← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 65

Sashe 54

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kallona tayi taga hankalina nakan jakata ina kokarin ciro mai na da nake shafawa. Girgiza kanta tayi, dan tun kafin n iso tasame labarin abinda ya faru, dan haka tayi kokarin
oyewa dan kar naji na
'aga hankalina tsaf tasan halina zan iya juyawa gida.
Ina gama shafa man, na zuge akwatina tace.
" Binti ga kayanki a nan!"
Ta nuna min wall dress drower, a sanyayye na juya gurin drower. Zan bu
e sai ga wasu yan mata su uku sun shigo cikin unifoam brown, suna gani na a tsaye suka zo
aya ta rike ni tamaidani bakin madubi, ta zauna dani akan stool. Sannan ta bu
e wani drower set na kayan makeup ne, ta cirosu ta fara bazasu saman dress mirro
in, d'aya kuma ta bu
e gurin kayan sawa ta fara cirowa tana ajiyewa. Dogayen riguna ne masu masifar kyau da tsada.
Wani irin kwallayi suka min me matukar
aukar hankali, Nannah tana kallonmu sai murmushi take, karku manta larabawa a harkan kwalliya da k'awa daga su sai India. Dama dama turawan Uk, suma suna cin Uwar dukiya ga.
A hankali suka gama min kwalliyar sannan, suka shiga nuna min kayan. Musaman Nannah ta nuna musu
aya gefen aka bu
e, royal gown ne masu mugun
aukar hankali,
A hankali ake fiddasu
aya bayan
aya, aka suka fiddasu sosai wata maroon na hango wanda akayi combinet da Golden, na nuna musu.. A sannu suka ciro rigar aka ajiye min kallon Nannah nayi, ta sakar min murmushi, mikewa nayi na shiga inda zan sanya inner wear, ina gamawa na
auki rigar nasaka, ban zuge zip
in, fitowa nayi suka gyara min zip
A hankali suka gyara min zaman rigar , sannan na zauna suka gyara gashina suka saka min wani siririn veil da karamin crown. Safar hannu suka samin, sannan suka bu
e inda takalma suke na nuna musu wata golden tare da pouse
inshi, abin haushi ana fidda takalmin naganshi heel ce, kamar zanyi kuka nace.
"Babu flat ne? Nifa ban iya amfani da heel ba."
"Ma! Ai duk shigar da zakiyi dole takalmar kenan."
Juyawa nayi na kalli Nannah da take jinmu hannunta rike da wayarta.
"Binti size
inki kamar yadda nasani ne ko?"
Gya
a mata kai nayi cike da sakalci, murmushi tayi sannan tace.
"Mantawa nayi na gaya musu baki saka takalmi masu tudu. Amma yanzun zasu kawo, bano bace na shirya miki kayan ba, Aunties
inki ne. Amirah Zahra da Amirah Khadija, sune suka shir
a miki,"
Muna cikin haka sai ga manyan bags an shigo dasu takalmar ce kaman na farko aka shiga shirya min su. Sannan suka ciro min takalmin nasaka. Suna dabda gama shirya ni sai ga masu kula dasu Aamih, kallonsu Nannah tayi. Naga sun dukar da kansu kasa, suna niman afuwarta na makarar da sukayi, cikin sauri suka isa bakin gadon,
aya ta wucce ban
aki ta ha
a musu ruwan wanka,
aya kuma ta zauna tana shafa kan Aanih, cikin nutsuwa tanayi tana hura mata iskar bakinta a kunne, mika yarinyar tayi, a hankali tasa hannu ta
auketa tare da mikar da ita yarinyar tayi mika sosai sannan ta maida ita kafa
arta. Ta shiga zare mata kayan jikinta. Sannan ta
auki wani farin showel ta lullu
ata dashi, suka nufi ban
aki bakina a sake nake kallonsu, duk wannan shirin da ake min babu wani motsin arziki sai aikinsu kawai, haka ya ankarar dani inda nake, masarautar me daraja na takwas a daular jaziratul Arab, wato yankin gof. Dan haka dole kome zasuyi susa nutsuwa da hankali, dole su maida tunaninsu kan abinda ake, zan iya cewa a sanina Nannah mace ce mai faranfaran da jama'a. Amma zuwana jiya. Na fahimci kaskantar da kanta tayi,sabida rashin
anta, da kuma rashin gida. Yau gani ga ita sai murmushi wanda ada itace kejana da hira yanzun jinin sarauta ha
i da Izza suna yawo a jininta, gata dai amma ba magana ba kome sai murmushi.
Suna gama shirya ni, suka shiga fesa min wasu turaruka masu karfi, wanda yasani atishawa. A ki
ime ta
ago ta kallesu cikin rawan jiki suka shiga min sannu.
"A'a babu kome, jikina ne baya son turaren amma ina lafiya."
Na fa
a musu a sanyayye, nuna min kusada ita tayi na zauna, ina jin kewar gida.
"Bari su shirya Kawayena sai mutafi ki karya ki kuma bi yan uwa da iyaye su ganki."
Gya
a mata kai na
i, ina son sabon sim amma narasa yadda zan
i kaina kasa nace.
"Nah ina son kiran yan gida."
Mika min wayar hannunta tayi, na
'ago kaina zan mata magana lumshe idanunta tayi. Kar
a na
i na mike zan
auko jakata, D'aya daga cikin yan mata tace.
"Amirah! Me kike bukata."
Murmushi na mata, sannan nace.
"Jak"
Ban rufe bakina ba ta
auko cikin girmamawa ta mika min, sannan tace.
"Kina da daraja me girma a cikin masarautar nan, duk abinda kike bukata basai kin wahalar da harshenki ba, nunawa zaki yi. Mukuma zamu idar miki, dan ke kamar y'ace a cikin gidan, Sabida Sultan Ash."
D'aga mata hannu Nannah tayi ta ha
iye maganar cikin girmamawa, duk sai naji ni banbarakwai. Wayata na ciro na fara niman Ummi wayar akashe, sai na nimo Abba shima haka, a dame na kalli Nannah nace.
"Nah wayarsu bata shiga."
"Ki duba Dudu."
Shima da nasaka ban same shi ba, sai da na gwada sau uku kafin nasame shi a sakalce nace mishi.
"Dudu!!! Me yasa wayarku yaki shiga ne? Tun
azun nike nimanku."
Muryanshi a sanyayye yace.
"Kiyi hakuri kinsan jiya, wayar Ummi ta fa
a uwa. Na Abba ina ga yasa a chargi."
"Toh yayi kyau! Kana asibitine ina son kiran Dr, ko ya shiga tiyata ne?"

"Ohh! Sorry dr ya bani sako na gaya miki kan cewa sun kai shugaban kasa India ba lafiya sosai zasu
auki dogon lokaci yayita nimanki yau bai same ki ba, amma yace na gaya miki bazaki jinsh ba, sai Shugaban kasa ya sami sauki Insha Allah."
Jikina ne yayi matu
ar san
i nace.
"Shine bazai kirani ba! Ok Allah ya dawo dasu lafiya kace ina gaida Ummina da sauran Yan gidan."
"Toh zasu ji, kishafa min kan My lovely kids."

"Hmm" na iya ce mishi dan jikina ya bani suna
oye min wani abu amma bani da hujja akan haka, sai dai taya Dr zaiyi tafi
a bai gaya min ba anya hankali zai
auka.
Haka na watsar da zance na mikawa Nannah wayarta,Girgiza kanta tayi tace.
"Ki rike a gurinki"
"Thank You Nah."
Karamin murmushi tayi sannan ta mike nima nabi bayanta, masu kula da yaran suka rufa mana baya, Shashin Sultan AbdulMuttalib bini Abu Safyanu, shashine mai girma me tattare da kayan k'awa da ado tare da kwalliya irinta Sarakunar larabawa, fa
ar yanayin shashin tankar lalata lokaci ne, sabida iya tsari da k
au shashin sarki AbdulMuttalib yayi, mun same shi tare da ahalin gidan bani
aya suna zaune.
Muna shiga wata babba baiwa tare da wasu bayin suka fara gud'a irintasu, harshensu su
e ka
awa, tare da
an bubuga baki.
Kallona Nannah tayi cikin nutsuwa tace.
"Me zaki bawa masu miki maraba da zuwa, masarauta na takwas a cikin Nahiyar larabawa,"
Duk sai na diriri ce. Ma rasa me zan basu, kawai sai na shiga cire awarwaron zinarin da kuma wani irin zobe me ha
e da sarka tare da abin wuyar, yan kunnaye, sarka kafa da zubunarsu na cire na mika masu shi da hannu biyu.

Gud'a sosai aka saka tare da, sake sauti irinta kidansu na larabawa, suka shiga cewa.
"Tarihi ya maimaita kanshi. Yau Mun amshi Sarauniya ta uku na daular Hashmiyya Sarauniya Safinatu Binti Badar Bni Ibrahim Kyari, kin shiga kundin tarihin masarautar Oman. Dan kece ta uku da tabada kyautar kayan adonta ta fanshi kimarta a hannun Bayin da suka tar
eta, Sarauniya Jasmin Matar Sarki Yasir da tazo ganin Sarauniya Nana Asma'u irin kyautar da tabawa bayi kenan, sai Sarauniya Nana Asma'u itama tabada wannan kyautar ga Baiwarta Azrah a masarautar Jordan wannan abin yazame me muku tarihi dan duk wacce zata zama sarauniyar gobe toh sai tayi wannan makamancin kyautar mungode kuma a kema za a baki kyauta masu daraja a duniya"
Tsabar tsoro da firgici kamar zuciyata zata dirko daga kirjina zuwa waje, sabida ka
uwar da nayi. *Sarauniyar Gobe? Tarihi ya mai maita kanshi? Na shiga uku Hameed
ina*
A
imauce na
ago kaina sai arba nayi da wasu manyan tire har guda biyu
'aya shake yake da Lu'ulu'u wato diamond wadda akayi wani abin wuya da tsayinshi daga wuyata har kirjina ha
e da yan kunnaye da zubunarshi, da babban abin hannunsa. Daga Amirah Zahra....
Chapter 54 · 0% Book details