Sashe 13
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfi da yaji Amir Ukshe yake gudanar da Zalimci. Da Abu Zarri yaga haka shine yaje har gidansa nan ya samu Raziyah itama tana ruwan bala'i. Cikin son zaman lafiya Abu Zarri yace. "Meke faru? Sannan ina Sultan? Me kuke oyewa." " Me kuwa zan oye muku bayan kunsan baya gari kunemi shi mana." "Wannan shine karya! Kai kasan me ka masa." Inji Raziyah. Duk yadda su a so Ukshe yayi magana yaki sai suka shiga, ko arin sanin gaskiya. ........ Nima nayita bin Azrah amma taki bani goyan baya, abinda na fahimta akwai abinda ta oye mim dan har anzo an min barazana za'a kashe ni matu ar na shiga maganar sultan. Nayi Imani da Allah akwai me arin kai gulmata, dan haka na shirya ranar bayan sallahr asuba, dake kitchen zan nufa sai na fita daga gidan na wucce gidan shi, dakyar na shiga, sabida yanar gidan. Ina tafiya sai naji abu ya wucce da bala'in gudu ta bayana ina juyawa zanga ba ke. A haka har na tura kofar akinshi bakina e da ayatul ursiyu. Ihu akayi wanda ya tada tsigar jikina, har sai da na toshe kunnena. "Meye ya kawo ki duniyata. Nasame gangan jiki zaki zo ki rabani dashi." Dif naji an fa o a bayana ina juyawa na ga Ashraf a cikin mugun yanayi ihu na sa a, aikuwa yayi wurgi dani sai da na bugu da bango. Gabaki a jina da ganina su e na wuccin gadi. Tsalle yayi ya diro gaba, kafin na yunkura yasake kwallo dani, sai da na bugu da gadon sosai.. In samu arzikin ihu ma gatane, arin shiga.kasar gadon na fara yazo a finci e ni ya cillani da jinki mirorr, tsabar wahala har sai da nayi aman jini. Ya karan bu e kofa naji idanuna dishi dishi, banga waye ba. Sabida bana gani sosai. Gurnanin shi naji ashe wai nima yake, dan gun mirror in a wai shirgin da ya tara, mikewa nayi tare da kama ji in mirror sai gashi dif kamar an jiwo shi daga sama, ja da baya na fara, ina son yi addu'a amma bakina yayi nauyi. Cafke wuyata yayi dan wani irin zafin yake da kafin kayi wani yunkuri ya cin maka. Ina ambaton Allah ihu yayi tare da cillar dani , na mike zan fita mukayi karo da Ghaniyu, da sauri ya cilla ledar da yakawo mishi, sannan ya jani mu a fita. Ya kulle ofar, sai da muka bar cikin gidan ya hanka ani cikin tuhuma yace. "Ba yau na fara zarginki ba, dan sam baki kama da baiwa ba o wacce ta tashi cikin wahala wacece ke?" Goge jinin dake ba ina nayi sannan na sunkuyar da kaina. "Bazaki min magana sai na kaiki gun Amir Ukshe?" Idanuna ne suka ciko da kwalla nace masa. " Safinatu Badr Ibrahim" Kura min ido yayi cike da mamaki yace. "Ke! Wani hauka ne ya kawo ki nan, haba shi yasa kika nace da yawa ashe ke Jinin Badar ce toh zan baki shawara ki ha a kayan i ki bar garin nan ko kuma ki su wulakantaki." Girgiza kaina nayi cikin gaji nace. "Babu inda zanje, dan nayi alkawarim sai na maidawa Nannah D'anta." "Kin hau ace?" "Eh da alama amma bacan can ba, yawwa kaga halin da yake ciki o zaka taimaka min ka nima mana malamin da zai taimaka mana ayi jinyarsa dan naga abin nashi kamar jinn n" "Lallai baki da hankali nima zuwan da kika ga inayi, abinda zai ci nake kawo mishi idan aka san cewa muna zuwa nan dagani har ke sunanmu matattu. Kinga muje kafi." Kwace arm ina nayi da ya ri e, cikin acin rai nace. "Me kake kawo mishi?" Katsaye yace min. "D'anyen nama." Ban san lo acin da amai ya tazo min ba, sai da nayi tukun nace. "Wani irin rashin imani ne haka? Taya zaka bawa mutum me rai anyen nama?" Cikin damuwa ya kalleni sannan ya ce. "Amir Ukshe ne yasani dan har da jin.." "Jini??? Kamar mayye sabida Allah zaku maida an adam kamar Daba aiko kuraye da karanunka basa shan jini, ni dai ka nimo min, gidan wani malami mu kaishi idan bazai yuwwu ba mu kaishi ba, sai ina aka ta a yin haka." na fa a cikin fa Kallona ya tsaya yi ganin yadda na kafe kamar kaska, ajiyar zuciya yayi sannan yace. "Zan nima miki amma babu ruwana." "Ai idan zaka cire babu ruwanka ka cire , domin ana kama ni kai zance kasani ka gane." Kallona yayi ci e da takaici yace. "Amma baki hankali ke mahaukaciyar ina ce? Da zaki min sharri" Gaba nayi abuna dan nasan dole yayi min abinda nace Har na kusan fita yace. "Karki a owa yasani amma ki fa Azrah" nan ne na cibirki na juya na gaya mishi yadda mu ayi da ita. "Eh ai nasani dan mun yan e hukuncin karmu gaya miki sabida yadda kika damu akanshi." zaro ido cike da takaici nace. "Ta ina na damu? Kawai naga bai dawo da wuri bane shine nake tambayarta." Malama stop firintandi "Koma dai menene kibi a sannu gudun karki wurga kanki cikin matsala." _Sorry ban muku al awari ba, amma idan nasami kaina zaku ganni Kamar kullum muna fama da rashin wuta_ #MJ#Vote#Sulfee Oum-Muwadda [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA A WRITER'S ASSO_* *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* Page. Mik'ewa nayi Cikin Sanyi jiki. Ina kallonshi kauda kai yayi sannan yayi gyaran murya, ghaniyu me shigo cikin girmamawa yace. "Umarninka make jira." Kamar bazai magana ba. Ya d'an motsa labb'ansa YA tauneta sannan d'an lasheta, kasa-kasa yayi murya yace. " ka canza min wani" Kallon mamaki nake musu, Ina tsaye aka sake sabon kujera, zuwa yayi zauna tare da juya kan kujeran, bansan ya akayi tsaki kwace daga bakina ba, bai d'ago ba Dan yasan nice zanyi haka, Mamakine rufe ghaniyu, tunda yake ba'a tab'awa sultan abu bai sa ayi hukunci sai yau, a madadin sallamemu sai ya kyalemu a tsaye ya cigaba da aikinshi. Wasu takardu ya kwaso zai fara cike musu, dukda ban duba tarkadun ba, amma na fahimci na cuwa cuwa ce. "Wallahi Allah sai ya tambayeka , abisa dukiyar alumma Da ake b'arnatarwa, anya kana tsoron Allah." Fuskarshi kawai zaka kalla asan maganar ta buge shi sakama on yadda jijjiyar goshinsa suke fito ara ara. "Kai min ita aki." Ji nayi cikina a hautsine, ci e da damuwa Ghaniyu ya kai hannunshi zai kamo ni nace. "Basai ka kaini ba! Ni zan kai kaina ka gane ai ba yau ka fara ba. Amma nasan daga yau bazaka kuma ba, idan nice kai basai san kaini aki ba ko a iya nan zak...." agowa ya i idanunshi har suna wani oil tsabar acin rai gashi sun i jajjur. Ya kalle kofar fita juyawa Ghaniyu yayi ranshi ba dad'i, har yakai bakin kofa a juyo. Cikin ar da kai yace. "Ya shug...." Yadda ya kalleshi yasa shi fitar dole, ji yake kamar kanwarshi za'a tozarta, Takowa yayi gabana, ganin yadda nake ha iye yawun tsoro, dukda shi ba ma'abocin dari a bane sai da ya sake fuskarshi, lashe pink lips inshi yayi sannan yashafe kwantacciyar sajenshi, ju awa yayi yabarni a gun. Aji ar zuciya na sauke, sannan na koma kitchen fitar da bamuyi ba kenan, bamu kuma ha uwa ba sai da karfe biyu, lokacin abincin rana. Yau a tantirance ya fito min dan daga shi sai gajeran wando i a gwiwa, da singlet fari al. Sau aya na kalle shi ban kuma ba, dan tsabar tsoro jikina rawa ya kama, kusan dalili sabida ban saba ganinshi a ha a ba, ban saba ganin kanena suna wannan shirgar ba. Gashin kansa ke igar da ruwa, yana sau a akan karamin towel in dake kafa arshi. Zare towel in yayi ya cilla min a fuskana, ambu" nace a fusace, *"Me wannan an renin hankalin ya e nufi nice zan goge mas."* e mishi kular abincin nayi zubawa Mansaf ido yayi. Na fahimci ita yake so, zuba mishi nayi sannan na saka mishi falefale, a gefe sai dafeffen 'an zaitun da karas, wanda na iga man zaitun da khaltufa. Sai fruit juice wanda na jefa mishi ara. Kin cin abinci yayi, kanshi na duke. aukar towel in nayi naje bayanshi, jikina narawa na fara goge masa jekakken gashinsa. Wanda nake shakar kamshin sinadarin da aka wan e gashin da shi. "Hand drie" Sake goge kan na i na nufi akinsa, ina zuwa nasamu akan gadon har na auka zan fito sai na koma jikin mirorr in na kai hannuna zan auki mai sai na fasa wani an karamin kwalbar turare na gani. Tsautsayi yasani a, kaman wanda aka ma e hannuna ya fa i aikuwa ya fashe. Zaki sani bake wauta ba) Zaro ido nayi, na shiga tattara kwalban. Na zuba a cikin mazubin shara, da e cikin in. Banda rashin kai irin nawa sai na goge turaren da ya ta a hannuna, a jikina sannan nafito. Ina zuwa ya shaki kamshin turaren, cigaba yayi da kwasan gyara bai bi takaina ba. Tsauwar jiranshi nayi har ya are cin abincinsa. Sannan na jona wayar na fara busar mishi da gashin. "Kinsan ku in turarene?" Shiru nayi ban iya cewa kome ba dan nasan nayi masa arna ko ma dai nawa ne, Ina gamawa yayi g aran murya sai ga Ghani u, komawa cikin falourn ayi, sannan yace. "Ku kaita akin horo." Zaro idanu waje nayi, kamar zan fasa kuka nace. "Yarintar ta motsa ko?" Banga fuskarshi ba amma ina da yakinin yaji ciwon abinda nace masa, ......... Fita dani ghani ayi, sai da a masifance ni, sannan yace. "Don Allah ki bar lakatanshi, sam bai san meye kawazuci ba." Dari a nayi sosai nace. "Toh ai gashi a bayanka." Hmmm Sultan Ashraf mugune na bugawa a jarida, dan daga ni har Ghaniyu jikinmu sai da yayi laushi kuma ya sauyawa Ghaniyu gun zama zuwa bakin get, aka kawo wani me kiran mutanen farko Irifan. Gaskiya zan iya daga jiya zuwa yau na zama kamar jaka, matsalar da na fara fuskata shine Irfan an iskane, dan koda akin horo zai kaini toh arinsa yakai hannunshi kirjina. *** au saura