Sashe 65
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Sau bakwai na karanta, ina d'ago kaina na nimesu na rasa, ajiyar zuciya na sauke, sannan na cigaba da addu'ar, shi wannan addu'a yana kariya sosai babu mu
gu ko shai
anin da ya isa cutar maka, sai in Allah yaso faruwar haka.....
(Jazakillahu Alkhair Ummyn Aiman)
*Masoyana na Nijar ga number da xaku mata magana idan kuna son Book
in Wanda yake a dalla 100 +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku
insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 14 pages Insha Allah*
Oum Muwaddah......
[2/5, 9:24 PM] Raghad
: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
Page.
Sosai nake Addu'a jikina ya gama sanyi fatana Allah ya kaimu gida lafiya, ina zaune a gurin har akayi sallar asuba, gari na fara wayewa na duba jakata, na ciro wayata na na cire layin Oman nasaka Mtn
ina, yana hawa kan wayata sakonin suka fara shigowa, a hankali na shiga niman numbers Number Dr na fara cin karo dashi dan haka na kira.
Cikin muryan barci ya d'aga kiran nace.
"Baby! Kayi sallar Asuba ma kuwa dan naga kamar baka tashi ba ma"
"Beauty!!!" ya kira sunana da karfi, cikin zolaya nace.
"Malaminsu ba ita bace! Mrs Zaki ce"
"Kina ina yanzun!?"
"Baby Ina airport, kuma gaskiya ina jin tsoron bin mota."
"Ki zauna gani nan zuwa kiyita Addu'a nan zuwa."
Yace min, ya kashe kiran nima na kashe,
Ina gurin zaune ina addu'a sai gashi sanye da jallabiya, ash colour. Mikewa nayi tsabar farin ciki, fuskana
e da murmushi
Yana zuwa ya hura min iskan bakinshi. Dariya na saka tare da saukar kwalla,
"Baby! Ina farin ciki sosai."
D'aukar kayan yayi. Sannan yace,
"Sai ma kin zama tawa, nan ne zaki yi farin ciki ranar da na mallaki wannan
an bakin."
Lumshe idanunshi yayi sannan ya bu
e, yana bina da wani shu'umin kallo, irin kallon zaki shiga hannuna idan muka jone.
Tura baki nayi gaba ina cewa.
"Wallahi kabar min irin wannan kallon, dan tsoro yake bani jifa sai kace wanda ya tsinci dami a kala."
Wani kallon kurilla yayi min, wanda yasani sunkuyar da kaina tare da wasa da Aanih. Fita yayi yana girgiza kanshi, a ranshi kuwa cewa yake.
*Ya Allah ka mallakamin Safinah badan na isa ko na kai ba.*
(Ni kuwa nace Amin
Team Ashraf ya dason life finku)
Ina tsaye
ya dawo sannan ya amshi yarinyar muka fita, muna hira dukda safiya ce hira muke sosai, yana tuki ina bashi labarin yadda na same Passport
ina, dan ce masa nayi na manta akan gado.
Murmushi yayi hankalinshi nakan hanya yace.
"Safinah kenan! A kalla nasan na baki sama da shekaru sha uku! Ba tantama ne, kuma abinda yasani sonki gaskiyarki, dukda bana son jin kome amma yana da kyau ki nutsar da zuciyarki guri guda, idan nine toh lokaci yayi da zan mallakeki, idan kuma Babansu Maryam ne ni bani da matsala da haka."
Cike da mamaki na kalle shi, bakina na rawa nace.
"Hmm! Kana zargina kenan?"
"Ko d'aya bana zarginki! Sai dai ina da karamin kokwanto ne, Passport a jakarki ace ya fa
i a gado kodai Uban yaranki ya
auka dan karyayi nisa dashi, hmm. Taya ma zaki auri lebira irina, wanda baya samun hakkinsa sai karshen wata, bayan kin baro inda arziki yake, Safinah ban yarda ni kike so ba, ima ni kike so toh tabbas, kin jefani cikin kokwanto."
Bakina da idona da hancina du
asake ina
allon Dr yadda yake karyata son da nake mishi.
"Nagode"
Iyakar abinda kenan matu
ar nace zanyi magana toh ba makawa kuka zanyi, lumshe idanuna na
i burina mu isa gida lafiya, ina jin ya tsaye tare da danna horn nayi maza na
alle murfin motar na fito hankalina kwance, na
auki yarana. Na shiga gida dai dai Abba zai fita daga gidan ya ganni na shigo ai tsayar da motar yayi. Yafito da sauri ya amshi, Aamih tare da sauke murmushi yace.
"Yanzun airport zani, Sultan Ashraf ya kira yace mana kin taso. Amma yana tsamanin saukar cikin dare zaki yi."
Maida kwallar cikin idanuna nayi nace.
"Abba na iso cikin dare! Toh ina tsoro kar wani abu ya samemu yasani zama har gari ya waye. Mun sameku lafiya,"
"Lafiya lau."
Nayi gaba dan naga Dr na karasowa, ni kuwa raina yadda yake
ace zan zabga mishi wulakanci iya ganin idona.
Nan yake gayawa Abba ai kiranshi nayi ga kayanmu a cikin motar, ina shiga cikin gida ya kaceme da ihu, da farin ciki.
Take yaran suka shiga makale min, da zaran an
aukesu sai su fasa kuka, nan suna kiuya.
"Ina yar shamurmurar take, lange lenge me ramar keta. Wannan Y'a mijin da ya aureki ai shine za a kira a
auri kashi ko a
ata igiya sam babu kayan mora."
Basu Ummi da Umma ba hatta Abba da yakawo Aamih, sai da ya direta da sauri ya fita, ta
e baki tayi cikin ko in kula irin ko a jikina
in nan sannan ta cigaba da cewa.
"Taya wancan Malohon ya tawo ya barki a can"
*"MALOHO???"*
Bakinmu a ha
e muka zaro idanu. Gyara zama nayi ina son sanin sanin Waye malohon da Maloho. Zumbura baki tayi gaba tare da watsa hannu gaba irin jaraba da masifa nacin ranta ta zabga mana harara sannan tace.
"Waye kuke tambaya ya wucce wancan gabjejjen tsohon da ya makelewa Safinah."
"Lallai ma kuwa! Na rantse kika kuma kiran Baby da wannan sunan sai na zuba miki shinkafar
era kinci kowa ya huta da batsar da kike mana nan, haba kin ishemu da maganar banza."
Ina gama balbaleta na mike tare da barin falon na nufi
akin Umminmu, alola nayi dan nabar sallah a kaina. Sai da na gabatar dashi sannan na kwanta dan dukkanmu duk mun gaji. Tuni barci yayi gaba dani.
***
Karfe biyu saura na muka farka nida yaran, fitowa Ummi tayi daga ban
aki tace.
"Nikan a cikin wata hu
u ne yaran nan suka
auko mugun kiuya haka. Tun kafin ki tashi naso musu wanka, amma yan butan uwa ina zuwa kusadasu zasu shige jikinki kamar sunga Dodanniyya."
Tashi nayi ina dariya, nace.
"Wallahi a cikin kwana biyu da dawowanshi. Suka
aci haka da mugun kiuya ai dalilin barowa ta can wai dan"
Bansan lokacin da nayiwa bakina linzami ba, tabbas a cikin wawa
e ni babbar wawuya ce, dan tsakani da Allah nake shirin facala mata iskancin da Ashraf yayi min.
(Nace ko baki kira kanki wawuya ba Fans
in Ashu zasu kiraki dan kar su
e kallonki.
"Au dama sabida yaranshi kika gudo?" Ummi ta watsa min tambayar.
Take na fara firitendi(
ina son turancina) da cewa.
"A'a kawai kinsan larabawa da son yara, kuma
aukesu yake bani sake ganinsu, kuma bayan haka ina kewar gida. Shi yasa nace azo a
auke ni."
Murmushi ta
i dan taji nine kawai amma bawai ta yarda bane.
"Ai sai kije ki musu wanka, kar ruwan ya hucce."
Na mike cikin sauri na shiga da Aamih na cire mata ka
anta da pampes, na shiga, ita kuma taja Aanih ta cire mata, ina fitowa da Aamih ta amsheta sai ihu take tsalla mata,, ina gamawa yar uwan na kawota nima naje nayi nawa, sannan na fito ina goge jikina.
D'aya daga cikin jakar da nazo dashi, Ummi ta bu
e. Kayan yarane masu mugun tsada, da kyau. D'ago kayan tayi kuma iri
aya sai banbanci kala.
Su kansu kayan irin shigar masarautar Jordan ce, kome na ciki golden da ratsin ja.
Ciro musu wani Overall ta
i light blue da
igon pink, a ciki sannan takamasu tasanya musu pampas, da kayan ta kuma kame gashin kansu a tsakiya. Sai kukan banza suke mata, ni kuwa ina ta dariya dan fadarsu da yaran ya burge ni, sai ta gama kare musu zagi, sai ta dangware goshinsu. Aikuwa su fasa kuka(
) sai tace musu.
"Na dakeku dan kofar masarautar garinku masu idanu a tsakarka, dube su."
Ta kuma dangwaresu, aikuwa takwarata Aamih taja kuka, tana kallonta tare da jan kukan ta tsalla.
"Kaii! Ummi da alamu zaki gigita Sultan wallahi ya kirani yafi sau ashirin, a bashi yaranshi." inji Dudu.
Yana rufe baki kiran na sake shigowa,
auka yayi yace.
"Gani a gidan! Amma ta
a zasu."
Kara wayar yayi a
unnen Aanih, wacce take wangale bakinta kamar kofar garinsu, shiru tayi tare da sake bakinta.
Amsar wayar nayi na kara a kunnena. Shirme fa yake gaya musu, tare da shiririta sannan shi kanshi yadda yake maganar zaka rantse da ALLAH matseshi aka
i, Kashe kiran nayi ban kai ga mikawa Dudu wayar ba ya kuma kira.
"Don Allah ka bu
e wata jaka zaka ga kwalin Ipad, a saka a caji tare da wifi
insa yake, zan na kiransu ta nan."
"Ok."
Dudu yace da sauri yana bu
e jakunkunar, can ya samo sannan yakai jikin Abin canji.
Ni dai ina kallon duniya, yaushe akayi wannan sayayyar, koshine fitar da yayi lokacin muna hotel
in nan da na shiga wanka, *oho* nace a raina.
Tsakani da Allah Dudu ya biyewa Shirmen Ashraf, yafita can sai gashi da layin Mtn, tura mishi number yayi. Duk wannan bidirin da ake ko sau
aya baice ina nake ba, sai Ummi ce ma da suke bu
e kayana, suka ga dukiyar da masarautar Oman suka bani, take suka shiga Sharhi akai, Sophia da Nana Asma'u da suka zo. Min sannu da zuwa suka fara kiyasa ku
in manyan abin wuya da yan kunne, take suka shiga niman jin ku
ensu, ina jinsu, dan sai lokacin nake karyawa, Umma da tashigo itama sai da tayi girmama alamarin, Madam kan da tashigo kasa hakuri tayi cikin son mu shirya tace.
"Yar nan ga inda arziki yake, ki saki wancan dukundukun, ki kama Ashurafa, tunda yarone ai zaki mori kuriciyarsa. Kinga wancan Malohon tsufar dake zai yi jininshi tayi kauri, wannan kuwa jininshi harbawa take, sosai kuma zaki ce na gaya miki."
Salin Alin na bar
akin, sabida maganar wannan tsohuwar ba kan gado, kunya sai ya kasheka ita kuwa bai sumar da ita ba.
"Kilaki an dawo daga barbaran D'an taurene?" ko ban fa
a ba kusan wacece. Murmusa mata nayi.
"Eh magajiyar karuwai Uwar
akin Yan daudu, na dawo ban kawo miki kasonki ba, ba saikin zo amsa ba, dan duk inda kilaki take dole asamu uwar dakinta, zan kawo miki kasonki dan shin basarake ne yafi karfin taure."
"Toh mara mutunci yar isa wacce ta ajiye y'ay'an gaba da fatiha."
"Eh mana, nida natashi karuwancin riba biyu nasamu, ga Yara ga Dukiya, kuma ni yau zanyi karuwanci wallahi nafi karfin matsiyacin me ku
i sai irinsu Sultan Ashraf wanda suna cinka zasu ajiye maka arzikin yanke talauci, nan da Kanwarki Ade tazo kafin ta koma sai da ta sace min dubu goma taje aka cire mata ciki, dake ita nata Asirin ya rufu shine bari ki banka
e na wasu, sannan Hunaidah da kuke cewa tayi aure mijin yarasu shine dangin mijin suka kwace dukiyarshi hhhhh! Mamie. Ko dai taje an juye mata fetir a cikin injin
inta kuma batasan wani gidan mai ne aka mata wannan juye, bane ni me sa'a ce ko yau nashiga wani gida bani da kaico sabida Ubansu ya mallaki abinda zai rukesu har karshen rayuwarsu, ki iya da harshenki, idan yarana shegune toh tabbas ina Alfahari da cewa Ubansu ya mutu akan kaunarsu, dan koda wasa wani yayi gigin lakatarsu hmm wata miyarsai a makota ni kaina bansan meye balaraben Kasar Jordan zai aikata ba, amma nasan ya kware a bada umarnin a yan
e kan mutum daga gangar jikinsa, Allah ya baki sa'a haukarki ta ta
a mishi idanunshi."
Duk yan cikin
akin Umminmu cir
o cirko sukayi, dan ba karya Mamie ta kaini bango kuma na fyaceta na huta da iskancinta, kuma wallahi ta ta
awa Ashraf Y'a toh wallahi idan ya haukace zanga me iya dakatar dashi.
"Wallahi Nuratu kinyi asara! Yaushe zaki daina kishi da Safinah wad'ancan mur
a mur
an yan matan da kika kwaso ba a miki magana ba sai kece zaki sanya yar masu gida a gaba, muguwa me kashin awaxa kashin tsiya".....
(Kaii Hajja Kaka matsalana dake Ove Acting, kome sai ta fa
i abinda babu shi a cikin kundin balaga
_Yan Paid grp kuyi hakuri mu gama book One, Insha Allah 8 more kullum amma sau
aya idan kuma zaku amince 4 more da safe insha Allah da dare 3 more toh Insha Allah zan baku a Book 2-3 da yardan Allah in yaso wannan book one tunda free ne du kare a 3 more ko yan lelena ina ji daku kamar yadda nake ji da Yar magen makotarmu

*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 13 pages Insha Allah*
Oum Muwaddah......
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
66bea184c6f040bd845154b5543b6918