← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 65

Sashe 60

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

larabawa mayyun mata) Ture shi nayi tare da kai mishi duka, ya d'ago fuskarshi da idanunshi cike da desire, matsawa yayi sosai. Sannan ya kai hannunshi zai kamoni na hantsila kafin na mike, ya rigani. "Abincin yarana nazo sha musu! Tunda ni d'an iskane shi yasa zan tabbatar da haka." "Wallahi ka ta ani sai na jimaka ciwo." na fa a ina lallu o kwalbar ruwa, murmushi yayi tare da shafe fuskarshi yace. "Zanso faruwar haka! Idan har kika iya dakatar dani, toh tabbas zan ya hakura mu barki da Allah idan kuma muka kar a sai kiyi hakuri damu, dan ke baiwar Ubansu ce da ku insa aka sayeki." Allah ya zata da wasa nake bazan iya make shi ba, sai da yazo zai rutse ni. Allah ya bani sa'a na make shi a goshi, rike gurin yayi. Yana murmushi ya tako har inda nake, yasaka hannunshi biyu ya fara balle botir in rigarshi. Kuka ne ya kwace min, ina girgiza mishi kainna fara tare da ha e hannuna nace. "Don Allah kayi hakuri! Iya abinda nake dashi ya rage min kenan, karka rabani da sauran abinda ya rage min, shi aya kawai zan mallakawa mijin da zan aura don Allah kayi hakuri." Jifa yayi da rigar tare da sake murmushi jin da i zai yi maganin fitsara. Aikuwa yayo kaina tare da kai hannunshi ya agone na fasa ihu,, yayi maza ya rufe min bakina kuka nake ina dukanshi. Amma sai da ya cillani gadon yabi kaina ya zuba min karfinshi tare da d'aga rigana ya shiga tsotse nonon da karfin bala'i, ganin ina dukanshi tare da yakushinsa yasashi d'ago kanshi yace. "Idan kika cigaba da dukana! Zan miki cin da sai kin kasa tsayuwa, iya abincin yarana nazo amsa, idan kuma aka ki ni zan caccaki yarinya da kayan aikina" Shiru nayi ina jinshi sai da ya shanye tass ya mike, tare da cewa. "Idan kika kuma zagina! Ba nonon zan sha ba, can zan sha." Tunda na kifa kaina nake kuka kaman raina zai fita, haka ya ficce a akin hankalinshi kwance kamar wanda yazo yasha abin arziki. Kusan kwana nayi ina kuka, ji nake kamar na mutu dan bakin ciki. Ina kwance har akayi kiran farko, na samu na tashi na gabatar da sallar nafilla. Ina gurin zaune har aka shiga sallar asuba, na mike nayi ina idarwa naciro wayata a charge na kira Dudu, ina kuka tare da ce masa. "Dudu! Kazo ka auke ni na gaji." Yadda yaji nake kuka yayi masifar 'aga mishi hankali. "Kiyi shiru Didina! Gaya min me Ka miki" Sabon kuka na rusa mishi ina cewa.. "Ni dai kazo na gaji" "Toh ba Dr zai zo ba? Ki kwantar da hankalinki zan kirashi nace mishi ya tawo dake" "Dudu ka gayawa Nannah kartace bazan dawo ba." "Wai ni am Safinah meke faruwa ne?" Ya tambaye ni damuwa, kuka nas ake saka mishi sannan nace. "Dudu! Kasan jiya yaron Nannah ya dawo, toh tunda yazo ya e min rashin d'a'a, dudu abin ba da i gani balle fa a, don Allah kayi wani abu." Duk sai yaji ba da i, sam a duniya baya kaunar ganin na zubda walla, balle kuma yaji ina kuka me cin rai. Kawai sai ya katse kiran. ...... Kaman ance d'aga kai kawai na ganshi a tsaye a bakin kofa, karasa shigowa yayi cike da izza da kuma takama, tunda na ganshi na takure guri guda tare da cusa kaina tsakankanin cinyata. Yana zuwa ya kai hannunshi zai ta a ni, na sauke wata irin ajiyar zuciya tare da ingirewa a dunkule nan. Da sauri ya ago ni tare da girgiza fuskana, amma ban farka ba, kwantar dani yayi ya shiga ban ya ako ruwa ruwa a wani an abu yazo ya watsa min ban farka ba, sai da ya bu e bakina yayita hura min iskan bakishi a firgice na farka, ina ganinshi akaina idanuna su a sake luuu zasu rufa yace. "Wallahi kika kuma sume min sai nacinyeki tsaf." Lumshe idanuna nayi tare da kokuwa da numfashi, kuka na sakamishi na kauda kaina gefe naki kallonshi, sauka yayi a gadon ya fita. ........ Karan wayata naji na lallaba na o sannan na kara a kunne na, sabida idanuna sun min nauyi. "Beauty meke faru ne?" Dr ya kara tambayata, kuka nasaka nace. "Hmm? Kawai kazo." Abinda nayi niyyar fa a shine he try to rape me again, sai na tsinci kaina da rufa mishi asiri a matsayinshi na Uban yarana ko ba kome bai cancanci tozarci daga gareni ba, rigimarmu da ban kimarshi daban, kuma Dr shine mijin da zan aura da zaran na gaya mishi any nonsense zai rike a ranshi kuma zai cigaba da kallonshi da haka, kuma dadin da awa shi in Shugaban alumma ce wanda yake rike da kasa guda yin ha a takankar zubda mishi darajarsa ce, kuma nayi Imani yau koda ban Auri Dr ba dole zasuyi zumunci da Ashraf, dan haka sirrin Ashraf sirrina ne. Shine namijin da na bu e idona nasani a gabana, tun kafin wannan abun naso saninshi dan natashi da muradin ganinshi a rayuwata, dan haka zumuncina dashi bana son wani ya shiga balle har asami wata araka. "Hello Beauty!" Kashe kiran nayi na cigaba da kuka, jin motsi a jikin gurin kayanmu yasani d'ago kaina, kayan yaranshi yake cirowa. "Me yasa baki gaya mishi ba?" Banza nayi da tambayar da yayi min. "Karki damu ni bani da.... *Kuyi hakuri Yan Paid grp daku nake yau na dan shiga ribibi ne amma ga wannan zuwa dare Insha Allah......* *Masoyana na Nijar ga number da xaku mata magana idan kuna son Book in Wanda yake a dalla 100 +227 96 51 58 05 Maman Fareesah* *Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo ku insu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode saura 18 pages Insha Allah* Oum Muwaddah...... [2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._ *_MASARAUTAR JORDAN!!!_* _Jordan Historical_ 2020* BOOK ONE.... Page. Mamaki ne ya kuma kashe shi lokacin da muka ha a ido na murgu a bakina, sai da ya zaro ido waje cike da alajabi. *Yaushe reni ya shiga tsakannmu? Yarinyar da du iwarmu sai ta..* "Habi tunanin me kake? Me kake so a tanadar maka idan ka dawo." Lumshe idanunshi yayi tare da yin shiru, mikewa yayi ya kawo min yarinyar wacce take kananun kukan niman ruwa kp nono kallon cikin idanuna yayi nayi maza na kauda kaina yace. "Amminha! Du abinda aka tanadar min zanso, a ciki kuwa har da y'antattun kajin waje." Sai da ya kalli cikin idanuna, ya ajiye min yariyar akan cinyata, ya kusanto da fuskarshi kamar zai ha a da nawa, nayi baya dashi, garin rike yarinyar hannunmu ya ha u da juna, da sauri muka kalli juna. Sabida wani spark in da muka ji lokaci guda. Cikin idanuna yake kallo sosai kafin yace. "Ni kika murguwa baki?" Sunkuyar da kaina nayi, kawai jin bakinshi nayi a goshina, cikin sauri na d'ago da kaina, aikuwa sai ga bakinmu ya ha e, la ena na kasa ya cafke. Da sauri na tureshi. Abin mamaki sai ya kai hannunshi ya rufe idonshi d'aya tare da kane min d'aya irin zamu ha Ran Natasha ya baci kuwa Nannah kan bata san iskancin da d'anta yake min ba sai da taga na tureshi ta kalle da sauri tace. "Binti! Lafiya?" Kamar zanyi kuka na mike na fita da sauri, murmushi ya sake zuciyarshi sawai. Jijjigani Nannah tayi na dawo daga duniyar tunanin da nashi, gani nayi har ya koma. Dafe goshina na i, tare da kallon Nannah da take rike da yarinyar da ya kar a, *Wai Dama tunani na shiga duk abinda ya faru ba gaskiya bane?* Wai me yakaini yin tunanin abinda bai faru ba, kuma duk abinda na gani ashe a tunanine, karamin tsaki nayi. Tare da share zancenshi a raina. Har muka dawo, tunda muka koma macca muka shiga sayayyar tsaraba ni wanda zan kai gida ne, kwanarmu sha tara muka dawo Oman a cikin kwanakin dawowarshi munci kwana hu u dan saura goma ya dawo. Wani irin hidima ake a cikin masarautar har da canza fentin, gefe guda kuwa nima muna cinye junarmu da soyayya, dan har Dr yayi min alkawarin zai zo muwucce gida tare, dan haka nafi kowa murna. *** Ranar wata alhamis Muh'd Ashraf ya diro garin Oman tare da wasu daga cikin manyan masarautar, wani irin hidima ake sai ka rantse biki ake, duk sunsha walliya ban dani da iyata riga da zani ta atamfar Vlisco ce a jikina, idan baka lura ba zaka rantse doguwar riga ce. Me zip a gaba, kayan sun auki jikina ya zauna dis. Ina zaune a falorn Nannah ya shigo, hankalina yana kan hira da Dr wanda yace min jibi yana hanya. Dan haka na maida hankalina muka buge da hira. Kukan Aanih yasani d'ago kaina, ganinsu nayi tare yana rungume da ita, dake Aamih tana barci kusadani. Suna shiga sai ga Nannah tafito ranta a matu ace tace. "Safinah! Taya zaki bar yarinya ta tafi gurin kayan kallo badan Babanta ya shigo a an lokaci ba ai Allah kadai yasan abinda zai faru." Shiru nayi kaina a sunkuye ina mamakinsa daga zuwa sai ha a guri. "Kiyi hakuri!" Iya abinda na iya cewa kenan. "Ki kiyayye gaba!" Tana gama fa ar haka ta juya tabarni bu e da bakina, ina jinjina irin kaunar da sukewa yaran, bayan kamar minti talatin sai gasu sun fito tare. "Safinah! Hmm ko zaki samarwa Habibi abinda zai cine!" Kan uban can lallai ma nice zan girka mishi abinda zai ci, kamar zan fasa ihu na mike sai wani cin magani yake, ajiyewa Nannah yarinyar yayi ya shige akinshi dake kusada nata, yana shiga ya taradda falo madaidaici, sai akuna biyu sannan ya shige aya, zubewa yayi a gadon ya huta sannan ya mike tare da cire rigar jikinshi, singlet insa ya cire tare da zame dogon wandon jeans insa. Kasa sannan ya zauna a hankali yazare kafar, safe goshinsa yayi ya
Chapter 60 · 0% Book details