← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 65

Sashe 48

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Haka kowa ke fa
a! Wai tunda na ha
u dake na hau bishiyar kacen sonki."
"Kasan me kace kuwa.?"
Na tambayeshi,
"Eh nasani mana! Gaskiya na fada ina sonki! Amma kinki ki bani amsa sai guduna kike Why Safinah ko na miki tsofa ne. Ni ba kamar Anim sa Babansu Aanih ba. Ni na girma ko ba haka ba? "
Kauda kaina nayi na cigaba da kallon gefe nace.
"Babu ruwan so da tsufa ko na kasa, kawai abinda nasani........
Oum Muwaddah....... Kuyi hakuri na isa Page.40 zan saka muku yadda zakuyi payment
in.....Nagode
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: _HAZAK'A WRITERS ASSO...._
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_*
_Jordan Historical_
2020*
BOOK ONE....
*Alhamdulillah Barka da zuwa bakuwar duniya Ku tayamu Murna Malamata ta sauka An sani baby girl Um Nass marubciyar Yarda Da kai Allah ya raya bab
ya kuma baki lafiyar shayarwa*
Rubutuna dai dai nake jera number idan baki ga wani number ba ki tambayar......
Page.
"Sannan da kake maganar kodan ka manyanta ne, ni banga haka ba. Dan ni a mutum nagari nake kallonka, rashin amsa maka kuwa ba kome bane sai ina tsoron kar na fa
a sonka daga karshe ka bani wahala ne, na ha
a da Allah idan kazo da niyyar cutar dani kaje nagode, karka gasa min ruhina da zuciyata."
Tasowa yayi yazo gaba ya zauna kusadani har ina iya jiyo kamshin turaranshi, lumshe idanuna nayi. Sannan na sake ajiyar zuciya,
"Ina son haka! Kin amshe ni kenan"
Ware idanuna nayi tare da satar kallonshi, shima ni yake
allo.
"Idan kika kuma satar kallona, sai na kai karanki gun Ummi ko Ammahna."
Har da murgu
a min baki,(
e bakina nayi ina kallonshi hura min iskar bakinshi yayi, kamshi Cool fresh
Doki hancina, sunkyar da kaina nayi ina wasa da hannuna.
"Baki ce kome ba Safinah?"
Na kasa d'aga ido na kalle shi, sabida kwarjininsa, tare da girmanshi da suka cika min ido,
Sai wasa nake da yatsina, kallon yadda nake yatsun ya
ago tare da kallon fuskana da yake sunkuye yace.
"Baki ce min kome ba, ga lokaci na tafiya."
Dakyar na ha
iye yawun bakina nace.
"Na amince."
Ina fa
ar haka na tashi da sauri zan bar falon cikin d'aga murya yadda zanji yace.
"Tafiyar tafi kome jan hankali, musaman yadda zubin halittar yake"
Da sauri na shige cikin ina dariya, shi kuma ya mike yana darawa.
***
A hankali na warware, dan haka Abba da kanshi ya nima min visa zuwa Oman. Amma naki sabida nasan nisa da Dr, har Ammahnshi ya kawo min ita. Naji da
in da tazo dan haka nayita hidima da ita, kin kawo mata Yan biyu nayi muna cikin hira sai ga Mamie matar da sai nayi sama da sati uku ban kalleta ba itace yau har cikin falonmu, dake ta
auko dakon min tijara sai gata tazo.
"Feener ina shegun yaranki masu shegen kukan tsiyar nan?"
Ji nayi kamar kasa ta tsaga. Na shige ciki na huta da bakin ciki,
"Subhanallah"
Ammah tace tare da kallon yadda na sunkuyar da kaina
asa, janye idanunta tayi a
aina ta maida kan Mamie tace.
"Baiwar Allah! Yanzun ke zaki ji da
i a kalle idanunki a kira d'iyoyinki da shegu."
"Hajiya ai yaran gaba da fatiha ne, dan haka ba wani abin kunya bane dan nakirasu da shegu tunda bamu san Ubanso ba, garin kwadayi akwaso yan
daka kuka. Batun a kira yarana da shegu bata taso ba, dan ban taba barin iyayena na tafi yawon karuwanci ba, kuma Ubanau ka
ai nasani ba wasu karti ba, idan zaki cewa Dr ya hakura toh idan kuma bazaki ce masa ba cutar zamani tayi ajalinsa."
Tana gama fa
ar haka tafita tabarmu a falon, jikina yayi sanyi hawaye ke jika min hijab
in dake jikina, jikina na rawa har mun zata tafi sai gata ta dawo tace.
"Hajiya! Kice ta kawo miki su kiga jinin masu fararan kunne sai ki tabbatar da abinda na gaya miki, hmm."
"Nuratu!!!" Ummi ta bugata tsawa, cikin tsananin
acin rai tace.
"Fitar min a gida kafin na mugun baki mamaki."
Da sauri ta fita tana cewa.
"Maryam uwar karuwa kakar shegu."
Tashi na shige
akina da gudu na rufe kofar tare da sake kuka me mugun karfi, ina buga kaina da karfi a jikin bango.
"Safinah bu
e mana kofar karki kashe kanki," Inji Ummi, itama Zuciyarta tayi rauni. Ammah itama tazo tayita magana amma fir naki bari, ga yaran suma sun tashi sai kuka suke.
Naki kulasu. Kafin wani lokaci har gidanmu ya cika, da yan uwana har da Abba, ga Dr da Ammah takirashi.
Dudu yayi na bu
e kofar naki ina kuka, tare da cewa.
"Ku kyale ni na mutum da bakin ciki."
"Toh ai matsalar bakiwa AbdulHameed alkawarin zaki kashe kanki ba, hanya mafi sauki ki bu
e kofar nazo miki da allura sai ki cika kiwa kanki."
Kuka ne ya kwace min me tsuma rai, na bu
e kofar a hankali.
Na tsaya a gabanshi. Shigowa yayi ya
auki Aanih ya mikawa Dudu, sannan ya dauki Aamih ya mikawa Ummi sannan ta tura kofar, ya jingina da jikin kofar har
e hannunshi ya
i a kirjinsa, yace.
"Zo nan Beauty!!"
Dakyar na d'aga kafana na isa gareshi ina shashekar kuka, hannunsa yasa ya d'ago ha
ana yace.
"Wani ya ta
a ce miki kina da kyau kuwa! Ban ta
a ganin wacce kuka ke mata kyau kamat ke ba."
Janye hannunshi yayi daga ha
ana ya cusa cikin aljuhun wandonshi, yace.
"Dukda na shaku da Ammahna, ban ta
a tu
kararta da maganar ina son mace ba, sabida girma da kunyarta, kuma sai akayi dace ni
in banta
a samun mace ba, dan ko Balkisu hadamu akayi, amma ha
uwana dake"
Kara kusantoni yayi yadda nake iya jin saukar numfashinsa, "d'ago ki kalleni"
D'ago fuskana nayi ina zubda kwalla.
"Ina ha
uwa dake naji bana tsoron kome, da naji kome akanki naji zan iya baki dukkan nutsuwata, ko kwana biyu na gaza yi da kamuwa DA soyayyarki na fa
awa Ammanha, kinsan me yasa, sabida a ha
uwa dake nasan me ake kira da jajjircewa, da tsayawa akan kaifi
aya, koda na fa
awa Ammahna kaddararki murmushi tayi tace min.
"Idan tayi maka kana sonta ni yar rakiya ce tare da Addu'a, bazan ta
a hanaka farin cikinka ba, batun Yara musulunci ita yabawa, amma idan Ubansu yana ganin zai rukesu ba damuwa da nan dacan duk
aya ne."
Kinji abinda tace min tare da bani goyan baya Safinah! Nifa ba kome nake so a tare dake ba, kece muradina, kuma mafarkina ce ke! Don Allah a duk lokacin da wani ya kuntatta miki ki tuna da mutanen da zasuyi kuka da kukanki, ki tunada mutanen da zasuyi dariya da dariyarki, a wannan zamanin Y'an mata dubu nawa suke sayarda kimansu dan abu kalilan amma ke rabo da kuma sadaukarwa, tare da kariyar Ubangiji ya rushe aurenki da wancan kawalin, kuma yarinya da yanzun ya cuceki ya ha
aki da damuwa, dan wallahi bayi da lafiya."
Zaro idanu nayi ina kallonshi
alamun mamaki da tsoro, dariya yasaka har da dafe cikinsa yace.
"Matsoraciya! Daga jin batun ciwo ta kama zare kananun eyes
inta."
"Na gaya miki gaskiya, muje ki kisamu su Ammah zata koma gida."
Haka ya shiga gaba ina binshi a baya, har falon.
"Ya Dr me ka gayawa Didi! Ita da take sha'awar zama shekakkiya sai gashi ka dawo mana da ita, me ka gaya mata."
"Baby kace ta bari." na fa
a a shagwa
"Batul Amor bata son ki rabu da ita, ko ana dole ne ta fasa sheke kanta sai ya zama abin tuhuma. Kinga kowa ya ha
iye tambayar da take bakinshi in ba haka ba zan cika iska a cikin allura nawa mutum kai tsaye yake tafiya ga zuciya. Lokaci guda sai dai aga
mutum ya yanki jiki ya fa
i. Sai mutuwa."
Dariya suka kowa ya saka, Abba ya kalle shi cikin mutuntawa yace.
"Toh Dr! Nagode."
Kallona yayi yasa hannunshi a fuskarshi kaman zai rike ha
anshi yana murmurshi nima, nayi maida mishi tare da gya
a mishi kaina.
Da ido yayi min Alama da na same shi a waje zai fita, d'aga kafa
ana nayi,
Motsa bakinshi yayi alamun plss.
Girgiza kaina nayi tare da kwa
a fuskana alamun..
"No"
Mikewa yayi yace.
"Batul! Jiya na ganki da wata yarinya ko zamu je ki bani address
inta."
Kura musu ido nayi na kuma saka kunnena ina jiran amsar da zata bashi. Dake itama bakar munafukace, sai gashi ta mike tare da bin bayanshi.
Raina ne ya
aci duk suka bani haushi. Ummi da take mika min yarinyar na amsheta tare da dangwarata
akan cinyata ina zumbura bakina, karshe na mike tare da barin falon, ina shiga na hango waya tana kawo wuta, da sauri na isa gareta na
auka. Sakonshi ne ya shigo min,
*Heartbeat zan tafi tunda kinki zuwa zanje gurin kawar Batul I holp babu matsala."
Tsuka naja masifa na cina na tura mishi.
*Allah ya raka taki gona! Thank God bani ce na kawoka ba kai zo da kafarka.*
Dariya ya
i sannan ya kalle Ammah yace..
"Ammahna Yarki fushi take dani."
"Gwara tayi,in nice ma fasa son katon gauro irinka zanyi."
Shafa sajenshi yayi fuskarshi
auke da wata sirritacciyar murmushi, haka ya cigaba da jan motar har ya isa gida, tana sauka ya wucce Asibiti. A hanyarshi na tafiya asibiti yaga kamar ana binshi, yazo wani kwana. Sai ga wata Hilux sa mugun gudum tana zuwa ta daki motar da take binshi, tuni motar ta hantsila gefen hanya, me hilux
in yayi cilla a guje.
Dawowa yayi da baya kasancewa mutane sun taru ana kokarin ciro mutanen da suke cikin motar. Ya kutsa kanshi. Matasane duk jini ya
ata musu fuska,
Karan wayarshi yaji
ya fita a cikin mutanen ya koma cikin motarshi ya dauka.
"Kayi Babban Sa'a a rayuwa da jana'izarka za ayi anjima"
"Dakiki! Daba irinka ce maka aka
i ni jahili ne? Ai duk wanda ya yarda da Allah baya ta
a tsoron mutuwa, amma dake kai gidahumi ne wai kana min barazana da mutuwa bayan rigata ce."
"Matukar ina raye bazan ta
a barin
a ka samu nutsuwa da Feener ba, sai naga bayanka."
"Toh sai ka
i gadin duniyar."
YA ALLAH MUNGODE KABAMU IKON CINYE JARABAWAR
Ina cikin tashin hankali nida Family na ina baran Addu'arku Allah ya kawo mana
auki
Chapter 48 · 0% Book details