Sashe 22
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Sultan. *** Ina zaune ya shigo tare da mika min password ina, gyara tsayuwarshi yayi sannan yace. "Nasamu a cikin kayanki, sannan nayi miki booking in jirgi wanda zai tashi karfe sha aya na rana zuwa jakarta na kasar Tunis, sannan ki rubuta min address inki da Number wayar gidanku. Idan nagama abinda na e zanzo naga Ammina." Jikina na rawan sanyi na rubuta mishi number Nannah sannan na mika mishi, garin kar a ya shafi hannuna da sauri ya d'ago kanshi yana kallona yace. "Baki da lafiya ne?" "Fever ne, amma nasha magani, idan na isa gida zanje Abdul ya duba ni." Tsare ni da ido yayi sosai, sannan ya ta e baki yace. "Waye Abdul? Ko shine zaki au." Girgiza kaina nayi cikin gaji a nace. "Kanina ne?" Fita yayi daga akin, kwanciya nayi a gadona wani irin farin ciki na cika min zuciya, ........ Washi gari aka mai dani, kamar da yadda aka saba naki magana, shima bai ce kome ba. "Idan na fahimta Sultan Ashraf na kare mai laifi, bayan kuma shi ya saka doka...." Bai kai aya ba Ashraf ya mike, daga kujeran ya cire duk wani abinda ya shafi na sarauta ya ajiye musu, sannan yace. "Ni Muh'd Ashraf na ajiye muku mukamin ku, sannan zan tafi karku ta a saka ancewa, dan dole wata rana ku nime ni." Yana gama gaya musu maganar ya dawo inda nake ya riko hannuna muka fita, inda aka ajiye motarshi muka nufa Ghaniyu yaja motar, Zuwa Airport, naso muyi sallama dasu. Amma ban samu halin haka ba. ...... Tunda muka isa na zauna sukayita zirga zirga, sannan ya dawo da wata ja ar takarda ya mika min sannan yace min. "Kije ki sauya kayanki kowa kallonki yake." Mikewa nayi jiri ya tafi dani. Da sauri ya tare ni, na zu e a kirjinshi ajiyar zuciya na sauke, ina rungume a jikinshi ya nufi gurin sauya kaya, shigar dani yayi sannan ya fito nasaka kayan na fito dakyar, dawowa yayi ya sanya hannuna a kafa arshi yana rike da k'uguna muka fito, dake ticker VIP. a saya min, muna fitowa ya kaini can. Zama yayi kusadani yana ce min sannu, zuba min ido yayi ganin yadda nake share kwalla. Ajiyar zuciya a sauke sannan yace. "Da zan tafi Madina ne kar o takarduna, amma ganin halin da kike ciki yasani zan biki zuwa Nigeria, Naga anayin j.." Da sauri na katse shi ta hanyar gyara zamana nace. "Lafiyata lau, kawai ciwon jikin dukar da nasha a hannun samudawarka ne." Kauda kanshi yayi sannan ya mike yace. "Insha Allah zan zo nan da wata biyu." ........ Gya a mishi kaina nayi, tare da janyen idanuna akanshi,.yau ce rana tafarko da nake jin ba dad'i rabuwa da wani, shima ban san dalilinshi nakin tafiya ba, zuba min idanu yayi ya sauke a jiyar zuciya sannan ya fita, ina zaune can sai ga wata ma'aikaciyar jirgin tashigo rike da wani takarda mika min tayi, na amsa bu ewa nayi, zo e ya fa o. Tare da wani aramin rubutu aka ce. *_Nasan bazan biyaki abinda kika rasa ba, bansan me yasa haka ya faru ba amma ina me baki hakuri da ki yafe min dan na zalince ki na rabaki da kimarki na Y'a mace ina kara baki hakuri , idan kin isa ki sumbaci goshin Ammina ina nan zuwa gareta_* Lumshe idanuna nayi, zuciyata na min ciwo. Ainun ina jin sa,ada jirgin ya tashi, ....... Bayan tashinm ya kalle Ghaniyu cikin damuwa, yace. "Yarinyar can bata da lafiya" "Eh ranka shi da e, gaskiya Safinat bata da lafiya, tana da hakuri da juriya ne kawai, amma kana kallonta kasan bata da lafiya." Haka sukayita tattaunawa har lokacin tashin jirgin Ashraf yayi. Suka yi sallama da Ghaniyu, sun rabu cikin jimami. *** *NIGERIA* Abuja..... Shakar iskar kasata yasani lumshe idanuna, a hankali na e saukowa daga matakalar jirgin. Har na iso arriver, an jakata na auka tare da fita daga cikin gun, ina fita nasame taxi, na gaji ga jirin dake damuna. Sunan unguwarmu na fa a mishi a gajiye, yace min. "Madam 1.5 " gya a kaina nayi na shiga, tsoro da farga duk su a ci a min Zuciya. ......... Tafiyar awa aya ya kaimu, ana tsayuwa a kofar gidanmu Khalilah tana fitowa zata taka kawayenta da suka zo jajjen ata na, yayinda Abdul ya zo zai shiga gidan. Na fito a hankali, "Addah Feener!!!" Wani irin kwalla ne ya zubo min, fitowa da gudu Abdul yayi lokacin na mike tsaye ya karaso guna, fa awa jikinsa nayi tare da fashewa da kuk....... _A auri kashine ko a ata igiya