fita likitan ya fara min tambayoyi, ina bashi amsa. Sannan ya gwada jinina nan yaga hawansa 199 saukar shi 180, kallon Anim yayi cikin damuwa yace.
"Idan ba akaita asibiti ba za a iya rasa Uwar da abin cikinta, dan jininta ya haura sosai. Kuma kaji cikinta bai kai Bakwai ba balle muce zata iya haihuwar prematura."
"Kawai ka bata magani amma batun kaita asibiti bai taso ba."
"Ok!"
Magani ya rubuta sannan yace.
"Ayi kokari a nimo sannan a
wai yunwa sosai a tare da abincin."
Fita likintan ya
i Anim ya bishi da ido, sannan ya sauke a kaina. Zai magana, nace.
"Ina ha
aka da Allah badan ni ba, dan sonka da Annabi kabarni na tafi Mahaifiyata da abin cikina kabarni na koma cikin dangina, idan kai min haka tabbas zan iya amincewa kana kaunata amma idan kaki amincewa. Zan maka kallon baka kaunata, Amma zan gaya maka wani abu kasani hakan da ka
i baxao ta
a baka ni ba. "
"Idan naki maidaki fa?" ya tambaye ni,
Murmushi nayi sannan nace.
"Tabbas zaka wayi gari ka tsinci gawata."
Ina gama gaya mishi na mike a hankali nabar falon ina kuka, dan iya cutuwa na cutu. Ni yanzun wallahi tsoron maza nake, kai hatta Ubana tsoronshi nake dan shima da girmansu tsofai tsofai yasake mana Uwarmu, tunda na shiga
akin nake kuka me cin rai, ga jagwalgwalani da yake son ranshi, ga muguntan da yake min. Zan iya cewa cikina rashin kuzarinsa ya faru ne tasanadin matseni da yayi a ban
aki, indai haka ake soyayya har abada zance nayi retire. Dan niso bai kareni da kome ba sai tulin takaici. Tunda gashi ina cin azaba a gun Anim, wanda bansan ranar karewarta ba, *Allah sarki Ummina*
Abinda nace kenan a raina, ina matu
ar kewarta da kuma kowa nawa, *Ayya ko ya Nannah zata ji*
"Da kike cewa mahaifiyarki, lokacin da kika tafi yawon tazubar kin tuna da ita? Ko yanzun da kike son ki juye mata abin kunya yasa kike tunata, Safina nifa abin arziki na miki bana tsiya ba, amma kike niman rabuwa dani, toh kome zakiyi kiyi amma bazaki bar nan ba sai da igiyar aurena, dan ko yayya nayi sake dake nayi mugun asara, tunda naji labarin Uwar kwartonki tana can ana bincike bata san mu yan Naija zuwa
aya mukewa abu mun mun gama ba, sannan ina son ki sani wayarki ma na wurgar da ita..........
*_Duk wani fararre abu zaka samu yana da dalili da kuma hujja, nasan ban kyauta muku ba amma iya adadin kuskurena zaku duba da kuma kyautarawata zaku ga akwai rata me tarin yawa,karku sake jikinku ga wannan alamarin dan bana son cin amanar zuci ya faru tsakaninmu ina muku fatan alkhairi........._*
Oum Muwaddah..
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITER'S ASSO_*
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
*_Wai me akayi tukun bamu gama book one ba har kun fara gajiya hmm da naso da Rayuwar Safeena zan kira book
in amma sabida shiga
Ahalinta Masarautar jordan yasani ambatar labarin haka duk abinda ake a nan ba kome bane idan zaku iya hakuri ku bini toh bismillah dan labarin ba takaitacce bane kamar sauran shi yasa nace muku ya sha banban da sauran
Chapter 33 · 0% Book details