← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 65

Sashe 49

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Oum Muwaddah...
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
Alhamdulillah nagode sosai
Page.
Tsaki Dr yayi sannan ya kashe wayarshi ya bar gurin, yana mamakin halin Anim.
***
Anim Kamil Matawalle, D'a ne ga tsohon Daraktar gidan Radion na kasa, Alhaji kamil mutumin kirki ne bashi da abokin fa
a, haka ma Hajiya Balaraba. Mahaifiyar
Yaransu Uku, Anim ne Babb sai , Saifideen, sannan Ummulkhairi, Tun farko ha
uwasu da Feener ba yazo yana sonta bane an sashi ya sace ne ya
ata mata suna, sabida tana jagorantar wani shiri na yaki da tafautaci da Yara da Mata.
Ganin tana tawayarwa mutane kai da kuma nuna musu illar bayarda yaransu, kuma mw gidanshi shiine ke jagoranta fitar da mata da yara
a cikin kasar nan. Dan haka tabi kauyika tana wayarmu musu da kansu, har mutane su
a fara hankalta. Dan ha
a suka daina bada yaransu.
Haka ya janyo karyewan arzikin Ubangidanshi, dan haka lokaci guda ya bawa Anim Hotonta da adress
in, ya kuma nima mishi aiki a gidan radion da Feener ke aiki, a hankali suka fara aiki
A tare har kuma shirin su
e gabatarwa tare.
...... Ahankali mutane suka fara zargin suna son juna, dukda dai Feener bata
auki abun ba sai daga baya ta mika wuya suka fara soyayya sama sama, har dai yakai gaban iyaye.
Anim yana da mata da yara Biyu mata, kuma bayi da lafi
a yana fama da ciwon Hanta(
Yo na lura kun ra ja'a a wancan nikuwa labarin a kintse take) kuma cutar hanta tana cikin cututtuka masu hatsari.
Sun ta
a ha
uwa da Dr saubiyu lo
acin shi an gayyace shi domin yayi musu lectures akan yadda zasu kare kansu da kuma gudun jefa wani a cikin matsala, har an gama kome na maganar aurensu kwatsam sai Feener ta fito da maganar zuwanta Jordan, kuma dama A nufinsa idan zasuyin Hoton prewedding toh anan zasu, cima burinsu, kuma abinda zai baku mamaki an bawa Anim ku
i dan yayi aikin bayan shi
in kawaline, fasa auren da tafiyarta ba karamin asara yaja mishi ba, har maigidanshi ya kwace rabin ku
Abinda yafi
aga mishi hankali dawowarta da ci
in dukda baya jin sonta,
Dawowarta yaji yana masifar kaunarta dan da farko tafiyarta ji yayi kamar ya bita, sabida tsabar sonta da yake, karshe ya maida musu da ku
insu, ba
an tace bata sonshi.
Tsakani da Allah Anim yahakura, sai dai an sami matsala ranar da yaje dubata a asibiti, ya fito kenan ranshi a
ace. Ya shiga motar garin tukin gangancin da yake, karshe yaje wata mota tabi takanshi....
Dakyar aka ciro shi suna zuwa Asibiti aka fara bashi taimakon gaggawa.
Duba wayarshi aka
i suka sami lambar Mamie, kiranta aka
i tazo taganshi. Shine takira wata kawarta ta gaya mata,ita kuma tazo da wani mutum suka fita dashi daga Asibitin......
Wannan shine asalin Abinda ya faru ina Mamie suka kaishi Oho.....
***
allon mara lafiyan yayi cikin sakin fuska yace.
"Yanzun ina ke miki ciwo?"
Girgiza mishi kai tayi cikin murmushi,
"Ok gashi Allah ya sawwa
Tura mata takardan yayi. A madadin ta
a sai ta
aura hannunta akan nashi, janyewa yayi cikin
aurewan fuska yace.
"Hidayya! Bana son haka, duk zamanki a cikin asibitin kina cewa baki da lafiya nasani amma na shareki, pls ki rabu dani ina da matar da zan aura."
Rausayar da kai tayi cikin yanga da yauki, irinta goggagun Yan mata sannan tayi fari da idanuta tace.
"Dr! Nifa na jima ina sonka Nashiga a tabiyu"
Murmushi yayi tare da jingina a jikin kujeran da yake Yace.
"Ke tun lokacin balki kike bina, karki manta kefa kawarta ce, zaki dame ni"
e hannunta tayi a kirji tare da kallonshi tace.
"Wannan matsalar balki ce! Ni takaina nake."
"Hmmm! Yayi kyau"
Sako ya turo min tare da cewa.
*Hey Beauty har yau fushin ne? Ina kewarki sosai har da yarana*
Yana ta jiran reply amma fir naki tura mishi.
"Dr Magana nake da kai! Fa kuma kayi min shiru."
D'ago idanunshi yayi ya
aura akanta, sannan ya maida kan wayar ya kuma turo wani sakon
*Beauty kina gasa ni don Allah kiyi hakuri! Wallahi bani da wata bayan kenan*
"Ina magana ka share ni."
Tattara abubuwanshi yayi da sauri ya mike zai bar officer
in, tayi maza tasha gabanshi cikin marairecewa tace.
"Don Allah kace min wani abu mana"
Duba wayarshi yayi da sauri ya fita ta gefenta.
Takaicine ya turmusheta ranta na kara
aci cike da jin haushi tace.
"Allah dan ni akayi ka, itama balkisun nice na rabaku."

Ta kuma bi kofar da harara, kamar shi ya
i mata wulakanci.
***
Farcena nake kankarewa zan kuntsa lalle a hannuna da kafana, naji Sallamar Hajja Kaka, watsar da rezan nayi na tafi da gudu na rungumeta ina cewa.
"Wayyo Amaryan Dudu tazo ku fito mu fara Celebrat."
Tureni tayi cikin sababi tace.
"Dalla can, me kika samu wan salebirita. Zagi a fakaice, ina d'iyoyin albarka"
Shareta nayi nacigaba da gyara farce, dama can mun saba duk lokacin da muka had'u na nuna farin cikina sai ta disgani. Kuma tayi burinta ya cika, karan sako naji na jawo wayar naga sakon Dr..
*Gani a waje ina jiranki don Allah"
Banza nayi dashi.
"Ke hafiran banza akaina miskilancinki zai motsa,"
Shigowar Zakari da kayanta, ya sani kallonshi nace.
"Malam Zakari don Allah kacew.."
Ban karasa ba sai gashi ya shigo,
"Ke miskilar banza ba magana nake dake ba?"

Share su nayi nace.
"Malam zakari zaka iya tafiya."
Sannan na mike zan bar falon, rike baki tayi cikin salati da salami tace.
"Amma wannan yarinya anyi yar banza."
"Beauty!!"
Cak na tsaya ni banyi gaba ba ni banyi baya ba, karasowa yayi yana kallona yadda nayi kicin kicin da fuska, murmusa min yayi sannan yace.
"Don Allah bani minti
aya mana,"
"Ah barka da zuwa, Hajja! Dr kaima kazo kenan."
Cike da kunya ya sosa kanshi yace.
"Hmm! Eh."
Cikin mutuwar jiki ya bini da kallo ganin na tafi na barshi, dawowa yayi ya zauna a kujeran dake kusada hajja kanshi sunkuye yana jin ba da
i yace.
"Ummi! Ko zaki mata magana wallahi zolayarta nake, bawai da gaske ba, zaki iya tambayar batu. Amma duk Safinah ta
auki zafi dani sosai bana jin da
in haka."
Ta
e baki Hajja tayi cikin kunar rai tace.
"Yo naga sokanci, toh kuka zakawa Maryam
in dan wancan me zubin lomar tuwon taki kulaka,, sai me ita da tayu kwantai yo ina abin moruwa a jikin kasusuwa, yarinyar da nonor arziki babu duk ya tsofai, itace zaka hana kanka sukuni, toh sai kacigaba in yan mata ne, yanzun ake haihuwar wasu, kazo kana ihu dan wancan me kugun kamar na zanzaro tana fushi da kai ka damu, dube ka jibgege irinka kazo kana damun kanka akan wancar me kiran bulogarin."
Bai da niyyar dariya haka yayita dariya, fitowa nayi na shiga kitchen naji irin tanadin da Hajja take min, tsuka nayi
asa
asa a raina nace.
"Zamu gauraya da juna idan muka ha
Tunda na shiga kitchen
in ba
fito ba. Sai dai naji Ummina tana bashi hakuri, da gayya naki fitowa yaran ma naki kawo mishi su.
Bansan me Ummina tace mishi ba, sai da nafito naga bayanan ta
e bakina nayi a raina nace.
*Kaji dashi gulmame kawai*
Haka muka share kwana uku bama niman juna, ni dai a cikin kwana uku na watsar da kome amma Dr sai da mukayi sati biyu yana horani, ba kira ba txt duk sai naji ba da
i na rasa wanda zan tunkara da maganar ana haka sai ga Dudu da matarshi ya kawota wuni zuwan Hajja. Dake a gurguje ya kawota, ko shigowa bayyi ba ya tafi.
Sai da dare da ya shigo
aukarta, nake mishi ba'a nace.
"Dudu kaida Uban gidanka kuna fushi dasu Twins toh sunyi fushi daku."
Zaro ido yayi dan bai fahimci kome ba, yace.
"Ai dama baku ha
uwa ne? Ai kullum yana zuwa gidan nan ko Batul?"
Kallon tuhuma nayi mata lokaci guda ta shiga yin tsili tsili da idanunta, cikin
acin rai na daka mata tsawa.
"Meye matsalarki da Dr? Wallahi Ummi ki ja mata kunne zan karyata akanshi."
"Toh ba a gidana zaki fara kishin banza ba, kishin wofi toh ba a gidana ba, idan kin matsu kidaina share shi mana ki ga ko zai kula min Y'a sakarya kawai."
Tashi nayi na bar falon cikin
acin rai na kuma banke kofar
akina,
Ina shiga ja wayata naga sakonshi sama da 15 tun sati biyu da suka wucce, rubuta mishi sakon nayi da cewa.
*Dama ka shigo rayuwata ce ka azabtar da zuciyata da ruhina? Me yasa ka koya min sonka bayan ba sona kake ba Why Hameed!*
Yana meeting yaga sakon, da sauri ya mai da min da cewa.
*Wallahi bashine manufata akanki ba! Manufata So da Kauna, Alhamdulillah tunda kin turo min sakon biko*
Zare idona nayi cike da mamaki dama bikonshi nayi ta
ijam, *Aji Down*
Nace a raina, sannan na maida mishi da cewa.
*Allah ya kiyayye min nayi bikonka*
Dariya yayi kasa dan ma yana cikin manyan likitoti, shi yasa bai sami matsala ba, kuma ta
a irin Dr akwai matsala dan ko albashin da ake biyanshi na kula da lafiyan shugaban kasa, karshe ne balle kuma asibitocci uku yake aiki dasu a garin Abuja banda Alheri dan nashine nakanshi.
Chapter 49 · 0% Book details