← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 65

Sashe 10

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Ba musu ya bani, ina fita falon, da gayya nasake tiren ya fa
i a kasa, kome ya zube. Da gudu Samin ya fito bai yi wata wata ba ya tsinka min mari, dai dai fitowar Sultan ga kuma masu tsaronshi sun shigo, sakamakon jin karan fashewar abu. Cike da jin haushi ya kuma d'aga hannu zai mare ni, Ghaniyu ya dakatar dashi.
asa
asa yayi da murya yace.
" Kina da dangantaka da bakakken aljanune, yanzun aka dawo dake daga
akin horo amma har kin kuma wani laifin, ke ko tsoron sul...."
Bai kai karshe ba na tsinkawa Samin Mari, duk suka zaro idanu. Hatta Sultan
in mamakine ya kamashi, dukda a tsorace nake. Nace,
"Bani da lokacinku idan kun damu da abinda nake wanda kuke kira da Sultan yayi magana."
Zasu yi magana ya d'aga musu hannu, takowa yayi har inda muke ya kalle su gabaki
aya suka fita daga falon takowa yayi gabana, d'ago kaina nayi naganni yar karama a gabanshi, tsaki yayi ya min sannan ya bar falon, komawa nayi kitchen. Ina shiga Samin na finciko ni, ha
ani yayi da bango, tare da toshe min baki da hannunshi cikin zafin rai yace.
"Ina kyale kine sabida, baki cikin tsarina, wannan
arnan
a zams nakarshe da zaki min in ba haka ba zaki mutu. Dan ni an biyani ku
in aikina ke da baki da rabo kita zama matsiyaciya."
Sororo nayi ina kallon Samin kenan zuwa yayi ya kashe D'an Nannah, bansan lokacin da nace masa.
"Sai dai in bana numfashi matukar ina raye sai dai ka mutu. Amma ba Sultan ba yarda yasa ya daukeka aiki ko dan wannan yarda bazaka ta
a cuta...."
Shake min wuya yayi cikin mugun
acin rai yace.
"Na lura baki iya da harshenki ba, zan baki mamaki."
Daga haka Bai kuma kulani ba ya koma bakin aikinshi, tun daga ranar nasaka ido sosai akan abinda yake, karshe idan yayi girki kifarwa nake, sultan yasa a zane ni. Tafiya tayi nisa inda na shiga renawa kowa hankali musaman masu zane. Idan suks
e ni zasu ciks umarninsu, sai nayi tsagal nace.
"Kunga ni karku kaini wancan
akin wannan zaku kaini."
Ko sai an shigar dani nace.
"Gaskiya nan bai min ba can zaku mai dani."
Haka xasu dawo dani. Karshe dai sai an fasa hukuntani sabida renin hankalin da nake musu, sam na manta da mutanen da suke bibiyar alamarin. Ashraf kawai burina nasami shiga jikinshi.
***
Yau kwana uku kenan da bana ganinshi tawani fuska naji sauki tunda babu wanda zaisa a zane ni, tunda na fahimci har Samin baya nan take naji hankalina bau kwanta ba, tambayar ghaniyu nayi yace min ai sultan ya tafi dashi Germany, kamar zararriya haka ns koma. Burina na maidawa Nannah
anta gashi ya tafi da makashinsa.
***
*Germany*
Kofin Coffee da Samin ya kawo ya ajiye a gaban Ashraf, yayi nisa a karanta jarida. D'ago kai yayi yana kallon kofin, sannan ya juya ga Samin da yake tsaye, sannan ya juya ya kalli kofin.
Mikewa yayi ya fita can sai gashi rungume da yar magensa, zama yayi ya
auki kofin ya kai bakinta ta lashi coffee
in,
Tasha ka
an sannan ya kalle Samin, da sauri ya
auki kofin yana jin haushin abinda ya faru. Yanzun ya fahimci wani abu wato tsabar rashin yarda irin na Ashraf ko abincin kowa baya ci ya gwamace ya ajiye kayan zaki a
akinshi yayita ci, dake shima ba me yawan ciye ciye bane dan tunda aka kai mishi hari sau biyu yake gudun cin abin hannun kowa.
***
*Bayan wata uku*
*Middle easth club*
Wani ha
en club ne dake cikin garin Amman, shiga gun sai yaran wane da wane. Club
in ya cika makil da matasan larabawa da turawa kai har da tsirarun, gefe can yarima Nu'yam ne zaune tare da yan matansa, babban jikan Amir Ukshe, d'an Amir Marhum. Yana zukar shisha, wata yar kabilar Banu nazir tazo wuccewa ta bayanshi dake ya jima yana kwa
aituwa da ita. Musaman shigar da tayi wani
an mini skirt da farin shirt, sai wata baby top da ta
aura kana ganinta kaga ma'aikaciya a cikin club
in, tazo wuccewa ya kai mata duka akan tuwaiyarta(bombom)
Juyawa tayi cike da kunya, dan yana kai mata duka mutanen gun suka fasa ihu da sowa dake larabawa sunfi yawa a cikin club
in, bakin ciki yasa ta kife shi da mari. Shiru gun ya
auka, sakamakon marin da aka mishi,ture yan matan da suka zagaye shi yayi, ya tunkareta inda ya rufeta da duka kamar mahaukaci. Ganin haka yan kabilarta suma suka rufawa Nu'yam, basu kyale shi ba sai da suka kashe shi, sannan suka fita da gudu. Cikik club
in duk aka watse.
Kafin kace me har larabi ya shiga cikin masarautar, Amir Ukshe da Marhum sai Amir Uzaifa. Kanin Marhum suka je club
in anan suka sami gawar Nu'yam, a yashe kamar gawan mara galihu.
Dake Yan sanda sun iso da wuri,
aukar gawan akayi zuwa Asibiti ana gama bincike aks basu. A daren suka kira Ashraf.
Chapter 10 · 0% Book details