Sashe 53
Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
guri na zauna nace mata. "Barka da safiya Nanna" Fuskanta auke da murmushi ta kalleni cikin sakin fuska tace. "Binti! Kin tashi lafiya, ya kwanan kawayena? Naga sai barcinsu suke" "Hm! Ai haka suke ko a gida basu cika rikici ba, sai dai ko idan suna jin yunwa."