Sashe 55
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*Koda wasa kubar tunanin Tarihi zai maimaita kanshin dan Feener Rabon Dr ce heee
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku
insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 25 pages Insha Allah*
Oum Muwaddah....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
Page.
-40 Masha Allah..
*Na shiga uku na lalace! Ni Safinatu ba dai wancan yaron suke nufi ba*
*(Kuji min Safinah da bidi'a a wasan kwarzo da kuka buga antashi 1-0 shine zaki kirashi da yaeo
Salon Mom Sayeed tasami abik fada bana son reni)*
Kululu naji cikina ya bada sauti, ga kirjina da yayi min nauyi, tsinkewar gaba. A lokaci guda narasa kuzarina da
an karsashina.
"Sarauniya Safinatu! Ga kyautar jauhari da Lu'ulu'u daga Gimbiya Khadijah, sai katafaren gida a can wajen gari daga Yarima Ubadullah, sai kyauta me girma daga Sarki AbdulMuttalib ya bada kyautar manyan shagunarshi na zamani dake cikin garin."
Haka sukayita fa
a min abubuwar da muka samu na kyauta ni da yarana, amma bana fahimtar kome. Sakamakon jin abinda ya nemi kundume min tunanina.
Ana gama bayyanin muka wucce gurin cin abinci, shima cin abin kamar baza aci ba. Sabida izza kallonsu nake kawai. Yadda suke cikin abinci a nutsu kuma baka jin kome sai karan cokula.
Ban iya cin wani
abin kirki ba sabida damuwa da tashin hankali. Dakyar na iya
oye halin da nake ciki dan kar Nannah ta shiga samuwa, yar autar sarki Safyanu itace ta mike cikin yatsuna fuska tace.
"Alhamdulillah, muje Amatullah"
Mikewa yarinyar tayi dukkansu yan mata ne basu wucce Batul ba, amma idanunsu a tsakar ka yake, dan ina lura da ita yarinyar farkon wacce suke kira da Natasha, tunda aka gabatar dani take cika tana batsewa.
Ina ganin Nannah ta ajiye cokali nima na ajiye nawa, sun
an tab'a hira sannan duk suka mike har dani,
akin Nannah muka waccey shima idan nace za
i ha
uwarshi
ata lokacine.
Muna shiga na zauna a falo har lokacin zuciyata ba da
i sabida ki
imar da nake ciki. Gaskiya zuciyata tana cikin ru
ani. Bansan ya akayi ba na iya ha
iye tashin hankalin da nake ciki.
Can sai gata tafito, ita da Yan matan nan. Suna gani na suka fara harara ta, basa gaba damuwar dake cin zuciyata ya isheni.
Kaina a sunkuye
suka zauna a can gefe dani, suna zagina cikin larabci sai da suka ji muna magana da Nannah, suka tsorata.
Cikin kulawa Nannah ke tambayana kwana nawa zan musu.
Wasa na fara da farcena
sannan nace mata,
"Sati biyu!"
Murmushi tayi sannan tace.
"Safinah gashi na tambayi Abbanki zaki min wata biyar, har Abbansu kawayena ya fito tunda saura wata hu
u ya fito"
Kamar zanyi kuka nace.
"Toh Nah Allah ya nufa."
Kallona tayi cikin nutsuwa tacigaba da magana.
"Idan kinga zamu takuraki, kiyi kwanakinki ki koma in yaso daga baya zamu zo"
Cikin jin kunya na girgiza kaina nace.
"A'a Nah ba kome zan iya zama"
Shiru tayi ta share kamar babu magana abakinta, kallonsu Natasha tayi cikin ta nuna musu hanyar waje.
Da sauri suka fita tare da jin ba da
i. Kallona tayi cikin nutsuwa tace.
"Abbanki yace kin tsayar da miji ko?"
Da sauri na
ago da kaina lo
aci guda zuciyata tana wani irin bugawa. Gya
a mata kai nayi idanuna na ciko da kwalla.
"Safinah! Ni a tunani na da ki auri wanda zai miki gori. Ina ga ki auri Mahaifin yaranki mana dagake har shi Ashraf
in zuciyarku zai fi samun nutsuwa."
Girgiza kaina nayi lokaci guda hawaye na zuba daga idanuna nace.
"Don Allah kiyi hakuri na rigada na bawa Hameed zuciyata, karkuyi kokarin rabani da abinda zuciyata kedo, yin hak Zai sani jin ba da
Kura min ido tayi tana jin haushi, murmushi tayi tare da
oye abinda yake ranta tace.
"Bar kuka! Bazan miki dole ba shawara ce kawai na baki, tunda kina da wanda kike so Allah ya nuna mana lokacin."
Goge kwalla nayi tare da ce mata.
"Kiyi hakuri Nah"
Girgiza kai tayi cikin nuna ba kome tace.
"Ba kome, ki kwantar da hankali."
A haka muka tab'a hira sama sama.
Har lokacin sallah yayi muka mike. Tunda na dawo na zauna nake nazarta halin da nake ciki.
****
*Mumbai*
Tunda suka iso garin aka fara kokarin ceto rayuwar sa cikin Yarda da kai suka sadaukar da lokacinsu anyi aikin cikin natsara da takatsantsar. Cikin ikon Allah sai gashi sun sami damar ciro bullet
in. Sannan suka fito dashi, dukda sunyi booking ganin li
itan ta Onlind shi yasa basu tsame matsala ba.
Sai dai muce Dr Allah ya baka lafiya.
***
"Wallahi Ummi du
sai na ru
e na rasa me zance mata sabida ta rutsani sosai."
"Allah ya kyauta"
a abinda Ummi tace.
Tana mamakin irin son da nakewa dr.
***
Saudia...
Yau ya fito fuskarshi nan a cunkushe ya zauna a kujeransa.
"Sultan! Maman Yan biyu tana can masarautar da yaran"
"Asaka ido akanta da yarana"
Gya
a mishi kai yayi cikin nutsuwa har ya bar gurin, zuciyarshi na cike da farin ciki da jin da
i yaranshi suna kusadashi.
*Alhamdulillah*
Sosai yayita murna kamar wanda aka bawa aljannah.
***
Wato wani irin rayuwa na fara fuskanta. A cikin masarautar wani mugun
tashin hankalin wanda yasani kuka a
oye, dan lokaci guda Nannah ta hanani yarana, kuka nake zama na
i tunda Nannah taga ina damuwa, sai ta shiga kawo min yaran, sau biyu ina basu nono ni kuwa, so. Yarana da kaunarsu ya cika min zuciya. Lokaci d'aya na fara jin za araba Uwa da yaranta.
Shigowa tayi ta same ni ina share kwalla zama tayi sannan tace.
"Gwara ni, ina da sauki sosai
Domin kuwa Idan mahaifinsu yazo zai rabaki dasu ne shiyasa na mi
i tayi aurensa."
D'afo kaina nayi a raunane sai ga kwalla sharrr. Duk yadda naso hana kaina kuka sai da nayi me isata, kuma bata hanani ba.
"Toh Nah ni narigada na tsayar da Dr bana jin kowa a raina sai shi, don Allah sau
aya kubarni na bi muradin zuciyata mana, Hameed shine mafarkina, ya tanadar min soyayya da farin ciki, Nah!"
"Ya isa Safinah bazan miki dole ba tunda kina da wanda kike so, amma kisani ko zaki koma keda d'aya zaki koma, domin kuwa haka muke al'adarmu zamu amshesu a nimo larabawan kauye a koya musu larabci."
Cikin shashakar kuka nace.
"Nah! Karku rabani da abinda zuciyata ke so!"
Girgiza kai tayi fuskarta
auke da murmushi tace.
"Safinah! Yaran Shegune!"
A razane na
ago kaina cikin raina nace.
*Shi kenan Sun rabani dasu*
Wato shi yasa Malam bahaushe yace magana d'an aikene duk yadda kayi shi wata rana sai ya dawo maka, yau gashi ya dawo min.
"Nannah dan girman Allah karki rabani dasu, wallahi zuciyata bazata iya d'auka ba ina mahaukacin sonsu dan jikina suka tsaga, qaddara ce tasa na samesu ta baibai... Amna ba gama garin shegu bane don Allah ki rufa min asiri ki barni yau na koma."
Sam bata jin dadi kukana amma bata za
i da yafi haka, mikewa tayi ban kuma ganinta ba sai a gurin Cin Abinci na gansu har da yaran, suna rikici.
Tabbas larabawa mugayen mutane ne akan yaransu, yaran suna gani na suka fara mika min hannu, dan yau tunda ta shigo aka kawo min su, na basu suka sha, har yanzun da kusan karfe biyu na rana.