Sashe 31
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Bansan wata irin rayuwa nake ba, daga wannan matsalar sai wannan. Ji nake ina ma banq cikin duniyar nan, sai da yayi da kanshi ya kyale ni, anan na kwanta na cigaba da kuka.
***
*Suleja*
Kallon agogen falon Ummi tayi. Karfe biyu saura na rana Safina babu dalilinta, mikewa tayi ta fito har part
in Mama ta zauna cikin damuwa tace.
"Maman Abideen har yanzun Yakolo bata dawo ba, kuma karfe goma take dawowa. Kinga har biyu fa."
"Maman Safinah kina da hankali kuwa, yarinya tun goma bata dawo ba, shine baki fa
a ba yau da ita
aya ne ai da sauki mace da ciki fa."
Kamar zata rufe Ummi da duka haka take ji, ta shiga kiran Abideen yana
auka ta gaya mishi sannan ta kashe.
Shima asibitin yaje akace bata zo ba, tashin hankali wanda ba asa masa rana. Ummi takira Abdul ta gaya mishi halin da ake ciki, shi kuma ya fa
awa su Nana da Abba.
Lokacin da Abba yaji labari, tsabar tsoro
aukar takai mishi yayi ya
aura akanshi, hularsa a hammatarshi. Yakira Abdul yace.
"Gimbiya Asma'u tasani ne?"
Abdul yace.
"A'a bata sani ba."
"Shi kenan takare min, dan mutuwa zanyi tace bata kyale kowa."
Hankalin kowa a tashe yake, Mamie kam gani take kamar wasa Nannah take, kuma tana da masaniyar sace Safinah dan yayita bin Abdul ya gaya mishi inda take amma fir yaki, da yaga tana bautawa ku
i sama da kome shine yayi amfani sa ku
in ya tambayeta tace bari ta tambayi khalil. Zuciyarshi
a Khalil tana tambayarshi ya gaya mata, tana Suleja. Jim kadan takira Anim ya gaya mishi.
Shi kuma yayo hayar kwararru a kidnapping su
a kwamushe. Baiwar Sultan mamar magajin gobe (
***
*OMAN*
Kallon ruwan dake gudu a lambusu take jikinta na bata akwai wani abu, dake dab da faru. Kawai ta
auki wayarta ta kira Abdu
bugu biyu ya
auka,kamar ya kifa yace.
"Nannah! Akwai matsala."
Tashi tayi kamar zata zuba da gudu tace.
"Ba dai wani abu yasami Binti ba."
"Nannah an saceta."
Mikewa tayi wayar ta subuce a hannunta, zama tayi jikinta kamar wacce bata da karfi.
Zubur ta mike ta nufi cikin gida........
A ranar ta baro kasat zuwa nigeria
***
Duk inda ake tsamani zanje an duba bana gun jikinsu yayi sanyi, da farko sun zata kamar yadda nayi wanca tafiya, sai da aka je har airport aka duba, gabaki
aya, hankali kowa sai da ya tashi kwana biyu tsakani sai ga Nannah. Abin ba a cewa kome dan kuwa Nannah tana isowa batabi takan kowa ba, aka shiga bincike da lokacin........
Kuyi hakuri, Waleed ba lafiya jiya kwana mukayi bamu runtsa ba yanzun ma ina rubutun kamar wacce aka sani dole in Barar Addu'arku........
#Vote
.....
Oum Muwadda....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZA
A WRITERS ASSO_
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
Page.
Tawowa yayi ya kawo min abincin, sannan ya ajiye min kallonshi nayi zai fita nayi maza na rike hannunshi, cikin rawar murya nace.
"Kayi hakuri Dudu."
Murmushi yayi min ka
an sannan yace.
"Kici, idan bai isheki ba a karo miki."
Girgiza kai nayi, nasaka abincin a gaba na fara ci, har zai fita nace mishi.
"Abdul! Don Allah ka kaini suleja ina kewar Ummina."
Gyara tsayuwarshi yayi, sannan ya shafe kwantaccen gashin kansa yace.
"Ok ki gama sai na kaiki in yaso jibi sai ki dawo."
Gya
a mishi kai nayi, shi kuma ya fita.
Sosai naci abincin sannan naje ban daki na wanke bakina bayan nayi wanka, na shirya cikin bakakken kaya, doguwar riga da bakin gyale, sannan na
ibe kayana sosai. Sannan na fito na same Madam sophia a tsaye. Yana fitowa ya
auki jakana, muka fita, gaba ya bu
e min na zauna yasa jakar a baya
itama tashiga yajamu muka tafi.
........ Har gidan iyayenta ya kainta wanda yake kusada gidanmu, kallonshi nayi zanyi magana muryarta
a katsemu tace.
"Karuwa hankalinki ya kwanta, kin rabani da mijina. Muguwa azzaluma baiki aure ba harkin kashe auren kaninki, a haka zaki kare."
Ji nayi kirjina yayi min nauyi, dakyar nake jan numfashina, tabbas an ta
ani amma ba kome.
Bai damuwa yaja motar muka bar layin. Tunda muka
auki hanya bai ce min kome ba. Nima haka muna dab zamu shiga suleja naga masu fura da nono..
"Dudu! Zansha fura."
Sauka yayi a gefen hanya sannan ya fita, yaje ya sayo min. Yana shigowa
ya mika min, naji jikin goran yayi matu
ar sanyi, bu
ewa nayi na fara sha, wani sanyi da
i tare da gar
i me shiga rai ya gauraya furan ina kur
a tare da lumshe idanuna, komawa yayi da baya yasake sayo min gora biyu, dan tun bamu bar gurin ba na kusan shanye goran.
Kafin mu isa gidan Uncle Ahmad na shanye goran farko na kuma bu
e na biyu shima sai da naga bayan rabinsa naji cikina ya cika, kwanar da zai kaini gidan. Muka hango mai sayarda gashen masara, tare da ayaba a gashe. Bani manta lokacin da na gama karatu aka turani Imo naci ayabar da gya
"Dudu! Ayaba da Masara,"
Tsayawa yayi yasaya min sannan muka wucce gidan,
Yaran gidan suka taremu da murna gasu da tarbiya, kar
an kayan sukayi tare da kai mana
akin Ummi, Gaida Mama Saratu mukayi
tayi mana yar nasiha sannan muka wucce,
akin Ummu tana zaune akan abin sallah
an karamin part ne har da kitchen a ciki, koda zata so wani abu ta dafa da kanta, ajiyar zuciya na sauke. Sannan na zu
e a jikinta tare da sake ajiyar zuciya. Murmushi ta sake tare da
an tureni cikin tsokana tace.
"Abinda Dudu bazaiyi ba shi kika fi aukinyi, baki san kin girma bane."
Tura baki nanayi gaba sannan na kara, kwanciya jikinta ina sauke ajiyar zuciya tare da maida kwalla, kamar yadda nasaka kaina akan cinyar haka Abdul ya
aura a
an kafa
arta
muka shiga hiran. Cikin gajiya da mutuwar jiki nace.
"Ummina na gaji jikina ciwo yake min tare da mugun nauyi gashi bansan waye zai min tausa ba amma jikina na mugun damuna."
Gyara zama Abdul yayi sannan yace.
"Tun yaushe haka ya fara damunki?"
Juya idanuna nayi cikin jin da
i yadda Ummi take matsa min kafafuna nace.
"Dudu kusan wata uku kenan, tunda abin nan ya fita."
Na karshe maganar a raunane.
"Tashi muje a dubaki."
Abdul yace min.
e baki nayi nace.
"Allah bani zuwa ko ina, bana son fita yanzun ma baka ji yadda nake jin amai bane, da zaka ce min mu sake fita."
"Kyaleta tukun ko zuwa gobe zansa Abideen ya kaita."
"Yawwa Ummina, Mother like no Other. Ilove you so much." na gaya mata ina lumshe idanuna,
Zaro ido Abdul yayi, sannan yace.
"Ina bolar mutanen da aka tsana Ummi kinganta ko akan idanunki kenan"
"Dudu har yanzun baka daina kishin nan ba." nace mishi tare da gwalo.
Gyara zama yayi sannan ya sunkuyar da kanshi, ya fa
awa Ummi abinda yayiwa Sophia.
Dariya tayi tare da cewa..
"Toh su me yar uwa shine har da koran yar mutane gidansu, baka ci riba wallahi ai bazata damu ba kaje kadawo da ita kuma ka Safina bazata koma ba, in dama dan itace ta zauna a nan,
idan kayi hakuri zaka sha mamaki yanzun ka maida ita
akinta batun aure kuma ka jany.."
Cike da jin haushi na mike nace.
"Ummi kince ya maidata ya maidata, amma Aure kan wallahi sai yayi nice ma zan ha
a maka kaya ko sisinka karka kashe."
Make bakina tayi, cikin fushi tace.
"Me garinku! Ce miki akayi auren haka zai yi ba lissafi, dan ta miki laifi sai ku mata ramuqar gayya, kul kada naji ko na gani, aure bazan hanaka ba, amma ba yanzun ba kaje ku sasanta tukun."
Fuuuu na mike a falon na shige inda nake tsamani kitchen ne naje na saka furar sannan na fito zuwa
akinta ina shiga na zube a bakin gadon, tare da kwanciya.
Ban san tafiyar Abdul ba dan ban tashi ba sai uku saura, a gurguje na
i alola, tare da gabatar da sallah. Ina cikin addu'a Ummi ta leko.
"Yakolo me kike so zaki ci."
Kasancewar sunan da take kirana dashi kenan sabida sunan Kakata ce dani. D'ago fararen idanuna nayi masu cike da barci nace.
"Taliyar murji da miyar jajjage amma Ummi na manja, sai ko alale duk wanda nasamu zanci."
Shiru tayi can tace.
"Ina ga alalen zaki samu taliyar zance a kawo min daga kano a
wai Asiya kanwar Matar kawunku zatazo wani sati."
Gya
a kaina nayi, ita kuma tafita, akan sallayar na gungura. Karfe hu
u da rabi na farka, tare da mika, sannan na nufi ban
aki nayi wanka. Anan na karewa kirjina kallo sunyi wani irin cika. Dan wani lokacin idan nasaka bra ciwo suke min, dake kuma bani da irin mugun halittar nan. Sai haka ya tafi da jikina, amma maganar gaskiya nayi mamaki cikar kirjina, domin sunyi girma ba laifi dan suna tsaye ne car..(
kar a fassara min maganata)
Marata na shafa naji yayi min
im,
an latsashi nayi naji yayi min tauri ga zafin da yake min dole na hakura na fito.
Dukda ina da matsala a duk lokacin da watana ya
i amma nakan share wata biyu ana uku nayi hailata sai dai tunda nayi yunkurin zubda cikin. Ban kuma ganin hailata ba gashi har wata hu
........ Ina idar da sallar la'asar na fito falon nasamu har Ummi ta gama min, zama nayi jikina har da rawa, ga yaji a gefena. Ci nake ina wani lumshe idanuna tsabar da
i, ina cinyewa ta kuma kawo min kar
a nayi na cinye. Zaro ido tayi.
"Yakolo cikinki yayi yawa fa."
"Wallahi kuwa Ummina, bari na sha furar nan inaga zan koshi."
Ina shiga kitchen
in ta bini da ido, cike da tausayi. Bata san na fito ba sai da na shiga shan fura me sanyi, ina shanyewa na tuna da masara da ayaba.
auka nayi na fara ci ta kwace.
"Haba ina zaki kai su?"
Tura baki nayi sannan nace.
"Ummi bana jin da
in bakina babu tauna don Allah taimaki jaririyarki mana"
Yadda na mata sai da tayi dariya, sannan ta mika min ina kar
a na kwa
a fuska nace.
"Ummina bari na
umama su."
Tashi nayi naje
umamawa, ni da naje abu daban sai gani na koma yin wainar fulawa, lekowa Ummi tayi taga abinda nake. Murmushi tayi tazo ta ja kujera ta zauna ina kwa
a fulawar.
Har na fara soya tana murmushi, dan tun da nafara nake cin
aya
aya, kafin na gama na cinye kusan rabi.
"Anya Safinatu cikinki nan ba rowa yasaki ba."
Wanda zan kai bakina ne ya fa
u kasa, cokalin hannuna shim Ya fa
"Kina mamaki bayan kinsha magani yafita ko? Ai tunda Allah ya tsara shi a kaddararki ba makawa sai kin haifeshi, shawara
aya ce ki nutsu har Allah ya rabaku lafiya, tunda na amince da kaddararki ina ga babu amfani ki sare, idan kikayi haka zan
auka dan mahaifinku kikayi idan kika haifa min cikin zanyi farin cikin ansar kaddararki hannu biyu. Kuma zanyi alfahari dake, shi yasa nace bazaki koma ba ki zauna a nan ki haihu."
Wani iri nasiha Ummina take min wanda yake bin jikina da duk wani gabba yana kashe min su.
Ga wani irin soyayyar da take gwada min akan cikina da kuma ni kaina, bansan wa tabawa aika ba sai ga kayan baby. Cikin katon jaka, kunya ya hanani ko kallon kayan, dan wallahi yadda na tsani Ashrf haka na tsani cikin jikina ya yaudareni da cewa zai zo kuma ya barni cikin hatsari.
........ Yau monday na fara zuwa asibiti, ina bin layi aka zo kaina. Sunana suka tambaya na gaya musu, sai da suka ce.
"Sunan Mijinki fa, kin bamu safina kawai."
Shiru nayi cikin tashin hankali na lalube wayata na turawa Abdul text lokacin yana tare da Anim, turo min yayi da "kisa Abdul"
Haka kawai sai naji zuciyata tayi min nauyi.
"Ashraf!!"
Nacewa matar kaina a sunkuye, "Amma baki jima da aure ba ko? Irin wannan kunyar har ina."