← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 65

Sashe 2

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

harbi sai su tsaya dakyar dai suka fita a yanki mafiya a hatsiri a cikin garin damascus yayinda suka dinga samun madakatai sabida, dubi da yanayin da kasar syria ke ciki, yasa suka samu tsaiko kafin ha na tsawon awowin arba'in da takwas, kafin suka fita zuwa bakin boda. Koda suka isa bodan nan wani iftila'i ya afka musu, dan ina isa gun bom na tashi sakamakon harin da Kungiyar sakai ya Isis, wanda yaja rasa rayu ar dinbun mutane dan dole aka bu e bodar wasu suka fita daga ciki kuwa har da motar da Baiwar nan takeciki. Abinda yasa aka bar motar sabida alamar tambarin Masarautar jordan da take dashi. Shi yasa suka wucce ba tare da wata matsala ba, a cikin motar kuwa zaune suke su kusan goma sha biyar har da kartin maza, a cikinsu kallonsu tayi tare da kauda kai, haka suka cigaba da tafiya duk da sunyi kwana biyu a cikin garin damascus amma basu samun yancin leka waje ba, sakamakon yanayin garin, tana kallon wata mata da kanta ke jikin wani mutum watar wacce take auke da juna biyu sai juya kai take, alamun tana cikin wani yanayi. Kallon mijin matar tayi tace. "Matarka bata da lafiya ne?" a mata kai yayi, cikin damuwa yace. "Eh!" Ganin yadda matar take gumi lokaci aya ta fahimci haihuwa ce, dukda bata tabbatar ba. Kallon matan cikin motar tayi tace. "Ku baje mayafanku," Da sauri suka bu e tare da bazawa, dake cikin motar kaman cikin j5 ne dan haka matan su a mike ita kuma ta gyara matar, wacce take nishi tare da kiran sunan Allah. Cikin ikon Allah sai ga jariri ya fasa kuka, ajiyar zuciya matar ta sauke, sannan ta koma ta lumshe idanunta alamun gajiya, dake Allah ya takaita mata wahala har da mabiyar wato Mahaifa suka fa o da yaron, gyara matar tayi sannan ta duba jakarta yar karama irin ta gefen nan wadda ake ce masa side bag jakar gefe, ta ciro sabon audugar mata da kuma sabon pant tasawa matar, audugar matan sannan ita kuma tasa wndo. Sauke mayaffan sukayi lokacin wata matashiya ta na e babyn, tana murmushi tace. "Yar uwa! Ke nurse ce?" Kallon yarinyar tayi ta girgiza kai sannan tace. "Kakata ce unguwar zoma a kauyenmu na taso tana kar an haihuwa." Taka birki akayi su o gaba motar kamar........ Vote MJ# Follow Mai_Dambu....... _Wallahi Vote inku idan bai kai 300 ba Zan sayar da Book ina ba karya....Wannan shine Page [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* Not Editing Page- Salati suka saka baki ayansu, ba kome ihun mutane tare da dukan motar ana harbi asama yasasu curewa guri guda, tare raba idanunsu ganin ana arin bu e, tsuru tsuru suka yi. Hankalin kowa a tashe, jin ba'a bu e ba yasa dukkansu suka sauke ajiyar zuciya lokaci guda kuma a tare, sai kallon juna su e can aka tadda motar suka bar gun. Abinda ya bata mamaki a tafiyarsu ba kome bane sai yadda mutanen da suka sayesu basu damu dasu ba, dan suna jin kukan Jariri baisa sun tsaya ganin meye ya faru ba, tunda sun saye su babu ruwansu dasu. A haka suka cigaba da tafiya basu kuma ha uwa da kome ba, har suka isa garin jordan, inda aka tsaya a kofar shiga kasar aka fiddasu musaman da karnin jini ya agawa kowa hankali, harsuma mutane, wani gida aka kaisu inda zasu zauna kafin zuwa gobe a shigar dasu cikin garin Amman capital city in Jordan kenan. Suna shiga gidan suka tadda mata a tsatsaye ga maza ma haka, suma sunata aiki ana tsulla musu bulala. Kallon juna suka yi sannan aka nuna musu inda zasu zauna aki ne babba sai ban aki guda aya,inda mata zasu zauna kenan sai kuma mazan suma haka. Suna shiga dakin basu tsaya kome ba, ruwa suka tara me shegen sanyi suka wanke yaron dashi tare da uwarsa. Da sabulun baiwar nan, da take wanke yaron saida kwalla ya zubo mata, sabida kewar nata dangin gashi tarabu dasu. Sai da tawan e shi tass sannan ta na e shi a gyaren uwarshi itama tashiga wanka. Kallon yan matan suke gata bakar fata amma she have pure heart. D'aya daga cikinsu mika mata hannu tace. "Zahrah sunana! Kefa?" Murmushi tayi wanda zai nuna maka cewa dabi'arta ce murmushin ta mika mata hannu tana cewa. "Nafisat! Amma Feener ake kirana?" Yarinyar da ta auki yaron lokacin da aka haifeshi tace mata. "Ni kuma Zakiya" wata acan gefe tace mata. "Mujahida" ta kusada Mujahida tace. "Hinduh" haka sukayita gabatar da kansu, sannan me jegon tafito tana murmushi tace musu. "Ni kuma Salmah, daga Afganistan" Gyara zama Feener tayi tace.. "Ni kuma daga Senegal" Zakiya tace" Oman daga can nake" "Algeria daga can nake" Hindu tace. "Daga libya na fito" haka suka gabatar da kansu, cikin jimami Salma tace. "Gashi zamu tafi masarautar Jordan, me cike da mugun hatsari dan matukar kayi kuskure toh sunanka gawa, don Allah kamar yadda muka hadu a nan karku bari arabamu ta hanyar rasa ayanmu, musaman ke Feener kece bakar fata, kuma zaki iya fuskarta k'alubale sabida nuna wariyar launim fatar da zasu nuna miki." Tsorone ya bayyana akan fuskarta, tabu e bakinta zatayi magana aka shigo musu wani bushashiyar gurasa tare da wani wani irin miya, haka suka zauna zasu ci dan tunda su a baro syria bushashen gurasa ake wurgo musu, haka zasu auka ci ruwa kuwa a wani gora ake wurgo musu, dan haka suna ganin wannan suka rufa musu dan rabawa dai dai akayi, ta auki nata ta bawa. Salma tace. "Kece kike bukatar abinci, ni ban damu da abinci ba tun tasowata, bana cika damuwa da ciye ciye." Girgixa mata kai Salmah tayi cikin damuwa tace. "Don Allah kici ni wannan ya ishe ni." "Karki damu, ni ba damuwata bace abinci nasaba da rashin cin abinci haka halitta ta take, kici kawai." Data ga zasu dameta mikewa tayi ta shiga ban aki tayo alola, sannan ta shigo ta fara sallah, sai da ta sauke bashin kanta sannan ta sallaci na ranar da tarasa shi. Haka ma duk sauran sukayi, kafin suka shimfi a hakarkarinsu a kasa suka kwanta. Karfe uku na dare aka tashisu badan kome ba sai dan su fara ganin yadda bayi suke cin mugun wahala, har akayi sallah asuba, suma su ayi sannan aka sake shigo musu da wata farar shigafa da madara a cikinsa, aka turo musu dake kamar kunu ne shi kan Feener tasha, tana lumshe idanunta. Amma ba sosai ba tabawa Salmah sauran sabida cikin jego. Suna cikin karyawa aka kawo wasu yan matan aka ha a dasu, karfe takwas suka aka fito dasu, yan matan da akakawo biyu shekarunsu zai kai nasu zakiya, d'aya kuma zasu yi sa'anin da Salma sai wata yar karama wacce Feener na rike hannunta, har suka shiga motar. Babbar cikinsune ta kwace hannun yarinyar daga Feener tace. "Baki ganinta baka ce zata goga miki bakinta kema ki zama munmuna irinta." Kallon Feener yarinyar tayi, cikin danuwa tace. "Kaltu!!! Wai haka ne zaki goga min bakinki?" Murmushi Feener tayi tare da girgiza mata kai tace. "Bazan goga miki baki ba, amma tunda yayarki bata son muzauna tare zaki iya zama gunta kat tayi kartayi fushi dake." Haushine ya kamasu Hindu suka ja tsaki tare da cewa. "Mukan bamu da wannan duhun kan domin ita anta alkur'ani da bakar tawada aka rubutata, sannan Babban Ladanin musulunci Bilal , bakin fata daga Ethopia dan haka mu bama cikin larabawan da suke kyamar launin fata." Riketa Feener ta ata rai dan duk cikinsu har Salmah, Feener ta girmata sosai balle kuma ita kanta yayar Yarinyar A haka suka shiga motar, suna ta a hira sama sama, har suka shiga garin Amman. Kafin suka nufi hanyar masarautar, tun kafin su isa masarautar suke kallon garin sannan aka mike hanyar masarautar, anan suka kara tabbatar da kansu sun iso wata nahiya ta daban. Tafiya ce me nisa wanda ya aukesu mintina arba'in sannan suka isa cikin masarautar wanda idan ka ganshi zaka auka ginin akayi, a wani guri sannan aka auka aka ajiyeshi da gindinsa. Tsarin masarautar kawai abin burgewa ce, sabida ginshikan da aka gina masarautar, saman ginin inda aka aura wani abu kamar tubali me zubin ruwan gwal, sai kyali yake anyi wani tsarin gini kamar masalaci, dukda masalacin yana bakin kofar masarautar. Wato fa ar yawan tsarin masarautar ata lokacine.(Zauren mai dambu sunga hoton masarautar. Suna shiga masarautan a tsakiyar fada aka tsayar da motar, mutane ne a cike a gun. Daidai an fito dasu, aka fito dasu ganin an janyo wata mata tana kuka tare da cewa. "Wallahi bani na aikata ba, taya zan kashe sarki Ashraf adalin sarki don Allah ku min rai bani bace, sharri aka min wani katon badakare. Wanda kana ganinshi kaga (Kamal minna ) tare da wani kato kamar (Jaheedu) su aure hannun matar sannan suka saka kanta akan wani katato, tana kuka tana kome, tace. "Ya Allah ka kawowa Masarautar nan agaji da ceto, Ya Allah ka kawo wanda zai dakatar da abinda ke faruwa a cikin wannan masarautar." Saka takobi sukayi aka gintse kan matar, ya fa i kasa ihu Mujahida tasaka tare da yankan jiki ta fa i, a gun. Lumshe idanu Feener tayi dan tabbas wannan masarautar ba kanwan lasa bace, babu sauki a cikinta balle wajenta. Yunkurin kashe sarki kawai an gintsi kan an adam ina kuma kayi wani abun da bai kai haka ba toh tabbas sai dai a cinye namarka anye. "Kowa ya kwan dasanin cewa, duk wanda yayi yunkurin kashe Sarkinmu, shine zai fara shekawa Lahira dan haka uma bakin Bayi kushiga hankalinku dan una kuskure zaka bu e idanunka a lahira ne, na rantse da Allah sarki takobina a washe yake domin cusge kayikan mutane." Korasu akayi kamar wasu dabobbi, inda aka nufi wani shashi daban daga masarautar aka kaisu, sunga bayi a cure guri guda suna uka, wani yaro da aka barshi yana birgima yana kiran . "Ammiih!!!" Yabawa kowa tausayi dan ga duk alamu ya nuna cewa Uwarsa ce aka tsinke kanta, yadda yaron yake kuka saida yasasu du
Chapter 2 · 0% Book details