← Book details Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 65

Sashe 8

Masarautar Jordan Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

"Ki fito!"
Aka ce min, shiru nayi na
auke numfashina. Amma ina saukewa a hankali. Ko ya aka san ina kasan gadon sai ji nayi an finciko ni, ihu nasaka akayi maza aka shafa min abu a hancina ban kuma fahimtan komi ba....
***
"Alexandra! Na fa
a maka karku ta
a barin a nima masa baiwa indai ba daga Yankin nan tafito nan gaba babu wanda ya isa raba Larabawan nan da mulki sabida shigowarta cikisu zata ankarar dashi abinda yake
oye, dukda ba kai
aya kake bibiyarshi ba, ina jiye maka ranar da zai fito zahirin sarkinsa dan larabawa suna da kishin kansu balle kuma d'an kabilarsu, kuma bazaku ta
a cin nasaran kifar dashi ba, sai dai ku addabi rayuwanshi ita ka
aice bata da mugun nufi akanshi ban sani ba ko tazo amma zata zo
in. Sai dai kuma shi muslimin kwarai ne babu ta inda zaku kuntattashi ba tare da Allah ya warware mishi ba, sai dai zan baka shawara
aya karku nuna sai kun ham
arar dashi, mafi alkhairi kunemi mafita."
"Buli! Ance min an kawo baiwa yar yankin african ko itace."
D'agowa tsohon yayi ya
ibi kasa yashiga zanawa aka wani tire me kama da kwalba. Ya jima sannan ya girgiza kai yace.
"Banga kome ba, sai dai tabbas zata zo kamar guguwar k'ak'a, si ta tafi da kome."
Yana gama fa
ar haka ya mike, tare da barin gidan baki
aya.
Bayan fitar bokan ya shiga sintiri a falon yana saka da warwara karshe dai ya shige
akinsa yana nazarin ta inda zai addabi rayuwar Sultan Ashraf.
***
Ba zance ga abinda ya faru ba. Dai na farka natsinci su Hindu suna kuka tashi nayi na zauna bana jin kome a jikina sai ma barcin da bai ishe ni ba. Mika nayi ina binsu da ido nace.
"Lafiya kuka zuba min ido."
Dawowa jikina Mujahida tayi. Yace,
"Kaltu da fatan babu abinda
asame ki, ina nufin ba ayi miki fya
e ba"
Zaro ido nayi na diro a gadon banji kome a jikina ba ajiyar zuciya na sauke kafin na dafe goshina nace.
"Me yasa kika min tambaya haka?"
"Sabida munzo mun same ki kwance babu kaya."

Tsoron da nagani akan fuskarsu yasa na gaza fa
a musu kome, shafa abin wuyana nayi naji yana nan inda yake, da sauri na
auki jakata ban iya ce musu na tafi ba. Dan bansan da wani kalma zan fa
a musu abinds ys faru bana cikin hayacina.

Hmm wato yadda na fara tafiyan har nabar cikin gida bayi ban samu matsala ba, sai da na nufi hanyar da zai kaini gidan Sultan, nan ne wani mugun tsoro ya kamani, domin lokacin dare yayi sosai. Ina tafiya sai naji kamar ana bina, da na
auka takuna ne. Sai da na saka ido sai naga abu kaman inuwa nabin bayana, an nan ne na shiga karanta ayatul kursiyu, ga wani masifaffen tsoro da ya turkeni ina karanta addu'ar ina sauri ina waige - waige.
Cikin ikon Allah na isa get
in farko, tun dag
a nan ban kuma cin karo da kome ba har na isa cikin gidan. Da sallama na shige falon farko ba kowa haka nayita ratsa falon har na isa falonshi.
Kamar kullum ba kowa a falon, sai karan da naji na ruwa a kitchen. A tunanina Samin ne da sauri na shiga, turus nayi ganin Sultan a gaban gas yana gani na ya tsuke fuska fiyye da kullum. Turus nayi ina zare idanu, ba kome yaja haka ba sai dan kwarjinin da yake dashi, kasancewarshi sarki. Komawa nayi da baya, har ya gama abinda zaiyi ya fita,
Mamaki nake yau da banga Masu tsaronshi ba, vibrate naji a jakata na saka hannu na cikin na ciro wayar da aka ajiye min tun kwanaki, sako na gani.
*Har kin razana ne da abinda ya faru, bamu miki kome ba kawai mun miki garga
ine kawai matu
ar kika ce zaki bijire mana har cikin gidan Sultan zamu biyo ki*
Goge sakon nayi dan babu amfanin ajiyewa, zama nayi cike da damuwa bayan na shiga kitchen. Tallafe fuskana nayi na rasa meke min da
i ban
aki na shiga nayi alola. Sallar na gabatar sannan nakwanta.
Zuciyata cike da sake sake, can da yunwa ta buwaye ni na tashi na fara niman abinda zanci kaman ance na bu
e friji nayi arba da kunafe, cirowa nayi, na kuna micro nasaka ina jin ya tirara na ciro na fara ci hannu baka hannu kwarya, ina ci ina kwalla ina sha'awar abincinmu na gida, irin biski, indalayi wani kunun kanuri ne,
an wake da tuwo miyar kuka, miyar ganye asalin taushe musaman miyar hajja kakata, dan har da ka
ewa take yanyankawa tasaka tantakwashi, idan za a ci da biski a zuba manshanu. Bansan lokacin da kuka ya kwace min ba, da gatana ina kwanciya a kasar tiles ga sanyin da yake shigana haka wata ran nake tashi na zauna akan kujera anan zan karasa kwana a zaune sabida bani da Yanci...........
#MJ#Mai_Dambu#Vote....
*Dalilin da yasa nace zan ajiye typing ni a gaskiya ban iya Editing ba kuma na fa
a muku ban iya gaskiya na, babu amfanin ba
i ba rai gwara na ajiye rubutun kawai dan wallahi ban iya ba, ai nayi kokari ma, ni Yar arewa ce amma a kudu aka haifeni kuma na taso acan, dawowarmu Bauchi shekara goma cif, ina ga idan ba ajinjina min ba toh kar a kushe min dan ko haifaffun arewa bazasu kalubalance ni ba, wannan shine iya gaskiya... Idan nayiwa wani laifi ya yafe min.....
Oum Muwaddah....
[2/5, 7:51 PM] +237 6 72 92 59 08: *_HAZA
A WRITER'S ASSO_*
*_MASARAUTAR JORDAN!!!_
_Jordan Historical_
2020*
*BOOK ONE*
Page.
....... Kakan Angela yazo har gun Ashraf, amma fir aka hanashi ganin Ashraf, ni kuma nazo zan fita naga ana koran tsohon. Sai roko yake kar a kashe masa jikarsa. Komowa ciki nayi na duba inda aka ajiye takardun, na
auka na juya zan bar falon, mukayi kici
is dashi, kallona yayi yadda jikina ke rawa takardan sai da ya nemi fa
uwa, bai ce min kome ba ya ra
a gefena ya shiga duba sauran takardun, nima juyawa nayi na mai da mishi takardansa, cikin sassanyar murya nace.
"Ranka shida
e! Ana mulki a cikin masarautarka ba bisa ka'ida ba, sannan kuna nuna fiffikon kabila akan sauran kabilun, Sultan katuna Allah ya baka mulki da izza dan gwada imani. Ka duba abinda kake aikatawa baya cikin tsarin addinin musulunci kwata kwata, abinda kake yi tankar na larabawan zamanin jahiliyya"
Don Allah meye laifin wannan kalman.
D'ago idanu yayi ya kalleni a sace, sannan ya maida kanshi cike takardun da yake yi, haushine ya kamani dake jikina ya saba da wahala, nace.
"Tun da nake ban ta
a ganin lusarin sarki irinka ba! Me kunyar nunawa duniya ko shi waye, an mai da
ai wawa suna shargalensu kai kuma sun mai da kai banza ana goga maka kashin kaza a idanun talakawanka, sam baka dace da zama sarkin alumma ba sai dai sarkin lusarai."
Mikewa yayi, ya zagayo gabana, cikin matsanancin
acin rai ya shake wuyana, ina kakari tare da niman kwatar kaina, nace.
"Kaga Yarantar ba! Ka tsaya ka fuskanci gabanka ba fa
a da mace ba."
Cillar dani yayi cikin
acin rai ya take min kafa, kara nasaka. Ina ri
e da wuyana cikin karfin hali koda tsaga jikina zakayi bazan daina gaya maka gaskiya ba, dan banga dalilin zuba maka ido kana aikata abinda ka gadama ba."
Zuwa yayi ya kamo karamin hijab din dake kaina tare da gashina ya shiga jana, har cikin dakinshi ya cillani saman gado,
alle aninin rigarshi ya fara, da sauri na dira daga gadon zan gudu ya cafkoni tare da maidani da karfin tsiya ya fara niman rabani da kayan jikina, rike hannunshi nayi. Cikin tashin hankali nace.
"Don Allah karka min haka, ban ta
a zina ba, kayi tunani idan y'ar uwanka ko y'arka ,
o kuma mahaifiyarka...."
Cak ya tsaya da abinda yayi niyya,
cikin
acin rai ya sauka a gadon ya fita daga
akin,
A hankali na sauko nima, jikina a sanyayye na fito, babu abinda yayi min. Amma tsananin tsanarshi da kunya sun dame ni, a raina kuwa nace.
*Insha Allah sai na kai ka gun Mahaifiyarka kuma yanzun na fara maka katsalandan*
Ban ganshi a gidan ba, ga baki
aya har tsawon kwana biyu.
Ashe a wannan shashin ya daina zama yana nan a gidan, na gaji da zaman shiru na shirya zan tafi gunsu Hindu. Ina zuwa falon tsakiya najiyo muryansu Amir Ukshe yana lalla
ashi, a raina nace.
*D'an banza dole kayita yadda kaso wato a nan lalla
aka suke ni kuma ina maka hawan kawara.*
Duk yadda su
a so yayi musu abinda suke so yaki,
komawa nayi da baya, dan ko magana yaki musu, mutum sai kace bebey. Haka suka bar gidan cike da damuwa,
***
"Barka da Zuwa! Shugaban Kabilar Husseinniyya! Adnan Bini Bilal
Alhusseinniyya! Kaine har ofishina."
Cewa Amir Ukshe,
Murmushi dattijon yayi ya mika masa hannu sukayi musabaha,
zama sukayi sannan Adnan bini Bilal, yace.
"Sai ka gannin kwatsam,"
"Eh wallahi!" inji Amir,
"Nazowa Ashraf da kyautane mai daraja, idan bazaku damu ba na bashi auren Y'ata karama Rania, kwanan nan tagama karatunta na chemistry."
Shiru Sultan yayi kafin yace.
" Toh amna ina ga me zai hana muje kaji ta bakinshi."
Cikin jin da
i mutumin yace.
"Nagode! Kayi hakuri ban maka ta'aziyar rashin da kayi ba, kuma naga har yanzun baku
auki mataki ba, haka zaku bar jinin yaron ya zuba a banza kenan, ya kamata kusan abinyi."
Murmushi Amir yayi suka fito daga ofishin dake cikin fadar masarautar, Amir yayi musu jagora har cikin gidan Sultan, yana zaune ya saka wasu takardu a gaba. Zai saka hannu akan za a fidda wasu mahaukatan ku
i, wanda ya fito ta Ofishin Amir Uzaifa, amma kamar wanda akawa dabaibayi.
*Sun maida kai lusari!!! Wawa said yadda sukayi da kai*.
Jin kalmomin yake kamar an watsa masa fire, abin haushi abinda yaso aikatawa da wancan kaskantacciyar baiwan, ya godewa Allah da bai kai ga aikata kome ba dan yasan da yayi d'an danasani a rayuwarsa,
Da sallama suka shigo ya d'ago kanshi, ya kallesu, fuskarshi a sake. Bai ce musu k'ala ba, suka zauna tare da mika mishi hannu.
Ajiye biron yayi suka gaisa, sannan ya maida hankalinshi kan takardan gabanshi, Amir ne ya gabatar mishi da Shugaban kabilar Husseiniyya, da kuma kudirinsa na bashi Y'arsa.
D'ago kai yayi cikin kasaita ya kalle Amir Ukshe yace.
"Allah ya tabbatar"
Shine abinda yafito bakinsa
cike da mamaki Amir ya kalle shi, haka kawai yaji ranshi yayi mugun b'aci tun yaushe yake binshi da maganar Sahelah, amma yaki tsayuwa ya saurareshi sai yanzun da aka bashi mace daga wata kabila ta maguzawa zai amsa, murmushi yake. Amir yayi sannan suka mike zasu fita.
Ya d'ago kai yace.
"Amir! Ina niman Uzaif"
Gya
a kai Amir yayi har suka fita zuciyarsa kamawa take da wuta, shugaban Kabilar Husseiniyya murna yake, abinsa amincewar da Sultan yayi babu ja balle bincike, dole suma a haifi sarki a cikinsu fatanshi d'aya Rania tana shigowa ta haifi
'a namiji, dole daular Jordan ta dawo karkashin ikon Urdawa.
Bayan tafiyarsu ya tattara takardun ya dawo dasu gidan, ina jin motsinsa ban fito ba, da gayya ya sake glass cup ya fashe, masu tsaronshi da suka rakoshi zasu nufi kitchen
in ys
ags musu hannu, fita sukayi a ranshi yace.
*Wancar bakar shai
aniyya ce idan akabi nata kullum sai an gutsire naman jikinta*
.....
Wuccewa
akinshi yayi ya samu kome a shirye, wanka ya fa
a, yayi sannan ya fito kayan shan iska yasaka wandon 3qrt rigar shirt me guntun hannu . Tare da fitowa, yana zama Samin yana kawo mishi tea, har ya ajiye zai tafi yace.
"D'au
a kasha"
A razane samin ya juya cikin inda inda yace.
" Ranka shida
e ai akoshe nake"
Gyaran murya yayi sai ga Samudawarshi sun shigo.
"Ku bashi ya sha."
Ina daga kitchen, wato abinda na fahimta mulki yabi jikin Ashraf baya iya tsawaita magana, dakyar maganarsa suke haura kalmomi uku hu
Chapter 8 · 0% Book details