← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 65

Sashe 58

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

"Ayya! Yaran karuwa kuna tsoronmu ko? Karku damu uwarku ce zata iya ja muku dan tana ko
arin shiga hurumin Sultan Ashraf, dan shi
in mallakina ne, idan kuma kikayi gigin shiga gonata toh tabbas zanyi abu, kiyi tunanin irin wuyar da kika sha. Mana na haihuwarsu saura wata d'aya a sakoshi idan na kuskura naganki dashi."
K'ak'a
e hannunta tayi sannan ta har
esu a kirjinta, a gadarance tace min.
"Zan
atar dasu."
Shiru nayi jikina na kara sanyi, har tabar gurin ban iyace Uffan ba sai da masu tayani renon yaran suka zo sannan na mike bayan sun
auki yaran nabi bayansu. Tun daga wannan lokaci nake gujewa kaina abinda zaisa Nannah ha
i da Ashraf.
Bayan kwana biyar muka tattara sai macca, inda muka sauka a wani gida mallakin sarki Abdul Muttalib, daga nan zuwa harami ba nisa tafiyar minti goma ce. Tunda muka shiga garin muka isa idan muka tafi Ibada bama dawowa sai inzamu ci abinci. Idan muka dawo kuma bamu sake fita sai lokaci la'asar.
Daga maka muka wucce Madina ziyara, daga can kuma Nannah tasani a gaba muka koma riyad acan ake rufe dashi.
Kamar nace bazanje ba haka nake ji amna babu yadda na iya, bamu isa da wuri ba. Sai biyar dan haka bazamu same zuwa kurkukun ba, dole sai washi gari..
A masaukinmu nida yarana Masu renonsu har su biyu, Natasha da Nannah a
aki
aya,
....... Ina kwance naji karan shigowar sako.
*Hey Beauty ya kike*
Zubur na mike zaune ina zare idanuna gwada kiran wayar nayi yaki d'agawa, bansan lokacin da kuka ya kwace min b, da nasake kiran nabiyu ya dauka, yana jin shashkar kukana. Kashe kiran yayi ya kuma turo min da sako.
*Toh ya isa mana! Ina tare da shugaban kasa kinga ba halin nayi magana da kowa.*
Cikin kuka na tura mishi da cewa.
*Amma me yasa ka kashe kiranka kasan ydda nake ji kuwa! Ji nayi bani da farin ciki don Allah karka hukuntani da laifin da bansan nayi ba.*
*Beauty ba haka bane ina cike da kewarki, musaman cutie lips
inki nayi kewarsu, ji nake kamar nafito ta waya na cigaba da cinye bakin da me bakin.*
Zaro idanu nayi tare da kallonsu Aanih da suke barci kunya ta kamani na tura mishi.
*Baby! Ka fara bani tsoro da kunya don Allah bar maganar haka*
Dariya ya turo min tare da cewa.
*
Beauty ai dole kiji tsoro nidai wallahi duk ranarda kika shigo hannuna, zaki fa
i gaskiyarki domin kuwa sai na cinye ba iya, kuma bazan koshi dake ba, hmm karki sani fa
ar maganar da zanji kunya nan gaba."
*
Wayyo Allah na don Allah bar maganar haka, dan zaka iya sani daina kulaka dan ni kuma kunya nake ji.*
*Kunyar me? Ai ni bana fatan kiji kunyata, idan likita irina yaji kunya toh kawai ya ajiye aikinsa, dan kunya batashi bace! Safinah kece macen da zuciyata ta bu
ewa kofarta kika shiga, don Allah ki rike min ki dan kece nake jin zan iya raba farin ciki dake Ina miki so da duk zuciyata."
*Baby!!!"
Shiru yayi sai na rasa abinda zance mishi nace .
*Don Allah muyi magana ta Whatsp.*
Chapter 58 · 0% Book details