← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 65

Sashe 25

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jingina a jikin bango na zame a hankali tare da sake kuka mara sauti nace.
"Allah na na cuce kaina ko na gaya muku cikin waye bazaku yarda b.."
Ji nayi an shure ni da kafa, tare da
ago ni a zafaffe akayi waje dani, har bakin get ya cillani na zu
e a gun.
Ummi naga itama tafito tare da Nannah, sam Abba kamar wanda ya fita hankalinshi, ranar wanda bai san meke faruwa ba ya sani, a gaban
inbu mutane Abba yace min.
"Kisaka a ranki ke matacciya ce, kin jima da mutuwa a cikinmu, bamu da ke a cikinmu, karki kuma takowa cikinmu kije duniya ta isheki riga da wando, kamar yadda kika kwarar min da mutuncina naki sai yafi nawa zu
ewa, kuma idan baki bar min kofar gida ba yan sanda zan kira miki, bana son ganinki."
Yana gama gaya min haka yasa key ya rufe gidanshi, ya kalle Ummi yace.
"Idan kika saka kafarki ki
a tsallakw bakin get
in nan a bakin aurenki."
Zuwa nayi nayita buga get
in ina kuka tare da cewa..
"Don Allah Abbana karka kore ni, daga gareka don Allah ka rufa min asir..."
Ji nayi an riko hannuna, na juya a sannu Abdul ne idanunshi sunyi jajjur, yaja hannuna a har cikin motarshi, zanyi magana ya rufe min bakina da yatsar hannunshi.
"Ya isa muje gidana."
Gidanshi muka nufa wanda yake can doctors quarts, muna shiga get
in gidan Matarshi Sophia, ta fito fuskarta a murtuke ta tare kofar shiga gidan, wani irin kallo take mishi. A sani na Abdul yana da matu
ar hakuri da rashin son magana, kuma ban ta
a tsamani a kaina zai iya zarta da hukunci har haka ba sai da naji yace.
"Ko ki bani hanya na shige ko kuma ki wucce gidanku na sake ki sa..."
"Abdul!!!"
Na kira sunanshi a raunane, na girgiza mishi kai cikin kuka nace.
"Don Allah karka ka rasa, ni na hakura zan nime wani gurin tunda bata son zama dani, duk nice na fara. Kabarni na amshi hukuncina daga makusantana."
"Koda za a hukuntaki, bata wannan hanyar ya dace ba a nemi wani mana."
Tunda taji ya saketq jikinta ya fara rawa, ta shiga kuka.
akinta ta koma tare da
ar wayarta ta kira Layin babanta ta gaya mishi, shi kuma ya kira Abba. Ina zaune Abdul na gefe muka ga Abba a kanmu, a razane nayi bayan Abdul, cikin fa
a yace.
"Zo ki ficce musu makira kawai zaki kashe masa aure tunda ke bakiyi ba bari ki raba na kaninki ko kunya baki ji ba kin
o jiki kinzo gidan mutumin kirki zaki lalata masa gidanshi zoki fita."
Rike rigar Abdul nayi tare da kifa kaina
a bayanshi ina shashekar kuka, maganar da Abdul yayi shi ya kashe ni da mamaki, yace.
"Idan Safina tabar gidan nan wallahi Sophia tabar gidan kenan har abada, kuma gabaki
aya fa, ba wai zata dawo bane. Can gidanka ne kana da ikon koran kowa nan kuma Abba nawane, ina da ikon zama da kowa. Dan haka da safina da cikinta su zauna a nan hae inyi nawa na kaina. Sannan ni a yanzun son cikin nake tana haihuwa zan ha
a da nawa baki
aya na rike su."
"Abdul!! " na girgiza shi tare da kiran sunanshi...........
Chaiiiiiiii Yasin nagaji Anya Book 2 bazan saka shi a kasuwa ba
.......
#MJ#HZ
# Vote......
Oum Muwaddah....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITERS ASSO_*
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
*Wayyo Feena na tausaya miki ina Ashraf kazo
Team Sulfee2020 ko
KYAUTAR SHAFIN NA KU NE MATAN QUARTS MUCH LOVE
Page.
"Ni kake gayawa Magana Abdullahi! Ni da nayi wahalarku. Dan na nuna
acin raina zaka saki matarka, ni Abdullahi!"
"Abba yadda kabi ba haka kowani dattijon Uba yake yi ba, sam abinda ka aikata tamkar a zamanin da ilimi bai wadatu kowa ba, kai...."
"Kafito kace min Jahili mana! Sai masan kaji haushin abinda naiwa Yar uwanka, kuma dole tabar gidanka yau
in nan" ya fa
a a zazzafe,
"Indai Safinah zata bar gidan nan toh wallahi Yar abokinka zata bar gidan nan ba makawa, dan gidana ne ina da iko akan kome na gidan, tunda fa shigo me fidda ita sai ya shirya."
Wallahi ban taba shiga matsananci tashin hankali a rayuwata irin na yau ba, rigima ta kaure tsakanin Uba da D'a, ba zan iyace na fahimci kome ba. Sai dai n daina jin kome da kuma ganinsu sannu sannu duhu ya mamaye idanuna na zu
e a kasa.
a rigarshi Abba ya
i ya fita tare da kashedi zabga min rashin mutunci idan na mutu kar
a qawo mishi gawar karuwa gidansa, sannan ya bawa sophia dama da zaran na mata iskanci ta min tijara, karta raga min.
"Wannan ikon a gidanka zakayi ba a gidana ba, kuma koda wasa kika ta
a min ran Yar uwa zawarci ya aureki."
Yana gama gaya mata haka ya
auke ni zuwa gun motarsa, bu
e masa motar me gadin gidan yayi. Shi kuma ya sakani sannan ya koma ma zaunin drive ya tadda motar muka fita bayan an bu
e masa,
***
"Maryam! Har kin haifi d'an da zai gaya min magana ko? Toh na zare hannuna akan Abdullahi da Safinah, suje su nemi wani
uban bani ba,"
Cikanka Ummi bata ce mishi ba, tayi cikin da sauri
akinta dan taji karar wayarta.
D'auka tayi ta kanga a kunne.
"Ummi na kawo Feener asibiti! An bata gado."
"Toh Abdul zan duba na gani ko zan sami zuwa. Koda ban zo ba Nannah da Hajja zasu zo"
Ta gaya mishi cikin wani irin murya me cike da sanyi da tarin damuwa. Kashe kirar yayi
***
Tunda muka isa su uku har dashi hu
u suka rufa min, jini na yayi masifar hayewa. Kusan
ari biyu da 220. D'aya daga cikin abokan aikinsa yace.
"Dr Kyari! Wannan mara lafiyar ta tsallake rijiya da baya sabida jikinta da ya haura, ya ta
a zuciyarta amma sakamakon bugun zuciyar babyn cikinta jinin dake zuciyarta ya sauka, sannan cikin jikinta yana cikin koshin lafiya, sai dai dole ta rage damuwa dan zai iya tab'a zuciyarta"
Shiru Abdul yayi kawai dan bai da abinda zai iya cewa, haka suka gama ceto rayuwata, sannan nurse suka turoni zuwa
akin da zan kwanta.
***
*Ko ina labarin Sultan Ashraf*
Da misalin karfe hu
u na asuba suka sauka a king Abdul Aziz international Airport... Har suka son inda za
auki kayanshi.
Yan sandar saudia suka kewaye shi, cike da mamaki ya kalle su kafin yace.
"Wani abu ne?"
"Musamu labarin kashigo mana da bom daga kasar jordan aka turo mana."
Gyara tsayuwarshi yayi cike da mamaki bakinsa a sake, jakarshi suka janyo tare da bu
ewa, sai ga bindigogi kirar ak47, kananun bindigo gi biyar. Sai wani waya
auke da numbers tada bom, gefe guda kananun bom ne masu zubin abun wasan Yara,
D'ago kanshi yayi a rikice yana kallonsu, cikin ko in kula suka buga mishi ankwa.
(Grp
in matan quarts da fatan zaku hararo gaba)
Hukumar saudia ta kama Ashraf da mugun laifi, kuma hukuncinsu ba kamar na kowacce kasa bane domin su shika suke (
) kuma abune daga hukumar kasarshi suka turo da sanarwa.
Hmmm idan baka mutu ba, makiya bazasu ta
a barin ka ba........
***
Nannah tazo asibitin tunda tashigo take kallon yadda na koma, jikinta ne yayi sanyi dan idan hasashen da take gaskiyane tabbas Safina Jordan ta fito. Dan taga takardan da Ashraf ya turo min kafin jirginmu ya tashi tare da zobe da ya bata. Ta fahimci haka ne bayan ta tsinci takardan da kuma stamp
in masarautar... Tabbas a can binti ta
auko cikin jikinta.
"Ya Allah kasa binti tasan waye ya mata wannan aika aikan, tabbas sai sun biya abinda suka aikata bazan ta
a kyale su ba, abinda sukayi na shekaru shirin da shida bazai tafi a iska ba, kodan binti zan koma gida."
Haka tayita magana ita
ayarta har lokacin sallar magrib yayi ban tashi ba, sallah ta gabatar tana zaune Abdul ya shigo da abinci, kar
a tayi fuskarta kawai zaka kalla kasan a dame take.
"Abdul!"
D'ago jajjayen idanunsa yayi, ya kalleta a hankali yace.
"Na'am, Nannah."
"Binti Jordan taje fa..."
Zaro idanu ya
i waye zuciyarsa ba da
i, kafin yace.
a haka ya zai kasance,"
Mika mishi takardan tayi, a hankali ya warware. Sannan ya karanta abinda yake jikin takadan.
*_Nasan bazan biyaki abinda kika rasa ba, bansan me yasa haka ya faru ba amma ina me baki hakuri da ki yafe min dan na zalince ki na rabaki da kimarki na Y'a mace ina kara baki hakuri , idan kin isa ki sumbaci goshin Ammina ina nan zuwa gareta_*
"Nannah baki karanta wasikar bane?" ya tambayeta,
yana tsareta da idanu. Girgiza kanta tayi cike da damuwa tace.
"Bansan me zan gani ba, ina tsoron abinda ke rubuce a cikinsa."
"Ina kyautata zaton Ashraf ne ya rubuta mata."
Kar
a takardan yayi dai dai da farkawata.
"Ruwa Dudu.!" na fa
a a hankali, goran faro da yake cikin kwalinsu ya
auka tare da bu
ewa ya tsiyaya a cup ya kawo min tare da
'agani ya bani sai da nasha, sannan ya jinginar dani a jikin bangon yasa min pillow.
Shafa kaina ya
i tare da cewa .
"Sannu kinji! Ina ke miki ciwo?"
Idanuna ne ya sauka kan takardan dake hannun Nannah, kallonta nayi tare da sunkuyar da kaina, kwalla na saukar min daga idanuna. Mikewa ta
i ta zauna a kusadani,
"Bansan da can zaki ba! Da bazan ta
a barinki zuwa can
in ba, me yasa da zaki baki gaya mana ba."
D'ago manyan idanuna nayi cikin dishashiyar murya nace.
"Nannah! Bansan me yasa naji ina son zuwa ba, kodan kaddarar da zata ribta dani ne yasani zuwa can
in, Nannah nasha wahala. Amma ya zama a banza tunda gashi na dawo gida babu abinda naje samowa sai sheg."
Chapter 25 · 0% Book details