Sashe 38
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
"Kenan.."
"Don Allah fita ki bani guri bana son damuwa gabaki
aya kin chaxa min kai da wanne zanji da naki ko da na yarana, zaki i
a fita."
Ya nuna mata hanya, fuuuuu tayi waje.
***
Sun kai awa biyu kafin likitotin suka fito, babban cikinsu wanda zai kai kimanin shekaru arba'in ya fara fitowa cikin
acin rai yace.
"Dr Kyari! Sam baku kyauta ba, wani irin abune haka, ban da Allah ya takaita wallahi mutuwa zatayi, kun bar mace a cikin mugun yanayi, ina ma mijinta yake?."
Shiru duk sukayi, "Oh sorry bansan ya mutu ba, kunga kodan tunanin mijinta zaisata cikin damuwa, don Allah a kiyayye gaba."
Gya
a kai sukayi kaman wasu dolaye, suna tsaye aka turo ni zuwa
akin hutu, shafa kaina Ummi tayi cikin juriya tace.
"Allah ya baki lafiya ya shirya zuri'arki."
"Amin" Umma da Abdul suka ce, tafiya Abdul yayi gun biyan ku
i, aka ce masa Dr Hameed Zaki Katagum ya biya, kome har na yaran sannan zuwa an jima za a maidata
akin VIP. Mamaki ne ya kamashi, dan yasan Dr Hameed Zaki Katagum, mutum ne da babu abinda yasa a gaba sai aikinshi baya shiga rayuwar kowa, sannan ba
a kyautatawa kowa, ga tsananin masifa, kowa shayinsa yake sabida mutum neda yatsaya akan gaskiyarsa, baya karya duk abinda ya fa
a iya gaskiyar ce. Basi jima da rabuwa da matarsa, Zuwariyya ba, sabida ta zubda masa cikinsa dan tana shayarwa a cikin asibitin yayi mata tijara, Murmushi Abdul yayi sannan yace.
"Mungode."
Ya bar gurin, dawowa gun Ummi ya fa
a musu abinda ke faru, godiya sukayi tare da sanya mashi albarka.
"Ummi bari naje gida na dawo."
"Allah ya tsare a dawo lafiya." suka ce mishi, da sauri ya tafi.
........
Sophia ta gama abincin rana tana saka kayanta ya shigo gidan, kallon jikinsa tayi a tsorace tace.
"Baby lafiya ? Waye ya
o a tsari."
"Kwantar da hankalinki Honey, Feener muka kai asibiti ta haihu, amma ba lafiya, babys
in suna
akin kula da jarirai."
A ru
e ta kalle shi, "Nikam bari nasa kaya ka kaini."
Ganin yadda duk ta ru
e yasashi riko hannunta yace.
"Honey! Tana lafi
a fa muje ki yi min wanka, sannan wai yaushe zaki fara sallah ne na gaji wallahi bayana da marana daurewa nake kawai amma..."
Rufe mishi baki tayi da nata, sannan ta zare towel
in ya fa
i kasa, shigewa jikinshi ta
i tare da
alle botirin rigarsa, daga nan suka zube gado,
( toh ina zan iya wannan kallon
........ Bayan wani lokaci suna rungume da juna, sai mita take masa shi kuma yana, shafa bayanta.
"Baby jikina ciwo! Yake min."
"Meye yasa kikayi tsarin iyali? Kuma da zakiyi baki gaya min ba ko baki san zan fiki sanin wani tsari zaki yi ba, gashi ina zaman lafi
a kin janyo min du
wata sai kinyi jini sau uku, plss duk abinda zakiyi ki fa
a min, sabida ni likitane, kuma ina da hanyoyin da zan kiyayye dan
ar ciki, nima kuma ina son ki huta."
"Kayi hakuri bazan bazan kuma ba."ta fa
a mishi a raunane, tasa mijinta yana da yanayi da mabukatar maza kuma tasan hakuri yake mata, in wani namijine tuni ya tsunduma bin matan layi, tare sukayi wanka sannan suka fito.
Ta
auki babban flask
inta ta cika da ruwan zafi, kana ta ha
a da manyan kofina guda biyu, sai abincin da tayi tasan bazai ci wani abu a halin yanzun ba. Ta ha
a kome sannan suka fita, can gida yaje ya
auki kayanmu a cikin wata karamar akwati ya fito daga gidan.
A bakin get ya ha
u dasu Batul da Khalila, da kuma Khalil ya gaya musu haihuwa,, Batul na shiga cikin gida ta kira Nanah Asma'u ta gaya mata na haihu.
........
Suna isa ana canza min
aki, sannan, suka nufi
akin. Har dasu Ummi, ajiye kayan yayi zai fita sai ga Masijan ofishin Dr H.Z Katagum, ya kawo kaya ni
i niki, ya shiga dashi, sannan yafita ya sake shigowa da wasu kayan. Bakinsu Ummi a bu
e suke kallon wannan abin mamaki, yana gama shigo da kayan yace.
"Inji Dr Zaki Katagum."
"Mun gode."
Yana fita, Umma ta shiga bu
e kayan. Ledar farko kayan tea ne danginsu Madara ovalti, milo bournvita, cornflas, goldenmo, sugar me iyali, garin coffe, leda na biyun, kuma madaran jarirai ce, da pampas, wipes sai set na kayan sanyi, da kuma kayan jarirai irinsu Overolly, pink nd purple, da kuma wasu yan kananun safarsu. Leda na uku gashashiyar nama ce, wacce taji yankankun kabeje da albasa da tumatir gashi yasha yaji.(
saura naga cutar kwadayinku ya tashi ni dakune )
....... Mamaki ne ya kamasu Dole Abdul ya fita, zuwa ofishinsa. Koda yaje yasamu baya nan, dole ya dawo. Yana shiga yasami Nanah Asma'u tazo.
"Abban Affan muje ka nuna min jariran."
Karban kayan yayi suka tafi, suna shiga Nurse
in da take kula dasu. Tace,
"Dr Zaki yazo ya duba yaran sannan yace za a kawo kayansu,"
Mika mata kayan yayi, ta amsa, sannan ta mika musu safar hannu, ta kaisu har inda yaran suke, kura musu ido yayi an mannasu da juna, suna jin
umin junansu. Abin gwanin sha''awa, karewa yaran kallo Asma'u tayi, sannan tace.
"Dukda bansan Babansu ba Dudu yaran nan kamar an raba gardama ne. Domin babu abinda suka
a na Didi, hatta farcensu irin
aya ne da na Nannah, duba sajensu mana."
Juyawa ya
i ya kalle nurse
in yace .
"Maza ne ko mata?"
Murmushi ta
i sannan tace.
"Dukkansu Matane, Dr ban ta
a kar
an yara kyawawa irinsu ba, kyansu kamar yaran laraba"
Me karatu kayi nazarin kyau irin na Ashraf, asalin balarabe ne dan haka kyan yaran ya zarce ayi bayaninshi a rubuci kalleshi da mahangarka, yaran sun ha
u wai dama bakwaini ne........
Oum Muwadda.....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITERS ASSO_
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
Page.
"Kayi hakuri Baby bazan kuma ba insha Allah zan bata hakuri Baby ka maidani
akina. Bazan kara ba ka maidani
akina kaji baby." ta karshe maganar cikin kuka, jawota yayi gabanshi yana kallon fuskarta a sannu jikinshi na kara sanyi wani irin kewarta yake ji,
d'ago ha
arta yayi suna kallon cikin idanun juya yace.
"Ina jin tsoron kar na mai dake ki hanani aikata alkhai."
Rufe masa bakinshi tayi da hannuta
tare da girgiza kanta.
"Wallahi tallahi bilahi Azim, bazan cuce koda kiyashi ka kawo cikin gidan da sunan naka, bazan ta
a cutar dashi ba dan Allah ka
yarda dani."
"Toh irin wannan dadumar kin manta a gidan surukaina nake, don Allah sake ni kafin ki kayardani kin min fya
Murmushi tayi tare da kifa kanta
a kirjinta, tace.
"Baby I miss u"
"Ke dai fa
i gaskiya, daga ganin
'an Ummi kanin Didi Feener kin gigice" duka ta kai mishi irinta masoya tace.
"Sai na gayawa Didi kana gulmanta,"
a mata abu yayi a kunne, ta
ago kanta da sauri tana kallon fuskarshi, gya
a kanta tayi tare da
aura kanta a tafukan hannunshi. Janye hannunsa yayi ya riko hannunta suka fita, har sun isa gun motarsa.
"Affan fa?"
"Kyaleshi Baby muje kaji."
Murmushi me sauti yayi sannan yace.
"Ban gane ba sai wani rawan jiki kike, ina tsoron karki cinye ni
anye."
Dariya tayi sannan tace.
"Ai in danye ne da sauki, if i catch."
"Yarinya ki bi a hankali sau nawa ina win
in ki yau ma muje a sake gwada."
"Wayyo Allah ni banja muyi haka da kai ba."
Haka suka isa gidansu sosai suka shirya tsakanin miji da mata ya tabbata.
***
*SAUDI*
"Abisa hujjojin da kotu ta ha
a, mun sallame Sultan Ashraf akan zargin da muke masa, tare da bashi hakuri sai kuma muna garga
insa da kar yakuma yin shiru akan gaskiyarsa, dan haka kotu ta
aure shi har na tsawon wata goma babu tara dan ya zama garga
i da izina ga mutane irinshi, sannan a gefe guda Mun mika Marhum ga Hukumar kasarshi kamar yadda jami'in jakadar Kasar Jordan ya bukata, alkali na gama bayanin ya mike, nan mutanen cikin kotun suka ce kotuuuuu.
***
Nigeria.
Yau aka sallame ni a asibiti bansan ya akayi ba, sai ganin Dudu na
i ya wucce damu gidan Abba, kallon Ummi nayi itama ranta a
ace yake, kana ganinta kasan ranta yakai kololuwar
aci, lumshe idanunta tayi taki magana. Kwantar da kaina nayi a kafadarta a hankali kwalla ya shiga sauko min, daga idanuna riko hannuna tayi cikin rarrashi tace.
"Kiyi hakuri kome na duniya me wuccewa ne,Insha Allah wata rana sai labari."
Gya
a kaina nayi dan na kasa cewa kome har muka isa gidan.
..... Abinda ya faru kuwa, kwana biyu da suka wucce Anim yaje gun Abba dan ya fahimci da zaran aka sallame ni, Suleja zamu koma da Ummi shine munafuki ya sami Abba da cewa ya maida Ummi wannan ba darajarshi bane ace yar shi da uwargidanshi basa gidanshi kuma ai haka zai zamewa Safeenah abin gori, kuma a matsayinshi na babba me mutunci ya kamata ya kankaro darajarshi a idanun jama'a kar ya bari mutane su fahimci matsalar gidanshi.
Nan Abba ya amince, sannan yaje har Suleja, ya sami Yayan Ummi sukayi magana yace yaje ya same Babban yayansu dake Maiduguri, dan haka yana dawowa. Suka tafi da Anim inda aka maida Auren Ummi da Abba ba tare da izinta ba. Koda suka dawo Sheik Hayatudeen Kamfu ya kira Ummi yayi mata nasiha sannan ya gaya mata,abinda sukayi. Hankalin Ummi yayi mugun tashi data gayawa Abdul kwantar mata da hankali yayi sannan yace karta bari nasani dan ya fahimci ina ganin laifin kaina akan faruwan kome, parking da yayi ya dawo dani daga duniyar tunani. Na kurawa gidanmu ido, gashi nan na sake dawowa. A hankali Ummi ta fita, bangarena Ummi tazo ina fitowa ta miko min hannu na riketa sannan na fito a sannu, ganin Umma tafito ita da bakuwarta ya sani juyawa cikin mota da dan sauri, Ummi ta rike ni tare da girgiza min kai tace.
"Duk wanda yayi miki dariya ko habaici bai san kan rayuwa bane, idan kasan kan rayuwa baka dariyar motar gawa."
Riko ni sosai Ummi tayi, har muka iso gunsu Umma kaina a sunkuye.
"Hajiya Maryam! Ya me jikin dai? Kuyi hakuri ban zo muku jajje ba, sabida ina gudun kar nazo ace gulma ko wani abu na daban, dan kinsan duniya ba a iyar mata."
Murmushi Ummi tayi sannan tace.
"Hajiya Barakah ai duk wanda yazo gulma ko ganin wani abu toh zan iyacewa bai san me ake kira da kaddar bane, amma idan kasanta toh babu ruwanka da kalubalartan nawani."
"Hmm! Hajiya Maryam abar kasa a cikin gashinta, nima kamar yadda ya same ki nima ya ta
a samuna, domin kuwa Rashmar ta ta
a kinkimo min magana, wanda sanadinsa tunda muka rabu da Alhaji har yau bamu dai-daita ba, amma ni na zubda cikin gaskiya sabida damuwar zata min yawa ina zan kai damuwa dan a lokacin ji nayi ina ma bana raye."
Riko hannuna Dudu ya
i muka shige, yana ce min.
"Kin tsaya bin nasu Ummi, da wancar maganarniyar matar sam magana baya damunta, da kuma suka zubda cikin ai gashi Rashmar
in haryau bata sake samun ciki ba, da sun bar mata cikinta maybe da tana da
anta na kanta."
"Nima da na rasa wannan babyn maybe har na koma ga Allah bazan rike
an kaina ba."
Matse min hannu yayi sannan yace.
"Karki damu Allah ya tsare."
Jingina kaina nayi a hankali nace..
"Dudu! Maganata ta dawo."
"Kuma munata binki ki gaya mana waye yasa a sace ki kinki fa
a sau nawa yan sanda na zuwa sai kice baki sanshi ba."