← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 65

Sashe 42

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tare da Nannah, cikin rarrashi ta bani Takwararta. Amma kam naki bata karshe nasaka musu uku. "Kiyi hakuri ki basu abincinsu mana Binti." "Shegune zan basu nono n?" Wani ba hangon mari Aka tsinka min, tare da kara min. Jikinta har rawa yake, a razane na ago kaina,mukayi ido biyu da Ummina, cikin fusata tace. "D'aukesu nace! Ki kuma kiran da wani suna ni dake ce." Kuka na fasa tare da yin baya nace. "Wallahi bazan basu ba, dan ai." Ban ta a ganin acin ummi sama da yau, dan hannunta har ari yake, tana niman abinda zata min rutsi da shi sai akan kwalbar Humra. Kafin mu farga. Sai rutse min kai tayi, ta kuma auke yaran ta mikawa Nurse dan Nannah tun da nakira yaran da shegu. Da kuma marin da Ummi tayi min, tasa kai tafita. Tana kuka sosai dan ta hango kiyayyar yaran a idanuna, sam bana kaunar yaran kamar yadda bana kaunar Ubansu. Allah ga jego ga caskaleni da Ummi tayi, sai da taga bana iya jan numfashi sannan tafita, ta kuma kawo min yaran ta buga min tsawa tace. "Tashi ki basu? Wallahi kika bari Nannah ta bar kasan nan da yaran nan Safinatu Wallahi! Tallahi!! Baki bina bashin rantsuwa sai na miki Allah ya isa......" Dagske Nannah zata tafi da yaran bayan ta hango kiyayyarsu a Idanun Safinah? Shin dagaske Anim ba zai sake dawowa Rayuwar Feener ba? Shin wacce nasara Dr Yake ganin yuwar samunsa? Shin Safinah zata amince ta shayar da yaran? Wani hali Masarautar jordan take ciki? Tsakanin Ukshe da Abu Zarri waye zai hakura an uwanshi ya mulke shi? Adnan daga Banu Hussein yaje gurin Alexandra, na Banu Nazir dan niman Ha inkai, shin da gaske Alexandra zai amince dashi. Ya Makomar Sultan Ashraf A magarkama... Yanzun muka zo rabin labari book one... Intermission.. Oum Muwaddah.. [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA A WRITER'S ASSO_ *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* *BOOK ONE* *_Labarin daban yake da sauran._* Page. Fita Ummi tayi ta barni da ciwon jiki, Umma ce tazo ta taimaka min na gyara jikina, sannan tayo min fa a taje uma ta auko yaran a gurinsu Ummi. Ta bani so na shiga bawa Asma'ulHusna, kwalla na sauka a idanuna yana iga a fiskar yarinyar, bu e idanunta tayi yan kananu dasu. Wallahi sai naji wani irin tausayinsu ya cika min zuciya, ina ganin ta koshi dan ta zare bakinta, na auke na kwantar da ita, sannan na dauki MaryamSajida. Itama na shiga bata nonon, kwanciyar rigingine nayi na kifa Sajida a kirjina dan tafi kankanta, Husna akan cikina dan tafi Sajida girma. Shigowa Ummi ta i taga duk muna barci, aukar su tayi tabarni ni aya. Ina barci, *** Washi gari dan tun cikin dare da. A farka naga basu nan nasan Ummi tazo ta dauke su, dan haka ban bi tankasu ba. Na shiga bayi nayi wanka, ina fitowa na sai ga halil. Turata nayi taje ta auko min, kayana yar dogowar riga iya gwiwa, sai wandon legings dark blue, kasancewar atamfar holland ce, fari ne me ratsin dark blue, sai nake hadawa da Legings in. Simple makeup nayi sannan na yane kaina da gyale kashka, dark blue me stone fari, haka ma takalmina farine me ratsin dark blue, kallon kaina nayi naga nayi wani fayau. Agogon akin na kalla, sannan na lumshe idanuna na dauki agogon na makala, bayan na saka yan kunne na. Ban saka lips stick ba, na shiga kallon kaina naga nayi mugun kyau. Komawa nayi gurin kulolin abinci na zauna kunun gya a na garin tamba, shi na fara sha a hankali. Har na koshi bu aya kular farfensun kan rago na sha ka an. Tunawa da kalaman Ummi na jiya ya dawo min ban san lokacin da na mike ba, na nufi cikin falournta. Ina shiga naji ana gaisawa, Dr ne zaune Yarinya aya na kan cinyarshi Dudu yana dauke da ayar, wani boyayyen ajiyar zuciya na sauke, ganin yaran. Fitowa Nannah tayi Ita da me renonsu, Ghaniyu ya shigo zai auki kayansu, cikin girmamawa ya gaishe ni. Hankali na baya gareshi sama sama na amsa mashi, sannan na kalle Ummi wacce fuskart ta nuna Alamar farin ciki a takaice zance kowa murna yake zasu tafi da yaran, sai Nannah ce ta kalle ni taga na sadar da kaina kasa, ina wasa da bazaar gyalena. Takowa tayi har gabana. Sannan ta riko hannuna cikin murya me sanyi tace. "Na tafi da yaran?" D'ago idanuna nayi, kuka ya kwace min, girgiza mata kai nayi. "Umminki ta miki dole ko? Idan baki sonsu zan tafi dasu na rene su cike da soyayyarki." Tuna girman Allah ya isa da Ummi tayi min, yasani cewa. "Zan shayar dasu." "Anya Binti! Ba dole aka miki ba?" banda sokanci irin tawa sai na kalle Ummi, na sunkuyar da kaina nace. "Ko aya kawai zan shayar dasune" "Idan kinsan zaki cutu na tafi da su, ke kuma Allah ya baki lafiya." Gyada kaina nayi tare da cewa "Amin" "Binti zan koma gida, dukda Umminki tace min na tafi da Nanny da nakawo idan akwai matsala ki gaya min zanyi kokarin magancewa da Izinin Ubangiji, don Allah arki ji haushin yaran dan basu da laifi." Gya a kaina nayi, ina kallon Dr da Dudu su a rakata, ni kuwa kamar an dasani a gurin. Sai da Ummin tace min. "Hmm! Sakarya sokuwa kawai, kalleki kamar me hankali nan kuwa babu wanda yafiki shashanci." Tana gama fa ar haka tayi wuccewarta. Shiru nayi dan ina gani ta auke yaran ta barni a tsaye, jan kafana nayi na bita akin, na zauna a bakin gadon. Tana ha a musu madara, cikin sanyi naja Sajida, na aurata akan cinyata. Sannan na ja zip in rigana wanda yake gefe na shiga bata nonon, tana kamawa sai da nayi tsigar jikina ya mike, dan tun da aka fara takaddama ban ta a jin kome ba, sai yanzun da naso susha dan kaina, aikuwa an mitsitsin bakin nan ya rike nipple in, sai hakan ya matu ar bani sha awa, ban san lokacin da na janyo wayar Batul dake kasan pillow na auki hotonmu tana sha, du da da karama ce amma fa da kuzarinta, ina ganin ta koshi na cire nonon na bawa ar uwan, sam na manta da Ummi da take in, sai arsu hoto nake. Sai da tace "Indai nono zaki basu toh ko ajiye wayar in kuma hoto xaki yi fita min a aki." Ajiye wayar nayi na cigaba da basu abincinsu. Suna koshi ta mika min wani kofi me auke da tea, an zuba wani gari kamar kuka, na kafa kaina na shanyetass. Har ina lashe bakina, cikin aurewan fuska tace. "Maganin bayamma ce, kuma ki kula da ciye ciye dan basuyi kwarin da hantarsu zata auki kowani kwamacalarki." Tana gama fa ar haka tayi wuccewarta ban aki. Bayan dawowarsu Dudu ya gaya min dr na falour kamar bazan fita ba, na dai daure na fito. Zama na i a kujeran da ke kallon nashi, nace. "Ina kwana?" A dakile ya amsa min "Lafiya!" Kamar wanda na masa dole, ganin zai min iyaye bai san ni miskilan. Nima a jinina yake, ga kuma wanda na koyo a gurin wancan gayen, banza nayi dashi sannan na mike zan koma ciki, sai da yagana kusan shigewa yace. "Baki ji ba" Waiwaye nayi na fara niman wacce yake nima, ban samu ba. "Kana niman wata ce?" Kauda kanshi yayi kamar baya falon yace. "Kamar haka!" Dawowa na i na tsaya abayan kujera nace. "Hmm!ina da abinyi" Kallona ya i sosai, a ranshi kuwa cewa yake. *Na ha u da miskila* Kauda kaina na i na cigaba da kallon kofar falon, can yace. "Ban ji da in abinda kikayiwa Mahaifiyar Baban twins ba." D'ame bakina nayi snnan na tura gaba, kura min ido ya i yana jin wani yana i na daban, "Shi yasa nake miki uzuri dan har yau kina fama da kuruciya." Wurga mishi harara nayi tare da murguda bakina nace. "Ai ni sa'arsu Twins ne." "Nima naga alama, dan su in ma sun fiki wayo. " Zaro ido nayi tare da sake bakina, mikewa tayi ya sakai har zai fita sai ga Anim, kamar an jehoshi. "Wallahi baki isa ba! Indai ina numfashi sai na hanaki farin ciki, kuma zanga shegen da zai aureki." Bu e baki nayi zan magana, na sun fita tare da Dr. Ta e bakina nayi, zan mike sai ga Ummi ta fito, sabida jin hayaniya. "Ke da waye?" "Wancan wawan man sun fita da Dr!" "Wa kenan?" "Anim matawalle!" Na bata amsa a takaice, "Shine yake fadan maganganu haka!." D'aga kafa a na i alamun oho shi yasani. "Baki tunanin zai iya aikata kome? Ya kamata ki sami Abbanku da maganar a dakatar dashi fa." Cikin rashin son tsawaita maganar nace. "Ummi kyale an wahalan ni dai nasamu Allah ya rabani dasi yaje can ya karata." "Allah ya kyauta!" tace. "Amin ya Allah" Daga haka duk mu a bar zance. *** "Anim! Kana son na gayawa Feener gaskiyar abinda kake aikatawa ne?" Wani kallon banza wani kallon banza yayi Dr! "Me kasani a kaina? Da har zaka min barazana" "Eh toh idan na gaya mata cewa, Anim kawali ne wanda yake da jirgin ruwa, inda ake ba ala ya kake tunani zata aukeka." Zufa ne yake keto masa kamar wanda ake juyewa ruwan zafi. "Toh wannan kenan idan kuma na ga a mata cewa. Kana shan magani fa? Toh ni fa bani da damuwa kawai ina son ka janye kudirinka akanta."
Chapter 42 · 0% Book details